Free chapter · Read without an account
72
_*RASHIN SANI.......*_
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_
'''Wattpad:HauwaAUsmanjiddarh'''
'''GARGAD'I'''
*BAN YARDA WANI KO WATA SU SARRAFA MIN LITTAFI DA LABARI NA BATARE DA IZINI NA BA, BAN YARDA MASU YOUTUBE CHANNELS, DA WEBSITE, APPLICATIONS, OKADA, ETC SUYI MIN AMFANI DA LABARI BATARE DA IZINI NA BA, IDAN MUTUM YAYI DOKA ZATA HAU KANSHI IN SHA ALLAH, IDAN KUNNE YAJI JIKI YA TSIRA*
7⃣2⃣
ta koma kan sofa ta zauna had'i da wara k'afafuwanta,
ta sanya cucumber a baki,
tana tsotsa tana wasa da harshenta akan kamar tana sucking joy stick,
Siyama kanta sororo tayi ta saki baki tana kallanta,
yayinda Oga Hanash ke ji kamar jijiyarshi take yiwa abinda take yiwa cucumber،
ai take ya fara jin yana yawo a sararin samaniya,
ganin haka yasa Siyama yin amfani da wannan damar wajen k'arasa zautar da Hanash,
batare data kalle su ba tana cigaba da abinda take yi tace " Hanash..! cikin wata irin murya,
cike da tsantsar sha'awa Hanash ya kalli Khulud,
bata kalle shi ba tace " idan iskancinku zakuyi kuje part d'in ku kuyi amma ba nan ba,
muryarshi na rawa yace " idan akayi anan d'in nan mezaki yi.....!?
Still bata kalle shi ba tace " babu abinda zanyi, amma ku tafi inda yake naku kuyi acan dan nan mallaki na ne,
" ke kin isa kiyi min iyaka da gidana...!?
"Naga dai nan gida nane dan haka babu wanda ya isa yayi min iko, ko iyaka balle ya kama kafa min doka a cikin gidana,
yayi maganar dakyar, cikin masifa Khulud tace " Hanash na gaji da irin wannan cin fuskar da kake min,
babu yadda za'ayi ko'a garin kafurai ka rink'a d'auko mace kana kawota part d'ina kana abubuwa da ita gaba na,
gaskiya da sake, wallahi ban da'ukar wannan rainin wayon,
cikin fad'a ya mik'e tsaye yana huci yace " nine kafirin....!?
Bata kalle shi ba balle ta bashi amsa,
ya cigaba " wai damai kike tak'ama ne Khulud....!?
"Yara...! ta bashi amsa, " dan gidan uban su ne, nan, kuma gabanku uwarsu ta banisu halak malak,
kuna ji kuna gani, dan haka kai kanka na fika iko, isa da tak'ama da gidan nan,
idan naga dama yanzu sai na d'auki jakar kayanku na cilla muku ita waje,
" ni....!?
Yayi maganar yana nuna kanshi,
" kwarai kuwa koka manta sunan yara ne akan takardun gidan....!?
Dariya Siyama tayi tace " oh...! da wannan kike tak'ama har kike cewa zaki koreshi....!?
"Dalla rufe mana baki shegiya ballagaza,
Khulud ta bata amsa, cikin masifa Hanash yace " ke d'in banza.....!,
ke d'in wofi ke har kin isa ki tsaya gaba na kina fad'a min maganganun banza,
tsaye Khulud tayi had'i da zuba mishi ido har ya dasa aya,
kana tayi murmushi tace " ka gama....!?
"Ni bazance kana yi min haushi ba, saboda haushi yana d'aya daga cikin siffa ta mak'ask'ancin dabba daga cikin dabbobi,
kuma bai kamata ajita tsakanin mata da miji ba,
Hanash meyasa zaka rink'a yi min ihuuu aka....!?
" Meyasa zaka rink'a biyo ni har part d'ina kana cimin fuska akan wata matar....!?
"First an last karka k'ara gaskiya,
cikin dariya Siyama tace " me jiya tayi ballantana yau ai hali zanen dutse....!?
