Free chapter · Read without an account

11

by Hauwa A Usman · RABO AJALI..

_*RABO AJALI...!*_



*HAUWA A USMAN*

    _JIDDARH_



'''Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh'''



_Follow me on Instagram:- hauwa_a_usman_jiddarh_



*MASU SIYAR MIN DA NOVELS ALLAH YA ISA BAN YAFE BA*



'''DEDICATED TO'''

*AISHA ALIYU GARKUWA*



1⃣1⃣



Bayanta ta juya ta kalla cikin rashin fahimtar abinda yake nufi, 

cikin k'araji Neehal yace " wallahi bazan k'arbi wannan abun a matsayin matata ba, 

idonta kanshi batare da tsoron komai ba tace " wanne abu kenan....!? 


Kallanta yake yi tamkar wani abun tsoro tun daga k'asa har sama, 

yaga ko irgan dangi bata fara ba, she's so young, 

komawa yayi ya zauna saman foam jiki ba kwari, 

ya tallafe kanshi da hannayenshi yana tunani, ya dad'e a haka kafin yace " shekararki nawa....!? 


Yayi maganar yadda yake batare daya d'ago kanshi koya kalle ta ba, 

" *GOMA!* ta bashi amsa still idonta kanshi, 

a zabure ya d'ago kanshi ya kalle ta had'i da cewa " what! goma..!? 


"Meye goman, badai shekarunki goma ba....!? 


"Eh! shekara ta goma mana, wani abun ne....!? 


Jikinshi a sanyaye ya koma yayi zaman dirshen a k'asan carpet, 

gami da tallafe kumatunshi, take kanshi ya shiga sarawa gumi ya soma keto mishi ta ko'ina, 

duk da charge fan dake kad'awa a d'akin, idanuwanshi sukayi jajir kamar gauta, 

pure red eyes d'inshi ya d'ago ya zuba mata, yaga duka-dukanta bazata wuce jikin auta Suhaima ba, 

dayake ita a k'auye take, babu abinci mai kyau, ba tsaftaccan ruwan sha, 

balle ingantacciyar kulawa, shiyasa a jiki bazata wuce kamar Suhaima ba, 

a fili yace " innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, 

Allahumma ajirni fi musibati wa'aklafli khairan min ha, 

ya dad'e nan tsugunne kafin ya rarrafa zuwa kan katifa ya kwanta saman katifa had'i da fad'awa duniyar tunani, 

a ranshi yace " Astagfirullana wa atubhi alaik, Allah na tuba, wato idan nace Umaina cousin sister na, 

tayi mini kad'an da yarinta sai Allah ya nuna mani Umaima cousin sister Nauman, 

itama dana rainata sai Allah ya had'a ni da Neesah, itama nace she's younger, 

an now da Allah ya tashi maganinshi yanzu sai ya had'a shi da wacce ta fisu k'ank'anta, 

ta fisu rashin komai dayake magana, k'auyenci, jahilci, k'idahumanci, wacce suka fita komaita, 

wacce bata kaisu komai ba, wacce ko'a aikatau dukkansu sunfi k'arfin su d'auke ta, 

yace " bai auren Umaima da Umaina saboda basu da cikekken ilimin boko da wayewa, 

sannan bazasu iya d'aukarshi ba, har Neesah da tayi karatu a America, 

sai da ya kushi ta, da Allah ya tashi maganinshi sayya bashi illiterate, villager,

and she's not wise at all, 

" zanyi bacci, ina zan kwanta.....!? 


Yaji muryarta ta katse mishi tunaninshi, d'an kallanta yayi ya ganta tsaye tana ta faman soshe-soshe, 

a fili yace " wannan rainanta zanyi ko tarbiyyarta zanyi kome.....!? 


