Free chapter · Read without an account

31

by Hauwa A Usman · SAKI RESHE..

31


" Ya isa haka, ya isa haka please, abarshi haka dan Allah, enough, ya fad'a yana sakin hannun Hajiya Tanya, mamakinta ya k'aru sosai ganin yau ita Ammar ya rik'ewa hannu, inda zani da hijab d'in Basmah ke yashe ya isa ya d'auka ya d'agota daga durk'ushen da take ya sanya kayan a jikinta,

ya fuskance ido cikin yana kallan kwayar idonta yace " na yarda dake Basmah fiye da yadda na yarda da kai na, ko'a mafarki nasan bazaki tab'a aikata hakan ba,

nasan abinda zakiyi da wanda bazakiyi ba, nasan wacece ke tun kafin kisan kanki, nasan matuk'ar jinin Ya Mu'allim yana yawo a jikinki bazaki tab'a cin amanar wani ba balle ni,

ya k'arasa maganar yana sakar mata murmushinshi me narkar da zuciya, kana ya juya gasu Hajiya Tanya yace " anzo wajen, anzo inda bazan iyayin shiru ba, anzo matakin da kuka k'ure hak'uri na, dole sai nayi magana,

duk wani takunku da wani k'ulle-k'ullenku da makircinku karrrr nake kallanku, ina sane da duk abinda kuke yi, nayi shiru na zuba muku ido ne dan ina saka ran ko Allah zaisa ku gane ku dawo hanya madaidaiciya,

amma ina kun ringa kunyi nisa bakwa jin kira, Allah ya shiryeku yace yana sa kai zai fita, Hajiya Tanya da gabanta ke fad'uwa tayi k'arfin halin cewa " meka sani?


" Ban gane k'ulle-k'ullan da muke yi me kake nufi?


Murmushi yayi had'i da zama saman sofa ya zaunar da Basmah kusa dashi ya jefa idonshi cikin nata yana kallan kwayar idonta yace,

" tunda kin nemi maganar bari ayi ta, kallanshi ya mayar ga Shakira yace " Malam Hurayya zan kiraki ko ASHAWO....! SHAKIRA.... dadiron ZAMAN tsohon MIJIN BASMAH....,

wacce ke rawa tsirar Allah a club gaban 'yan giya, jiri ne ya d'ebi Shakira yayi baya da ita, ta zube saman sofa, wacce aka yiwo hayar iyayen bugi aka aura min ita danta karb'u dukiyata, 

ya k'arasa maganar yana d'ora k'afa d'aya kan d'aya, yayi releasing sosai kan sofa tare da mayar da kallanshi ga Zaman yace " Michael, Mugu, Uban daba, Tono, Gifted, Arne,

d'an asalin garin Jos babanka Johnson shine Pastor d'in Cocinku, ku 'yan ak'idar Lom ne a kistanci, sunan cocinku Our Lady Fatima,

babban abinda mutane basu sani ba akanku kai da Shakira shine KAI YAYANTA UWARKU D'AYA UBANKU D'AYA, ITA K'ANWARKA CE ta biyu, 

kun fara k'ulla alak'a ne tun kuna secondary school, bayan kun gama karatu kuka fitowa da iyayenku buk'atarku tasan auren juna,

suka k'i shine Shakira ta kashe Babanku kai kuma ka kashe Mamanku, kuka gudu arewa inda babu wanda yasanku kukayi aure,

kuka haifi 'ya'ya biyu mace da namiji macen sunanta Happiness namijin kuma Success, bayan 'yan garin sun gano ko ku waye suka nemi kashe ku,

shine kuka gudu Kaduna kukai yaranku gidan marayu, daga nan kuka koma Zamfara da zama inda kukayi kamar baku san juna ba anan kuka had'u, ya k'arasa maganar yana kallan Shakira had'i da d'age mata gira d'aya yace " haka ne ko matar?


Duk da Zaman bashi da tsoro wannan karan ya razana da Ammar, in banda namijin duniya ne da an gane halin dayake ciki,

babu abinda k'afuwanshi keyi sai rawa, Ammar ya kalli Zaman yace " na manta abunda ya fara raba kanku da Shakira data fuskanci kana neman maza,

shine taso yi maka tawatsima kafin daga baya kuka dai-daita, lokacin daka auri Basmah inba mantawa nayi ba kamar a bakwa magana sai ji tayi kwatsam kayi aure a shisha joint,

abinda baka sani ba shine itama aure tayi a lokacin, da sauri Zaman ya kalli Shakira, Ammar ya d'ora da cewa " kuma harta haihu ba, ta haifi 'yarta mace me suna Kaphaya,

babban abinda ta b'oye maka shine ta dad'e da musulunta, kamar yadda ka b'oye mata ka auri Garbu da Goga, kunyi auren jinsi, haka ka b'oye mata ka auri aminiyarta Taren har kun haihu,

nan fa aka shiga kallan kallo tsakanin Zaman da Shakira, Hajiya Tanya kam tsoron Ammar ne taji ya shigeta lokaci d'aya,

yayinda idan ka tsaga jikin Zaman da Shakira baza'a samu jini ba, ya juya ga Hajiya Tanya yace " na dawo gareki, k'ulululuuuu cikinta yayi, murmushi me kamar dariya Ammar yayi yace " tun yanzu Hajiya ai kin bari kin san abinda zance,

sai da yad'an nisa kafin yace " nasan Nayan ba d'an Abbanmu bane, d'an tsohon saurayinki, da cikinshi kika auri Abbanmu, cikin tashin hankali Nayan ya kalli Hajiya Tanya ya kalli Ammar kana ya mayar da kallanshi ga Hajiya Tanya,

bakinshi na rawa yace " da gaske ne abinda yake fad'a....!?


Kasa magana Hajiya Tanya tayi tayi zaman dirshan a k'asa tana goge gumi, " kamar yadda kika bawa Shakira shawarar ta zuba min maganin bacci a lemo ta bani,

ta yadda zata lik'a min cikin d'anki dake jikinta na wata d'aya, abinda baku sani ba shine ban sha lemon ba, dan nasan abinda kuke shiryawa, 

ina cikin hayyacina garau nasan babu abinda ya shiga tsakani na da ita, bakin Shakira na rawa tace " ba ruwa na da maganar kashe ka, 

babu saka hannu na a ciki, yayi murmushi tare da kallanta a nutse yace " shiyasa kika zuba min guba?


