Free chapter · Read without an account

CHAPTER 9 (NOOSRAH❤)

by Khadeejah Bint Ismail · WANI RABON........

WANI RABON.........🦋🦋🦋


Khadeejah Bint Ismail (deejasmah)



Elegant Online Writers (E.O.W)



In dedication to all single ladies out there😍💖...........



Follow me on wattpad @deejasmah15


Arewabooks @ deejasmah



WhatsApp ***



N.B WhatsApp only not call😁


Chapter 9 (NOOSRAH)


 _This whole chapter is solely dedicated to my friends at any stage of life......those people that have been with me since from the very beginning they are my own treasure and motivators thanks for the love and support thanks for always believing in me I'll always cherish every single moment we share together jazakumullahu khairan for everything.......deejasmah taku ce

N.B if you are my friend or even a fan then this is for you Allah ya bar zumunci har a Aljannah❤_ 



 After Salem incident na sake rungumar rayuwata a yanda tazo min harkar gabana kawai nakeyi a hankali rayuwa ta na shuɗewa har yau aka wayi gari munyi POP a lokaccine kuma na koma zaman gida online business na ɗan fara a hankali kuma cikin ikon Allah na ɗan fara samun kasuwa babu laifi a wani gefen kuma ina cigaba da content creation ɗina wanda kusan kowa yafi sanina da hakan 


A lokacin kuma laulayi mai zafi ne ya kama bestie har saida aka bata bedrest kasancewar bata iya komai da kanta bata samu ƙwarin jikinta ba saida cikin ya shiga 4 months shima bawai don ya tafi bane aa tadai samu sauƙi fiye da baya hakan yasa kusan kullum ina zaryar gidanta har saida ta soma jin sauƙi sannan na rage zuwa gidan nima na natsu na maida kaina kan harkokina 



FEW MONTHS LATER 

Rayuwa a hankali yake canjawa kuma komai yana tafiya cikeda lamura masu banbanci yau farinciki gobe akasin hakan yau zuma ne gobe kuma maɗaci haka zalika the day after tomorrow shima yake ɗauke da nashi darasin saidai a duk yanda yazo mana karɓa mukeyi mu rungume shi mu godewa Allah akan komai don hakan shine cikar imani na musulmi wato yarda da ƙaddara mai kyau ko akasin hakan 



3rd person's POV 

"Sahal kind of stupidity is this?" aka faɗa cikin wata masifaffiyar murya ta ɗayan side ɗin ajiyar zuciya Sahal ya sauke kana yace " what happened?" don bai san akan me yake magana ba "i'm asking you and you are asking me?! " ya sake tambaya cikin ɗaga murya a hankali yace " i actually have no idea what you are talking of, can you just calm your nerves down and explain please?" 



Ɗan sassauta voice ɗinshi yai kafin yace " it is about that st*pid secretary of the executive department i want her fired kafin in dawo" ɗan dafe goshin shi yayi cikeda jinjina masifar aboki kuma boss ɗin nashi in ba masifa ba ta ina mutumin da baya ƙasar gabaɗaya amma yana cewa a sallami wata a aiki laifin me tayi har haka ganin baida mai bashi amsa sai shi yasa ya buɗi bakin shi da niyar yai magana sai yaji yana cewa " you there?!" 

"yes i'm here but why would she be fired laifin me tayi kuma ?" ya tambaya tsaki akai ta ɗayan side ɗin sannan yace " i'm just tired and sick of her you have no idea what she just reported to me babu wani abu mai hankali a ciki and you know that this ain't the first time na gaji da bata chances tunda dai she's not making use of it " 



In a pleading tone yace " let's give her another chance sir i'll talk to her about it please " girgiza kai yayi kamar yana ganinshi tareda cewa " nay!, we aint giving her any chance cos this is not a learning or training center for goodness sake ! i can't risk the future of my company just for her if you can't fire her then i'll do that myself i'm sure you won't like how i'll do that" 