"Impact wannan rainonta kawai aka bani, RAINONTA ZANYI!, 

lalle _*RABO AJALI...!*_ duk duniya babu abinda yafi RABO k'arfi, 

dan haka ake cewa *RABO AJALI...!* kamar yadda babu wani mahaluk'i daya isa ya kaucewa ajalinshi, 

haka babu wanda ya isa ya kaucewa rabonshi, kamar yadda idan ajali ya zo ko ba ciwo ake zuwa ko babu ciwo, 

haka RABO keda k'arfi yake kuma kiran mutum zuwa gare shi duk inda yake, 

rabonka ko a bakin kura yake sayya fito ya dawo gareka, 

haka ko rabon taka waje ne dakai dole sai kaje ka taka, shiyasa idan kwanan mutum ya k'are, 

ganyen sunanshi ya fad'o k'asa, mala'ika azara'ilu sayya duba gabas da yamma, kudu da arewa, ya ga baka da sauran wani rabo a duniya dai-dai da kwayar zarra kafin a d'auki ranka, 

shiyasa Allah yace " babu wata rai da zata d'and'ani mutuwa face ta gama cinye rabonta tas, 

" ni fa bacci nake ji! ta fad'a cikin shagwab'a da k'uruciya, 

a k'ufule Neehal yace " a kaina zaki kwanta....!?


Baki ta turo mishi tana magana k'asa-k'asa, " yo! ni ai bacci nake ji, tayi maganar cike da tsagwaron k'auyenci, 

"humm'un Neehal yace, kana yace " zo ki kwanta a kaina, 

"to! , tace had'i da nufarshi dan bata san gatse yayi mata ba tunda Hausar ba isarta tayi ba,

" are you mad...!? 


Yace da k'arfi yana ja baya daga zaunen da yake tamkar bala'i ke yunkaroshi, 

tsorata tayi dan haka tayi saurin ja baya, 

dan ubanki kina hauka ne....!? 


" Ni dai karka k'ara zagin Baffa na, kuma badai uba na ba, 

ido Neehal ya zaro sosai jin abinda tace had'i da d'aure fuskarshi tamau, 

yace " da wa kike...!? 


Baki ta murgud'a mishi tare da kwanciya k'asan carpet daga can nesa dashi, 

tana cewa " hikenan ni bacci na zanyi, 

kallanta yayi cike da mamakinta, " ba dai uba na ba! ya maimaita maganar cikin ranshi, 

" lalle zan gyara miki zama da tarbiyya dan na lura baki da tarbiyya yayi maganar yana kwanciya. 


******************


NEELAH MUS'AB cikekkiyar bafulatana ce usul gaba da baya, 

dan kallo d'aya zaka yi mata ko batayi magana ba ka san bafulatana ce, 

'ya d'aya tilo ga mahaifinta Mus'ab da mahaifiyarta ROOMAN, 

su irin fulanin dajin nan ne na asali tun kakanninsu, kafin daga baya su kafa d'an k'aramin k'auyensu mai suna Sunkhanni, 

dake k'aramar hukumar Hard'o-Koa'la jahar Taraba dake Nigeria, 

Neelah yarinya ce k'arama dan bazata wuce 10yrs ba, yarinya ce mai tsiwa, da rashin kunya, 

bakinta baya tab'a mutuwa wajen magana ko fad'a, duk da kasancewar iyayenta mutanen arziki masu kirki, 

da kyautatawa jama'a dan basu tab'a jurar suga an wulak'anta d'an Adam gaban idonsu, 

suna da matuk'ar hak'uri da kyautatawa al'umma, duk inda kake neman mutanen kirki masu dad'in zama, kara da kawaici idan ka samu iyayen Neelah ka gama, 

amma ita kam kamar zawo wajen rashin hak'uri, dan ko bata da lafiya magashiyan ka ka fad'awa Neelah magana saita d'ago ta baka amsa, 

gata da shegen surutu kamar tsada, magana kamar wacce ta k'one aka, 

babu abinda Neelah take so a rayuwarta kamar karatun boko dana addini, 

tana matuk'ar son tayi karatu, hakan yasa duk rashin jin Neelah ta mayar da hankalinta, 

ga primary school d'in dake k'auyensu, ta zage sosai tana karatu, 

dama gata da kwakwalwa dan duk abinda ka fad'a mata ya shiga kanta kenan har abada, 

