Free chapter · Read without an account

13

by Hauwa A Usman · SAKI RESHE..

SAKI RESHE...!*_

*(CIGABAN GADAR ZARE)*


*HAUWA A USMAN*

_JIDDARH_


_Masu buk'atar complete littafin *SAKI RESHE...!* zasu biya 300 ta account number Hauwa Auwal Usman GT Bank 0153259310 idan aka turo kud'in sai ayi screenshot (shaidar biya alert sms) a turo ta WhatsApp number 07020489340, ko a turo katin waya na 300 ta WhatsApp number 07020489340 banda kira please WhatsApp chart kawai_


Free page


1️⃣3️⃣


Cikin matsanancin kuka kamar ranta zai fita tace " wallahil azim k'arya yake, sharri yake min Basmah, kin fi kowa sani na, tare muka taso mukayi k'uruciya muka girma tare,

kin san abinda zanyi kin san abinda bazan iya yi ba Basmah, ban san dalilinshi nayin hakan ba, amma nasan yayi haka ne danya rabamu wata k'ila rabuwarmu abu me girma ne a wajenshi, 

dan Allah karki bashi damar cika burinshi, shiru Basmah tayi ta rasa abinda yake yi mata dad'i, ta rasa abinyi, ta rasa zab'in da zata bi,

abinda idanuwanta suka gane mata ko maganar Safiyyah dake neman tasiri a zuciyarta zata bi, ganin tayi shiru yasa zaman had'e tazarar dake tsakaninsu,

ya matsa daf da ita ta yadda suna iya jiyo bugun zuciyoyin junansu, ya sauke ajiyar zuciya had'i da cewa " nema na tayi Basmah, nema na tayi da nayi zina da ita, 

aminiyarki ta nemi mijinki na sunna ta nemi dana mallaka mata abinda yake naki ne mallakinki ke kad'ai, so take na had'a jiki na da nata,

na kwanta da ita nayi mata irin abinda nake yi maki, k'asa-k'asa yayi da muryarshi idonshi kanta bakinshi dai-dai kunnenta yace " so take na saka mata sandar girma na a......!, "enough Zaman,


Ta fad'a cikin tsawa, kwayar idonta ta fito tayi k'uru-k'uru kamar wacce akayiwa turaren barkono, gumi ya jik'a ta sharkaf,

kai Safiyyah ta shiga girgiza mata ganin ta nufo ta gadan-gadan tana fad'in.


" Wallahi k'arya yake ban.....! kyawawan marikan da Basmah ta kifa mata ne suka hana ta k'arasa fad'ar abinda tayi niyya,

jikinta na rawa gami da kerrma zuciya ta kawo ta har wuta, idonta yayi jajir tana kallan Safiyyah tarr ido cikin ido,

fuskarta gaf da Safiyyah ta nunata da d'an yatsa tana fad'in " kul! karki k'ara k'aryata min miji, banza fasik'a, mazinaciya, wacce bata ramin kanta, kinji kunya Safiyyah kin ban mamaki,

idan akace man zakiyi haka bazan tab'a yarda ba, miji na Safiyyah miji na, ke kowanne irin nama ci kike har mushe da mara tsarki?


"Na d'auka ba haka kike ba, ban tab'a kaiki wannan layin ba, in banda kece in banda ina jin kunyarki dana baki mamaki,

Safiyyah da tunda Basmah ta fara magana take girgiza mata kai cikin tashin hankali ta k'ara fashewa da kuka tana cewa " a'a Basmah karkiyi min mummunan zato,

karki yanke hukunci cikin fushe, kada kiyi abinda zaki zo kina jin kunya da danasani a gaba, ki daina biyewa wannan munafukin mijin naki kina aikata abubuwan da Allah zai hukunta ki akan su,

hukunci bana wasa ba Basmah, kiyi tunani kiyi min uzuri kisaka komai a mizanin hankali, k'ara d'auke ta da mari Basmah tayi wanda yasa Safiyyah kifawa bakinta ya fashe,

" karki kuma, kirki kuma kiran mijina da munafuki, daga yau daga rana irin ta yau ki manta dani, ki manta da duk wata alak'ar dake tsaninmu,

ki manta da rayuwarmu ta baya ki d'auke ta kamar mafarki, ki sawa ranki baki tab'a sani na ba, murmushi Safiyyah tayi had'i da goge jinin bakinta,

ta d'urkusa ta d'auki d'an kwalinta ta d'aura ta saka hijab d'inta, ta kalli Basmah fuskarta d'auke da murmushi tana fad'in,