A diririce Shakira ta motsa baki zatayi magana ya d'aga mata hannu yana fad'in " nasan komai harda abinda ke kanki baki sani ba, badai akan dukiya ne kuke yin duk wannan abubuwan ba?


Yayi maganar yana binsu da kallo, a hankali hawaye suka shiga zuba mishi, muryarshi na rawa yace " tun ina yaro kike azabtar dani akan dattin duniya,

dakin bi a hankali kin soni kin lallab'a dakin mallaki komai cikin ruwan sanyi, rashin dabarar da kikayi da kika fito min da true color tun ina yaro, sannan rana tsaka kizo kice kin canja na yarda dake?


" Bayan nasanki fiye da yadda nasan kaina, nasanki kamar yunwar ciki na, takardun dukiyar ya d'aga yana fashewa da matsanancin kuka mai tafasa zuciya,

yana fad'in " akan wannan takardun banza kuka kashe min iyaye....! kuka raba mu lokacin rabuwarmu bayyi ba, kaiconki ina tausayawa had'uwarki da Allah,

babu abinda bazan iya yafe miki ba sai jinin iyayena, Allah ya isa..... Allah ya isa...... ya k'arasa maganar cikin rikitaccen kuka,

kinyi nasarar raba ni da iyayena masoyana na farko a rayuwa akan dukiya, wannan karon bazan barki ki rabani da soyayya ta ba, bazan baki damar raba ni da Basmah ba, indai dukiya ce gata nan kuje can ku k'arata, ya fad'a yana watsa musu takardun dukiyar ya had'e hannayenshi alamar rok'o yace " na baku abinda kuke so, abinda kuke neman rayuwarmu akan shi,

zan rok'eku Zan had'aku da Allah duk da nasan baku san waye Allah ba, kuma baku san darajarshi ba, amma dan Allah ku fita daga rayuwarmu, ku fita daga duniyarmu,

ku barmu mu rayu kamar kowa cikin farin ciki da nutsuwar ruhi dan Allah, bai jira jin abinda zasu ce ba yaja hannun Basmah zai fita yaji muryar NASHWAN yana fad'in " ina zaka tafi ka barni Brother....!?


"Bayan kasan zaren ba kalar yadin bane, meye had'i na dasu, alak'armu ta k'are daga yau ai?


Yayi maganar yana barin cikin su Hajiya Tanya, mamaki da tsoro ne ya hana koda d'aya daga cikin samun kuzarin yin magana,

hannu d'aya Ammar ya mik'ewa Nashwan yana sakin murmushi, sun juya zasu tafi " Leenah tace " ina MIJINA... da Yayana zasu tafi su barni?


" Babu inda mijinki da Yayanki zasu tafi su barki, Nashwan ya fad'a yana mik'a hannu batare da tsoro ko fargabar komai ba Leenah ta d'ora hannunta saman na Nashawan,

Ammar ya juya kalli Hajiya Tanya yace " Alhamdulillah Allah ya maye min gurbin wad'anda na rasa, na rasa iyaye biyu tun ina yaro,

Allah ya bani iyaye har hud'u, ya had'a min da Nashwan a matsayin d'an uwa kuma amini, ga k'anwata jini na Leenah tana tare dani,

ga matata Basmah na d'auke da CIKI NA....saurin kallanshi Basmah tayi, bai kalle ta ya cigaba da magana " babu abinda zancewa Allah sai godiya,

murmushi Nashwan yayi had'i da kashewa Hajiya Tanya ido yace " Yarda babbar matsala ce, kada ka yarda da kowa ka zama naka kai kad'ai,

idan zakuyi magana ku rink'a rufe k'ofa, idan ban manta na tab'a fad'a muku irin wad'annan kalaman, ma'anar idan zakuyi magana ku rink'a rufe k'ofa shine " ku rink'a da lura da mutane.....,

amma ina bakuji gargad'i ba, kuma dama hausawa sunce wanda yak'i ji ba yak'i gani ba, kallanshi ya mayar ga Zaman dake tsaye kamar an dasa shi yace,

",gaskiyarka bazan tab'a cin amanar Ammar ba, kai ko gawata taci amanar Ammar bazan yafe mata ba, ba kud'i ko abin duniya ba, ko rai dayafi komai tsada da dad'i,

wanda kowa keda d'aya za'a k'ara min na biyu bazan iya cin amanar Ammar ba, ya juya ga Nayan yace " idan ance maka jaki, dabba mara hankali kaji haushi,

bayan kai keyin irin aikinsu, in banda kwakwalwarka a dod'e take bata aiki ya za'ayi kazo min da tayin cin amanar Ammar na yarda a tayin farko?


"Abinda baka sani ba shine nina kawo kaina gareka ba kai ka kawo kanka gare ni ba, nina nemi k'ulla alak'a dakai bakai ka nemi k'ulla alak'a dani ba, 

dan haka ka kiyaye gaba a rink'a aiki da number 6 idan za'ayi abu, yana kaiwa nan suka juya zasu fice, 

dakyar Hajiya Tanya tayi k'arfin cewa " ina zaki Leenah?


Batare data juyo ba, tace " miji na zanbi, kasancewar cikin tashin hankali Hajiya Tanya take yasa bata fahimci kalmar miji da Leenah keta faman fad'a ba, " idan kika k'ara taku d'aya ban yafe miki ba,

" kiyi hak'uri Mom Nashwan ya fiki ikon dani a halin yanzu, dan haka umarninshi ya yana saman naki, cikin rashin fahimta tace " kin san me kike cewa kuwa....?


