Free chapter 路 Read without an account
_*THIRTY*_
by Sadiya Auwal 路 BAKAR AYAH
____****馃枻馃枻****_____
馃枻 *BA茦AR AYAH* 馃枻
馃枻 _BOOK1_ 馃枻
Labari/Rubutawa:SADI-SAKHNA
[ _瞥ar mutan Jama'are_ ]
*WATTPAD*
***
*AREWABOOKS*
https://arewabooks.com/u/sadeesakhna
______________****_______________
Page 馃枻30馃枻
Sauri take tayi cikin duhun dare,da alama fitsarine ya kamata sosai.
Tazo daidai hanyar shiga ban蓷akin taga alamar wulagawar mutum a sashen goje.
茦iftawa ido tayi tasake 茩iftawa,dan zaton ko aljani tagani,saidai kuma ta kawar ta hakan a ranta ta wuce ban蓷akin.
Bayan tafito harta nufi 蓷akinsu saikuma tashi alamar motsi a sashen kumadu.
"To waye ne yashige sashen goje,shekara biyu kenan yadaina kawo mata,tunda kowa yasan babu abinda zai iya yi musu,to waye kuma a sashennasa?"
Harzata shiga 蓷akin kuma wata zuciyar tace baritaje ta duba tagani.
A hankali cikin san蓷a ta nufi sashennasa har ta samu shiga.
Kofar abu蓷e take,hakanne yasake tabbatar mata cewar akwai mutum a cikin 蓷akin.
A ba茩in kofar ta tsayah tana shirin le茩awa,bata ankara ba sai ganin mutum tayi yafito daga 蓷akin da sauri cikin ba茩a茩en kaya.
Shima bai kulada indo a wajenba dan haka sai suka yi karo tareda fa蓷uwa a tare.
Mayafin fuskar mutumin indo takama saboda karta fa蓷i,aikuwa tajawoshi zuwa hannunta.
Hasken farin watane yasakata gane waye a gabanta.
"Bombee!!!!?"
Tafada cikin sanyin murya ha蓷e da razani kuma.
"Shiitttt tace tareda sha茩e wuyan indon. "Eh nice,kuma naji labarin kinganni a gidannan zakiga yanda zan miki ehe"
Ta茩arisa maganar tana boye wukar datake hannunta duk jini a jikinta.
Tsallaketa tayi ta fita daga gidan da sauri,indo na nan zaune a wajen bata samu damar tashi ba har kusan Assalatu,dan tsoro takema karta tashi Bombee tadawo tasake yimata wani garga蓷in.
Ita kuwa tana fita daga gidan jeji ta nufah gidan su inno.
Har tazo shiga 蓷aki taji uwaisu yana cewa.
"Ke Bombee daga ina kike da tsohon darennan,keda ba lafiya ce take ba sosai?"
Mayafin data rufe fusakarta ha蓷e da sukar ta boye a bayanta tareda cemasa,
"Bakomai baffah,kawai kawai wani 蓷an abu nayi a jeji"
"To shikenan,amma jejinnan fah ki kiyayeshi Bombee"
"Tamm"
Daga haka ta wuce 蓷akinta,bukkar datake gefen tasu.
Jijjigata taji anayi.
A hankali ta bu蓷e idonta tana kallon inno dakuma uwaisu a kanta,idanuwansu 蓷auke da tashin hankali.
"Ke Bombee jiya ina kikaje da daddare dana ganki"
Shuru tayi bata basu amsaba,sai daga baya kuma tabu蓷e baki a hankali tace......
"Uhm gidan su goje naje"
"Mekikayi masa a gidansu da tsohon dare"
"Uhm...uhm.."
Tana cikin inyinar ne goje nuna mata wu茩arta da kuma mayafinta na jiyah,wanda tana zuwa kwanciya tayi bata tsayah wanketa ba.
"Bombee na ri茩eki tamkar 拼a ta,inda wani ne yazo yafa蓷amin abinda kikayi,ba wai nina gani da idona ba,bazan taba yarda ba,Bombee kisa kisa fah kikayi,ina zakije da ran dayah rataya a kanki yanzu.
Duk wani rashin jikinki haka naji nagani na 蓷auka,saboda nasan yarinta ce watarana zaki daina,amma kisa Bombee bazan iya rufemiki ba,inna fa蓷amiki zan taimakeki akai nayi 茩aryah"
Shuru Bombee tayi tanajin mai yake fa蓷a,runtse idanuwanta tayi da alama tatafi cikin wani tunanin.
"Yanzu bazancen bata lokacin bane,Bombee yakamata ki fita daga gidannnan ki buya wani wajen,domin indo tasanarwa 拼an sanda taganki kin fito daga 蓷akin goje da tsakar dare,蓷auke da wu茩a mai jini.
