Free chapter Β· Read without an account

PAGE 9_10

by Gimbiya Ayshu Β· πŸ’žπŸ’ž LAILAHπŸ’žπŸ’žπŸ’ž

πŸ’žπŸ’žπŸ’žLAILAHπŸ’žπŸ’žπŸ’ž


STORY AND WRITTEN BY 


AISHA MA'ARUF(GIMBIYA  AYSHU) 


ELEGANT ONLINE WRITERS 


Page 9-10


Washer gari Thursday lailah nada morning lectures bayan ta gama shiri ta sallami mama ta wuce after 20min suka kai ta sauka ta shiga cikin hall karge 12 suka gama lecture ta fita taje cafteria ita da wata yar ajin su 12:45 sukaje sallah bayan sun fito suka nufi hall 1:30 daidai malamin ya shigo ya rubuta musu test yabasu 30min bayan an gama yasa class rep ya amsa ya amsa ya bashi sai ya cigaba da lecture 3:00 ya gama ya kwashi test script da handout dinshi ya bar ajin, bayan ya fita kowa ya fito dan an gama lecture na ranan lailah na fitowa ta tadda driver dan dama ta gayamai lokacin da zai zo, ta bude ta shiga direct gida sukaje  bayan sun kai ta shiga cikinyi gida ta tadda mama zaune da Qura'an a hannun ta gaida mama mama ta amsa tace ya test lailah ta amsa da Alhamdulillah mama tace to ga abincin ki a cooler tace am full first luv bari anjima mama tace to lailah ta wuce daki ta wasa ruwa ta daura da alwala dan lokacin la'asar ya kusa tafito ta shafa lotion dinta ta dan murza powder kadan tasa lip gloss sai taji an Kira sallah ta shifida darduma tasa hijab dinta ta tayar da sallah bayan ta idar tadanyi addu'an da ake bayan an idar da sallah sai tadan kwanta dan ta huta sai barci ya dauketa ba ita ta tashi ba sai 6:00 tana tashi tayi addu'ar tashi daga barci sai ta miki ta linke darduman ta cire hijab dinta ta shiga bayi brush tayi tafito parlor ta samj babu kowa ta shiga kitchen ta dauko abin cinta ta ci bayan ta gama ta shiga kitchen dan daura abincin dare ruwa tasa a tukunyya ta daura a gas ta ta debo wake ta gyra daidai ya gama ruwan ya tafasa ya wanke ya zuba ya sa kanwa ya kulle ya dibo kayan miya ta gyra kafun 7:00 tagama girki shinkafa da wake jelof ta dafa da cos low sai water mellon and cocumber juice ya jera su a dining taje tayi sallah bayan isha'i suka ci abinci lokacin kwanciya nayi sukabi lafiyan gado.


