Free chapter · Read without an account
55
_*RASHIN SANI.......*_
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_
'''Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh'''
5⃣5⃣
Dakewa Khulud tayi had'i da cewa " wacce Sanah kake magana...!?
A hasale Hanash ya juyo ya kalle ta yace " Sanah nawa kika sani....!?
"To ai ni banga kowa ba Abban Sultan,
ta fad'a cike da mamaki kamar gaske,
" ban gane baki ga kowa ba, wai kamar yama baki ga kowa ba....!?
Baki ta bud'e had'i da d'aga kanta tana kallan d'akin cikin mamaki da tsoro tace " wallahi banga kowa ba Hanash,
Sanah na zaune saman bed bata ko motsa ba,
ita kanta kana mamakin zallar rainin hankalin Khulud,
dan haka ta tsaya tana kallan ikon Allah da yadda wasan zai k'are,
Hanash na k'ok'arin yin magana Khulud dake bayanshi,
tayi saurin sanya hannu ta danne jijiyar bayan kunnenshi dake gefen wuyanshi da k'arfi,
a hankali ya sulale ya zube k'asa a sume,
cikin tsoro da firgici Sanah ta buga wawan tsalle ta doro daga saman bed d'in,
cikin tashin hankali ta soma jijjiga shi had'i da kiran sunanshi,
"Hanash....! Hanash...! Hanash....!
ganin bai motsi yasata d'aga kai ta kalli Khulud dake tsaye hard'e da hannuwanta a k'irjin,
tana murmushi.....!
cikin kuka da masifa Sanah tace " kina hauka ne Khulud.....!?
"Wai meyasa ke kin fiye san kanki da yawa ne....!?
" Yanzu idan ya mutu ya zamu yi....!?
A hankali Khulud ta tsugunna gaban Sanah tace "my Sanah dama kallan mai san kai na kike min.....!?
Cikin bak'in ciki da fad'a Sanah tace " baki da hankali ne Khulud....!?
"Wato ke ta wannan zancen banzan kike yi ga Hanash kwance,
idan ya mutu yanzu ya kike san muyi da rayuwarmu....!?
" Gaskiya Khulud na fara tsoranki na fara tsinkewa da al'amarin ki,
murmushi Khulud ta kuma yi tace " ba san kai ne da ni ba,
mafita na nema mana, dan wannan ita kad'aice mafita,
cikin kuka Sanah tace " wallahi kin fara bani tsoro Khulud,
wannan fa mijinki ne, amma kike neman kashe shi saboda banzan k'udirinki, da cikar burinki,
meyasa kike neman canjawa ne Khulud....!?
Ta fad'a while tana rik'e da Hanash,
ganin idan batayi da gaske ba akwai matsala yasa Khulud kwantar da murya,
had'i da soma zubar da hawaye,
tace " ayya my Sanah kinfi kowa sani na fa,
idan ke da kanki kikayi wannan tunanin a kai na to wanne iri duniya da abinda ke cikinta kuma zasu yi min....!?
"Ina san Hanash sosai bazan tab'a iya cutar dashi ba,
ba kuma kashe shi nayi ba, bacci na nasashi yayi, yadda idan ya farka zai manta abinda ya faru ko yayi tsammanin mafarki ne,
ta fad'a cikin sanyin murya da sigar rarrashi,
Sanah na k'ok'arin yin magana Khulud tayi saurin mik'ewa,
gami da cewa " ya kusa tashi dan abun bai wuce minti biyar zuwa goma,
dan haka yana gaf da farkawa muyi sauri mu d'ora shi saman bed kafin ya farka,
ta fad'a tana kama shi, hawaye Sanah ta goge cikin sanyin jiki,
ta kamawa Khulud Hanash suka d'orashi saman bed,
a hankali Sanah ta durk'usa ta kwashe kayanta ta fita,
Khulud kuma ta cire mishi boxer d'in dake jikinshi,
ta mayar dashi tsirara, itama ta cire kayan jikinta, had'i da yamutsa gashin kanta da gadon,
tayi jifa da kayan data cire da kuma nashi d'ai-d'ai,
kana ta hau saman bed d'in itama ta d'ora kanta saman k'irjinshi had'i da ja musu bargo,
Sanah na shiga bedroom d'inta ta mayar da k'ofar ta rufe had'i da zama saman bed ta dafe kanta,
ta jima a haka kana ta sauke ajiyar zuciya,
tace " hmmmm lalle Khulud.