irinsu ake kira da gifted intelligent, brilliant, dan hakan yasa duk coppers d'in da akawo suke mugun santa,

tana mayar da hankali sosai wajen karatu, shiyasa take nacewa coppers d'insu sosai, 

dan taji turanci, cikin hukuncin Allah yasa take fahimtar kad'an-kad'an, 

ta kuma iya karatu da rubuta duk da bata kware sosai ba, 

haka ma a fannin addini ta mayar da hankali sosai wajen mahaifinta, 

Malam Liman kuma Baffanta, dayake shi yayi makarantar allo yayi almajiranci, 

ya kuma yi ismiyya, tuni ta iya bak'i, ta kuma sauke uzu biyar cif-cif, yana kuma koya mata abubuwa da dama da suka shafi addini, 

dayake tana da yawan tambaya dan duk abinda ta gani matuk'ar bata gane shi ba, 

to saita tambaya anyi mata bayani akanshi, 

Neelah fara ce tas-tas kamar iyayenta, duk da ta kasance a k'auye inda ba wata kulawa, 

babu kayan gyaran jiki, babu sabulu mai kyau, da man shafawa mai kyau, 

amma duk da haka fara ce tas kamar zabiya, tana da yawalwar gashin kai dogo bak'i, 

mai cika wanda ya zubo mata har kusan d'uwawunta, idanuwanta dara-dara farare kyal-kyal dasu, 

kamar madara, a lumshe kamar mai jin bacci, idanta kamar na mashaya, zara-zaran gashin idonta dana girarta, 

kam ba'a magana, don gasunan zaro-zaro, Allah yayi mata baiwar siririn dogon hanci mai kyau, 

sai d'an k'aramin tsukakken bakinta mai kamar gidan tsutsa, mai d'auke da hakwara da wushirya sama da k'asa, 

duk da kasancewar basa brush dan bama su sanshi ba, hakan baisa hak'oranta duhu farinsu ya dakushe ba, 

yadda take sirirya doguwa haka ma fuskarta doguwa ce, 

duk inda ake neman mace mai kyau, Neelah takai, dan Allah yayi mata baiwar kyau duk da ta kasance yarinya k'arama.


********************


Tunda Najwah tayi mafarki kan Neehal kwata-kwata hankalinya yak'i kwanciya, 

nutsuwa da hankalinta suka k'aurace mata,

musamman ma data ga har kwana biyu da yini d'aya, ba suyi waya kota ji daga gare shi ba, sosai tsoro ya kamata, 

ta shiga matsananciyar damuws domin ta tabbatar matuk'ar yana cikin k'oshin lafiya, 

da kwanciyar hankali babu yadda za'ayi har ayi kwana biyu bai kira ta ba, 

amma saboda tsoran mahaifiyarta dole ta daure ta d'an kanne damuwarta, deep down Allah kad'ai yasan me take ji, 

haka ma a b'angaren su Mamy da Daddy suma sun damu kwarai da rashin shi, 

Daddy ya danne damuwarshi, bai bari ta fito ba saboda a tsammaninshi, 

bak'ar zuciyar Neehal ce ta motsa shiyasa tunda ya tafi bai kira su ba, 

duk da yasan da kamar wuya hakan. 


***********************


Yadda Neehal yaga rana haka yaga dare ko gyangyad'i bayyi ba, 

balle bacci b'arawo ya samu damar sace shi, dan bai tab'a zaton jaririya, 

za'a bashi raino ba, duk bayan minti d'aya minti biyu sai ya juya ya kalle ta, 

had'i da jan uban tsoki, ji yake tamkar ya shak'e ta, 

gaba d'aya k'auyen haushin kowa da kowa yake ji, 

Baffa (Malam Liman) kad'ai ne baya jin haushin shi, 

baya kuma ganin laifinshi, asalima daddakon shi yake gani, 

duk da kasancewar Baffan ba wani tsoho bane, ya dai manyanta ne, 

sosai Neehal yake yabawa da hali, d'abi'u da karamcin Baffa, 

wani lokacin idan ya kalli Neelah ji yake kamar ya bankawa gaba d'aya k'auyen wuta kowa ya huta, 

