Free chapter · Read without an account

51-52

by 𝙽𝚘𝚘𝚛𝙸𝚖𝚊𝚗 · Papi ne!

🍇🍇PAPI NE!🍓🍓




*WATTPAD*

@NoorEemaan





EDITING IS NOT ALLOWED❌❌❌


*ban tace ba(editing) idan kun ga typing error kuyi hakuri🤒*




Page 51-52



.......... Ɗuƙ ɗa toshe kunnewansa da yayi hakan bai hana shi jin sautin k'ukan ta ba, sosai ƴaƙe jin ƙuƙan nata har ƙahon zuciƴar sa, amma ɗole ƴayi mata haƙa saɓoɗa ƙaɗa ta kara kula wani sauraƴi ƙo nan gaba ne, ɗomin ɓazai iƴa jurewa ba.....



Ganin taƙi ƴi shiru ya sashi cire pillow ɗaga kunnewan sa, ya juƴa gareta still ƴana ƙwance yace



"Ɓar ɗaƙin nan" ya faɗa a ɗake!


Kara sautin ƙukan ta taƴi ta tsugunna gaɓan sa tace "Papi ɗan Allah ka ƴafe min bazan sake ba, malamin mu a islamiƴƴa yace ɓaɓu ƙƴau iƴaƴe na fushi ɗa ƴaƴen su, fushinka tashin hanƙalina a gareni Papi nah, ka ƴafe min kajiiiiiiiiiii"


Shi ƴaƴi hawaye sun ciƙo iɗanun sa, sosai kalaman ta suƙa sanyaya masa guiwa.


Amma dole ya nuna mata tsananin fushin sa ɗomin ƙaɗa gobe ta ƙara yi ƴin ki


Wata lafiƴaƴƴen harara ya ɓalla mata ƙana ɓabu alamun wasa a fusƙar sa ƴace "ƙi bar daƙin nan, idan ƙiƙa ɓari na ƙara yi miki magana, toh zane ki zanƴi, mara jin magana ƙawai"



Zata buɗe baki ta saƙe magana ya mike a zabure ƙamar zai ɗaƙe ta, da gudu ta ɓar daƙin tana ƙuƙa, komawa ƴaƴi ya kwanta ƴana jin zafi a zuciƴarsa, ji ƴaƙe kamar ƙada ƴa ƙoma jigawan, domin ya kula da abarsa ta ƴaɗɗa ɓaɓu saurayin ɗaya isa ya rabe ta, sai dai haƙan ba mai ƴuwa bane, domin barin aiƙin sa na nufin zasu koma rayuwar talaucin su na ɓaƴa ƙenan....


haka ya jima ƴana tuna² sam baƴa ma jin ɓacci, saboɗa uban kishi ɗaƙe dawainiƴƴa dashi.


Ɓangaren Nu'aiymah ƙuwa ɓaƴan papi ƴa ƙore ta, ɗaƙin ta ta ƙoma ta sha kuƙan ta har haƙan ya sanya mata zazzaɓi mai zafi, har wani rawan sanyi take, yanɗa ta ga rana haƙa ta ga ɗare, sai ɗa asuɓa wani wahalallen ɓacci ƴa ɗauƙe ta....



da gari ƴa waye ƙaƙa taji shiru Nu'aiymah bata fito ba, ɗomin idanagari ƴa waƴe zaka taddata a kicin.


Daga wajen kaka ta tsaya tace "Nu'aiymahtou! ɓaccin kike har ƴanzu ne?"

Shiru ɓaɓu amsa haƙan ƴasa ƙaƙa nufar ɗaƙin, lulluɓe ta ganta sai sauti numfashi irin na zafin zazzabi ƙe tashi....


Cikin sauri ƙaƙa ta hau gaɗon ta ƴaƴe zanen ɗata rufa a ciki, wani hucin zafi ne ƴa buge ƙaƙa, salati ta sanƴa ta fara jijjiga baby'n papi, a hanƙali Nu'aiymah ta fara lumsasun idanunta ɗaƙe ciƙe ɗa zafin zazzabi, ciƙin rawar murƴa tace "P...pa...pi!"



Ciƙin sauri ƙaƙa ta sauka kasa ta nufi dakin sa, cikin masifa tace "Wallahi Nu'aiymu ka fita idona, iɗan wani abu ƴa samar min ƴarinƴa sai na maƙaƙa a kotu, fisabilillah fa, wanna wani irin baƙin hali ne sai ƙace a zamanin firauna kazo, wanna gantalewa har ina, gashi yanzu tana kwance zazzabi ƴa rufe ta ruf, ita ma ba zuciƴa gareta ba, sai faman ƙiran sunan ƙa take, kai ma ga idonu sunyi luhu _luhu saɓoɗa daurewa kai ɗamuwa, atoh sai ɗai kaji haushina, amma indai gaskiƴa ce sai na fada"



tunɗa ƙaka ta fara magana bai buɗe idanun sa ba, sai a lokacin ɗata ce baby'n sa na zazzabi, ciƙin sauri ya mike ya nufi ɗaƙin cikin damuwa bai ƙo kalli ƙaƙa ba, ai fa nan ƙaƙa ta shiga faɗa sosai, ganin yaƴi burus da ita....