An bazama ko ina ana nemanki tun safe,nan ma ba wajen buya bane zasu iya zuwa,domin gidanku sunsan kina nan wajen.
Dan Mlm ma yace gidanku sunce kina nan wajen,nasan bazai wuce innarki ba,dan ita ka蓷ai tasan inda kike"
Tasho Bombee tayi cikin sanyin jiki ta yafa gyale akanta,wu茩ar tata dake gefen Uwaisu ta 蓷auka ta sa茩ala a kunkuminta.
Bakin 茩ofa ta nufah kafin tayi magana cikin sanyin rai.
"Nagode da hidimarku a rayuwata,ha茩i茩a a yanzu nakai matakin da bazan kusanci masoyana ba,saboda suma bazasu iya tsira daga kaidina ba.
Ni makashiya ce yanzu a idon kowa,dan haka wanda yarabeni ma za'a fara ganin sa a matsayin hakan.
Nizan tafi sai wata rana"
"Ina zaki tafi yanzu"
"Inno ta fa蓷a cikin raunin murya"
"Can da nisa,inda nima bansani ba,amma zanyi iya ko茩arina wajen 茩auracewa nan wajen"
Daga haka tasaka kai tafita a cikin gidan.
Saida tayi gudu mai nisa kafin tajuyo ta kalli gidan da yake 蓷auke da rabin yarintarta,motar 拼an sanda taga ta nufo gidan,hakanne yasa ta tabbatar da maganar baffannata,kuma bazata ga laifinsu ba gameda furucinsu gareta,ta cancanci fiyeda hakan ma a gun kowa.
Cikin dajin ta nausa ta gudu,ko ganin gabanta batayi sosai,har saida takai gejin iya yanda jikinta zai iya 蓷auka.
Gari ko ina ya 蓷auka cewar Bombee takashe goje har cikin 蓷akinsa,dan da safe ana zuwa aka sameshi anyi masa yankan rago a wuyah.
Bayan an 蓷a蓷蓷aureshi da igiyah anyi masa duka.
Abu wasa wasa yakai ga ko ina labari ya watsu,Bombee kuwa anyi neman duniyar nan babu ita babu labarinta,ta bace battt kaman bata duniyar.
Mlm Ahmadu tunda yashigo da safe bayan labarin ya riskeshi yake cikin 蓷akinsa,ko fitowa bayyi ba ballantana yace wani abun.
Danejo ce ta tashiga 蓷akinnasa,yana zaune akan dadduma yayi shuru.
"Sannu mlm,baka ce komai ba shin anganta ne"
"Hmmm ina za'a ganta,ni ina kyautata zaton ma yanzu haka bata garinnan,domin bayan yanka shi datayi,wai hadda ku蓷i ta 蓷iba ma茩udai a cikin 蓷akinnasa,kinga kuwa mai zata zauna tayi a garinnan"
"Ku蓷i?.....hadda sata kenan aka a 蓷akinnasa?"
"To yanzu ai ba ta sata ake ba,ta kisan da akayi ake,wama yake ta wani ku蓷i yanzu"
Shuru Danejo tayi tana maimaita 蓷iban ku蓷in a ranta,saidai bata ce komai kawai ta tashi tabar 蓷akin.
Yanayin damuwar data shiga da ita 蓷akin taragu daga kaso 茒ari zuwa kusan kashi talatin,dan tunda taji zancen hadda sata tasakawa maganar ayar tambaya.
Taga haka bata sake bi takan zancen ba ta nufi 蓷akinta.
Saida Bombee tabari dare yayi kafin ta fito daga maboyarta.
Babban hijabi ta zunduma har 茩asa ha蓷eda nikaf.
Hanyar cikin garin ta nufah domin gani mai yake wakana.
Can nesa da 茩ofar gidansu ta tsayah,yara sunata wasan dare.
Ahhh kaman hakan bai faruba a rayuwarta,saidai ta sabanin farincikin da sukeyi itakuma cikin ba茩in ciki take. Koyaushe saidai ace mata zai wuce,bata taba tunanin dagaske bane sai yanzun daya wuce tagani.
Wani yaro da 茩ira yazo wuce ta gefentada kwano a hannunsa.
"Kai dan Allah 蓷an zo na aikeka gidan can mana"
Zuwa yayi ya tsayah a gabanta,wata takarda ta fitar a nanna蓷e a cikin hijabinta tabashi.
"Ka shiga gidan ka tambayi wacece Danejo,sannan sai ka bata,karka bawa kowa sai ita ka蓷ai"
茒aga kai yayi alamar yaji,daga nan yashiga gidan.
