Free chapter · Read without an account
9&10
by Rabiatu bashir · BASMA
_*🔖BASMA*🔖_
📄Littafi na 1
*UMMU MAHER(MISS GREEN🍏🍀)*
_Noticed🛐:wannan littafin labarine akan wata yarinya wacce ta kasance kurma ce._
***
Wattpad user name
Rabiatu333
Arewabooks
rabiattu0444
_MT COLLECTIONS🌿☘️_
_Ina kuke mata ƴan ƙwalisa masu son ado na kece raini💄💋 kiji next year Alhaji yayi mai kyautar ƴar moton nan ko yace Hajiya na biya Maki kujerar Hajj🤪 nan dai ko wa ke fatan yagan sa yaje💃💃🚶♀️🚶♀️ Kuzo ga kayan gyarar Aure daga taskar mu MT, matsalar ki yamushewar jiki , rashin ƙiba kema so kike duk inda kika je ace ga Hajiya tazo ku bata wuri😁 , ko matsalar infection ke damunki , rashin ƙarfin ɗa namiji saurin gajiyawa ke Kuzo akwai ingantattun kayan mata dana gyara Suplement wanda zai gyaraki kiyi caras abunki , idan ƙiba ne tayi maki yawa kisha kiga kin koma dai dai ɗaukar oga🙈👇 ._
_Infection na buda gaban mace taciki yabar wajen a tsuke a matse kullum kina zaune kina cewa kefa a matse kike alhalin Mai gidan hkr yake🏃🏻♀️_
_Ina macen da batada shaawa kwatakwata ke bakijin feeling toh wlh kixo Kisha infection set dinmu Dan girman Allah inkinsha kitafasa ma oga infection flusher kibashi ya subhanalillahi Ranan kam saidai kukawomun yarana ajiya😅 in ana sallah baa magana daga wanan ranan zakisa mene ne wanga Abu kenufi kinji_🙈🙈
_Infection nasa ruwa agaban mace tsinkakken ruwa Wanda shi Sam baida yauki toh wanan fa ba ruwan niima ba ne ruwan niima shine Mai yauki hajaju kizo Kisha infection set kirabu da sharrin infection Dan Allah_
_infection set dinmu zai wanke miki Mara zai share yakwashe duk wani sanyi na jiki dana mara_
_ina mai famada ciwon Mara mai tsanani lokacin alada zokisha toilet infection dinmu wannan ciwon yazama tarihi.._
_Ba'anan Mt collections ta tsaya ba , muna sai da liquid soap mayuka na haɗi , turaruka ,shu'umin humra , colecture shampoo conditioner da dai sauran su ...mayukan Suplement wanda zasu dawo maki da martaban fatar jikin ki yasa jikin ki tayi sumul kiga fata na sheƙi yana glowing ,kar ku manta ku biyo mu a shafikan mu na👇_
_INSTAGRAM🎯 #MT COLLECTIONS_
_FACEBOOK #MT COLLECTIONS_
_WHATSAPP🪀 ***_
CALL☎️ _***_
_Muna bada sarin kayan mu a ko'ina ɗaya ko sari... Zaku samu shagon🏙️ mu a nan cikin garin Zaria City babban dodo benen Yahya Aminu #MT COLLECTIONS 015_
_MT COLLECTIONS TAKU CE☘️_
9🟢10
Da ƙer modesta ta tashi ranta na matuƙar yi mata suya ta ce"yanzu Yarima saboda na nuna maka so da ƙauna shine zaka yimin wannan abin to wallahi zaka san ka yi min haka sai ka zo kana roƙona in soka".
ɗan murmushin ƙarfin hali ya yi sannan ya nuna mata ƙofar ɗakin da hannunsa ya ce"ku fita banason in ƙara ganin wannan mummunar fuskar ta ki don Allah,ke ko kunya ma bakiji ba?shin shi addinin na ku bai hanaku zina bane?kin daɗe kina yaudarata da salonki ada cen baya ma dana biye miki yanzu Allah ya shiryar dani,don haka kada ki yadda in ƙara ganin fuskarki anan."
yana faɗar hakan ya yi shigewarsa ciki ya batta anan,kuka sosai modesta ta yi a wajen gani ta ke kamar ba Abeed ɗin da ta mayar dashi mayen mata bane,tabbas Abeed mutunne mai mutunci da karrama ɗan adam,ya ɗauketa aiki ne ba don komai ba sai don tausayinta da ya ke ji a matsayinta na mace kuma talaka,har yau har gobe shine ya ɗauki nauyin ciyar da iyayenta,da ya ke suma anan pataƙwat ɗin suke.