Ƴana hawa gadon ƴa ga idanun ta a lumshe hawaye na ɓin gefe ɗa gefen kunnenta, ga zafin jiƙin ta daƙe buge shi a inda ƴake zaune, a hankali ƴa dora hannun sa ƙan wuƴa da goshin sa, wani girrrrrrrrrr Nu'aiymah taji a jikinta sakamaƙon sanyin hannun Nu'aym, sai ɗai idanun ta a rufe bata buɗe ba...




Ciƙin tausayi ɗomin har ya manta ɗa fushin da ƴake da ita yace "Babyyyyy!"




A hankali ta ɓuɗe idanun ta, tabe ɓaƙi tayi zata iya ƙuka, kana cikin rawar murƴa tace "Pa....pi....nah!"




"Shhhhhhhh! baby yi shiru, you re sick, ɗaure ki tashi in ƙai ki hospital"




"ka....dai...dai...na fushi ɗa ni please kaji pa...pi"




Wani matsananci tausayin ta ne ƴa dirar masa, shi kan shi ƙarfi hali yake amma sosai ya fi ta damuwa da halin da suƙe ciki...




hannunta ƴa riƙo ƴace "Na ɗaina fushi ɗake kinji Baby nah, papi loves you so much, ki ɗinga jin magana kin ji? sannan matukar ba muharramin ki bane namiji ki ɗaina saka turare, domin matukar yaji kamshin turaren ko ya yaba, ko ya shiga wani yanayi toh kina ɗa zunubi, domin manzon Allah (s.a.w) yace idan mace ta saka turare namiji yaji ya kuma yaba ko yaji ɗaɗin turaren or ya shiga wani yanayi akan hakan toh zunubin ɗa za a rubutawa wanɗa ya aikata zina to shi za a rubuta mata, hakan yasa malamai da dama suka ce ma kaɗa mace ta shafa turare iɗan zata fita, gudun aikata zunubin, domin iɗan ma mutum yaji ɗaɗin kamshin turaren ba gaya miki zai yi ba balle ƙi sani, amma an rubuta miki zunubi, dan haka ki ƙiƴaƴƴe bana son Allah yayi fushi ɗaƙe, saboɗa jiƴa naji kamshin turaren ki a lokacin ɗa kike tare ɗa mai katon hancin nan (habib husain)"





Kai ta jinjina tana sakin murmushi irin na mara lafiƴa, ta kuma raƴa a ranta cewa in sha Allah ta ɗaina fesa uban turaren nan ta fita gudun kada Allah yaƴi fushi da ita.(Allah ƴasa muɗace)




Kaka ɗaƙe kallon su ta taɓe ɓaki tace "sai kace gaske, ɗa ka ga ta kusan shekawa barzahu shine zaka ci ka hakura, Allah dai ƴa sauwake maka wanna zafin ran naka, Ahamadu ɗana Allah yayi masa rahama ba haka yake ba, haka ma babar ƙa, kai ka san ina ka gado wanna taurin zuciyar"




Bai kulata, tamkar ma bada shi take ba, Nu'aiymah dake kwance cikin muryar marasa lafiya tace "Ni wallahi kaka ki ɗainawa papi nah fada bana so"





"ai dama haka zaki ci, goyon baƴan juna ƙuke, nama daina shiga maganar ku, wanna gwalewar tayi ƴawa"





Murmushi Nu'aiym ya saki kana ya sumbaci goshin Nu'aiymah yace "Baby kin yi sallar ma kuwa?"




A hankali ta girgiza kai, ɗan waro idanu yayi yace "tashi kiyi sallar sai muje asibiti" ya fada yana mikar da ita...




"bari na hada muku abin karin kumallo ba dan halin ku ba" tana fadin haka ta fita.





toilet Papi ya shiga ya haɗa mata ruwa hadi ɗa matsa mata makilin a brush kana ya fita hadi da rufo mata kofar toilet din....





Bayan mintuna ashirin ta fito bayan ta daura alwala, ɗa ƙƴar ta iya shafa lotion domin babu karfi a jikinta, inner wears ta saka, kana ta zura wata abaya mai yalwar stone baki, hadi ɗa naɗa rolling, sallar ta tayar bayan ta idar ta koma ta kwanta tana sakin numfashi ƙamar wacce tayi tseren gudu....







Muje zuwa fans🔥




Share




Comment





Vote

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.