Free chapter 路 Read without an account
SIRRIN ZUCIYA 7.
by Nusaiba 路 SIRRIN ZUCIYA
*SIRRIN ZUCIYA*
Na
Nuceeyluv馃槝
7...
Koda ta koma gida ranta a matukar bace yake, saidai duk juyin duniyar nan da hajjo ta tmbyeta meya bata mata rai kin fada tayi sbd tasan itace marar gsky kuma idan ta cika complain Hajjo zatace ta hakura da aikin,
abinda bazata lamunta ba kenan inda a da ne wannan tabbas zata bari ba yanzu data hadu da SIRRIN ZUCIYAr, ta ba dukda dai yanzu sun sakata a rudani, to amma idan zata sake yin zurfin tunani a halin maye ta sameshi, ko shakka babu me hali baya canja halinsa tasan ma idan zomo na yawo zabo na yawo wataran za'a hadu indai ta zauna tare dasu zata fahimci me shan giyar ( Hhh su Fati batasan tun ranar da abin ya auku ya daina shan giyar ba馃ぃ)
a haka wannan ranar ta dinga saka da warwara da kuma irin takun da zata sake. Washe gari kuwa kamar yadda Mummy tace haka suka isa da wuri,
lkcn da sukaje Basu tashi bcci ba part din shiru kamar ba mutane, Gyaran parlon ta fara yi dukda ba wani datti ne dashi ba nan ta bulale shi da turaren kamshi, Dakin Aliyu ta nufa a hankali tayi knocking dukda tasan ba lalle idon sa bude ba amma dai yanada kyau tayi knocking din,
shirun da taji ya tabbatar mata bccin yake, a hankali ta tura kofar yana nade cikin blanket dinsa yana bcci dakin da dan duhu sbd ya saki labule ba haske, ajiyar zuciya tayi a ranta tace baku da matsala 'yan hutu,
direct toilet dinsa ta nufa abinda ya kawota kenan kafin ya farka ta fara rage aikin, Koda ta shiga toilet din bude windows tayi hakan ya bata damar samun hasken safiya, Shi kansa toilet din tsaf, haka dai ta fara wanke shi simil ya fita yana sheki sauran turaren wuta ta kawo ta turara shi sai gashi yana tashin kamshi tamkar ba toilet ba,
Tana gamawa ta jawo kofar tabar dakin gaba daya, Room din Haidar ta nufa shima knocking din tayi masa,
"Yes come in"
taji an bata amsa, Oh shi kuma ya tashi kenan ta fada a ranta, bakinta dauke da sallama ta shiga yana kwance cikin blanket saidai latsa waya yake abinsa,
Cikin nutsuwa tace masa,
"barka da safiya"
"Barka."
ya amsa a takaice, Itama ba tare data kalli inda yake ba ta wuce toilet dinsa dan fara aiki, Dan cije lips dinsa Haidar yyi yana me bin mazaunan ta da kallo, dukda cikin hijab take hakan be hana shi hango kirar figure 8 dinta ba.
Fatima batasan wainar da ake toyawa ba harta gama tazo fita
Ko inda yake bata kalla ba tayi fecewar ta dan tasha Alwashin kama kanta,
Ajiyar zuciya haidar yyi yana me sake lumshe ido, koda taje last room ta tabbatar na Abutturab ne wanda ya wulakanta ta jiya, ji tayi zuciyar ta na harbawa da sauri2,
Kokarin saita kanta tayi ta daure fuska tam, dukda tasan kila shima bccin yake amman zata kama kanta sbd tsaro, knocking tayi taji shiru, hakan yasa tasan shima bccin yake,
tura kofar tayi a hankali Ga mamakin ta taganshi zaune kan gado yana latsa system, Takaici ne ya kama ta lalle wannan Hayaki ne ke tashi a kansa, dan tabe baki tayi kala batace masa ba itama ta wuce toilet din tamkar batasan da wata halitta a wajen ba.
Sharp2 ta gama wanke masa toilet sbd yadda taji bugun kirjin ta ya tsanan ta, koda ta fito still yana a yadda yake Zuwa yanxu ya zuro kafar sa yana latsa system din, ta gefen sa tazo zata wuce taji ya daka tsawa da fadin,
"ke a gidan ku ba manya ne?"
Yyi mgnr ransa na suya dan tun daga shigowar ta da yadda ta nuna shi da babu duk daya abun ya kona masa rai ba kadan ba gashi kuma tana shirin fita ko gaishe shi batayi ba sai kace taga dutsi.
Dukda ta rikice tamkar ta zura a guje amma haka ta maze tace,
"oh nayi zaton aiki ya maka yawa ne baka da lkcn amsa knocking bare wata gaisuwa."
Tayi mgnr tana kokarin dannanr zuciyar ta dan ji tayi tana tsalle sbd harbawa ga tsoro.
Be kalleta ba dan har yanzu hankalin sa na kan system yyi shiru har Fatima ta cire tsammanin mgnr, sai can taji yace,
"Hadamin ruwan wanka"
da mmkin ta cikin subutar baki tace,
"ban gane na hada maka ruwan wanka ba sai kace wata matar ka"
Dago dararan blue eyes dinsa yyi ya kafeta da ido cikin jifanta da mugun kallo, Take zuciyar Fati ta sake tsinkewa yyinda harbawar ta ya karu cikin aro jarumta tace,
"okay but baya cikin aikina"
tayi mgnr tana barin wajen da sauri, kafin ta karasa ta tsinkayi muryar sa yana fadin,
"na kara dashi"
yyi mgnr cikin gadara. Batace komai ba saima saurin shiga toilet din da tayi tana mmkin meyasa takejin zuciyar ta na tsananin bugawa idan tana tare dashi. Koda ta fito harya tashi akan bed tana fitowa yana shiga shima, ganin haka ta tsaya gyara masa bed.
Kade gadon take ta jawo pillows din zuwa kasa dan taji dadin gyarawa da kyau, cikin nutsuwa ta gama gyaran ta fara dakko pillow tana jerawa, daga wani pillow keda wuya taga abinda ya matukar bata mmki, Hoton Nono ne zalla an zanashi Tar kamar na gske.
"Yau naga iskanci"
Fatima ta furta a hankali taci gaba da mgn,
"Hoton Nonon mace a kasan pillow? Kai Allah dai ya shirya Mtwss..."
taja tsaki tana maida masa kasan pillow. Fita tayi ta wuce kitchen Dinsu.