A hankali Hanash ya motsa had'i da yamutsa fuskarshi,
jin ya fara motsawa yasa Khulud saurin rufe idonta kamar na me bacci,
hannunshi ya d'ora saman goshinshi,
had'i da soma bud'e idonshi a hankali,
dishi-dishi ya fara gani, kafin idonshi ya washe tarrrr,
zaune ya mik'e zaune cikin rashin fahimta ya fara bin jikinshi da Khulud da kallo,
sosai mamaki yayi masifar kamashi,
d'an tab'a ta yayi had'i da kiran sunanta " Khulud...!
a hankali ta motsa tare da yin mik'a,
kana ta tashi zaune tana murtsuke ido kamar mai baccin gaske,
kallanta yayi ya ganta tsirara itama kamar yadda yake,
cikin mamaki yace " meya faru ne...!?
"Sunna ka raya, ta fad'a tana kallanshi,
" wai kina nufin sex mukayi.....!?
"Eh...! tace gami da d'age gira d'aya,
kana tace " akwai wani abu ne....!?
"Kawai ina mamakin ne,
" mamakin me kuma....!?
"Ina ganin kamar ba abinda ya faru ba kenan,
gani nake kamar akwai wani abu daya faru kafin nan,
cikin kissa tace " meko ya faru bayan kashe arna dakayi,
ka wahalar dani sosai, ta fad'a had'i da kashe maishi ido d'aya, ta d'an daki kafad'arshi da tata kafad'ar tana cije lip d'inta na k'asa,
yana k'ok'arin yin magana tayi saurin had'e bakinsu,
ta soma yi mishi deep kiss,
takai minti biyu tana shan bakinshi kana ta saki bakin....!
gami da cewa " bari nayi wanka dan har anyi sallah tun d'azu,
ta fad'a had'i da mik'ewa ta shige bathroom,
yabi bayanta da kallo yana mamaki danshi har lokacin yana kokwanto,
ganin ya kasa tunawa yasashi hak'ura had'i da komawa ya kwanta yana jiran ta fito shima ya shiga,
tana shiga bathroom d'in ta rufe gami da jingina jikin k'ofar tana mayar da numfashi,
ta juma a haka kana tayi wankan, bata tsaya mishi magana ba ta fita gudun karya sake yi mata maganar.
D'akinta ta shiga ta shirya kana ta shiga bedroom d'in Sanah,
a hankali Sanah ta d'aga kanta ta kalle ta,
Khulud ta sakar mata murmushi had'i da cewa " baki tambaye ni ya muka k'are dashi ba....!?
"To bani labari,
cikin dariya Khulud ta bata labarin yadda sukayi da Hanash,
ido Sanah ta k'ura mata na tsayin lokaci kana tace " ina kika san anayiwa mutum haka....!?
"Nima a wani film na gani, shine nace bari na gwada na gani ko zayyi aiki,
idon Sanah na kanta tace " to inda kuma bayyi aikin bafa.....!?
"To ai Allah yasa yayi, inda bayyi ba da saiki ga yadda za'ayi kuma,
Sanah tace " hummmm!,
"bari naje nayi mana girkin abincin dare,
batayi mata magana ba, sai ido kawai data bi ta dashi,
tunda Khulud ta fita bata dawo ba sai wajen k'arfe tara na dare,
9:00pm, ta shigo d'akin tace " ai na zata bacci kike yi dana ji shiru,
"a'a ba bacci nake yi ba, ido na biyu,
littafin *HAUWA A USMAN JIDDARH 'YAR BAIWA* ,
nake karantawa,
" ayya ya sunanshi....!?
" *WATA SHARI'AR....!* Sanah ta bata amsa,
Khulud tayi murmushi had'i da cewa " *SAI A LAHIRA* ,
"hummm kin k'arasa garin maganar kenan...!?