shi babbar damuwarshi ma rashin service da network, yana san yayi waya da Mamy da Daddy, 

ya sanar dasu cewar ya iso lafiya, amma ba hali, uwa uba kuma Najwah, 

wacce ya riga da yasan a halin yanzu ta shiga cikin mawuyacin hali, 

kan rashin jinshi da bata yi kwana biyu ba, yasan tana can cikin halin bak'in ciki da matsananciyar damuwa, 

tsoki ya kuma ja lokacin da idonshi ya sauka akan 'yar Babyn robar da aka bashi *RAINO!!!*, 

yaga tayi d'ai-d'ai abinta irin kwanciyar 'yan k'auye, tana ta baccinta cikin nutsuwa da kwanciyar hankali, 

sai sharar munshari take hankalinta kwance, zanin dake jikinta ya koma can gefe d'aya, 

haka ma d'an kwalinta, k'afarta d'aya a kudu d'aya a arewa, 

pant ko ba'a maganarshi dan manyan su ma basu sanshi ba balle kuma yara, 

wani k'ululun bak'in ciki ne ya tokarewa Neehal a wuya yaji kamar ya tashi ya shak'e ta ya murd'e mata wuya, 

take yaji duk duniya babu abinda yafi tsana da jin haushi tamkar mutanen k'auyen Sunkhanni, 

jin zuciyarshi na ayyana mishi munanan abubuwa da dama marasa kyau, ya sashi soma fad'ar " لا حول ولا قوه الا بالله العلي العظيم انا لله وانا اليه راجعون, 

yayi ta maimaitawa cikin ranshi, a hankali nutsuwa ta soma saukar mishi, 

yaji wani irin sanyi na shiga zuciyarshi da k'irjinshi, batare daya sani ba bacci mai nauyi yayi awon gaba dashi.


Bai farka ba har wajen k'arfe 8:00am na safe, cikin bacci Neehal yaji hayaniya da kwaramniya, 

a hankali ya bud'e idonshi sama-sama saboda baccin bai gama sakin shi ba, 

ganin yara sa'annin Neelah da wad'anda ma basu kaita ba, 

fal d'akin sun cika bukkar mak'il ya sashi saurin bud'e idonshi tar, 

don a zatonshi mafarki yake yi, ganinsu da yayi ne ya sashi mik'ewa zaune a zabure, 

had'i da cewa " what...! in my room...! ? 


Yadda yayi maganar ya tsorata sauran suka tsaya cak, 

suka bar abinda suke yi gami da zuba mishi ido, 

cikin fad'a yace " uban wa ya kawo ku d'akin nan....!? 


Gaba d'aya yaran suka nuna Neelah a tsorace saboda yadda Neehal keyi musu magana, 

cikin fad'a kamar zaici namansu d'anye, 

d'an tsukakken bakinta mai kama da gidan tsutsa Neelah ta turo, 

tare da cewa " k'awaye na ne fa, kuma ai wasa muke yi, 

" nan d'akin uwar ki ne....? 


Ya fad'a yana mik'ewa tsaye fuskarshi a d'aure tamau, baya taja a tsorace tana murgud'a mishi baki, 

irin na fitsararrun k'auye, juyawa yayi ga yaran ya daka musu gigitacciyar tsawa tare da cewa " get! out! shegu masu kama da k'ok'una, 

kamar sunji abinda yace suka fice da gudu suna turereniya, 

wasu na take wasu, kuka ta saka tana buga k'afarta tace " mun fa saba wasa dasu kullum, 

shine kawai zaka korar min k'awaye na, Allah sai na fad'awa Gwaggo, 

isa yayi gareta had'i da toshe hancinshi yace " wallahi duk ranar da kika k'ara kawo min jakunan, 