"Kada ki damu bakiyi min komai ba, kina nan a matsayin da kike a waje na, kuma har abada bazaki tab'a tashi daga matsayin ba, 

nayi miki uzuri saboda ba a hayyacinki kike ba, kin had'u da makircin shaid'anun mutane, bazaki gane illar abinda kike yi yanzu ba sai a gaba,

ba zaki gane abinda muke gane miki ba, amma nasan abu d'aya wanda ina da tabbacin faruwarshi, wanda tabbas ne komai daran dad'ewa zai zakiyi su shine nadama da danasani, 

bata jira abinda Basmah zatace ba ta fice, jikin Basmah a sanyaye ta zauna saman kujera had'i da sakin kuka, a sanyaye ya durk'usa gabanta,

ya sanya harshe yana lashe mata hawayen dake gangarowa daga idonta cikin salo yace " I'm so sorry nasan ni ke ja miki duk wannan,

akai na kike rabuwa da kowa naki, akaina kike sadaukar da farin cikinki, ahalinki, kawayenki, karatunki da komai, d'an shiru yayi kana ya cigaba da fad'in,


" Na kasa Basmah, na kasa baki farin ciki da kwanciyar hankali sai sab'anin hakan danake baki, inaga ni ba alheri bane a gare.....! saurin had'e bakinsu tayi dan karya k'arasa fad'ar abinda yayi niyya,

jikinshi a sanyaye ya tallafe kanta yana cigaba da aika mata sak'onninshi masu rikita mata jiki, cikin k'ank'anin lokaci suka raba juna da kayan jikinsu,

anan palour'n ya soma k'ok'arin shigarta, jin yabi hanyar dabata dace ba, wato ya soma k'ok'arin tura sandar girmanshi ta duburarta,

(ta kashi) yasata saurin zame jikinta, kifa ta ya k'ara yi yana cigaba da k'ok'arin tura mata ta duburarta, hankali a tashe Basmah ta zame jikinta, ta mik'e tsaye, a kasallance yace " lafiya dear?


Muryarta na sark'ewa tace " me kake k'ok'arin yi Zaman?


Rinannun idanuwanshi ya ware a kanta yana kallanta a wahalce yace " kamar yaya, ban fahimce ki ba?


" Ta duburata fa kake k'ok'arin shiga, tayi maganar kuka na neman kufce mata, saurin warewa yayi yace " what?


"Ni?


"Kina nufin nike k'ok'arin shigarki ta takashinki?


Kai ta d'aga mishi alamar eh, " Oh God, ban sani ba, a birkice nake ban san me nake shirin yi ba, I'm sorry kiyi hak'uri, ajiyar zuciya ta sauke dake nuni da samun nutsuwa,

a hankali ya janyo ta jikinshi ya rungume tavsuka fad'a duniyar ma'aurata, bayan sun gama sun natsa ta tashi ta shiga bathroom,

tayi wanka ta d'auro alwala, ganin yana lumshe ido zayyi bacci yasata cewa " ka tashi kayi wanka kayi sallah sai kayi baccinka gaba d'aya,

murmushi ya sakar mata yana binta da kallo batare dayace komai ba, bata k'ara yi mishi magana ba harta shirya, ta tada sallah,

harta idar bai tashi ba, " ka tashi har an shiga sallah fa, dakyar ta tasheshi ta tura shi ban d'aki ta rufo k'ofa, tana dariya yana dariya, bai jima ba ya fito, " har kayi wankan?


Gira d'aya ya d'aga mata yana murmushi, hannu takai kanshi ta shafa taji shi k'andas babu alamar ruwa, " kace min kayi wankan?


"Eh! nayi mana, " wankan tsarki fa nake nufi?


D'an shiru yayi kafin yace " wankan tsarki kuma?


"Eh! shi dai, murmushi yayi yana shafa kanshi had'i da k'ok'arin barin gabanta, rik'o shi tayi tana jefa mishi wani irin kallo a shagwab'e yace " nayi fa, idonta kanshi tace " amma naga kanka ba ruwa?


"Ko dama ana yin wankan tsarki kan mutum ba ruwa?


" Oh! na goge da towel ne tun a bathroom, k'ara kafe shi tayi da ido sosai tana fad'in " da wanne towel d'in ka goge bayan duk na wanke su nakai waje na shanya?