Uwar harara Khulud ta zubawa Siyama, kana tayi shigewarta bedroom ta barsu nan,
bayanta Hanash yabi da kallo gami da had'iye yawu mak'ut,
yayinda Siyama tayi guntun murmushin gefen baki cikin ranta tace " mu zuba muga wanda zai kwashe tsakanin ni da ke.
Bayan kwana biyu da faruwar hakan Siyama ta siyo maganin k'arfin maza max man cream & spray,
wanda ake using dashi kan joy stick,
spray d'in fesawa akeyi jikinta haka ma cream d'in,
tana ganin Hanash ya shiga wanka tayi saurin lakutar cream d'in a hannunta,
had'i da fesa spray d'in shima a tafin hannunta,
tana gamawa ya fito d'aure da towel a k'ugunshi,
cike da kissa da dabara Siyama ta k'asara gareshi,
ta zame towel d'in ya fad'i k'asa,
ta sanya hannunta ta cafki joy stick d'inshi ta shiga shafawa tana murza,
a wayonshi ta goge mishi maganin dake tafin hannunta tsaf,
kana ta kai bakinta saitin kunnenshi ta rad'a mishi, " zanje part d'in Khulud ka same ni can,
tayi saurin fita kafin yayi magana,
kasancewar da biyu Siyama tayi hakan yasata b'oyewa parlor'n shi tana jiran fitowarshi,
tun kafin ya gama shiryawa yaji mazakutarshi na harbawa,
kafin ya gama har ya kai k'ololuwa wajen buk'atuwa,
da sauri ya gama shiryawa ya fita ya nufi part d'in Khulud wajen siyama,
Siyama dake b'oye tana jin ya shiga part d'in Khulud,
tayi saurin fitowa tabi bayanshi,
Khulud na zaune k'asan tiles tana kallo a tv,
taji k'arar bud'e k'ofa a hankali ta d'aga kanta ta ganshi ta mayar da kanta batare data mishi magana ba,
shima bayyi mata magana ba ya zauna yana mammatse k'afa,
cike da kissa Siyama ta shiga tana kad'a k'ugu jikinta kusan tsirara,
ta zauna saman cinyar Hanash ta shiga yi mishi salon d'aukar hankali,
hot romance Siyama take yiwa Hanash wanda hakan yasa maganin yayi tasirin mantar dashi duniyar dayake, cikin k'ank'anin lokaci,
idanshi ya rufe ruf ya daina ji da ganin komai,
Khulud na zaune bata motsa ba bata kuma yi musu magana ba,
a gabanta Siyama ta cire mishi kayan jikinshi kaf, itama ta cire nata,
ta kwantar dashi saman ta hau kanshi,
mutuwar zaune Khulud tayi ita abin ma ya daina bata mamaki kwata-kwata,
kanta ya gama d'aurewa ya kulle tsoro, mamaki, al'ajabi da tsantsar firgici da tashin hankali sune suka hana Khulud motsi,
komai nata tsaya mata yayi cak kwakwalwarta ta tafi hutun wucen gadi,
yawun bakinta ya d'auke mak'ogwaronta ya bushe.