" Eh...! nasan haka k'arshen hausar yake *(WATA SHARI'AR SAI A LAHIRA)* ba,
Sanah tace " bahaushiya kenan,
" tom yanzu dai taso muje muci abinci Hanash ya fita,
ba musu Sanah ta kifa littafin saman bed ta mik'e suka fita,
ganin har Khulud ta zuzzuba abincin cikin plate ta zuba drink cikin cup,
yasa Sanah kallanta tace " wai sannunki da k'ok'ari my Khulud,
Khulud tayi mata murmushi batare datace komai ba,
suna cikin abincin suna hira har suka gama,
ganin Sanah bata sha drink d'in ba,
yasa Khulud d'aukar cup d'in takai bakinta,
had'i da cewa " ya baki sha drink d'in ba....!?
"Wallahi idan nasha drink wani lokaci sai na rink'a ji na kamar wacce tasha kwaya,
sai yayi ta d'auka ta,
ido Khulud zaro cike da tsoro tace " kai haba da gaske....!?
"Da gaske Allah kamar wacce ke maye,
kuma sai na rink'a jin mugun feeling da masifaffiyar sha'awa,
murmushin yak'e Khulud tayi had'i da gyara zamanta,
tace " kisha yau ki gani danki tabbatar drink d'in ne ko ba shi bane,
kinga idan shine sai ki daina sha na company'n ki rink'a na wani company daban,
"hummm ni fa sai naga kamar ba lalle products keyi min haka ba,
sometimes ko sob'o da kunun aya da fruits salad nasha haka suke min,
" tab...! to ina ganin a jininki abun yake,
sha wannan mu gani idan yayi gobe sai muje hospital to,
ba musu Sanah ta kafa ta sanye lemon tasss ta aje cup d'in،
hira ta soma janta dashi, tun Sanah ta amsawa harta dawo jinta sama-sama,
ganin maganin ya soma d'aukarta yasa Khulud cewa " muje bedroom d'inki ki saka fuska da voice maker,
muyi selfi & snap,
ta fad'a had'i da rik'e hannunta ta jata zuwa bedroom d'in,
tsaye Sanah tayi tana lumshe ido, had'i da layi kamar 'yar kwaya,
Khulud ta shirya ta tsaf, kana tace " please kafin muyi selfi raka ni mu gyara bedroom d'in Hanash please,
karya dawo yaga ban gyara ba,
ta fad'a tana jan hannunta kamar rak'umi da akala haka Sanah ke bin Khulud tana rangaji,
bakin bed ta zaunar da ita tace " bari na fara wanke mishi bathroom & toilet then gyaran d'akin,
tayi hanyar bathroom d'in, d'an satar kallo Sanah tayi taga bata kallanta,
dan haka tayi wuf ta fice, tana fita tayi dialing number Hanash,
cikin rawar murya tace " please ka dawo gidan yanzu I'm in the mood,
murmushi yayi kana yace " gani yanzu ina shigowa gidan,
"tom ka same ni a bedroom d'inka,
ta fad'a had'i da kashe wayar ta koma bedroom d'inta ta danna key,
tun daga parlor Hanash ya cire kayanshi yayi naked (tsirara),
ya nufi bedroom d'inshi, kwance ya iske Sanah, rigingine tana nishi da fitar da numfashi,
da sauri ya k'arasa gareta had'i da d'ago ta,
ya had'e bakinsu ya soma rikita ta,
abinka dama da wanda ke a hannu,
ta sakar mishi jiki yana yadda yaga dama da ita,
baka jin komai cikin d'akin sai gurnaninsu da fitar numfashinsu da sauri da sauri,
hannunshi d'aya kan boobs d'inta while d'aya hannu cikin k'asanta,
yana fingering, yayinda bakinsu ke manne cikin na juna suna tsotsar lips da harshen junansu,
hannunta d'aya kan sandar girma d'aya hannun yana bayanshi yana shafawa,
cikin salo ta zame bakinta daga cikin nashi ta mayar kan nipples d'inshi,
a hankali ta rink'a gangarowa k'asa harta zo ciyarshi,
sai da tsotse ta sosai kana tayi k'asa zuwa mararshi,
a hankali ta d'ora bakinta saman sandar girma ta soma sucking,
had'i da zura hannunta ta gefen cikinshi tana murza nipples d'inshi,
wanwar Hanash yayi yana ihuuun kuka da gurnanin dad'i,
ya rik'e kanta yana sake dannawa,
sai da suka murji juna sosai kana ya shigeta ya soma kashe arna yana raya sunna.