"Allah da gaske nayi, ya fad'a so calm, " shine nace kayin naga kanka a bushe?


Cikin kame-kame da in ina yace " da...da...dama....!, hannu ta d'aga mishi had'i da mayar dashi cikin bathroom d'in tace " koma kayi,

ba musu ya koma yayi ya fito, jallabiya ta mik'o mishi ya sanya tana shinfid'a sallaya tace " tam! muyi sallah ko?


" Masallaci zani, " a'a yau jam'i nake san ka ja mana, " nace maki sallaci zani, zatayi magana yayi saurin katse ta, ta hanyar cewa " bana san musu please,

bata k'ara mishi magana ba ta tada sallah, shi kuma ya fita.


**********************************


Daga k'ofar palour Ammar ya tsaya yayi sallama, bakin Hajiya Tanya a washe tace " shigo mana d'an albarka, kamar wani bak'o zaka tsaya daga waje kana sallama?


"Daga yau ka rink'a shigowa kai tsaye duk gidan nan baka da shamaki da ko'ina, murmushi yayi had'i da duk'ar da kanshi k'asa yace " ina wuni?


"Lafiya lau yaron kirki irin albarka, ido ya zuba mata yana mamakinta, na yadda ta canja gaba d'aya, ya tabbatar akwai wani abu a k'asa, 

dan ya san Hajiya Tanya bata abu dan Allah, duk abinda kaga tayi, zatayi ne dan tasan akwai riba, bata yin abinda babu riba acikinshi ko meye, yasan halinta sosai, 

yayi mata farin sani ta yadda ko ita da kanta bata isa ta gaya mishi wacece ita ba, bata isa tayi mishi alaye ba, babu abinda ta isa ta b'oye mishi na daga cikin halayanta,

karr yake kallanta yasan wannan rawar jikin da take yi mishi ba'a banza bane akwai dalilin yinshi, akwai abinda ta shirya,

" wow my lovely Bro i missed you Yaya, Leena ta katse mishi tunani, murmushin shi ya fad'a ganin tilon k'anwarshi me sanshi tsakani da Allah,

da zuciya d'aya, tana yi mishi so na 'yan uwanta tsakaninta da Allah dan ko kusa halinta bayyi iri d'aya dana Hajiya Tanya da Nayan ba,

yadda kasan ba jininsu ba, gaba d'aya halayanta irin na mahaifinta ne, tana da tausayi da jin k'ai gata da kyautatawa, da taimakon marasa k'arfi, 

tunda ta taso tasu tazo d'aya da Ammar sun shak'u sosai kodan shi yake renanta shi yake yi mata wahala tana yarinya oho, ko wasa da Ammar da Nashwan ake yi, data taso taga irin gashin k'umar da Hajiya Tanya keyiwa Ammar an sha fama da ita,

dan sosai suka rink'a samun matsala da Hajiya Tanya da Nayan akan Ammar da Nashwan, idan akayi musu abu zama take tayi ta kuka,

sai su da akayiwa abun su dawo suna rarrashinta, " in kawo maka abinci Yaya?


Ta fad'a tana zama kusa dashi, kafin yayi magana Hajiya Tanya tayi saurin cewa " wannan wacce irin tambaya ce Leenah?


"In zaki kawowa mutum abinci sai kin tambaye shi?


" Da naga ba bak'o bane shima gidansu ne shiyasa, d'auke kai Hajiya Tanya tayi had'i da kiran Hajara, "ke!, Hajara ta amsa da " na'am,

fuska Leenah ta b'ata had'i da cewa " kai Mom irin haka ba kyau, kwata-kwata bai dace ba, jikokinki zakiga suna irin haka ki hana su, 

amma ke da kanki kike yi, gaskiya bai kamata ba, idan zaki kira ta ki kira da sunanta amma ba ke ba, sunkuyar da kai Hajara tayi tana jin san Leenah na k'aruwa cikin ranta,

in da sabo Hajiya Tanya ta saba da halin Leenah, bata kalli inda Leenah take ba dan ba ta ita take yi yanzu ba ta abinda ta b'ata shekara da shekaru tana shiryawa take yi,

bazata bari Leenah ta b'ata mata rai ta kufsa a gaban Ammar ba, so take yayi tsammanin ta shiryu ta dawo mutuniyar kirki ta yadda zai mallaka mata gaba d'aya dukiyarshi,

fuskar Hajiya Tanya d'auke da murmushi tace " tom na daina, shikenan, mamaki bai kama Ammar ba sai da yaji Hajiya Tanya tana cewa Hajara,

" kiyi hak'uri kinji Hajara in sha Allah bazan k'ara kiranki da haka ba, mamaki ne ya hana Hajara bata amsa,

" d'anki zaki kawowa abinci, kafin Hajara tayi magana Leenah tace " kai Mom dama dan wannan kika kira ta?