"Sanin abinda nake cewa yasani fad'a miki umarnin mijina yana saman naki, " umarnin mijin.....! dummm Hajiya Tanya tayi tana nazari,

miji, me hakan ke nufi ta fad'a cikin ranta, katse mata tunani maganar Ammar tayi dayake fad'in " oops na manta ban fad'a miki ba,

ranar da aka d'aura aure na da Basmah da Shakira dasu Umar, ranar na bawa Nashwan auren Leenah kasancewar ni ke da ikon aurar dasu,

idonta ta tsayar k'em a kansu tana murmushi, Nashwan ya kashe mata ido had'i da d'age gira yace " SURUKATA...!, Nayan ya yunk'ura zayyi kansu tayi saurin rik'e su tana fad'in " ka barsu zamuyi lokacinsu daga baya bari mu gama shafe abinda ke gabanmu,

ganin Ammar zai tafi da Basmah yasa Zaman yin tafi yana murmushi yace " Weldon historical ka kware lalle wajen neman tarihi da iya bada su,

na jinjina maka kwarai, I salute you, dan duk duniya a halin yanzu babu wanda ya sanni kamar kai, da fara Basmah ce ta fara daga baya kazo ka k'arasa,

sai dai ina wani hali d'aya tak wanda nake tunanin baka tsince a wajen neman labarina ba, halin kuwa shine na tsani masu binciken sirri na,

ita kanta Basmah abinda yaja mata kenan, ka k'arawa kanka laifi bayan wanda kake dashi na mallakar abinda yake nawa ni kad'ai,

bani da wata babbar matsala da mak'iyi a duniya daya wuce kai, ka kuka da kanka a lokacin da zan waiwayeka, murmushi Ammar yayi had'i da cewa " inan ina jiranka....!,

ya mik'a hannu zai rik'e hannun Basmah Hajiya Tanya tayi saurin rik'e hannunshi, had'i da girgiza mishi kai tace " ka bari a gaba a kasafin dukiya, in yaso saika saceta ka gudu kubar k'asar,

gamsuwa da yayi da maganarta yasashi zuba hannunshi a aljihu yana bin bayansu da kallo, BQ suka shiga suka shirya Madu da Hajara suka bawa driver motar Ammar akaisu Zamfara,

Hajara na tambayar lafiya suka ce sunan kan hanya idan sunzo zasuji komai, part d'insu Ammar ya shiga, ya tsintar musu shida Basmah a trolley,

haka ma Nashwan ya dib'i kaya ya zuba a jakar Leenah, suka shiga mota, Ammar da Basmah na baya, while Leenah da Nashwan na gaba, shiru babu wanda ke cewa komai,

nisawa Nashwan yayi yace " ina zamu nufa ne?


Sai da Ammar ya sauke sassanyan ajiya Zuciya yace " ina ganin mu samu muje Prince Hotel ko Tahir Guess Palace mu huta zuwa gobe sai mu d'au hanyar Zamfara,

dan nasan cikinmu babu me nutsuwar yin tuk'i, " haka ne, Nashwan yace yana karya kan motarshi ya nufi Tahir, suka kama family room biyu, me d'auke da babban d'aki da ban d'aki da parlour, 

suka kama na kusa da kusa, Ammar yana janye da trolley d'insu while yana rungume da Basmah, ya shiga d'akinsu, Nashwan ya kalli Ammar cikin sigar tsokana yace " nayi d'auka ni da kai d'aki d'aya zamu kwana, Basmah da Leenah d'aya,

Ammar yasan neman magana ne kawai irin na Nashwan yayi murmushi yana fad'in " to ka sauke, dan da matata zan kwana, a kunne Nashwan ya rad'a mishi karka damu zanyi muku order abinci,

dan nasan idan aka shiga sai gobe sai a fito, " kayya ana takai wake ta kaya, kai abun ya dama jekayi tayi, ya k'arasa maganar yana shigewa, 

suna shiga Basmah ta wuce bedroom ta fad'a saman bed tayi lamo.


*******************************


Juyawa Nayan yayi ya tsare Hajiya Tanya da ido yana fad'in " da gaske ne Yasir ba shine mahaifina ba?


Kwafa tayi tana watsa mishi harara tace " ka tab'a ganin cikekken d'an halak yasa hannu wajen kashe iyayenshi balle shi da kanshi ya kashe su?


Nayan tayiwa tambayar amma Zaman da Shakira suka kalli juna kowa yana sak'a wani abu cikin ranshi, Zaman ya bud'e baki zayyi magana Shakira tace " kada ka tuhume ni duk abinda ya fad'a gaskiya ne, kamar yadda nasan kaima duk abinda ya fad'a akanka gaskiya ne, tunda gabanka ya fad'a baka musa ba,

aure nayi na haihu kaima shi kayi ka haihu to meye abin wani dogon zancen?


"Amanata kaci naci nata, to ba shikenan ba tunda asiri ya tonu kowa ya kama bakinshi babu wani borin kunya, Nayan yace " dalla kuyiwa mutane shiru ku barni na gama kashe wutar gaba na,

ya juya ga Hajiya Tanya yace " amsa nake san ki bani eh ko a'a, Yasir mahaifina ne?


Kai tsaye batare da tsoro ko fargaba tace " a'a ba mahaifinka bane, zayyi magana tace " dalla can sakarai dana rufa maka asiri na kawoka cikin arziki kasan waye Idi?


"Shaye fa yake siyarwa da tuni kana can kana faman d'aga shayi, sakarai kawai, kallanta ta mayar gasu Shakira tace " amma dai ku anyi tsinannu dama uwarku d'aya ubanku kuke neman junanku?


"Tunda nake a duniya ban tab'a gani ko jin labarin tsinannu irinku ba, iskanci yafi nakowa muni ace uwa d'aya uba kuke bariki tare har kuyi aure ku haihu?