" Hello Assalamu Alaikum Abbu...!
"amin wa'alaikissalam,
" ina yini...! ya gida...! yasu Dide da Juju....!?
"Duk suna nan lafiya lau, Alhamdulillah,
ya karatu da aiki...!?
" Alhamdulillah Abbu,
sun dad'e suna waya, dan har dasu Dide sai da suka gaisa,
kana Abbu yace " tom Sanah yaushe za'azo hutu kuma...!?
Ido ta zaro had'i da kallan Khulud,
itama idon ta zaro tana kallanta,
Abbu yace " dake nake magana naji kinyi shiru...!
cikin rawar murya tace " eh...! lissafin kwanakin da suka rage gaba d'aya nake yi,
"au ke har saikinyi lissafi ma....!?
" Ai yau saura 2 months ku gama gaba d'aya,
had'a ido Khulud da Sanah sukayi had'i da bud'e bakinsu,
"eh...! haka me kam Abbu, saura wata biyu cif-cif,
murmushi Abbu yayi yace " a'a badai cif-cif ba, ai har kinci kwana biyu cikin wata biyu,
kinga saura 58 days yanzu 8weeks kenan,
hannu Khulud ta tafa a hankali tace " hummmm Abbu...!,
Sanah tace " shiyasa nake san mu gama na dawo gaba d'aya kawai babu jeka da dawo,
zamu zo ai kafin ku gama gaba d'aya,
" wow amma da naji dad'i Allah ya kawo mun ku lafiya,
sallama sukayi kana suka kashe wayar,
Sanah ta kalli Khulud tace " hummmm iyayenmu,
Khulud tayi murmushi tace " kuma duk wayonsu sai dai idan ba'a so yi musu wayon ba,
"hummm Allah ya kyauta Sanah tace tana mik'ewa,
Khulud tace " ungo Sultan dan Allah rik'e minshi nayi wanka,
batayi mata magana ba ta mashe shi.
Bayan kwanaki 55
Sosai Sultan yayi girma yayi wayou sosai yayi mugun sabo da Sanah,
kyanshi ya fito sosai kamar d'an indiyawa,
yayi sub'ul b'ul-b'ul dashi gwanin ban sha'awa,
ga yaron da fara'a abu kad'an sai dariya,
shi ko irin rigimar nan ta yara bayayi,
daka kalleshi ko bakayi mishi dariya ba shi sai yayi maka,
duk k'inka da yara idan kaga Sultan sai kaji kana sanshi,
dan yaro ne mai matuk'ar shiga rai da zuciya,
saboda kallo d'aya zaka mishi kaji ya burgeka,
matuk'ar Hanash yana gida baya tab'a rabuwa da Sultan yana rungume dashi ko bacci tare sukeyi,
dan a bedroom d'inshi suke kwana tare da Sultan,
mutane da yawa suna matuk'ar mamakin mugun son da Hanash da Khulud keyiwa Sultan,
yadda basa k'aunar mutuwarsu haka basu k'aunar abinda zai tab'a shi,
idan ko yana kuka anan tashin hankalin yake, dan Khulud sashi gaba take tana rarrashi itama tana kukan,
ita kanta Sanah tana mamakin mugun son da suke yiwa Sultan,
harta kasa tantance wanda yafi son shi cikinsu,
saboda Allah ya jarrabi Khulud da mahaukacin fitinannan san Sultan fiye da yadda take kanta da komai a duniya,
tunda Khulud take a rayuwarta bata tab'a son wani abu a duniya kamar yadda take san Sultan ba,
ita kanta har mamakin irin mugun son da take yi mishi take,
tasha saka shi gaba taita rusa kuka tana kallonshi haka nan,
cikin ranta tana yawan tambayar kanta, ita ma take yi mishi wannan mugun son to ina kuma ga mahaifiyarshi,
lalle Sanah tayi matuk'ar k'ok'ari abin a jinjina mata ne,
dan yadda take jinshi a ranta koda za'a kashe ta bata iya koda kwana d'aya batare dashi ba,
balle kuma ace har abada, tab ai tana iya mutuwa matuk'ar aka rabata da Sultan,
dan harta gwammaci mutuwarta akan rabuwarta dashi,
tasha tambayarta kanta shin idan ita ta haifeshi da kanta kuma wanne irin so zatayi mishi,
haka yaron yana d'an kama da Sanah dan yana da dimples,
duk da ubanshi ma yana dashi dan haka ma Khulud bata tab'a lura da kamar shi da Sanah ba....!
