Free chapter · Read without an account

MABUƊIN FARAWA

by Rabiatu bashir · INDA BA ƘASA

Wannan littafin littafine wanda zai taɓo wasu batutuwanmu na yau da kullum.


Rikici,tashin hankali,zazzafar kishi,ban tsoro duk dai acikin wannan littafin wanda zai fara zuwar muku On 26january insha Allah,ku dai kawai ku matso kusa don karanta wannan littafin don sanin abinda ya ƙunsa.


Ku kasance dani ni Miss green inda zan nishaɗantar daku duk dai acikin wannan Gawurtaccen labarin nawa.

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.