Jimm tatsaya tayi domin jiran fitowar dan aikan,bata ga 蓷an aikaba shuru har na wani lokaci.
Wasu mutane tagani samari guda uku suna iyo hanyar da take,sannan kuma da yaron a bayansu yana yi musu magana.
Dan murmushi Bombee tayi ganin sakarcin da suke nuna mata,a zotonsu shin wayo suke mata zasu kamata,da alama labarin tana kallo da daddare bai gama kara蓷e garin ba.
Saurin juyawa tayi tana tafiyah da sauri sauri tanufi jeji,suma suka bita a baya.
Sun danyi tafiyah mai nisa,dan zuwa yanda gudu suke itada dasu na tafiya.
Da alama ga wanda zata bawa sa茩on subawa mutanen gari,ta fa蓷a a ranta.
Su su biyar ne,kasancewar darene kuma basanin hanyar wajen sukayi ba,nan da nan tayi nasarar rarrabasu a jejin.
Bayan wani ta dawo yana dube dube ta kifa masa naushi a kusan wuyansa,hakanne yasa ta jube yana dafe wajen.
"Kayi ha茩uri da dukan danayi maka zaka warke,ni zan tafi daga garinnan,ina so kaje ka sanarwa gari bai 茩are iya nan ba ina nan dawowa watarana"
Daga haka tayi saurin barin wajen kafin abokanannasa su tarar da ita.
Hanyar gidan su haidar ta nufah,ta zauna a can nesa da gidan,tana jiran wani a cikin gidan ya fito,amma shuru har bacci ya 蓷auketa a wajen.
Ba ita tafarka ba har saida alfijir ya keto.
Mahaifinsu Janar Muhammad Bello tagani ya fito daga gidan 蓷auke da wani abu kaman drawer,a wajen motarsu ya ajiyeshi inda wasu kaya suke,da alama tafiyar zasuyi kenan.
A cikin booth 蓷in motar yasaka inda wasu kayan suke,dayake Helux ce tanada ishashshen wajen 蓷inban wasu kayan.
Duk abinda yake Bombee tana kallonsa har yagama ya koma cikin gidan.
Lallabowa tayi har zuwa bakin motar.
Idan tashiga motar nan zata samu damar barin garinnan batareda matsala ba,kuma dama batasan hanyar dazata bi ta tafi ba.
Cikin booth din motar da tsilliga tareda shiga 茩asan drawer daya saka a cikin motar.
Tana gama shiga kuwa haidar yazo da wata jaka ya 蓷ora a saman,yanda yayi mata sau茩i wajen buyar batareda gajiyah ba.
Sau茩e ajiyar zuciya tayi tareda fatan Allah yasa hakan da tayi shine daidai kuma mafita ka蓷ai a gareta.
Muryar haidar taji yana cewa.
"Bombee??me kike a cikin mota kuma,hakan ma a drawer,tsawon wannne lokacin kike ciki?"
Saurin bu蓷e idanuwanta tayi ganin hasken rana akanta,ga kanta wanda yakeyimata azabar ciwo,saboda gangarar dataji anayi a hanyar tafiyar har yasakata yin suman wahala.
Bata iyah bu蓷e baki tasake yimasa magana ba tafara komawa wata sumar,saidai taji muryar Hajiya Zulaiha tana cewa.
"Abban haidar kawai kashiga da ita cikin jirgin,bamusan mai yasa ta zabi biyomuba amma tabbas akwai dalili,kuma a yanayinta yanzu tana bu茩atar hutu,mu kammu mun jijjaga da hanyarnan inaga ita"
Tana gama jin maganar taji an 蓷agata ci蓷ak zuwa cikin jirgin.
__________DAWOWA WAJEN SU HAJIYA ZEENAH__________
Tunda aka tafi bada labarin,hajiya zeenah tareda idi basu yi wani kyakykyawan motsiba har aka gama.
"To wannan shine labarin rayuwar Bombee a garinnan tundaga tashinta,kuma itace wacce kuke nema,duk da bansan mai yasa kuke neman ta ba,amma wancan tana yarinya ne kukaji"
"Kan buuuuu Hajiya Inaga mukoma ki huta gobe mu 蓷au hanyar gida kawai"
"Iliyah yafada yana dau茩e ajiyar zuciya"
"Ahah Muruje to ina kuma labarinta a wajen su Hajiya Zulaiha 蓷in,sannan kuma ya akayi ta dawo garinnan har kacemana tana cikin garinnan?
Todai nasan kuma zakuso ku sani koh?????馃槀馃槀馃槀
_*Sadi-sakhna ce*_
Share
Comment
Like
Follow
Fisabilillah 馃檹馃徏