Free chapter 路 Read without an account
1
馃彙 *RAYUWAR GIDANMU* 馃彙
( *Ture life story* )
Story and write by....
( *S REZA 鉁嶏笍 )* *TARE DA (* *CHAMSIYA D AMADOU)*
*GARGA茒I*
*Wannan labarin ba 茩ir茩irarre bane, labarine da ya faru a gaske. Saboda haka...bamu yarda wani ko wata su sake mana labariba.*
*BISMILLAH RAHAMANUN RAHIM*
*RAYUWAR GIDANMU*
*PAGE* 1锔忊儯
"Aunty Hafsat kinsa wani abu?"Ameerah ta fa蓷a tana 蓷an wage-wage,da alama dai bata son wani yaji abinda zata fa蓷a ne. "To uwar gulma yau kuma wace irin gulmar kika gumtso ne?"wace aka kira da Hafsat ta fa蓷i tana dungure ma Ameerah kai. "Allah Aunty Hafsat ba gulma bace,aman shikenan tinda baki so,ai na fasa fa蓷a ma. Ta fa蓷a tana tura baki gaba. "Haba 拼ar 茩anwata fa蓷a min naji minene?" Tana turar baki tace...
"Aunty Hafsat daman jiya ne cikin dare naga Iya tana tona rami a can wajan 茩ofar gida tana saka wani abu kamar tantanbara ta binne.
Wani kallo Aunty Hafsat kebin 茩anwar ta-ta dashi kafin ta ce,"Ke!! Ameerah wlh ina rabaki da wannan shegen surutun naki,ita Iya 蓷in sa'ar kice ne, sannan ma ke alokacin da kike bacci taya akayi kika ganta?"
" Allah Aunty Hafsat naganta nifa fitsari ne ya matseni shine na tashi dan nayi, shine fa na ganta, ni wlh har tsoro ma ta bani nayi zaton ko aljani ne dana ganta sai dana 茩ara matsawa sannan nagane ta, aman kuma ita bata ganni ba."
"Walhi Meenal ina jiye maki wata rana wajan neman gulmar nan taki sai kinje kiyi gamo da aljani, kuma ma bari Umma ta shigo sai na fa蓷i mata iskancin da kika koma yi kenan. Ta fa蓷a tana hararan Ameera wato
Meenal. Ita ba komi take ma tsoro ba kar wata rana Iya ta ganta tasan wlh zata iya cutar da ita ne duk da dai tana sha茩ar Meenal 蓷in.
Take idon ta ya ciko da hawaye domin kuwa duk iskancin ta in dai kace zaka ha蓷a ta da Umma to a take zata fara rawar jiki dan Umma irin uwayen nan ne wanda basu barin ta kwana suke hukunci. "Dan Allah Aunty Hafsat kiyi ha茩uri wlh na daina bazan 茩araba. Ta fa蓷a tana fashewa da kuka.
A take kuma Hafsat 蓷in taji tausayi 茩anwartata 蓷in ya kamata, jawota tayi jikinta nan ta shiga lalashin ta har sai da tayi shiru, sannan ta koma mata nasiha tana da蓷i mata ta daina tashi tsakiyar dare ita 蓷aya in kuma dole ne sai ta tashi to ta daina tashi ita 蓷aya, ta ta she ta sai ta rakata.
Meenal ta ce "Ok anty bazan sake fita waje cikin dareba saina tashe ki sai ki rakani.
Anty Hafsat ta ce "Good kokefa haka nakeson ki da jin magana."
Suna cikin haka Umma ta shigo 蓷akin tana tambayar Hafsat mai takeyi ne acinin 蓷akin tana ta kiran ta amma bataji ba.
Hafsat tace "Ayya Umma banjiki bane ganinan.
Cikin zafi irin na Umma ta ce "Dama ai bazakijiba kinzo kinsata a gaba kuna surutun mara tushe mara asali, idan kunga dama sai ku fito ku karya"Umma ta fa蓷a tana ficewa.
*(Wai ina ne yau s reza da Chamsiya suka kawo mu ne?馃)*
Gidane 蓷an misali wanda za'a iya kirannsa mai 蓷an girma, gidane sashi biyu (蓳an gare biyu) wanda mazauna ciki kowa yake haya. Wato dai gidan hayane
Sashin farko shine sashin Malam Umaru, yanada mata biyu Iya da Anty
Yayin da Iya itace uwar gida, tanada yara uku *Abdul* *Zulai* *Maryam*
Sai kishiyarta wato Anty yaranta biyu *Fatima* sai *Sadam* wanda ke da ta蓳in hankali.