Yauma kamar kullum Khulud ta sanya Sultan gaba yana zaune cikin kayan wasa expensive,
yana wasa sai dariya yake Sanah na zaune gefe,
cikin ranta tace " wanne irin so Sanah keyi mishi,
dan tasha jin mutane na cewa duk sanda wani zayyiwa d'a bai kai iyayenshi ba,
" yanzu ana nufin Sanah ta fini sanshi kenan...!?
Ta fad'a cikin ranta tana kallan Sanah,
kanta girgiza had'i da cewa " a'a hakan bazai tab'a yiyiwa ba,
wannan maganar ba gaskiya bace,
tunda harta iya kyautar dashi,
danni ko Juju ban iya bawa shi,
a hankali Sanah ta mayar da kallanta ga Khulud tace " hummmm d'an Adam kenan,
ta fad'a had'i da mik'ewa tabar wajen,
hakan me tabbatarwa Khulud ba'a zuciya tayi maganar ba,
a fili tayi kuma Sanah taji,
haka nan taji bata ji dad'i ba, dan sai taga kamar ta b'atawa Sultan d'inta rai ne....,
a hankali ta mik'e gami da d'aukar Sultan da bata tab'a barinshi shi kad'ai tabi bayan Sanah,
kwance ta iske ta saman bed,
a hankali Khulud ta zauna gefen bed d'in had'i da kama kunnenta tace " I'm so sorry..!
batare data kalle ta ba tace " for what...!?
kwantar da murya Khulud tayi ta shiga rarrashin Sanah,
tana bata hak'uri, jin Khulud ta dame ta yasa ta mik'ewa tana dariya tace " ke..! bakomai fa,
karki damu is normal ai, ta fad'a tana shigewa bathroom,
jiki a sanyaye Khulud ta mik'e ta fita.
Khulud na gani tana lek'a bedroom d'in Sanah tamkar munafuka,
ganin ta tsaye gaban mirror ya sata shiga cikin bedroom d'in cikin sand'a tana takawa a hankali,
tana isa ta sanya hannu a gefen wuyan Sanah ta danne mata jijiya kamar yadda tayiwa Hanash,
jikinta a sake ta fad'a saman bed,
Khulud ta tsaya kanta had'i da yin murmushi tace " hummm wai ke uwar wayo da lura ko....!?
"To ai in kin san wata baki san wata ba,
tunda kin daina shan drink saboda kin gano akwai wani abu,
to ai akwai wata hanyar, haka idan kika kuma ganewa zan kuma samo wata hanyar nima ,
a hankali ta gyarawa Sanah kwanciyarta,
had'i da shiryata tsaf,
tayi mata tsirara ta fita ta barta nan kwance,
ta shige bedroom d'inta ta rufe k'ofa ta kira Hanash a waya tace mishi yazo another bedroom d'insu,
kasancewar shima ta bashi maganin k'arfin maza yasa yana zuwa ya fad'a mata ya soma aiki.