"Ai da kin barta na kawo mishi, sakayau Hajara ta mik'e jiki ba nauyi tana fad'in " bari na kawo mishi kinji auta, mik'ewa Leenah tayi tana rik'e Hajara tace " a'a kije ki huta Umma, 

babu abinda jikinki yake buk'ata sai hutu yanzu ki barni nayi, ko aikin ma nayi-nayi ki barni na rink'a yi maki kink'i,

na taya ki ba ma bari na kike yi ba, in banda tafasa babu abinda zuciyar Hajiya Tanya keyi, ji take kamar ta rufe su da duka, 

kwayar kanta ta fara yamutsa mata, gudun karta b'ata rawarta da tsalle yasata cewa " ni wannan dramarta ku tak'i k'arewa, ni dai ku kawowa d'ana abinci sai kuje can ku k'arata, Leenah tayi murmushi tana jan hannun Hajara, Nashwan dake kallansu yayi murmushi had'i da girgiza kanshi.


**********************************


Zaman da Basmah tsaye a kitchen suna aikin abincin dare, yana yanka mata albasa while tana tuk'a tuwo, " na gama yanka albasar , yace yana matse idanu,

" sorry sweetie na saka aiki ko?


" Bakaga yadda idonka yayi ja ba, simple smile yayi yana aje albasar a gefe, ya d'auki maggi ya fara b'arewa yana fad'i " ba dole na taya matata aiki ba, idan ban tayaki ba waye zai tayaki?


Murmushi tayi batare data ce komai ba, tare sukayi girkin suka kai falo suna ci suna hira, bayan sun gama cin abincin suka wanke kwanikan tana sab'i yana d'auraya,

" muje muyi wanka mu kwanta Dear, Basmah ta fad'a cike da gajiya, jawota yayi jikinshi ya rungume ta yana shafa cikinta yace " kodai an gamu ne?


"Dan wannan kasalancin naki da magana, cikin rashin fahimta tace " dame aka gamu?


Hannu yakai cikinta yana shafawa had'i da rad'a mata " ina nufin nayi ajiya anan, ido ta zaro tana juyowa suka fahimci juna tace " a'a babu komai, " tunda babu komai muje na saka komai yanzu,

zatayi magana ya had'e bakinsu tare da d'aukarta, bai aje ta ba sai a saman bed, ya kwantar da ita, yana cigaba da romancing d'inta,

sai da ya gama d'aga mata hankali ya tada mata tsumi kafin ya rabata da kayan jikinta shima ya cire yana cigaba da shafa sassan jikinta,

duk jikinshi na rawa gami da tsuma ya rud'e ya soma k'ok'arin shigarta, a karo na biyar taji yana neman shiga ta bayanta,

cikin zafin nama ta yunk'ura zata mik'e yayi saurin sanya k'arfi ya danneta yana cigaba da tura joy stick d'inshi ta duburarta, jin da gaske shigarta zayyi ta takashi yasata yin kukan kura ta hankad'a shi baya ya fad'i gefe,

ta fashe da kuka tana fad'in " why Zaman, meyasa kake k'ok'arin halattawa kanka abinda Allah bai halatta maka ba?


"Ya kake san kayi abinda Allah ya haramta ya tsinewa masu yi, ya la'ance masu aikata shi yake fushi dasu, ko kana san mu kasance cikin fushi da tsinuwar Allah da mala'iku?


"Kana san mu kasance cikin tab'abb'u Zaman?


Da ido yake binta yana san fahimtar abinda take nufi, " ban gane ba Basmah what do mean?


"Me kike nufi da kalamanki?


Jajayen idanuwanta ta zuba mishi tana kallan cikin kwayar idonshi data k'ank'ance saboda jaraba, tace " kana nufin yanzu ma baka san abinda kayi ba?


"Baka san ta baya na kake k'ok'arin shigata ka kasance da ni ba?