Har Siyama da Hanash suka gama abinda suke, suka biyawa juna buk'atarsu,
wanda shi baima san wainar da ake toyawa ba,
dan shi baima san takamaiman inda kanshi yake ba,
suna gamawa Siyama ta mik'e ta fita tana dariya ta barshi nan kwance tsirara yana mayar da numfashi har bacci yayi awon gaba dashi,
Khulud takai 2hrs cikin wannan yanayin kana ta saki gigitaccen kuka،
mai cin rai da zuciya, har garin Allah ya waye Khulud bata bar kukan ba,
idonta yayi luhu-luhu yayi jajir kamar gauta,
gashin kanta duk a hargitse, kamanninta sun canza saboda tsabar kukan datayi da kuma tashin hankali,
tana kuka har k'arfe 8:30am na safe,
a hankali Hanash ya bud'e idonshi ganin rana tarwai yasashi mik'ewa da sauri ya shiga bathroom d'in dake nan cikin parlor yayi wanka,
ya fito d'aure da towel، ya shiga bedroom d'in Khulud ya zira jallabiya ya gabatar da sallar asuba,
kana ya fito har lokacin hankalinshi baikai ga Khulud ba,
sai da yakai tsakiyar parlor yaga center table fashe,
ido ya zaro yana bin glass d'in dake tarwatse a k'asa da kallo,
karaf idanshi ya sauka kan Khulud wacce take kamar mahaukaciya,
komai nata ya canja fuskarta da idonta sun kumbura sosai,
da sauri ya k'arasa gabanta ya durk'usa yana k'ok'arin sanya hannu ya rik'eta,
tayi saurin ja da baya a haukace tana girgiza mishi kanta,
" karka sake ka tab'a ni Hanash bana so,
wallahi Allah Hanash baka so na, dole ne zama dakai,
cikin rashin fahimta ya bita da kallo had'i da cewa " meya faru.....!?
Cak ta tsayar da kukanta gami da d'ago kanta ta kalleshi,
bakinta bud'e cike da mamaki tace " meya faru....!?
Shiru Hanash yayi yana tuna abinda ya faru daki-daki tun daga farko har k'arshe,
taryan-taryan Hanash ya tuna komai,
kanshi ya dafe had'i da furta " innalillahi wa'inna ilaihirraji'un,
ya jima a haka kana ya matsa ya mik'a hannu yana k'ok'arin tab'a ta,
hannunshi ta buge cikin matsanacin kuka tace " ka tuna abinda ya faru yanzu....!?
" Menayi maka Hanash...!?
"wanne irin laifi nayi maka dana cancanta wanna muguwar sakayyar....!?
" wanne irin mugun butulci nayi maka da kake gasa ni kana azabtar dani ta wannan hanyar....!?
"Meye laifi na danna so faranta duniyarka....!?
" meye laifi na danna so haskaka rayuwarka....!?
" Hanash duk fa abinda nayi nayi ne domin ka da kuma farin cikin ka,
sannan abin da nayi bai haifar maka da matsala ko izaya da azaba a rayuwarka,
asalima farin ciki, jin dad'i ya sanya ka,
abinda nayi yayi sanadiyyar cikar burinka, ya baka abinda ka dad'e kana nema,
ka samu yara har uku, kuma Idan abinda nayi laifi ne, ai bani kad'ai na aikata ba harda Papu,
kuma duk munyi ne domin kai Hanash,
san da nake yi maka yasa ido na rufewa ruf Hanash, karka manta har 'yar uwata mai sona, da san ganin farin ciki na,
na b'atawa nayi mata butulci, ban cancanci haka daga gareka ba Hanash,
ta k'arasa maganar cikin matsanancin kuka,
kuka Hanash ya soma yi wuwi gami da durk'usa gaban Khulud,
ya kasa furta koda kalma d'aya saboda yasan duk abinda ta fad'a gaskiya ne,
cikin sanyin jiki da raunananniyar murya yace " am very sorry Khulud,
nasan na b'ata miki, nayi miki butulci da abubuwa da dama,
amma dan Allah kiyi hak'uri wallahi nayi hakan dan ki gane kuskuren ki a rayuwa,
hawayenta ta goge kana tace " naji bakomai amma dan Allah ka sake ni Hanash,
nasan baka so na, dan matuk'ar kana sona bazakayi abinda kayi yanzu ba,
please Hanash ka sake ni please dan Allah,
kanshi ya shiga girgizawa yana kuka yace " wallahi ban iya sakinki,
ko bakin bindiga da tsinin mashi za'a sanya min a ka ban iya sakinki Khulud,
cikin kuka tace " Hanash baka so na, ka barni naje na auri wanda yake so na, koda ni bana sanshi,
nasan shi zai san k'ima da darajata, zai kuma kare min mutunci na,
cikin kuka Hanash yace " ina son ki,
wallahi Allah duk duniya a halin yanzu babu wata 'ya mace da nake so take kuma gaba na bayanke,
ke kad'ai nake so, dan Allah karki rabu dani, idan kika barni mutuwa zanyi,
I really deadly love you so much,
wallahi Allah da gaske ina sanki fiye da kowacce 'ya mace, fiye da komai da kowa a rayuwa ta,
nayi miki alk'awarin zan kula dake har k'arshen rayuwar mu,
zan baki duk wani farin ciki da jin dad'in duniya,
bazan k'ara sanyaki kukan bak'in ciki ba, sai dai na farin ciki,
ni dake mutu ka raba in sha Allah, ko Siyama da kikaga na aura _*RABO AJALI...!*_ ne,
red eyes d'inta ta d'aga ta kalleshi tace " are you sure....!?