Mlm Umaru ba wani mai arziki bane, domin kuwa sana'ar sa buga-buga ce. Yayin da ita kuma uwar gidan sa wato Iya ta kasance mara godiyar Allah, ga hangen abun hannun wani, tsakanin ta da kishiyar sai hantara da cin mutumci, harda gorin ta haifi mahaukaci wato Sadam.
Ita kuma Aunty irin matannane masu sau茩in kai ga ha茩uri da kawaici, haka take ha茩uri da halin kishiyar tata, cikin kyara da tsankwama, ko shi mai gidan nasu baya iyawa da ita.
Sai 蓷aya 蓳angaren wanda ya kasance 蓳an garan Mlm Sulemam. Shima matan sa biyu... Aisha ana kiranta da Umma. Yayinda takeda yara uku *Hafsat* itace babba sai *Ameerah* (Meenal) wacce take binta sai *Sani* wanda shine 蓷an autan su.
蓳angaren kishiyar ta kuma wacce suke kira da Mama Tanada yara biyu duk mata *Khaleesat* da *Sadiya*
Mlm Sulemam ya kasance mutum ne mai son ganinn ya wadata iyalansa, hakanne yasa duk abun da ya samu su yake fara tinawa kafin kansa, matansa kansu a ha蓷e yake haka yaran sa.
Sana'ar sa shine kafinta. Yayinda yake samun aiki sosai, hakanne yasa cimar gidansa ta babbanta da gidan mlm Umaru.
Babu abun da ya ha蓷a mlm Umaru da mlm Sulaiman sai zaman gidan haya, wanda yake ha蓷a mutum da mutum tamkar 拼an'uwa to suma haka ce ta kasance awajan Malam Umaru da Mallam Sulaiman sun zama kamar 拼an'uwa idan ba ka sani ba bazaka ta蓳a tunanin hayace kawai ta ha蓷a su ba. *( LABARIN GIDANMU KENANN, KU BIYU S REZA TARE DA CHAMSIYA D AMADU DOMIN JIN WANI IRIN LABARINE A CIKIN WANNAN GIDA)*
Zaune suke a parlon gidan nasu, bayan sun gama cin abinci mlm Sulemam ya me茩e yana kallon matan nasa cikin so da 茩auna ya ce "Tom zan tafi kuma ina tunanin zanyi sati 蓷aya, domin kuwa aikin nada yawa. Cikin rashin jin da蓷in tafiyar da zaiyi, dukkan su sun nuna rashin jin da蓷in su, daga bisani suka masa fatan nasara.
Meenal ce tace "Abba yaushe zaka siya mana gida mu bar wannan domin ni tsoran gidan nan nikeyi, kuma banason Abdul yana shigo mana nan ko Zulai, Please Abba ka siya mana gidanmu muma mu koma"taci gaba da cewa"Haka jiya naga Iya..."
Kafin ta 茩arasa Hafsat ta bige mata baki ha蓷ida cewa "Abba karabu da yarinyar nan shegen surutu ne da ita."
Kafin Abba yayi magana Sadiya ma tace "Eh Walhi Abba bama son wannan gidan, kullum idan baka nann sai..........."ita ma kafin ta 茩arasa fa蓷in abun dake bakin ta Khaleesat dake kusa da ita tayi hanzarin cewa "Dan Allah malaman bama son surutu, addu'a zakuyiwa Abba Allah ya hore masa muma ya gina mana namu gidan bawai ku dinga masa surutuba."
Cikin mamaki da tinanin abun da yaran nasa zasu cema Abba ya ce "Meenal Sadiya" Duk suka amsa lokaci 蓷aya.
sannan ya ce "Karku damu in Sha Allah虏zai horemin kuma zamu siya gida muma kunji? Amma ku fa蓷amin abunda ke faruwa a gidan in banana."
Cikin sauri Umma da Mama sukace "Haba Malam, yanzu tsayawa zakayi kana biyewa wannan shirman yaran?"
Suma Hafsat da Khaleesat Wanda kusan kansu 蓷aya sukace " Abba Allah kawai surutun sune yayi yawa amma ba komai.
Abba yace "Ni fa a kan yaransa zai iya yin komai saboda haka sai naji y abun da a ke 蓳oye mani Yace Yawwa Meenal da Sadiya ina jin ku?...馃摑"
Ka蓷an kenan daga cikin labarin mu. Ku biyo danji wai miye Meenal da Sadiya zasu fadi ma Abba sannan miyasa basu san gidan ne ka蓷ai da gaske ne akwai abinda ake boye ma Abba,wannan amsar taku sai kun biyo s reza tare da Chamsiya dajin wannan tafiyar
*By S REZA* . Tare da *CHAMSIYA D AMADU*