Free chapter 路 Read without an account

25&26

by Rabiatu bashir 路 BASMA

*馃崗BASMA馃崗*


BOOK 2馃搩



BY

UMMU MAHER(MISS GREEN馃崁)



Wattpad user name

  Rabiatu333


Arewabooks

rabiattu0444




---------

SIRRINKI馃憘馃徎


瞥AR UWA KI KASANCE MAI RUFE SUTURARKI AKO DA YAUSHE,RUFE JIKINKI YANA TAIMAKA MIKI WAJEN YIN RIGAKAFI GA MUTANE DA KUMA SHAI茒ANU.

----------------------------------



*25馃煝26*


. . . . .numfashin Basma har ya fara 蓷aukewa saboda da 蓷ewar da ta fara yi acikin ruwa,da sauri ya ru茩ota ya rungumeta sosai kamar wani zai 茩wace masa ita,abin gwanin sha'awa kamar a india,mutane aka fara tafi awajen da sauri Hafsat ta taho ta rungume Basma tana kuka bayan ya ajje ta a gefen wajen,da kansa ya saka hannuwansa guda biyu a 茩irjinta,sai da yaji wani shork har cikin 茩wa茩walwarsa ya daure ya fara danna 茩irjinta ruwan yana fitowa har dai ya gama fitowa,ya tsira mata idanuwa yana kallon fuskarta,ya shagala sosai da kallonta,ita kuma a lokacin ta bu蓷e idanuwanta da sauri ta tashi tana kallon wajen kamar bata san tazo ba.



 Da sauri ya tashi bayan ya dawo daga hayyacinsa ya amshi rigarsa daya cire ya saka yana kallon Basma kamar zai cinyeta,Hafsat ta ru茩o hannuwana muka fara tafiya.


 Wani abu yaji mai kamada kishi saboda yadda mutanen wajen suke kalle masa matarsa,don shi har ya yi mata don tunda ya ke zai iya cewa bai ta蓳a ganin macen da ta 茩wanta masa arai irin Basma ba.


Motar su ta sojoji ya shiga ya kafa glass 蓷insa a fuska wato no respect suma sauran sojojin ganin ogansu ya shiga mota da sauri suka shiga suna sara masa.


Muna fitowa waje Hamza ya taho da sauri yana ce wa"iyayen 蓷akina lafiya me ya faru?naga Basma duk jikinta ya ji茩e tana rawar sanyi haka?.shiru hafsat ta yi masa ganin ya dage da tambayar sai ta ce"Hamza don Allah kaja mu mu tafi Basma ce ta fa蓷a ruwa yanzu".


 da sauri ya juyo yana ce wa"subhanalillahi sannu Basma,amman babu abinda ya sameta ko?shiyasa banji da蓷i ba da muka baro wancen wajen tunda na ga cen 蓷in babu irin abubuwa nasu hatsari".

 


 har ya gama maganarsa babu wanda ya ce masa 茩ala har ya gaji ya yi shiru,muna zuwa gida Anty shamsiyya ta dinga yi mana fa蓷a akan mudinga kula da kanmu,daga cewa zamu super market shine muka tafi wani waje harda swiming pool,ganin ranta ya 蓳aci ne muka bata ha茩uri tare da yi mata al茩awarin ba zamu 茩ara fita ba har mu koma kano.



Sosai suke gudu a motar don su gano inda motarsu Basma take,amman sun duba ko'ina babu su babu labarinsu,dukan sitiyarin motar ya yi ya kifa kansa yana addu'ar da ma yana 蓷ago idanuwansa ya ganta,tabbas babu abinda zaisa yabar Abuja idan har bai ga Basma ba.



****


Yau ake 蓷aura auren Ahmad da amaryarsa,amman fa kana ganin fuskarsa kasan 茩wata 茩wata baya cikin hayyacinsa don tunda ya rasa Basma gani ya ke tamkar ya rasa komai na rayuwarsa,tunda aka dawo daga 蓷aura auran na sa yaji baki 蓷aya kansa yana wani irin sara masa ya cire kayansa ya shiga wanka bayan ya fito yasha magani ya 茩wanta.


 Yana 茩wanciya babu da 蓷ewa Hajiyarsa ta shigo 蓷akin nasa,ganinsa ya rufu da blanket sai taji gabanta ya yi mugun fa蓷uwa sosai,a hankali ta isa inda ya ke ta zauna a bakin gadon a hankali ta yaye blanket 蓷in ta shafa fuskarsa,wani zazzafan zazza蓳i taji a jikinsa yana tashi harda huci.

 

 Cikin tashin hankali ta kira sunansa tana ha蓷a baki wajen ce wa"Ah.Ah..Ahmad tashi mu tafi asibiti ba kada lafiya jikinka ya yi zafi sosai.