" Ga ki nan babbar tsinanniyar wacce ta kashe mijinta ta kawo d'an wani ta lik'a mishi, shewa Hajiya Tanya had'i da cewa " ayiririiii ahayye wallahi gwara ni sau dubu daku,

danni idan kuka shiga duniya zaku samu irina sunfi a irga amma amma ku sai an dad'e ana nema, gaskiya ku binciki kanku da iyayenku akwai dai wani abu a k'asa,

wata k'ila gadan yawon bariki kukayi wajen tsohuwa me dattin d'an kwali, Zaman ya kula da abinda Hajiya Tanya Ke niyyar yi, idan ya fuskanci takunta so take ta d'auke musu hankali,

Nayan ya kwashe takardun dukiyar su gudu, shiyasa duk abinda suke yi bai tanka musu ba, ya kafe Nayan na ido, ilai kuwa yaga tayiwa Nayan alama da ido, 

ya sunkuya ya kwashe takardun ya soma bin bango zai gudu, Zaman yayi caraf ya damk'e shi yana fad'in " ina zaka dan kan uwarka ban aiwatar da abinda nace maka zanyi maka ba?


"Idan ka manta bari na tuna maka yau - yau d'in nan nayi maka gargad'i akan Basmah ba, har rantsuwa nayi maka akan idan ka sake ka nemeta saina yanke maka mazantarka,

amma saboda ka renani kana ganin kamar bazan iyaba shine ka nementan ko?


"To wallahi zaka ci uwarka yanzu, dan ko wannan tsohuwar ashawon bazata iya kwatarka daga hannuna ba, ya k'arasa maganar yana zaro adda daga gefen k'ugunshi,

ya warce takardun dukiyar ya mik'awa Shakira yana fad'in " rik'e mana su bari na gama dashi, ganin abinda Zaman keda niyyar yi yasata kifawa mishi mari tana fad'in " kai! k'aramin d'an iska me kwana da wondo ka shiga hankalinka kasan me kakeyi, idan baka da hankali ya nemo aron na gyatuminka,

sakin Nayan yayi yana yiwa Hajiya Tanya wani irin kallo da saida hantar cikinta ta kad'a, yasa hannunshi ya shafa kuncinshi inda Hajiya Tanya ta mareshi,

Shakira na gefe ta sanya hannu a bakinta idanuwanta waje saboda tsoron abinda zai biyo bayan marin da Hajiya Tanya tayiwa Zaman,

idanuwanshi sunyi jajir yana kallanta cikin rashin nutsuwa kamar zararre yace " kinyi ganganci tsohuwar banza, daga kaina bazaki k'ara marin wani ba, yayi maganar a haukace,

kafin Hajiya Tanya tayi wani yunk'uri Zaman ya d'agata sama yayi jefa da ita, ji kake timmm wuya ta sakata sakin tusa, dukanta Zaman ya shigayi baji ba gani, 

ya rink'a gwara kanta da bango, Nayan dake kwance sai k'ok'arin mik'ewa yake ya kasa, sai Zaman yayiwa Hajiya Tanya lilis ya had'a mata jini da majina ko hannunta bata iya d'agawa,

kana ya juya ga Nayan yana fad'in " Basmahn tawa zakayiwa fyad'e dan kan uwarka, shima wancan dakaga na kyaleshi sani nayi bai kusanceta ba,

shine kai dan tsaurin ido ka nemi yi mata fyad'e......! daga yau bazaka k'ara sha'awar wata mace ba, daga yau bazaka k'ara kusantar kowacce irin mace ba balle Basmah....!,

ya k'arasa maganar yana yankewa Nayan joy stick cikin rashin imani, wata irin razananniyar k'ara Nayan ya saki da azaba kad'ai Ke haifar da ita,

yankakkiyar joy stick d'in Zaman ya yar gefe yana fad'in " ashe jarabar ce kawai babu kayan aikin, ji abu kamar na jaririn goye, babu abinda Nayan keyi sai ihuuu da shure-shure,

Shakira ta tsaya kan Hajiya Tanya ta karkad'a mata takardun dukiyar tana cewa " ai dama na fad'a miki,

tun ranar da kikawo Zaman na sanar dake illar yin haka kikace zaki gwada mishi irin naki barikin na 1950, dama kince lokaci ne kad'ai zai gwada waye makashin wani cikinsu ga lokacin nan ya gwada.


Bango Hajiya Tanya ta dafa ta mik'e tsaye dakyar takai hannu zata wufce takardun daga hannun Shakira, Shakira ta goce tana dariya while tana taunar cingam k'as-k'as,

ta shafa cikinta tana kallan Nayan da Hajiya Tanya tace " karku zamu dan kular muku da abinda zan haifa dan ni bana k'in 'ya'ya, abun kunya gaba muka bashi ba baya ba,

tsalle Nayan da Tanya Shakira da Zaman sukayi suka fice daga gidan, k'ara Hajiya Tanya ta saki lokacin da idonta ya sauka akan Nayan dake kwance cikin jini baya motsi,

k'ara ya saki a karo na adadi ya kalli Hajiya Tanya ya bud'e bakinshi dakyar yace " kinga abinda kika jawo min ko?


" Kin cuce ni tsakanina sake Allah ya isa, baki kasance uwa ta gari ba, kin san na k'arar da rayuwata wajen aikata mugayen aiyuka,

baki tab'a nuna min hanyar dai-dai ba, baki tab'a hanani aikata wani aiki dan rashin dacewarshi ba, baki d'ora akan abinda ya dace dani da rayuwata,

ban amfani rayuwata da k'uruciyata a hanyar data dace ba, sai a wajen neman duniya da dukiya, sai da muka gama shan wahalar a banza wasu sun mallaki dukiyar su zasu ci gajiyarta,

har kisan mukayi akan dukiyar nan, muka kashe Yasir da Sumayya mutanen kirki adilai masu karamci da kyautatawa, ki duba irin mutuwar zanyi,

a wulak'ace, zanje na iskaci Allah bani da abinda zan fad'a mishi, zanje wajen mahaliccina wulak'antacce, tab'abb'e,

duk ke kika jawo komai kema ki jira k'arshenki, nayi danasanin kasancewata d'anki, banyi sa'ar uwa ba, ban dace da samun mahifiya ta gari ba, na gwammace tasowata a gaban butar shayi ayau, nayi danasani a lokacin da bata da amfani, nayi nadama a k'urarran lokaci,

I hope zan sake samun dama dana sake rayuwa, dana gyara kurakuraina, dana kasance mutumin kirki, dana amfani rayuwata, 

dana zamewa 'ya'yana uba nagari, I hope zan sake ganin Ammar, Basmah, Madu, Hajara da Ya Mu'allim dana rok'esu yafiya,

but ki taimaka ki rok'ar min su yafiya, in banda kuka da girgiza kai babu abinda Hajiya Tanya keyi, ta kasa aiwatar da komai, karon farko da nadama ta shigeta a iya tsayin rayuwarta,

ta fara danasani kan abubuwan data aikata a rayuwarta, ihuuuuu Nayan yake yi ba k'akk'autawa yana zabure-zabure da shure-shure har rai yayi halinshi,

Hajiya Tanya ta zube a sume, ga gida ba kowa.