yaran can masu kama da shantu sai naci uwarki, illiterate kawai, 

yayi maganar yana ficewa daga bukkar, bayanshi tabi da kallo tana murgud'a mishi biki, 

had'i da cewa " kai dai ka sani, wasa ne dai bazan daina yi ba, 

ehe! sai dai ka kahe ni! tayi maganar tana fari had'i da tafa hannu irin na k'auyawa, 

ban d'aki ya shiga yayi wanka da brush gami da d'auro alwala, 

ya dawo d'akin, ya shirya kana ya gabatar da sallah, yana kan sallaya yana azkar, 

matan inyamuran nan suka zo, kasancewar basu da tarbiyyar islama yasasu danna kai d'akin kai tsaye, 

had'i da kiran sunanshi " Mr Lagosa!, 

bai amsa ba sai da ya gama azkar ya shafa kana ya juyo yana yi musu murmushi, 

yace " morning! how is your day coppers....!? 


"Fine ooo! an you..!? 


"Alhamdulillah! ya basu amsa still yana murmushi, ido Neelah ta kafe shi dashi, take taji babu abinda take so sama da murmushin Neehal, 

sosai murmushin shi yayi bala'in burgeta duk da kasancewarta yarinya k'arama, 

ta kasa d'auke idonta daga kallanshi, d'aya daga cikin matan inyamuran, 

tace " Mr Lagosa what is going on here, we are not understand oh!...!? 


We seen you cry like a baby, an you run far far away, like lion want to catch you, all purples they follow you, an tie you, please help us to explain it, what's wrong we beg you in the name of Jesus!, 

har ya bud'e baki da nufin yayi musu bayanin komai, daya faru, 

mummunar fad'uwar da gabanshi tayi ne ya hanashi furta koda kalma d'aya, 

d'an shiru yayi yana tunani, ya jima a haka kafin ya d'ago kanshi a hankali ya kalli Neelah dake tsaye, 

tana kallansu, idonta kanshi k'uri, a ranshi yace " tayaya zan fad'a musu wannan abar matata ce....!? 


"Tayaya zan fad'a musu wannan tatsitsiyar kwailar aka aura min....!? 


"Kuma ina gudun abinda zaije ya dawo gaba, rufe baki na nayi shiru shi yafi min a'ala da alkhairi saboda tsoro da gudun abinda gaba zata haifar, 

yayi maganar cikin ranshi, "please Mr Lagosa tell us we're so scared, please don't hide us everything, we need to know if we're in danger,

murmushi yayi wanda ya k'ara bayyanar da tsantsar kyau da k'uruciyarshi, 

a ranshi yace " I must hide everything to you, because I want keep my secret, 

a fili kuma yace " no! no! we're not in danger, so don't be scary, I just don't want be here, 

so don't be afraid we're in safe an peaceful place, 

murmushi sukayi tare da cewa " ah! yesterday we're not sleep ooo! we think were in big trouble, 

yayi dariya yana k'ok'arin b'oye damuwarshi yace " God for bod! we never meet trouble by God grace, 

and w.....! bai k'arasa ba yaji muryar Neelah na cewa " lah ashe kaima kana da lob'awar kumatu irin nawa....!? 


Gaba d'aya suka kalli wajen da suka ji maganar Neelah, kana suka mayar da kallansu ga Neehal, 

" who's she....!? 


"Oh! I'm sorry for not introduce my house maid, so she's my house keep an help, 

sukayi dariya gami da cewa " how this young girl can know how to keep room clean...!? 


"She's so young, don't you see..!? 


"Is better to change her!, she's like baby, dariya yayi kamar ba komai yace " she's not bad, 

gudun kar su k'ara yin magana yasa shi saurin mik'ewa tsaye yana cewa " let me sleep please!, 

"Okey!, suka ce suna mik'ewa, bayan sun fita Neelah tazo gabanshi ta zauna, 

yayi saurin ha baya cike da kyankyami, yace " ke! meye haka....!?