Da sauri yace " yes...!, tace " promise...!
yace " I promise you, ya fad'a had'i da bud'e mata k'irjinshi,
cikin kuka ta fad'a jikinshi, ya sanya hannu ya rungume ta gam,
yana shafa kanta cikin lallashi,
da gudu Sultan da su Zotal suka taho suna cewa " sweet family hug...!,
Hanash da Khulud sukayi dariya had'a rungume juna gaba d'aya su da yaran,
a ranar da dare Hanash ya tara Siyama da Khulud ya raba musu kwana bibbiyu da girki,
ya kama dokar babu fad'a duk wacce tayi mishi fad'a ko hayani a gida a bakin aurenta,
dan yasan Khulud tana da hak'uri sosai,
sannan yayiwa Siyama kyakkyawan warning akan Khulud,
ya saka dokar cin abinci tare ko girkinki koba girkinki bane,
dole za'a rink'a had'uwa a parlor'n mai garkin ana cin abinci tare gaba d'aya,
bayan ya sallamesu duk suka tashi zasu fita yayi saurin dakatar da Khulud,
a hankali ya tako inda take ya rungumeta, ta baya yace " get ready for me to night,
tayi dariya had'i da tsotsar lips d'inshi cikin salo wanda shi kanshi sai da yayi mamaki,
hannunta kan k'irjinshi tana shafa mishi nipples d'inshi,
takai kunnenta saitin kunnenshi ta d'an cija kad'an tare da tsotsar kunnen ta hura iska ciki tace " am always ready for you my heartbeat,
tana k'ok'arin sakenshi ya rik'ota had'i da lumshe idonshi yace " ina zaki bayan kin kunna min wuta.
zatayi magana yayi saurin manne bakinsu waje d'aya, cikin kwarewa da shauk'i suke sucking lips d'in juna,
yayinda hannunshi ke yawo a gaba d'aya sassan jikinta,
sosai Khulud ke tsotsar harshenshi da labb'anta,
cikin kissa Khulud ta zame mishi gaba d'aya kayan jikinshi yayi tsirara,
yayinda shima yayi mata tsirarar,
while bakinsu na cikin na juna, suna cigaba da hot kiss,
jin k'afafunsu na neman kasa d'aukarsu yasasu zubewa saman sofa,
a hankali Khulud ta soma murza mishi nipples d'inshi tana lasar d'ayan da harshenta,
gaba d'aya hankalin Hanash ya gama fita, ta wani b'angaren kuma mamaki ne cike da kanshi,
a hankali ta zame k'asa ta cafki joy stick ta shiga shafawa tana murza ta,
daga k'arshe ta jefa a bakinta ta soma tsotsa tana lasarta,
ta zura hannunta ta gefe tana cigaba da murza nipples d'inshi,
wohoho yaro bani guri, yadda kasan k'aramin yaro haka Hanash ya bud'e baki yana kukan dad'i gami da ihuuu,
ta dad'e tana sucking d'inshi kana ta mik'e tsaye ta kwantar dashi saman sofa ta tsotsi lips d'nshi kad'an,
kana ta mayar da bakinta wuyarshi, ta fara tsotsa tana gangarowa k'asa har zuwa k'irjinshi,
ta tsotsi nipples da cibiyarshi d'inshi sosai kana ta gangara mararshi,
ta tsotse tasss, ta lashe cinyarshi, har zuwa k'afarshi,
wani irin mawuyacin numfashi Hanash ya shiga fitarwa,