_"Allah ka kiyashemu aikin tab'ewa, Allah ka tsaremu dayin nadama a lokacin da bata da amfani,Ubangiji ka tsaremu dayin danasani a k'urarran lokaci, Allah kasa mu mutuwa a bayi nagari, kasa muyi mutuwar kamala, ba wulak'antacciyar mutuwa ba, Allah kasa k'arshenmu yayi kyau, Ubangiji ya kyautata k'arshenmu da bayanmu, ka raya zuri'armu a bisa tafarki madaidaici, ka yafe mana kurakuranmu, ka nuna mana gaskiya, gaskiya ce ka bamu ikon binta da aiki da ita, ka nuna k'arya, k'aryace ka nisantamu daga ita_


*********************************


Gefenta Ammar ya kwanta idanuwanshi na kallan sama duk bayan minti d'aya zuwa biyu sayya sauke ajiyar zuciyar, 

" meyasa bazamu wuce Zamfara ba?


Basmah ta tambayeshi batare data juya ta kalleshi ba, a hankali ya fitar da numfashi tare da juyawa ya zubawa bayanta ido, kasancewar baya ta bashi,

ya d'an jima yana kallan bayanta kafin yace " kina zumud'in ganin Yaya Usman da Safiyyah ko?


Da sauri ta juyo aiko idansu ya sark'e cikin na juna, sunyi seconds 10 suna kallan juna kafin ta kawar da kanta, Ammar yayi murmushi me sauti yana fad'in " haka ne ko?


"Aje aci d'an malele da wainar fulawa, kallanshi ta k'arayi baki bud'e cike da mamaki dan duk abinda ya fad'a haka ne, ta bud'e baki zatayi magana yayi saurin tararta da cewa " tambaya zakiyi ya akayi na sani ko?


Murmushi me kama da dariya Basmah tayi had'i da kawar da kanta gefe, " nasan komai akanki Basmah, batare data kallanshi ba tace " kamar me ka sani akaina?


Hannuwanshi ya mayar k'ark'ashin kanshi yayi pillow dasu idanshi na kallan sama yace " babu abinda ban sani ba akanki har da abinda Abba da Umma basu sani ba,

ya k'arasa maganar yana mayar da dubanshi gareta, kwanciyarta ta gyara ta fuskanshi sosai tana kallan cikin kwayar idanshi fuskarta d'auke da kokwanto tace " fad'i abinda ka sani akaina d'an samari,

sai da gyara kwanciyarshi kafin yace " "Yes! Ma! best color d'inki is pink color & purple, gajeriyar dariyar tayi me kama da babu tace " ba wani nan ka canka kawai kayi, murmushi yayi yana kallanta yace " best food d'inki shinkafa da wake, kina mugun son kifi, a drinks kuma 5 alive na roba da fresh milk, kina san lace, a takalmi kinfi son plat shoe, 

kina da yawan shan ruwa, dan ko bacci zakiyi kina ajewa a gefen gadanki idan kin farka ki sha,

kina fi san Abba sosai akan Umma, a cikin Brothers d'inki kinfi son Usman dan kunfi shak'uwa dashi, kina san kallan magic films & adventure, saboda haka ne kuka fi jituwa da Usman dan shi ya koya miki kallansu,

idan ya samo sabon film zaice miki Sister yau an samo sabo fa, ke kuma daya fad'i haka kike gane abinda yake nufi, yana yawan baki system d'inshi kiyi kallo mafi akasari ma tafi kwana a wajenki,

nasan su Abba basu nan da wannan ba karki damu bazan fad'a musu ba yayi maganar cikin tsokana yana kashe ido d'aya, ya cigaba da cewa " a normal film kina san finafinan larabawa, a spot kinfi san football, danko a makaranta shi kike yi, kina da shagwaba sosai dan san jiki ga rigima ga tsiwa, shiyasa baku zama waje d'aya Umar,

baki san raini da rainin wayo, pant d'inki no 43 bra 42, takalmi 37, nauyinki 60.5 tsayinki 57, blood group O, baki tab'a yafa mayafi ba, baki da k'awaye Safiyyah ce kawai k'awarki,

a makaranta kin fi son subject d'in maths & biology, desk partners d'inki Safiyyah & Sameera kece a tsakiyarsu,

a d'inki kuma kinfi son doguwar riga saboda baki iya d'aura zani ba, but karki damu zan rink'a d'aura miki ya fad'a yana d'age mata gira d'aya,

idan kika tashi sallar asuba baki komawa bacci kina zama kiyi azkar har sai alfijir ya keto, kina yawan karatun alk'ur'ani musamma tsakanin sallar magriba da ishaa, 

kina san tatsuniya da labarai da tarihi, kina da tambaya sosai akan abinda baki sani ba, baki san yawo amma kina san tafiye-tafiye, tunda Ammar ya fara magana harya dasa aya idon Basmah na kanshi,

ta kafe shi da ido bata ko k'iftawa tana mamakin mugun son da Ammar yake yi mata ta tabbatarwa kanta duk duniya babu wanda yakai Ammar saninta,

babu wanda zai fad'a mishi wacece ita, sai dai shi ya fad'i wacece ita, ciki kuwa harda iyayenta, muryarta na creaking tace " ya akayi kasan komai nawa haka?


Murmushi yayi wanda yasa dimples d'inshi lotsawa yace " hala kin manta zuciyata da taki abokan juna ne?