Batare data kula da yadda yayi mata ba, ta k'ara nufarshi, 

tsawa ya daka mata had'i da cewa " karki kuskura ki k'ara takowa gare ni, 

kina neman sani amai, babu abinda ke tashi daga jikinki sai wari, d'oyi da hamami, 

ke baki jin warin jikin ki ne....!? 


"Wari kuma..!? 


Tayi maganar tana shinshina jikinta, 

tace " ni banji komai ba, 

" ai dama gwano baya tab'a jin warin jikinshi, 

idan ke baki ji ba ni na ji, daga yau karki k'ara zuwa kusa dani, ko inda nake, 

shiru tayi tana kallan yadda tab'e baki, yana toshe hanci, harya dasa aya, kana tace " okey ba damuwa, idan ma warin nake, ai ba wani yayi maka dolen zama da ni ba, 

" ke! ban d'aukar raini, most especially ma raini daga wajenki, 

wulak'antattu irinki, dan haka daga yau karki sake ina fad'a kina fad'a dan ubanki, 

shegiya ke in banda bak'ar k'addara kin isa ki taka koda inda na taka ne, 

balle zama guri d'aya da ni, ko masu aikin gidan mu sun fiki kyan gani, 

shegiya abar kyama da kyankyami, k'azama, yayi maganar yana zubar da yawo, 

sosai abin ya b'atawa Neelah rai musamman yadda Neehal ke zagin Baffa da Gwaggonta, 

baki ta murgud'a mishi cikin tsiwa tace " karka k'ara zagar min iyaye na, 

a zafafe yadda kasan yana magana da babba yace " idan an zaga me zakiyi dan ubanki? 


"Oho dai, kanka da naka iyayen ka zaga ba nawa ba, "ke! dani kike...!? 


Yayi maganar yana tasowa had'i da nuna kanshi, 

" ido ta zuba mishi tana zunb'uro baki tare dayin magana ciki-ciki, 

ganin yana nufota yasata fita da gudu tana cewa " eh! dakai d'in ake, wayace ka zagar min Baffa na, 

kallanta yayi cike da takaici yayi kwafa, kana ya shirya ya tafi primary d'in da zasu koyar acan, 

bai dawo ba sai bayan la'asar duk da k'arfe d'aya suke tashi, 

yayi zamanshi can ya gwammaci zaman can, makarantar ya tambayi wani inda zayyi waya, 

yake fad'a mishi nan babu services sai ya d'an fita daga garin ya hau wani dutse kafin ya samu yayi waya, 

ya bari da daddare ko gobe sayya rakashi, sosai Neehal yaji dad'i yayi mishi godiya, 

ya kuma tambayarshi yadda za'ayi ayi mishi wayarin generator d'inshi, 

saurayin yace ya iya ya bari gobe zayyi mishi,, 

daya dawo gida bai iske ta cikin bukkar ba, dan haka ranshi yayi kwal, 

biscuit da lemo yasha kawai ya kishingid'a, bai tashi ba sai da aka kira sallar magrib, 

yayi alwala ya tafi masallaci, bai dawo ba sai da akayi sallar ishasha, 

zaune ya iske ta kan carpet bai kalle ta ba, ya cire kayanshi ya zura jallabiya ya fita wanka, 

daya dawo ma bai kalle ta ba, ya shirya ya kuma cin biscuit da lemo ya kwanta, 

bai dad'e ba bacci yayi awon gaba dashi, cikin bacci ya juya yaji shi a takure, 

ya kuma juyawa yaji nauyi ya hana shi juyawa, a hankali ya mik'a hannunshi yana lalube, 

jin hannunshi saman mutum sayyayi tsammanin Najwah ce ya k'ara matse ta tsam a jikinshi, 

ya shigar da ita cikin k'irjinshi yana shafa ta, had'i da k'ok'arin had'e bakinsu yana fitar da numfashi gami da nishi.............!



*MASU SIYAR MIN DA NOVELS ALLAH YA ISA BAN YAFE BA, DA DUK MASU YI MIN AMFANI DASHI TA KOWACCE HANYA BATARE DA IZINI NA BA*







MOMYN ZARAH   YARBAIWA

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.