Bayan sati d'aya
Murmushi Khulud tayi had'i da d'aga chew gum d'in hannunta ta kalla,
tace " sex & feeling chew gum,
bayanshi ta juya ta kalla tace " past work in just five minutes,
murmushi ta kuma yi kana ta nufi bedroom d'in Sanah,
tana cewa " new idea,
Sanah zaune a bedroom tana waya da Abbu Khulud ta shigo tana cin chew gum a hankali ta zauna kusa da ita had'i da sanya mata cikin bakinta,
ba musu Sanah ta bud'e bakin ta amsa,
Abbu dake waya da Sanah yace " Sanah yau fa har kin d'ora 1 week akan kwankin da zaku gama,
kullum nayi miki magana sai kice kina nan kan hanya, bai baku gama celebrating bane,
Abbu ya fad'a out of anger ,
murya ta tausasa had'i da cewa " kayi hak'uri Abbu in sha cikin this week zanzo,
" kullum haka kike cewa sati d'aya kenan, amma karki damu nasan me zanyi ya fad'a had'i da kashe wayar,
sau biyar tana kiranshi amma yak'i yin picking,
cikin karaya ta kalli Khulud tace " ran su Abbu ya b'aci sosai,
d'azuma Dide da Juju, da Mamu, Aunty Halan dasu Yaya Ziyad suka kira ni suna ta fad'a da masifa,
kuma kin san Abbu tunda kwanakin suka cika kullum saiya kira waya yayi fad'a,
ajiyar zuciya Khulud ta sauke had'i da cewa karki damu jibi sai ki koma gidan,
Sanah tace " ai wallahi gobe zan tafi damma kiji dan naga ke baki iya cin matar aboki ba,
idan aka barki sai kinyi mata ciki,
"yo dama ni ina ni ina cin matar aboki na,
" oho ke dai kika sani amma wallahi gobe zan tafi gida nima na gaji,
abin naki yayi yawa,ai abun na kad'a ba hauka bane,
kink'i yi mishi magana ya sake ni, kullum sai faman yawo kike min da hankali,
sai nan da nan kike min, daga kice yau sai cike gobe,
to wallahi gobe koya sake ni ko bai sake ni ba tafiya zanyi danna gaji,
bazan zauna nayi ta b'atawa iyaye na rai akanki ba,
Sanah ta fad'a cikin fushi da masifa,
"kiyi hak'uri my Sanah, abinne dole sai anbi a hankali,
cikin masifa Sanah tace " wanne irin a hankali yau fa shekara d'aya kenan ina da aure,
wata uku kuma da haihuwa burinki ai ya cika, in dai ba wani abun kuma kike so ba,
ai dan kinga babu Papu ne, kuma dama ranar da yayi maganar sakin a hospital bakiji dad'i ba,
dan haka imma wani abu ne a ranki ki fito ki fad'a min tun wuri,
amma bazaki ta b'ata min lokacin rayuwata ba,
abinda nayi miki in kin gani to in kuma baki gani bama oho,
"please kiyi hak'uri my San....!
" wai wanne irin yin hak'uri wata uku kenan kullum maganarki kenan,
duk hak'urin danayi a baya bai isa ba,
sai na sake yin wani hak'uri....!?
"To wallahi gobe in sha Allah gidan ubana zan kwana danna gaji,
haba kin fiye rainin hankali da son kanki wallahi,
ke na lura ma idan na biye miki k'ara maida ni wajenshi zaki yi,
na k'are rayuwa ta a auren sirri ina b'oye-b'oye bani da 'yanci kwata-kwata,
ta fad'a kamar zata daki Khulud,
" kullum kin saka sai iyayen mu sunyi fishi damu to nagaji,
ta fad'a tana mammatse k'afa dan chew gum d'in ya fara aiki,
ganin haka yasa Khulud mik'ewa ta fita tana murmushi ciki-ciki,
kasancewar chew gum d'in yana da matuk'ar k'arfi sosai yasa Sanah kasa zaune ko tsaye,
dan yayi mata k'arfi, sosai ta rink'a jin k'asanta yana motsi had'i da zillo kamar wani abu yana yi mata yawo ciki,
cikin k'ank'anin lokaci Sanah ta d'ure ta fita fit daga hayyacinta,
dan tunda take a rayuwarta bata tab'a jin bala'i da shawa'a irin na yau ba,
jikinta na rawa ta sanya fuska da voice maker,
ta fara k'ok'arin fita, kasa fita tayi ta koma bakin bed ta zauna had'i da fasa kuka tare da tallafe fuskarta da hannunta,
tana kuka sosai kamar ranta zai fita,
while tana jin ruwan bala'i cikin k'asanta,
saita yunk'ura zata je wajen Hanash sai ta fasa,
kasancewar bata tab'a kai kanta gare shi da kanta ba,
cikin kuka ta soma mammatse k'afa,
Khulud dake lab'e jikin k'ofa tana kallanta ta saki murmushi,
had'i da barin wajen, tace " yau ki kai kanki gare shi, ko naga k'arshen taurin kai...!
