Free chapter Β· Read without an account
Chapter 13
*MASARAUTAR MADAKATAM*
*_Na Maryam Umar Abdullahi_*
(Maman Yusuf likitar Mata sokoto)
***
*____________________________________*
*ππ°AINUWA πΌRITER'SβπΌ*
*π¦SSOCIATIONπ€π»*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
*____________________________________*
π ΏοΈAGE__13
*BONONZA BONANZA BONONZA*
ππππππππππ
*Dr Mmn Yusuf (likitar Mata)*πππ
*BONONZA BONONZA BONONZA*
*Karku Bari abarku a baya don mace Mai gyara kanta Bata boranci , kayane ingantattun Kuma zafafa ,na sakesu a arha don tayaku murnar shagalin sallah dakuma Amaren bayan sallah Yan Mata da zawarawa uwar gida da amarya ku garzayo ku kwashi rabonku kar ayi babuku, Sam karku Bari wannan damar ta wuce ku karku manta MACE MAI GYARA KANTA BATA BORANCI Kuma a Dade anayi sai gaskiya namu ba irin nasu bane kayanmu na musamman ne domin jin Dadin ma'aurata Babu kalan kayan matan da bamudashi kedai garzayo kar abaki labari mmn Yusuf Dr Mata farincikinku takeso*ππππ
*Ina Amaren da suke k'amas komai a bushe to kuzo nazo maku da ingantattun kayan gyaran jiki Wanda Zaki ciko gaba da baya kuyi d'ass abunku gwanin sha'awa*
*Amaryar dake da matsalar rashin nono ko hips ko siranta yayi maki yawa kike buk'atar kidan ciko to kizo na tanadar maku ingantaccen maganin nono da maganin hips da maganin k'iba ta yadda Zaki kankarowa kanki martaba a wajan oga ,uwa uba SAHIHIN MAGANIN SANYI Wanda yakeda. Matukar muhimmanci ace kowace amarya tafarayi kamun komai don indai kinada ciyon sanyi to duk abunda zakiyi amfani dashi to bazaiyi maki wani tasiri ba AMARE YAKAMATA A KULA KAR AJE AYI TA BARNAR KUDI A BANZA ANA GYARA BAYAN GA SANYI BA'A MAGANCESHI BA*
*Wadda take fama da rashin sha'awa , rashin niima kullum kasanki a bushe to ki garzayo wajan mmn Yusuf Dr Mata Zaki rabu da wannan matsalar da izinin Allah*
*Masu bukatar sabulan gyaran jiki na gani a fad'a masu sa jiki yayi kyau yayi lumi-lumi yayi haske Mai kyau bana bilicin ba yacire maki duk wani tabo ko kurji da yake jikinki ,da shahararrar DILKA Mai maida tsohuwa yarinya ga k'amshi Mai Kama jiki gasa sulbi da santsin fata kamar ta jariri to ku garzayo Kuma ku kwashi rabonku a farashi Mai sauki ,wajan mmn Yusuf Dr Mata Ina sokoto Ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah adade anayi sai gaskiya*
***. Call or WhatsApp
Pls wadda Bata shirya siya ba kar tamun mgn serious pls kibari in kin shirya sai Musa labule π banason mu batawa juna lokaci ne ga typing ba dadiπ₯±π₯±
.................... Zaune yake akan kujerar mulkisa inda fadawa da mutanen gari ke ta kawo gaisuwa ,fitowashi kenan a fadar ,ya bud'e bakinshi zaiyi magana kenan yaji wani irin fad'uwar gaba kamun yaji kamar an soka mashi mashi a k'ahon zuciya ,saurin dafe zuciyarshi yayi Yana sauraren bak'on yanayin Dake shigarshi idonshi har sun canza kala Jin kamar Abu na mashi yawo a hannu ne yasa shi sauri Kai dubanshi ga hannun nashi , akwai wata mitsitsiyar laya a damtsen hannunshi na hagu wadda tun ranar Daya fad'o duniya aka Sanya mashi ita tun lokacin ba'a ta'ba cire layar a jikinshi ba ita da kanta take k'ara girma a duk lokacin Daya k'ara girma har zuwa wannan lokacin da yake amsa sunan Sarkin RIGASA , gani