duk ilahirin jikinshi kerrrrma da b'ari yake,
hankalinshi da nutsuwarshi sun gama fita daga gangar jikinsa da ruhinshi,
in banda nishin dad'in da sambatu babu abinda Hanash ke fitarwa,
Khulud bata barshi kota sarara mishi ba, ta cigaba da abinda take yi,
shi ma ya zage yana rikita mata jiki da kwakwalwarta,
gaba d'ayansu sun kai k'ololuwa wajen buk'atuwa da san kasancewa da junansu,
burin kowannensu kawai yaji shi a jikin d'an uwanshi suna nunawa juna tsantsar so,
yayinda k'asan Khulud keta ambaliya da b'arin ruwan ni'ima,
da kanta ta hau kan Hanash ta saita joy stick ta jefa ta shiga pumping,
ruwan albarka da sambatu kawai Hanash ke zubawa Khulud,
yayinda ita kuma ke godewa Sanah, Halan, Aisha A Bagudu, Mrs Adam da sauran jama'ar dake cikin group d'in SAHIHIN ILIMIN JIMA'I cikin ranta,
basu sararawa juna ba sai da sukayi kyakkyawar 2hrs suna jiyar da juna dad'i,
kana suka tashi sukayi wanka, suka dawo suka kwanta,
tun daga wannan ranar Khulud ta zama tantiriyar karuwa amma a wajen mijinta Hanash kad'ai,
ta zage dantse tana faranta mishi,
dressing da girke-girke kuwa ba'a magana, dan kullum kusan tsirara take yawo cikin gida,
yayinda shima yake nuna mata tsantsar so da kulawa gaban kowa ba ruwanshi,
har Siyama ta san Hanash yafi san Khulud nesa ba kusa ba akanta,
dan yanzu zai rufe ido ya kartawa mutum rashin mutunci a kanta.
" I love more & more most K'albi, Sir Moli ya fad'a yana rungumo Sanah ta baya,
hannunta ta saka ta shafa fuskarshi fuskarta d'auke da murmushi tace " ana a hubbuka Habibirrah,
murmushi yayi gami da kwantar da kanshi saman kafad'arta,
yana shafa cikinta, durowar kitchen ta dafa gami da rolling sexy eyes d'inta,
tace " yanzu baka bari nayi girkin nan na gama da wuri,
cikin shagwab'a kamar yaro Sir Moli yace " ni dai a'a ina san a bani nasha ne,
dariya tayi sosai kana tace " me...!?
Boobs d'inta ya nuna mata cikin shagwab'a yana turo baki,
dariya ya bata sosai ta shafa kanshi tace " tom naji kaga dai yanzu girki nakeyi ka bari na gama sai muje na baka,
k'afarshi ya shiga bubbugawa a k'asa yana cewa " na k'i wayou, ni dai bani yanzu ko nayi kuka,
" girki fa nake kana gani, " ai dan haka dama na kawo chef na ajiye,
" meye amfani na ni da bazan iya dafawa miji abinci ya ci ba....!?
"Ai shi mijin naki ne yace ya yafe,
" ni nafi san na girkawa miji na abinci da kai na yaci,
gas d'in ya kashe had'i da d'aukarta cak ya nufi rest room d'insu,
ya direta saman rolling bed sosai take dariya cikin ranta tana mamakin jaraba da jarumta irin ta Sir Moli wanda bai gajiya da sex a rana zai iya yin sau biyar idan ya samu dama,
" tunanin me kike yi Mrs Aryan Rayyan Moli....!?
