Free chapter 路 Read without an account

23&24

by Rabiatu bashir 路 SILAR FYA茒E

_*馃獊SILAR FYA茒E*馃獊_ 


馃搩BOOK 2


UMMU MAHER(MISS GREEN馃崁)


Wattpad user name

  Rabiatu333


Arewabooks

rabiattu0444




---------

SIRRINKI馃憘馃徎


瞥AR UWA KI KASANCE MAI RUFE SUTURARKI AKO DA YAUSHE,RUFE JIKINKI YANA TAIMAKA MIKI WAJEN YIN RIGAKAFI GA MUTANE DA KUMA SHAI茒ANU.



  23馃煩24



 . . .. Har 茒aki jakadiya Binta tabi Gimbiya Salimat don tasan tau ya kamata Salimat ta 茩wana a 蓷akin mijinta Admiral A.tunda itace uwargidansa don aurenta aka fara 蓷aurawa.



 Tana zaune ta yi ta gumi ta sameta,Jakadiya ta samu waje ta zauna a 茩asa ta ce"uwar 蓷akina idan babu damuwa a茩wai maganar da na ke so muyi da ke".

 Salimat tasan maganar don haka bata ce komai ba ta tashi ta shiga bathroom 茒in da ke manne ajikin 茦aton 蓷akin na ta,蓷an murmushi Jakadiya ta yi tana mamakin hali irin na Salimat kamar ba ita bace ta ke kukan son Aliyu ba,yanzu kuma ta sameshi sai ta yi wasarere dashi,ta yi wa mahaifiyar Salimat al茩awari tun kafin ta rasu za ta kula da Salimat kamar ita ta haifeta.

Kafin ta fito da sauri ta fita daga 蓷akin taje ta 蓷auko mata wani magani na sirri da ta aika aka kawo mata tun daga garinsu don ta yi dabarar sakawa Salimat a cikin madara don tasan ta da shan madara,shi wannan sirrin na dabanne wanda ke saka mace ta mallake mijinta ta hanyar shimfi蓷arta.





 *** 


babu abinda zance da zamana agidan 茩anwar mahaifiyata don babu abinda na nema na rasa,twins sun 茩ara yin wani 茩yau da kuma 茩iba don suna samun abinci mai gina jiki,nima jikina ya 茩ara 茩yau ni daman ya ya lafiyar kura don jikina jikin manyan mata ne na 茩ara cika da 茩iba.



茒akina ma ka蓷ai abin kallo ne saboda yadda aka 茩awata shi gwanin sha'awa ga kuma suturu sai wanda na ke son za蓳a don wadrope 蓷ina cike ya ke da kaya masu 茩yau.



Rannan da yamma muna zaune a farlon Anty Rabi Layla ta ce"Sister don Allah inason ki rakani super marker in 蓷anyo shopping".


 蓷an murmushi na yi sannan na ce "babu komai Allah ya kaimu".


Idris 茩anin Layla ya ce"gaskiya ba za'aje da twins ba a barmin su muyi wasa."Dariya na yi na tashi na ce"ai ni daman yanzu na barmaka twins"dariya ya yi tayi yana murna wai na bar masa twins.


瞥a拼an Anty Rabi hu蓷u ne uku maza mace 蓷aya,maza biyun suna Germany acen suke karatu.

***

茦walliya Salimat ta yi cikin wasu kayan bacci masu matu茩ar 蓷aukar hankali,sannan ta feshe jikinta da turaruka kala2,Sallama Jakadiya ta yi sannan ta ce"uwar 蓷akina ga madara mai sanyi nasan kina so".


 amsa Salimat ta yi tasha tana mai jin da蓷in madarar,ta saka lifayarta mai 茩yau ta yi hanyar 蓷akin oga Admiral A.



Ta saman bene Rasheeda ta hango Salimat za ta je 蓳angaren mijinsu,wani irin malolon ba茩in ciki ne ya 蓷arsu a zuciyarta ta saka a zuciyarta matu茩ar tana numfashi sai ta tarwatsa fadar Salimat,don ta yi al茩awarin sai ta wargaza fadar Salimat awajen Aliyu don ta lura tun yanzu fadarta mai yawa ce awajensa.






Kuyi ha茩uri matsalar charge na ke da ita.



*Miss green ce*

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.