"Duk abinda ke cikin taki yana cikin tawa, a sanda nake yi miki danna san wannan ba komai bane, aduk inda nake zuciyata na tare dake Basmah, cikin sanyinta tace " haka kake so na?


" Fiye da haka, ina sanki sosai, ina sanki da duka zuciyarta da rayuwata dan Allah karki k'ara bari na idan kika mutuwa zanyi wannan karon,

a baya ma nasha bak'ar wuya, yayi maganar so calm, hannu ta d'ora saman lips d'inshi tana kallan kwayar idanshi, muryarta a sanyaye tace,

" bazan tab'a barinka ba in sha Allahu, a baya ma dana barka _RASHIN SANI...!_ ne yasani ne da kuma *K'ADDARA TAH* but in sha Allah ni da kai *MUTU KA RABA...!* ,

muna tare har abada ko'a lahira ni zan kasance uwar gidanka, tayi maganar hawaye na gangarowa saman fuskarta, kanshi ya girgiza mata tare cewa " no...! please, 

cikin salo yasa harshenshi yana lasar hawayenta, a hankali ta lumshe idanuwanta while hawayen na cigaba da zubawa dan bazata iya tsayar dasu ba,

ba daga idanuwanta suke zubowa ba, daga zuciyarta suke fitowa, idanuwanshi k'asa-k'asa yake kallanta yayinda yake cigaba da lashe hawayen nata,

a hankali ya lumshe idonshi had'i da d'ora bakinshi saman nata, batare daya sucking lips d'inta ba,

idanuwanshi ya runtse da k'arfi kafin ya had'e bakinta da nashi ya soma tsotsar lips da harshenta, sosai ya fara ficewa daga hayyacinshi,

hannunshi dake rawa ya kai saman boobs d'inta da niyyar tab'awa yana tab'asu yayi saurin janye hannunshi kamar me tsoran wani abu,

idanuwanshi da suka gama rinewa ya bud'ewa ya zuba mata kafin ya kawar da kanshi yana fad'in " oh! God!, yayi maganar yana cusa hannunshi cikin sumar kanshi,

ya rasa dalilin da yasa yake kasa yi mata komai yasha attempting yin sex da ita amma sayya kasa ya rasa dalilin hakan,

sau da dama yana tambayar kanshi reason amma ya rasa ya dai tsayar da tunaninshi akan kodai dan 'yar Ya Mu'allim ce ita?


"Kodan yana kallanta a matsayin k'anwarshi ce?


"But karta wani tunanin daban, kota fassara shi ta wata sigar ko tayi mishi kallan ba cikekken namiji bane shi, yayi maganar cikin ranshi yana shafa sumar kanshi,

" idan ma tayi tunanin bani da lafiya daga ranar dana kasance da ita zata gane shayi ruwa ne, yayi maganar yana murmushin yarda da kai,

mik'ewa tayi ta nufi bathroom tana fad'in " matsoraci kawai, ka bari saika samo kwarin gwiwar yin hakan, da sauri ya kalleta yana cewa " zo nan me kika ce?


"Ai kaji me nace, ta fad'a tana dariya sosai, " maimaita abinda kika fad'a in kin isa, tana dariyar ta shige ban d'aki tana fad'in " nak'i d'in,

mik'ewa yayi yabita bathroom d'in ya d'aukota ya dire saman bed tare da cewa " yau saikin fad'a min waye matsoracin?


Tana dariya sosai gami da mutsu-mutsun kwacewa tace " kaga nan, " tsoron me nakeyi?


Ya fad'a yana rabata da kayan jikinta, kasa magana tayi ganin da gaske yake yi wannan karon musamman dataga yanayinshi ya canja sosai,

kafin tayi aune ya rabata da kayan jikinta, shiru yayi had'i da zubawa boobs d'inta yana san yakai hannu ya b'ata amma ya kasa,

k'eyarshi ya tallafe had'i da rolling lulu eyes d'inshi, dariya ta sanya had'i da rik'o hannunshi dake rawa kamar mazari ta d'ora saman boobs d'inta,

ai kamar ta juna mishi electric haka Ammar yaji, jikinshi a sanyaye ya mik'a hannu ya kashe wutar d'akin, tare da kifawa kanta,

jikinshi na mugun rawa ya had'e bakinsu ya shiga bata hot deep kiss, lips d'inta yake tsotsa sosai yana tura mata harshenshi, while hannunshi duka biyun nakan boobs d'inta,

yana aikin latsawa kamar ya samu bobble's, a hankali yayi zame bakinshi ya mayar nipple's d'inta ya soma shansu had'i da d'an ciza kan yadda bazata ji zafi ba,

while hannunshi d'aya yana murza d'ayan boobs d'in nata, d'aya hannun nashi yana yawo a sassan jikinta, cikin k'ank'anin lokaci suka d'imauce suka fice daga hayyacinsu,

in banda sautin fitar numfashinsu da ajiyar zuciyarsu bakajin komai a d'akin, babu abinda jikin Ammar yake yi sai kerrrma ,

Basmah kam tun daga yadda matsar boobs d'inta ta gane akwai bambamcin tsakaninshi da Zaman,

sosai take jin dad'in abinda yake yi mata, ta shiga tura mishi boobs d'inta tana danna kanshi, k'asa yayi da bak'inshi yana tsotsar duk inda ya ci karo dashi,

ya zura harshenshi a kwarmin cibiyarta yana yawo dashi ciki, ya gangar mararta ya tsotseta tas, a hankali ya cire mata pant yayi sucking d'inta,

yau kam su Basmah harda ihuun dad'i ita ihuuuu Ammar ihuuun, sai da ya gama rud'a mata jiki ya birkita mata lissafi kana ya jefa kwallo a raga,

ya shiga kad'a k'ur'ia a akwatinshi, kasancewar Basmah a matse take gam, tayi amfani da bagaruwa da magungunan matsi yasa Ammar yajita kamar budurwa, dama gashi da babbar Joy stick dan haka aka samu tangard'a wajen shiga,

yau Basmah ta tantance tsakanin namijin gaske cikin maza, dan ji tayi tamkar yau aka mayar da ita cikekkiyar mace, 

batayi k'arya ba idan tace bata tab'a jin dad'in sex kamar yau ba, kayan kamfani daban dana shago, cikin kunnenta ya rad'a mata " I love you...!, cikin muryarta da bata fita sosai tace ,

" I hope ni cikekkiyar budurwa.....! baibari ta k'arasa ba yayi saurin cewa " kin bani komai Basmah, kin gama bani dukkan farin ciki da jin dad'in duniya,

ni dai fatana ki kasance dani rai da mutuwa, soyayarki da zuciyarki kad'ai nake nema, yayi maganar yana cigaba da pumping akanta,

" ka... riga... da...gama....samun soyayyata....da zuciyata, na ba....ka...su tun tuni....., " meyasa baki tab'a furta min ba?