Yau ya kasance Saturday tun karfe goma duk suka gama shiri zasu gidan yayanshi su sada zumunci fita sukayi suka shiga mota daddy ne yayi driving da kansh a cikin 1hour suka kai duk suka fita lailah ce ta danna bell πŸ”” din kofa mum ta amsa daga ciki tana bude kofan tace a'a manyan baki zuwa ba sanarwa mama tace surprise ne tace naga alama kam mama tane ina mutanan gidan tace suna sama Abba da Muhammad kuma sun fita mum ta kwala ma twins kira duk suka sauko, suna saukowa sukaga Daddy da family shi da gudu sukaje suka rungume mama mama tace nidai kunki girma har yanzu dariya dukayi hadi dacewa mama we miss u mama tace bawani miss kuda bakuzuwa inda nake sukace no mama school ne wlh amma zamuzo insha Allah mama tace Allah yasa suka amsa da Ameen suka bar mama suka rungume lailah da husna a tare suka gaishe da daddy ya amsa yace twins dina yakuke ya school sukace lfy lau daddy ya aiki daddy yace Alhamdulillah daddy yace yaya fa mum tace wlh ya fita bai jima da fita ba bari in kirashi daddy yace to mum ta haura sama ta dau waya takira dad bayan yadaga tace ga Alhaji karami da iyalan shi dad yace gashi nan dawowa tace to Allah ya tsare yace Ameen ya kashe waya bayan minti ashirin sai ga dad ya shigo su ka gaisa da mama da daddy su lailah suka gaishe shi ya amsa tare da musu ya karatu sukace Alhamdulillah ya Aiki dad yace da godia ya zauna suna hira mum da mama da lailah, husna da su twins duk sukaje kitchen dan taya mama da mum abinci kala uku da local drinks hadi da foreign drinks 🍹 bayan sun gama girkin aka zuba a coolers masu daukan ido su twins suka kwashe suna jerawa a dining bayan sun gama kwashewa su mama suka fita parlor suka tarda babu kowa mama tace kosun fitane mum tace kai da wiya dan banji karan kofa ba bari dai induba sashen Alhaji ki shiga dakina ina zuwa mama tace to mum ta kama hanyyan part din dad tun kafin tayi knocking taji dariyansu sai kawai ta juya ta koma dakinta ta tadda mama a zaune gefen gado da waya a hannun ta alaman yanzu ta gama waya mum tace shine baki shiga wanka ba mama tace a'a ba komai mum tace haba hajiya haka zamuyi da k nanma kaman gidane fa haba mama tace to I banzo dawani kaya ba inda wani sabo zan baki kisa mama tace to yana iya dake ta tashi ta shiga wanka bayan ta fito mum tanuna mata lotion dinda zata shafa da turarurruka tace ga kayan saman gado nima bari in shiga mama tace to a fito lfy mum ta shiga itako ta cigaba da shiri abangaran su lailah bayan su mum sun fita suka yi wanke wanke suka share koina bayan sun gama dakin twins duk suka shiga suka wasa ruwa kayan twins lailah da husna suka sa bayan sugama shiri sukayi sallah bayan duk sun idar suka zauna suna hira mum tazo ta kirasu tace su fito parlor suka amsa da to suka ta shi suka fito a dining suka yadda daddy da dad suka ja kujera suka zauna husaina tayi serving dinsu suka fara c, suna cikin cin abinci sukaji sallaman Abba da Muhammad suka amsa duk suka karaso dining din suka gaishe da daddy, dad, mama da mum su twins πŸ‘¬ da lailah suka gaishe shi ya amsa yana kallon lailah ita ko kokallon shi batayi ba tana cin abincinta Muhammad ya gaishe da twins da lailah husna ta gaishe shi ya amsa duk sukaje kujera suka zauna mama tace lailah yi serving dinsu ta mike badan ta so ba ta zagaya tayi serving dinsu Abba sai kallonta yake kasa kasa tana gamawa ta koma tazauna ta cigaban da ci bayan sun gamaci duk sukaje parlor du lailah suka kwashe kwanonin suka kai kitchen hussaina da husna sukayi wanke wanke suka gyara kitchen lailah da hassana parlor suka koma lailah wayanta ta zauna tana chart da friends dinta Abba ko time waya yayi kaman yana anfani dashi amma duk hankalin shi na gun lailah duk mosinta akan icon shi abinda bai sani ba Ashe daddy da dad na lura dashi tun dawowan shi murmushi kawai sukayima junan su nikam bansan ma'anan murmushin ba, karfe 4 mazan suka fita zuwa masallaci mama da mum suka shiga dakin mum su lailah suka shiga na twins πŸ‘¬ bayan sun idar parlor suka dawo karfe biyar su daddy sukace zasu wuce dad yace da wuri haka mama tace yamma yayi Alhaji sai watarana zamu zo daddy yace Allah ya kaimu mama tace twins sai na ganku sukace soon πŸ”œ mama mum ta shiga daki ta dauko ma mama da yaranta tsaraba mama taki amsa sai da mum ta nuna bacin ranta kafin ta amsa tayi mata godiya Abba yaba ma lailah wani leda taso taki amsa ganin sun hada ido da daddy ta amsa kawai tamai godiya su dad suka mush rakiya zuwa parking space suka shiga mota daddy ya tayar suka daga mush hannu hat suka fita daga gidan su mum suka koma a hanyyan su na komawa daddy ya siya musu taraba suya da bread 🍞 da fruit da kayan flour sukaje gida 6:15 suka kai gida daddy yayi parking a parking space su mama suka fito suka dau ledan abinda akasiyo daddy ya kulle motan suka nufi parlor lailah ta kai fruits din fridge husna ta aje laidan flour dinda ke hannunta mama ta shiga da Wanda ke hannun ta dakinta ta ajiye ta fito dakin daddy ta shiga ta hadamai ruwan wanka ta ciro mai kayan da zesa ta gayamai bayan ta hada ruwan yashiga wanka mama ta fita dakin ta wuce nata itama ta shiga wanka, bayan su lailah sun ajiye abin ha nun su suka shige dakinsu wanka suka shiga bayan sun fito suka shirya lokacin sallah nayi daddy ya taxi masallaci su mama sukayi nasu a dakinsu bayan sun idar lailah da husna suka hada abinda a'aci a dining lailah tayi slicing fruit a small tray tasa a fridge kafun lokacin ci yayi bayan sun gama hada komai suka je sukayi sallah bayan sallan isha'i sukaci abinci 10:00 suka kwanta