Ido ya zaro a d'an tsorace yana fad'in " ni?


"Kwarai kuwa kai, in ba kai ba wa?


"Sau biyar kenan kana bin hanyar da bata dace ba, kana san ka shige ni ta takashi na duk sanda nayi maka magana sai kace baka sani ba,

" am so sorry wallahi ban sani ba Basmah, a rud'e nake garin neman hanyar gabanki ne nake kaucewa nabi inda bai dace ba, " kullum kuma koyaushe haka kake fad'a, baka sani ba, baka sani ba, nakasa fahimtarka,

" zargina kike yi Basmah?


"Kina zaton zanyi irin haka da gaske?


Ya fad'a yana kafe ta da idanuwanshi, yadda yake kallanta idanuwanshi cike da hawaye yasata saurin sunkuyar da kanta tana fad'in.


"A'a ba haka nake nufi ba, " idan ba haka kike nufi ba, me kike nufi Basmah?


K'asa ta k'ara yi da kanta had'i da cewa " kayi hak'uri ban k'arawa, murmushi yayi tare da rungume ta, " ka hak'ura?


Ta fad'a a sanyaye, bayyi magana ba ya had'e bakinsu, sun d'auki lokaci suna jiyar da juna dad'i, had'i da mantar da juna damuwa dake tattare dasu,

yayi mata rumfa da jikinshi had'i da cigaba da pumping a kanta, bud'e idon da Basmah zatayi idonta ya sauka akan sark'ar dake d'aure a wuyanshi,

Cancave Cross Chain Pendant Necklace (SARK'AR Cross ✝ TA KISTOCI) cikin tashin hankali ta ware idonta akan sark'ar,

ganin tabbas itace ba k'aramin d'aga hankalin Basmah yayi ba, ta fara tambayar kanta me Zaman keyi da sark'ar kistoci a wuyanshi, bata samu nutsuwa ba har ya gama sex da ita,

ya zame gefe yana mayar da numfashi, muryarta na sark'ewa tace " me kake da sark'ar kistoci Zaman?


A firgice ya kalle ta cike da neman k'arin bayanin tambayar data yi mishi, kanta ta kawar gefe dan bazata iya jure ganin irin kallon dayake yi mata ba,

tace " eh! sark'ar kiristoci, da sauri ya mik'e zaune yana jefa mata wani irin kallo yace " ban gane sark'ar kiristoci ba, a ina kika ganta?


Batare data kalli inda yake ba tace " a jikinka, da sauri ya shiga laluben jikinshi, har hannunshi yakai kanta, kanshi ya dafe had'e da fad'in " ops! na manta da ita, d'azu na kwace ta a hannun wani yaro na,

abin haushin ma musulmi ne wai kwalliya yake yi da ita, shine na kwace da niyyar yarwa gudun karna aje a inda zai d'auka ya k'ara sawa, nasata a jiki na,

na manta ban cire ba, menene na ganki a hargitse?


A fili ta saki ajiyar zuciya had'i da yin Hamdalar dabata san kota mecece ba, " lafiyarki kuwa?


Ya tambayeta idonshi kanta, maimakon ta bashi amsar tambayar da yayi mata saitace " yauwa dama ban tab'a tambayarka ba, ban san wanne irin aiki ko sana'a kake yi ba, meye sana'arka?


Dariya sosai yayi yana san danne wani abu dake k'ok'arin bayyana a saman fuskarshi yace " baki san aikin mijinki ba?


"Ya za'ayi na sani bayan ba'a fad'a min ba?


Idonshi kan ceiling yace " ya za'ayi a fad'a miki bayan baki tab'a neman sani kinyi tambaya akai ba?


" Shine na tambaya yanzu, sai a bani amsa tunda na nemi na sani, basar da maganar yayi, yayi kamar baiji abinda tace ba, zata kuma magana yayi saurin cewa " bacci nake ji yanzu ki bari gobe mayi maganar, 

fuska ta shagwab'e ta bud'e baki zatayi magana ya d'ora yatsanshi saman lips d'inta yace " shhhhhh no argument please, bacci nake ji zan fad'i miki gobe but not now,

ya k'arasa maganar yana rungume ta had'i da ja musu blanket.......!



*KADA DAI A MANTA NA KUD'I NE IYA KUD'INKU IYA SHAGALINKU....!*



MOMYN ZARAH. 'YAR BAIWA


Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.