"Meyasa baki tab'a kallan cikin kwayar idona kin fad'a min kina so na ba?


Muryarta na creaking saboda yadda yake sama da k'asa a kanta tace " yau..... zan.... furta...maka, zan fad'a maka abinda ka dad'i....kana mafarkin ji daga gare ni.....,

abinda na dad'e dashi cikin rai da zuciyata........,yana hanani sukuni...... I love you... ta fad'a kamar me koyan magana, kalmar data fad'a mishi yasashi yin murmushi had'i da tallafeta sosai ya cigaba da kashe arna, Ammar ya dad'e kafin ya samu nutsuwa, ya gangara gefe ya kwanta yana mayar da numfashi,

a hankali ya jawota jikinshi ya d'ora kanta saman k'irjinshi yana shafa bayanta, " I love you...! & thank you for everything, Ammar ya fad'a, while Basmah najin dama shine mijinta na farko,

dama shi ta kawowa budurcinta dama shiya fara saninta 'ya mace, " ki daina wannan tunnain, Ammar ya katse mata tunani da maganarshi, kanta ta d'ago ta kalleshi tana fad'in " me?


"Wanda kike yi, kin manta na fad'a miki zuciyata da taki a had'e suke, duk abinda ke cikin taki yana cikin tawa, batayi mishi magana ba ta fara k'ok'arin mik'ewa,

ya mik'e had'i da d'aukarta sukayi bathroom, acan ma saida suka b'ata lokaci suna wasanni da watse-watsen kana sukayi wankan, ya fito d'auke da ita, knocking da suka ji yasasu kallan juna, " kinyi order wani abu?


Kaita girgiza tare da cewa "a'a, yana d'aure da towel a k'ugunshi ya nufi k'ofa yana fad'in " waye?


"Bud'e...!, Nashwan yace daga bakin k'ofar, " kamar ya in bud'e?


"Uban me zakayi min?


"Dalla ka bud'e mana, ya fad'a yana cigaba da bugun k'ofar, rolling lulu eyes d'inshi kana ya bud'e k'ofar, Nashwan ya soma k'ok'arin danna kai cikin d'akin,

Ammar ya babbake k'ofar yana fad'in " kai wai meye?


Sai lokacin Nashwan ya kula da yadda Ammar ya babbake k'ofa, ya kalli Ammar tun daga har k'asa ganin dagashi dai towel kuma kanshi a jik'e yasa Nashwan bud'e baki had'i da jingina da bango yana fad'in " uhnnn a hotel d'in ma dan bak'ar jaraba?


"Wato a matse kake shiyasa kace karmu wuce Zamfara tsohon maye?


Kai Ammar ya shafa yana murmushi yace " fad'i abinda ya kawoka, shima Nashwan kan ya shafa kamar yadda Ammar yayi yace " ni ina can na kasa gunadar da komai saboda halin da ake ciki ashe kai kana nan kana gwangwajewa?


Tsaki Ammar yayi yana dariya yace " uban sa idon tsiya, imma me nayi ai matata ce ko?


" Kai waani ya hanaka kayi?


" Ah gaskiya ne bari nima naje na mayar da komad'a, Nashwan ya fad'a cikin barkwanci yana mik'awa Ammar ledoji, " meye?


Ammar yace yana karb'a, " idan kaje ka gani, ni nayi nan, dariya Ammar yayi yana komawa bedroom, while yana duba ledojin, take away ne na abinci na kaza da gashashshen kifi da drinks, 

sai da suka shirya sukayi sallah kana suka ci abinci suka kwanta, Ammar yaso ya k'ara Basmah ta langwab'e, dole ya hak'ura, washe gari kafin su wuce Zamfara sai da Ammar yayi sex kana suka d'au hanya, abinka da farin shiga ba'a sabunba.


*******************************


Zaman da Shakira na fita bakin get 'yan sanda suka zagaye su,

Zaman wanted ne nemanshi hukuma keyi ruwa a jallo, taga-taga Zaman yayi zai gudu , babban 'yan sanda yace " ka tsaya kona harbeku,

Zaman yak'i tsayawa d'an Sandan ya saita bingidarshi ya sakarwa Zaman a hannu d'aya, k'ara ya saki had'i da tallafe hannun ya cigaba da gudun,

" idan baka tsaya ba zan k'ara harbinka, d'an santa ya fad'a yana saita k'afar Zaman da bindiga, k'in tsayawar da yayi yasa ya k'ara sakar mishi harbi a k'afa, 

Zaman ya saki ihuuu had'i da zubewa yana mik'awa Shakira hannu, " kayi hak'uri, nina kirasu, nina basu masaniya akanka, nasan halinka sarai kasheni zakayi akan dukiyar nan,

shiyasa na bawa hukuma masaniya akanka, bariki ta gaji haka, dama babu abinda ke cikin iskanci sai cin amana, munafurci, kowa ta kansa yake, kowa hanyar tsira yake nema idan bala'i ya taso, but karka damu ka zauna cikin kwanciyar hankali a kurkuku zan rik'e mana yaranmu,

har d'an daka haifa da Teran zan rik'e maka shi, dama kasha fad'a burinka bai wuce ka jiyar damu dad'i ba, to zamuji dad'in, ta k'arasa maganar tana zare takardun dukiyar daga hannunshi ta arta ana kare,

Zaman ya rink'a ihuuu yana kiran sunanta kan ta taimakeshi amma ko juyowa batayi ba, 'yan sanda suka kwashe shi, basu bi takan Shakira ba dan Zaman suke nema he's criminal wanted a raye ko'a mace,

Shakira na gudu tana waiwaye bata kula ba wata mota ta kwasheta, saida tayi sama k'ololuwa kana ta fad'o timmm k'asa kwalta, me motar ya fito yana salati,

ganin tana fuffukar mutuwa yashi saurin komawa motar yaja ya gudu ya barta nan kwance saman titi, kan kace kobo mutane sun zagaye ta, takardun dukiyar suka tarwatse tabisu da kallo, cikin mutanen wajen wani ya kira 'yan sanda,

ba'a jima ba suka k'araso aka kwasheta zuwa asibiti.