Bayan sati daya sun kammala test dinsu saura sati biyu su fara exam lailah sai karatu take bakama hannun yaro


Yau Tuesday suna da lecture da safe kuma sir sa'ad ne zai fara shiga sauri take dan ta kusa makara 7:25 tagama shiri 8 suke da lectures bayan tagama tayima mama sallama shap shap 7:45 takai school ta shiga hall ta zauna tana duba luttafin dasuke dashi 8:00. Ya shigo ya fara musu revision bayan ya gama yace who is khadija muhammad ibrahim zuciyar lailah yai kaman zai faso kirjinta dan tsoro tace am the one sir yace meet me at my office tace ok sir en aji sukafara kananun magana, bayan ya fita lailah ta bi bayan shi ya bude office ya shiga ya zauna bata Kara so ga sai bayan minti Bihar yaji knocking yyi shiru kaman bai jiba takara knocking sai d yaja ji kafin yabata izini ta shiga da sallaman ta tace am here sir yayi kaman biji ba saida tayi minti 10 a tsaye kafin yanuna mata kujera tazauna bayan ta zauna yace mai ya hanaki rubuta test dina da tsauri ta dago ta kalle shi tace I wrote the test sir yace but I can't find it tace wlh I wrote it sir yace so m lieing tace no am sorry sir yace you can go taki tashi tace am sorry sir pls give me another one or make up test yayi banza da ita tana ta magiya har na tsawon minti 15 yace am done I said go batasan lokacin da ta fashe da kuka ba azuciyar shi yace wow she's so pretty even when she's crying Yace y are u disturbing my ear's kneel down tayi tafara pleading tana hawaye yi yayi kaman bakisan da ita ba amma duk abinda take yana kallon ta ka kasan ido sai da ta share minti 20 kafin yace what did u want me to do now tace sir pls give another questions ❓ to answer or make up test pls yayi shiru daga baya yace come tommorow by 8:00am koda minti data kikayi latti to that's all u are done with the test tace Okh sir am greatful yace u can go ta tashi tana share hawayenta bayan ta fita murmushi yayi ya daga wani file ya dau wani paper yana kallo yana murmushi ba paper kowa bane face na test din lailah Wato khadija Muhammad Ibrahim bayan ya gama kallon script din ya bude jakan laptop πŸ’» dinshi ya paper aciki


Lailah nafita daga office din shi tasa handkerchief ta share fuskanta da kyau ta wuce dan har wani lectural ya shiga tayi sallama ta shiga tazauna karfe hudu suka gama duka lectures dinsu taje tayi salla bayan da dawo ta samu driver ya zo yana jiranta mota ta shiga driver yaja a daidai sannan lokacin sir sa'ad macikin Moran shi yana kallonta sai da suka fita a makarantar kafun ya tayar da na shi ya fita. 


Yau takama Wednesday 7:50 Yayima Lailah a kofan office dinshi tayi knocking har so Uku no answer tayi kokarin bude kofan taji a kulle ta saya a gefe tana jiran zuwan shi 7:57 ya iso bakin office ta gaishe shi ya amsa ba tare da ya kalle ta ba ya bude office tabi bayan shi ya bata izinin zama ta zauna yace can we start yace yes sir ya rubuta questions ya bata tafara rubutu yajawo laptop yayi kaman yana dannawa amma duk karyace hankalin shi kap nakan lailah duk mosin ta akan icon shi bayan ta gama ta bashi yabata izinin tafiya ta fita yasaya kallan rubutun ta da answers din ya daidai ne jakan shi kawai ya bude yasa aciki.......... 


Kubiyoni Dan karanta cigaban labarin 


Comment 

And

Share 


πŸ’πŸ’πŸ’. 


Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.