Tun fara aikinta a gidan ta ke matuƙar sonsa da ƙaunarsa ta gwadasa ta fanni da dama ba tare da ya taɓa ko da kallonta ba,rana ɗaya bosayo wata ƙawarta ta bata shawarar yi wa Abeed asiri,da ya ke mutum ne mai tsoron Allah da ki ya ye dokokinsa,a wanan lokacin bai kamasa ba,sai ta koma kan abincin sa anan ne ta samu dama,ta zuba masa maganin mugun sha'awar mace,ai kuwa awannan ranane ranar da Abeed bazai taɓa mantawa da ita ba,ya fara saɓawa mahallincinsa suna holewarsu da Modesta,aƙwai lokacin da modesta ɗin taja garinsu kasa haƙura Admiral B.ya yi ya.ɗakko bosayo wato aminiyar modesta suka tare,aƙwai wanda mahaifin Abeed ya ɗora wajen kula masa da ɗan na sa duk da ba yaro bane,amman zama irin wannan babu mata,ga kuma matan da kansu suke kawo kansu,don haka yasa a kula masa da duk motsin da Abeed zaiyi.ai kuwa wannan mutumin ya gano Abeed yana kawo mata gidansa,lokacin da mai martaba yaji wannan ba ƙaramin baƙin cikin abin ya yi ba,kuka babu irin wanda baiyi ba yasan halin ɗan sa da bin dokar ubangiji bazai taɓa yin hakan cikin hankalinsa ba,dole aƙwai wata a ƙasa.
Babu shiri ya kira Abeed ya ce ya dawo gida,ai kuwa aranar ya dawo yadda yaga ran mahaifin na sa ya tashi ba ƙaramin ɗaga masa hankali ya yi ba,babu abinda Mahaifinsa ya ɓoye masa na daga cikin abinda aka faɗa masa akansa.
Sosai Abeed ya yi nadamar abinda duk ya aikata haka kurum dai yaji bazai iya rayuwa idan babu mace ba,kai tsaye ya faɗawa mahaifinsa abinda ya ke ciki.
Cikin ɓacin rai ya ce ai kuwa aure ya kamata ayi maka don bazan yarda ana zubar min da mutunci ba,faɗin wannan maganar har zazzaɓi sai da Admiral B.ya yi donshi fa har yanzu baiga macen da ta ƙwanta masa ba.
Ana haka Sarki ya haɗawa ɗan na sa maganin tsari da kansa sannan ya koma,sannan sarkin yasa wannan mutumin ya ƙara zuwa ya yi masa ɓoyen sirri,anan ya gane yanzu Admiral B.ɗin ya daina bin mata ya nutsu aikinsa ne kawai a gabansa.
Sosai Sarki yaji daɗi ya kuma yi wa ɗansa fatan alkhairi akan Allah ya bawa ɗan nasa mata tagari sanyin idaniyarsa.
Duk wannan abin da ake yi Sarauniya jidda bata san me ake ciki ba,ita hankalinta yanzu ya koma kan nemowa ɗan ta mata ta nunawa sa'a ƴar sarauta don ita a tsarinta idan ba ƴar sarauta ba,to lallai ba matar yarima ba ce.
****
Muna dawowa daga makaranta ina bitar karatuna hankalina aƙwance na ruƙo qur'anina a ƙirjina kaina a ƙasa,kunya,kamala,hankali,duk kana kallona ba sai angaya maka ba kasan ce wa na tattara duk wannan nasabar.
Dai dai wata mota mai ƙyau na wuce ko kallon inda take banyi ba sai kawai naga mai motar ya biyoni,yasha gabana,saurin ɗaga idanuna na yi na kallesa,masha'Allah ƙyaƙƙyawa ne sosai babu ƙarya kuma saurayi ne bazai wuce 28 years ba,gaba ki ɗaya ya saki hanci da baki da komai yana kallona,ya ce assalamu alaikum duk da bana ji kamar ya sani ya ɗaga hannayensa ya haɗa biyu alamar gaisuwa,nima amsa masa na yi da hannuwa na ya ce"yaya sunanki"?.yana maganar yana dariyarsa mai tsayawa arai,ganin ban basa amsa ba ya ɗakko wani ɗan littafi a aljihunsa sa bairo,babu yadda na iya na rubuta masa sunana Basma.
Ya karɓa ya ce nice name Basma,ya rubuta min sunansa Zaidul abidin,na ɗaga masa hannu alamar na tafi don tsoro ne fal a zuciyata gashi zuciyata sai bugawa ta ke ban taƁa jin son wani Ɗa namiji ba,irin abidin kawai lokaci ɗaya naji ina sonsa.
Yasha fa gashin kansa ya yi ya shiga motarsa ya biyo Basma har ƙofar gidansu,don abaya ya biyota ba tare da ta sani ba.
Ya ɗauki wayarsa yana murmushi ya ce"Ammi na yau dai addu'arki ta amsu ayau na samo miki suruka Basma".
murna sosai mahaifiyarsa ta yi don aabidin shi kaɗai ne ɗanta aduniya shiyasa ta ke matuƙar sonsa kuma ta ke son ya yi aure da wuri,musamman saboda matsalar da ya ke da ita ta ciwon zuciya.
*Miss green ce*