Shiru yai yasan abinda ya faɗa ɗin gaskiya ne aikin company ba irin aikin da yake karɓan asara bane sannan a cikin company executive department is the largest and also most important department koma baya ko faɗuwa daga unit ɗin daidai yake da rushewar kamfanin dan haka canja ta asa wata a gurbin ta shine daidai ko dan cigaban su bakiɗaya dan haka yai gyaran murya yace 



"Why not muyi exchanging ɗinta da wata from another department ne inaga hakan zai fi ko?" cewa yai "nope i dont need anyone from any department i want you to look for another one outside the company she must be well exposed to the business world ban son sake samun matsala koma " ok ya furta sannan yace " but ita ɗin we can look for another unit ai transferring nata can inaga zaifi " taɓe baki yai tareda cewa " whatever, ni dai i want to see a new face when i'm back check your email zan tura maka requirements ɗin da nake buƙata daga new secretary ɗin " ok yace daga haka sukai sallama ya kashe wayar 



Ajiyar zuciya ya sauke yana cewa "BUDDY ko rigima " Noosrah dake lafe a jikinshi ne ƙirjinshi ne tace "Allah babe wannan abokin naka masifaffe ne waiii!!" dariya yai yana jan hancinta yace " ba masifa bane kanshi ne yai zafi kinsan aiki in yaiwa mutum yawa " taɓe baki tai tareda cewa " kaidai kana kare shi ne kawai " 



" Uhmmm saboda ni nafi kowa sanin waye shiɗin fiye da kowa " ya furta yana mai shiga Email ɗinshi don duba abinda ya turo mai Uhmm kawai tace tareda komawa inda take tana mai shaƙar ƙamshin shi 



Dariya ya ɗan saki yana cewa " lallai Buddy all these requirement sai kace sabuwar C.E.O zai ɗauka kalli kigani " kalla tai tana cewa " shebi i tell you so " kallon screen ɗin system ɗin tayi tana mai karanta content ɗin jinjina kai tayi cikeda yaba tsari da kuma smartness ɗinsa gyaɗa kai tayi tana cewa "wow this is so beautiful wallahi " 



Kallonta yai cikeda mamakin ta " what's beautiful her?, ta ina kike ganin zaa iya samun wacce ta cika requirements ɗinnan kawai aiki yake son bani " ya faɗa yana kallonta murmushi tai masa tareda cewa "mu ko muke da ita har gida " tana mai kashe masa ido ɗaya ɗan dariya yai a tunaninshi zolayar shi take yi " babe this is not a joke ooo " turo baki tai tana cewa " i didnt say you are and i'm also not joking " 



Kallonta yai cikin son karantar me take nufi kafin yace " who is it then " washe baki tai " right here beside ya " ta furta hararar ta yai yana sakin dariya mai sauti saida yai mai'shi sannan yace " ba dai ke ba ko?" in between laughter girgiza kanta tai tareda cewa "not me but someone close to me, my dearest one ." 



"And thats........?" washe haƙora tai tareda cewa " Bestie mie FAHEEMAH ABUBAKAR SADAUKI she's the perfect one for the job " kallonta yai kaman mai nazari kana yace " you think so?, ki duba requirements ɗin da kyau fa duka-duka yaushe kuka gama service ?"



"She's a content creator, an enterprenuer sannan kuma a markets tai service ɗinta and there's more to that if not for masifan Buddyn naka da nake ji mata tsoro ma " ta faɗa tana murguɗa baki "wow!! duk na manta hakan fa wallahi maganar masifa kuma ba kowa yake mawa ba get ready let's go and congratulate her " Tsalle ta daka tana cewa "yippee" tare ta yai yana cewa " ke ki duba da kyau fa ko so kike kiy mana asara ne " rufe ido tai cikeda kunya tareda cewa "baby mana " ..............



 *_some people are so sweet and are always there to stand for you even when you are not there these people are called true friends..... They are very rare in the world we live in when you do find one hold them so close because they are the diamonds found in stone...... someone like Noosrah Mai kwanoni ❤🌹* 

_ 


Deejasmah 🔐🦋🌹

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.