"Mama ki barshi na fara jin sau茩i yanzu".ya fa蓷i hakan yana dafe kansa"gaskiya Ahmad bakaji sau茩i ba,ga kanka nan har yanzu zafi zau kamar wuta."


 babu yadda ta iya dolenta ta ha茩ura ganin 蓷an na ta ya dage,tana addu'ar Allah ya bawa 蓷anta abin sonta lafiya,tunda ta takura masa akan wannan auren shikkenan ya shiga ciwo yau lafiya gobe babu lafiya,ita kanta amaryar ta kasa gane kansa sam,don irin wannan zancen da ake zuwa shi ko sau 蓷aya bai je ba,sai dai ita idan har ta matsu tazo da kanta.



***


"Wallahi mama tunda Basma ta yi tafiya na kasa gane kai na baki 蓷aya,hankalina duk yana kanta Mama na rasa wani irin so na kewa Basma a tarihin rayuwata babu yarinyar da ta ta蓳a shiga zuciyata irinta".



 "Aliyu kenan ni dai duk wannan tatsuniyar na gaji da jinta idan har kana son yarinya to kaje gidansu kawai ayi komai a gama,don daman a addinance ma idan kaga yarinya kana so to babu abinda yafi sai kaje gidansu ayi maganar aure a wuce wajen,ba azauna kullum ana soyayya ba,iyayen yarinya su gaji har su ba ta wani".


 da sauri Aliyu ya 茩walalo manyan 茩yawawan idanuwansa ya ce"ca蓳蓳i jan ai wallahi mama idan har aka aurawa Basma wani to fa ki siyo likafa ni ji ajje don tabbas margayawa zanyi".


 dafe 茩irji mama ta yi ta ce"to Allah ma ya kiyaye Aliyu kai ka蓷ai fa na ke dashi a duniyar nan?idan har ka mutu ni yaya zanyi da rayuwata,ni dai ina maka fatan akhairi akan Basma don insha Allah ina ji ajikina matarka ce insha Allah."


 茒an murmushi yayi sannan ya sumbaci goshin mahaifiyar ta sa ya fita,yana mata bye bye,茒an murmushi ta yi tana kallon 茒an nata sannan ta tashi ta saka myafinta,don taga idan har ta biyewa 茒an nata to fa zaiyiwa kansa biyu babu ne gwara taje gidansu yarinyar da kanta ayi komai a wuce wajen.



Tana fitowa direbanta yaja ta sai gidansu Basma,da sallamarta ta shiga har cikin gidan,hjy saratu tana daga cikin 茒aki ta ce"Kai wannan wani irin sallama ce tun daga 茩ofar gida kamar masu neman gafara".tana fa蓷ar hakan ta fito waje ta saman bene tana hango wata hamsha茩iyar mata tun daga kan suturarta har kan kayan jikinta babu na banza.


 Da sauri hajiya saratu ta sakko tana ce wa"lale marhabun hajiya".tana washe baki kamar wacce aka yi wa albishir da shiga aljanna.


Kai tsaye 蓷akinta ta kai ta nan da nan ta saka maryam ta kawo mata lemo da ruwa a fridge sannan ta zauna suka 茩ara gaisawa,jikin hajiyar Aliyu dai har yanzu ba a sake ya ke ba ta ce"don Allah hajiya ke ce mahaifiyar Basma"?.


 Wani irin mummunar fa蓷uwar gaba Hajiya saratu taji ta ce"eh.eh.amman ba ni ba ce".

 ta fa蓷i hakan duk hankalinta ya tashi don arayuwarta ta tsani taga arzi茩i yana 茩etaro Basma ba tare da ya 茩etaro 拼a拼anta na cikinta ba.


 Hajiya ta gane wani abu a dangane da matar sai ta ce"oky to don Allah a ha蓷ani da maman na ta".?


 babu wanda ya yi magana acikinsu don fa蓷uwar gaba sai maryam ce ta yi ta maza ta ce"am Hajiya gaskiya ba nan gidan bane ki dai nemi gidansu".


 mamaki sosai ne akan fuskar Hajiyar Aliyu ta kalli Hajiyar Aliyu duk taga yadda idanuwanta ya yi zuru zuru saboda tashin hankali bata 茩ara ce wa komai ba ta tashi ta bu蓷e labulen 蓷akin a hankali ta fita,tana mamakin wa蓷annsn mutanen.


 Hango gilmawar mama ta yi ta shiga kitchen kuma sai taga kamarsu 蓷aya da Basmar Aliyu don yasha nuna mata hotunan Basma awaya don bashi da aiki idan ba kallon hotunan Basma ba.


 da 蓷an sauri ta bi bayan mama kitchen 蓷in,mama taji tsoro don jin mutum a bayanta,da sauri Hajiyar Aliyu ta ce"sannu baiwar Allah nasan baki sanni bako"?.


 蓷aga kai mama ta yi sannan ta ce"eh amman lafiya kuwa baiwar Allah"?.蓷an murmushi Hajiyar Aliyu ta yi sannan ta ce"yauwa don Allah ke ce maman Basma"?.ta fa蓷i hakan tana kallon fuskar mama duk da ko da bata fa蓷a ba kammanin da sukayi zai tabbatar maka da ita ce mamanta.





 *Miss green ce*

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.