*********************************


Gaba d'ayansu zaune gaban Ya Mu'allim, Umma, Madu, Hajara, da Umar, Usman, Aliyu da Abubakar, ajiyar zuciya Ya Mu'allim ya sauke had'i da goge gumin goshinshi yace,

" dukkaninmu mu taru muyi hak'uri dan laifin an riga anyi mana, amma mu barsu da Allah muna zaune zamuga k'arshensu zamuga yadda Allah zayyi damu,

kada muce zamu d'auki mataki ko wani hukunci mu barsu da Allah, Ammar yace " Abba na basu gaba d'aya takardun dukiyar fa,

" bakomai ka barsu da Allah, k'asa Ammar yayi da kanshi yace " yanzu Abba haka zamu zuba musu ido su turmushe dukiyar da Daddy da Mommy suka sha wahala da gwagwarmayar tarawa,

su watsar da ita a banza a wofi ba'a hanyar Allah ba?


Murmushi Ya Mu'allim yayi tare da sauke numfashi yace " Ammar kenan, da ka san da dukiyar ko kasan zaka sameta?


"Ina wad'anda suka tara dukiyar da guminsu suna ina yanzu?


"Lokacin daka taso kasha bak'ar wahala kasan zakawo iyanzu ko kasan zaka kai matsayin da kake kai?


"Ammar daka cuci wani gwara a cuceka, kabari a zalunce yafi akan kaikayi zalunci, yanzu an dena barin hisabi sai anje lahira, tun a duniya Allah yake gwadawa matsayinshi,

duk wanda yayi mugun abu tun daga duniya yake fara tsintar abinda ya shuka, musamman abubuwa, zalunci, hakk'in auratayya da hakk'i wad'annan abubuwa Allah baya bari sai anje lahira,

dan haka mubarsu Allah muga yadda zayyi dasu, tsit akayi na wucin gadi, d'ago kai Nashwan yayi ya kalli Ya Mu'allim yace " Abba akwai abinda baka sani ba,

tattara gaba d'aya hankalinshi da nutsuwarshi yayi ga Nashwan yace " meye shi?


Jummmm Nashwan yayi kana yace " su suka kashe Daddy da Mommy, cikin rashin fahimta Ya Mu'allim yace " ban fahimci zancenka ba?


Satar kallan Ammar Nashwan yayi kafin yace " su suka kashe maka Amininka Yasir da matarshi Sumayya iyayen Ammar.....,

cikin tashin hankali Ya Mu'allim ya mik'e yana fad'in " me!?


"Su suka raba ni da d'an uwana Aminina?


Yayi maganar cikin tashin hankali, cikin k'ank'anin lokaci kamannin Ya Mu'allim suka sauya jikinshi ya d'auki rawa da kerrrma, batare dayace komai ba yayi hanyar waje,

Madu ya mik'e yana fad'in " ina zaka Malam?


" Kano...! Kano zani yanzu Madu dan wallahi jinin Yasir bazai tafi a banza ba, koda nima zan rasa nawa ran, ina raye ina kallan makasan Yasir da Sumayya na rayuwa a duniya cikin k'oshin lafiya da jin dad'in duniya,

wallahi banzan tab'a yafewa Tanya a bisa jinin Yasir data zubar ba, saita biyashi koda abinda na mallaka zai k'are saita biyasa bashin zunubanta....!

ya ida maganar yana ficewa, da saurin gaba d'aya mazan suka bi bayanshi, kafin su isa harya shiga mota, jikinshi nata tsuma, juyin duniya kan Ya Mu'allim ya hak'ura sai gobe amma yak'i ya kafe komai dare yau da izinin Allah a Kano zai kwana,

dama ance mutum me hak'uri me iya fushi idan aka k'ure ba, dole tasa Umar ya karb'i tuk'in motar Ya Mu'allim na gaba, Madu, Nashwan da Ammar suna baya,

Abubakar, Aliyu da Abubakar suka d'auki wata motar suka rufa kusu baya, har suka k'arasa Kano Ya Mu'allim nayiwa Umar fad'an wai ba tuk'i yake ba,

da shirmen banza ne ai ya iya gudu da mota, Ya Mu'allim bai tab'a ganin nisan Kano ba kamar yau, k'arfe biyar na yamma sukayi parking a harabar gidan, 

wani irin wani da mugun d'oyi ne ya ziyarsu, dukkansu suka rufe hancinsu, suna nufar cikin gidan warin a k'ara ziyaryarsu, da suka shiga parlour kam yadda kasan mugunya ke gudana,

gawar Nayan ta fashe ta fara rub'ewa, yayinda Hajiya Tanya ta kumbura sumtum saboda wari idonta kad'ai zai bayyana maka tana raye, dan shi kad'ai ke motsi, 

amai Ammar da Nashwan da Usman suka fara kelayawa kamar zasu amayar da kayan cikinsu, sai da suka lura sosai kana suka fahimci b'arin jikin Hajiya Tanya a shanye yake,

Ammar yayiyo waje da gudu yana kelaya amai, sauran ma suka biyo bayanshi har Ya Mu'allim da Madu dan bazasu iya zama cikin ba, wari zai iya illata su............!


Kuyi hak'uri da typing errors

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.