yayi lokaci daya layar ta Kunce ta fita daga hannunshi kamun yayi Wani yunk'uri ta 'bace 'bat dube dube ya fara Amma Bai ganta ba , ganin da gaske ya rasata yasa shi sakin Wani uban ihu Wanda Saida fadar tayi girgiza mutanen Dake cikinta suka dimauce tare da firgicewa saboda karfin ihun nashi, cikin matuk'ar bak'in ciki yake furta "miyasa! Miyasa! ta ya zakayi mana haka GOWDAH. ka lalata abunda Kakanka ne ya assasashi da hannunsa kaico kaico ka lalata mana komai ka lalata mana shirinmu na tsawon shekarun d'ari ukku tun kaka da kakanni, "
Tun da ya fara magana fadawa da dakaru har ma da mutanen gari Dake wajan take jikinsu ya fara rawa tsananin tsoro da firgici suka mamaye zukatansu , musamman tsaffin cikinsu Wanda Nan take suka dauki haske akan abunda ya ke faruwa ,
Cikin tsananin fushi da tashin hankali sarkin RIGASA. Ya mik'e tsaye ya nufi Wata ma'ajiyar duk Wani Abu Mai muhimmanci Wanda ya shafe garin nasu inda manyan fada suka take mashi baya,
___________________________
Jikinshi Yana wata irin rawa yake nuna AZIZA da yatsa da k'yar ya fisgo magana daga bakinshi yace " 'yar sarki KUNTARU Kuma ta yaya ,?? mutumin da har ya mutu bai ta'ba haihuwa ba ta ya za'ace yanada 'ya , Kuma 'yar da gimbiya HIDAYA!! Inaaaa hakan Bazai ta'ba yiyuwa ba " ya fad'a a birkice cikin yanayi na fitar hayyaci ,
Kallonshi GOWDAH yayi da idanunshi masu launin tsanwa ya bud'e Dan bakinshi cikin yanayin muryarshi ya nuna AZIZA yace " wannan ba 'yar sarki KUNTARU bace ,wannan 'ya ce ga babban malaminku wato Malamin Duba da matarshi JAMII ,
Wani irin zaro Ido sarki ZULAIMU yayi cikin Wani sabon mamaki ya bud'e Baki zaiyi magana sai dai kamun ya Kai ga furta komai GOWDAH ya nuna shi da yatsa inda Wani siririn haske ya fito ya shiga cikin bakinshi ,sai ga sarki ZULAIMU yayi tsit ba don ya shirya ba Yana son yin magana Amma ya kasa , Ai kuwa in ranshi yayi dubu to ya 'baci da wnnan wulakancin da tozarcin da GOWDAH yayi mashi , a bainar jama'arsa.
GOWDAH kuwa cikin maganarshi ta Yara ya ci gaba da magana ba tare da ya damu da kallon da sarki ZULAIMU ke mashi ba Wanda Yana hango tsantsar 'bacin rai acikin k'wayar idanunshi,
"Ba na son Ina magana ana mun tambayoyi ka kiyaye wannan ,na raga Maka ne saboda nasan kana cikin rud'ani ,
Duk maganar da na fad'a Maka haka take sarki KUNTARU ya na da magaji Wanda matarshi gimbiya HIDAYA ta Haifa masa , Kuma Yana Nan a kusa da Kai sai dai ba zaka ta'ba iya gano inda yake ba in har ba nine na sanar da Kai ba ko Kuma shi da Kansa ya Tako k'afarsa yazo inda kake ba ,akwai Wani abu a tattare dashi Wanda ba kowane zai San Wani Abu akan shi ba ,
Ni kaina ba zan iya cewa ga Wani Abu akanshi ba sanadiyar kakana ya ta'ba zama a wannan gari har yayi masu kafin da ba Wanda ya ta'ba samun irin wannan damar iya tsawon bincikenmu , yanzu ma ba don da nake da k'arfin tsafi ba da Sam ban Isa inga fuskar gimbiya da wannan yarinyar ba matuk'ar suna cikin wannan gari Mai abun al'ajabi da dumbin tarihi. Nasan abunda yake cikin zuciyarka Kuma hanya d'aya kake da ita da zaka iya shafe wannan k'aramun gari ko Kuma su su rusa Maka daular mulkinka , hanayr kuwa itace *yak'arsu* dole ka yak'esu kamun cikar wata shida masu zuwa in ba haka ba to sai dai Wani ba Kai ba,