tayi shigewarta bedroom d'inta had'i da mik'ewa saman bed,
jin kamar ana yak'i a cikin HQ d'inta yasa ta mik'ewa a matuk'ar rud'e ta nufi bedroom d'inshi,
a bathroom ta jiyo motsin shi da alama wanka yake,
ai kasa hak'uri ta jira tayi dan haka ta danna kai cikin bathroom d'in,
kwance ta iske shi cikin tub bath, cike da ruwan wanka wanda ya ji turaren wanka sai k'anshi yake,
idanshi lumshe, jin shigowarta yasa shi bud'e idonshi a hankali ya kalle ta,
yana k'ok'arin yin magana ta cire kayan jikinta tayi jifa dasu,
ta shiga cikin tub bath d'in, jikinta na kerrrrma ta had'e bakinsu,
shima ya shiga mayar mata da martani,
a gaggauce sukayi hot romance kana anan cikin bathroom d'in ya shigeta,
sai da suka samu nutsuwa kana sukayi wanka suka koma bedroom suka kwanta.
Washe tun da sassafe wajen k'arfe bakwai na safe Hanash ya fita,
ko breakfast bai tsaya yayi ba,
kasancewar suna da meeting kan maganar kwangilar dayaje Abuja akanta,
Sanah tanan kwance bata farka ba sai 11:00am na safe,
da sauri ta mik'e zaune blanket yana rufe da k'irjinta,
kanta dake sara mata ta sanya hannu ta dafe,
had'i da yamutsa fuskarta kota kan kayanta bata tsaya bi ba,
taja blanket d'in dake d'aure jikinta tayi parlor,
direct bedroom d'inta ta wuce ta fad'a bathroom tayi wanka ta fito d'aure da towel,
saman bed ta zaune had'i da dafe goshinta ta d'aga kanta sama tana zubar da hawayen bak'in ciki,
a hankali ta kwanta saman bed rigingine tana kallan ceiling,
" wai ina kika shige ne tun d'azu ina ta neman ki, na kira ki a waya ma bakiyi picking ba......!?
Batare data motsa ko ta kalle ta ba,
tace " zan tafi yanzu idan kinga dama kya sashi ya sake ni ki biyo ni takardar gida,
"tafiya kuma my Sanah....!?
Khulud ta fad'a cikin rawar murya,
" ok jiya dana fad'a baki yau zan tafi baki yarda ba kenan ko kin d'auka da wasa nake yi......!?
Ta fad'a tana mik'ewa gaban wardrobe taje ta bud'e ta fara shirya kayanta cikin trolley,
cikin tashin hankali Khulud ta mik'e ta nufi Sanah,
" dan Allah my Sanah ki tsaya ki saura......!
"nought please am tired gaskiya,
haba sai kace ........!
wayarta data soma ringing yasata yin shiru batare data k'asara ba,
hawayenta ta goge had'i mik'a hannu ta d'auki wayar,
amma kafin tayi picking kiran ya katse,
a firgice ta zaro ido ganin 22 missed call d'in su Dide da Ziyad da Zafran,
jikinta an rawa tayi dialing number Aarib,
ganin yadda jikinta ke tsuma yasa hankalin Khulud tashi tace " lafiya dai ko....!?
Bata amsa mata ba, taci gaba da kiran Aarib,
"hello sister ina kika shige ne muna ta kiranki.....!?
" Bacci nake Yaya Aarib, naga kiranku,
"eh..! muna hanyar Damaturu ne,
cikin tashin hankali da rud'ewa tace " da gaske.....!?
"Wallahi Allah mun taho،
" kai da suwa....!?
"Gaba d'ayanmu, Dide, Abbu, Ziyad, Zafaran, da Idrak sai kuma ni .........................!
MOMYN ZARAH 'YAR BAIWA