sai dai akwai k'alubale ,idan har d'an sarki KUNTARU ya halarci yak'in Nan to tabbas zaiyi nasara akan ka saboda k'arfin sihiri da na damtse da yake tatattre dashi ,idan kuwa har ka samu damar yak'arsu ba tare da saninsa ba to tabbas Kaine zakayi nasara akansu Wanda in har aka samu damar ruguza duk Wani shirinsu a kanka to ba abunda zasu iyayi a kanka ,
Garin su Yana zagaye da Wani bak'in tsafi Wanda duk Wanda yayi niyar shiga garinsu da nufin cutarwa to kuwa Bazai ta'ba ganin hanyar ba bare ya Kai garesu , dole sai anyi Maka aiki akan wannan sai an lalata wannan tsafin kamun a samu shiga cikin wannan gari ,
Sunada hatsabiban jarumai Wanda Sam Basu San Wani Abu wai shi tsoro ba ,yaran garin tun Sunada shekara biyar ake fara Basu horo na ban mamaki ,basuda yawa Sam Amma Sunada matuk'ar had'arin gaske ,zaka iya nasara akansu Amma idan har wannan d'an sarkin baya tare dasu ,
sannan duk duniya ni kad'ai ne zan iya gano Maka inda wannan garin yake ta hanyar bincike Mai tsanani ,kasancewar kakana ne ya tsafe garinsu sai nayi bincike na tsawon lokaci a k'alla wata hudu kamun na gano asalin inda suke da Kuma sauran abunda ya shigemun duhu a kansu,
Sai kayi tunanin abunda ya dace ni zan tafi in kana Neman taimako na zaka iya nema na , na dai gaya Maka abunda kakeson sani har ma da Wanda baka sani ba, "
Rufe bakinshi ke da wuya wata k'arfaffar iska tazo tayi awon gaba dashi kamun kace mi ya 'bace 'bat kamar Bai ta'ba wanzuw a wajan ba,
Tun da shugaban bokayen duniya wato GOWDAH ya fara magana sarki ZULAIMU yayi suman Ido biyu, Wani irin tashin hankali firgici tsoro suka Baibaye fuskar sarki ZULAIMU wata irin zufa ke fitowa duk wata k'afa ta jikinshi ga magana taf a bakinshi amma ba Daman ya furta ,ga tambayoyi fal ranshi Amma ba damar furtawa haka yayi ta bin fuskar hatsabibin tsoho GOWDAH da kallo yanajin kamar zuciyarshi zata buga ,ba abunda ke masifar sukar zuciyarshi kamar Jin cewa sarki KUNTARU ya haihu Kuma d'a namiji ,to ya akayi hakan ta faru lallai yau ba zai ta'ba kyale wannan munafukin ba wato Malamin Duba
Cikin rashin sanin abun Yi ya Kai dubanshi ga sauran bokayen garin , inda babban cikinsu yayi gyaran murya ya fara magana ,"Allolin zinari su baka nasara ya shugaba , tabbas zancan tsohon Nan haka yake kasancewar bamuda irin k'arfin tsafin sa yasa muka k'asa fahimtar komai , idan har baka manta ba shekarun baya munji gud'a acikin d'akin bauta ,Wanda kowannenmu ya sani ba'a Jin wannan gud'ar har sai idan magaji aka samu a wannan masarauta wannan kad'ai ya ishemu shaida mafita kawai ya kamata mu nema a yanzu ranka ya dade,
A halin da sarki ZULAIMU ya ke ciki ya ma kasa magana tabbas ba'a ta'ba yaudararshi ba irin wannan karon, mamakin Taya hakan ta faru yasa kanshi ya kusa bugawa ba tare da yace komai ba ya buga rigarshi a fusace yabar fadar ...........................
Tofaaaaaa wata sabuwaππ»ππ»ππ»
Ina son ku sani ganin k'arshen sarki ZULAIMU ba shine k'arshen matsalar masarautar madakatam ba , hasalima shine mafarin komai ,alokacin zamu shiga gundarin labarin Mai cike da sark'akiyaππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ku dai biyoni Kuma kuyi hkr Dani my fansπ₯°π₯°π₯°π₯°