Yayi maganar yana goga mata kwantaccen gashin dake fuskarshi a saman fuskarta,
cikin murmushi tace " kai mana,
" to ai gani yace, yana sakar mata nishi cikin kunnenta,
cikin salon d'aukar hankali ya had'e bakinsu ya shiga tsotsa da lasar lips d'inta,
yayinda hannunshi ke kan boobs d'inta,
yana shan bakinta while hannunshi na kan boobs d'inta,
a hankali ya zame bakinshi daga nata ya mayar kan boobs d'inta,
ya soma tsotsar nipples d'inta yana murza d'ayan da hannunshi,
idonshi rufe yayi k'asa da bakinshi zuwa kan cibiyarta, ya tsotsi cibiyar da mararta sosai,
kana ya k'ara yin sama da bakinshi zuwa kan boobs d'inta ya cigaba da sucking d'insu,
idan Sanah bud'e wanda ya rik'id'e ya koma kamar na mashaya,
hannu takai saman nipples d'inshi ta soma murza nipples d'inshi tana wasa dashi,
'yar siririyar k'ara Aryan ya saki saboda wani mugun dad'i daya ziyarci duk ilahirin jikinshi,
ya ratsa jiki da duk wata jijiya dake jikinshi,
baka jin komai sai ihuunsu dake tashi cikin rest room d'in,
bakinshi nakan boobs d'inta ya gangara da hannunshi zuwa k'asanta ya soma fingering d'inta while yana cigaba da sucking boobs d'inta,
gantsewa Sanah tayi had'i da sakin nisha mai sauti, sosai Sanah ke fitar da nishi cikin kunnen Sir Moli ta rad'a mishi please suck me....!,
cikin kwarewa ya zame bakinshi daga boobs d'inta yana yi mata tafiyar tsutsa da harshenshi har ya isa hq d'inta,
jin wajen yayi a jik'e sharkaf idanshi ya lumshe had'i da furta " kankana uwar ruwa,
kana ya sanya harshenshi ya fara sucking d'inta,
while hannunshi gaba d'aya suna kan boobs d'inta yana murza su,
a matuk'ar galabaice ta birkice ta hau samanshi, ta fara romancing d'inshi,
kasa motsi Aryan yayi jin bakinta kan joy stick d'inshi tana tsotsar da,
wani irin nishi kawai yake fitarwa a jere babu k'akk'autawa,
Sir Moli bai ida zaucewa ba sai da yaji hannunta yana murza bolls d'inshi while tana sucking d'inshi,
yayinda hannunta ke kan nipples d'inshi tana murza su,
jikinshi na rawa ya birkice ya fara kashe arna yana kad'a k'uri'a a kwatin zab'e,
ihuuu Sir Moli yake iyakar k'arfinshi sosai, itama ihun take suka had'u suka cika gidan ita ihu shi ihuu,
sun d'auki lokaci kafin sukayi realising, tare sukayi wanka sannan suka shiga kitchen suka k'ara girkinsu,
a satin akayi gagarumar walimar rantsar da Sir Moli matsayin Alk'alin Alk'alai na k'asa,
suka k'ara d'aukaka cikin *HUKUNCIN ALLAH*
BAYAN SHEKARA BIYAR
A cikin shekaru Allah ya k'ara bawa Halan haihuwar yara uku tana da yara shida kenan,
haka ma Aroos da Seemah sun k'ara haihuwa suna da yara biyar-biyar,
Zohal da Aabeed suna da yara hud'u, mata biyu maza biyu,
Aarib da Wajnah yaransu uku,
maza biyu mace d'aya,
yayinda har lokacin Allah bai bawa Siyama haihuwa ba,
tun tana kishi da Khulud har daga k'arshe ta kwantar da hankalinta suka zauna lafiya,
suka had'e kansu kamar 'yan uwa gaba d'ayansu suka rungumi su Sultan suka rik'e su,
yaran sun girma sosai sunyi wayou amma har zuwa lokacin basu san ba Sanah itace ainahin mahaifiyarsu ba,
Khulud suke kallo a matsayin uwa,
kwata-kwata bata damuwa da soyayyar da Hanash ke nunawa Khulud gaban uban kowa,
komai na Khulud da Siyama d'aya sun had'e kansu suna zaman lafiya,
yayinda Sanah da Khulud so da k'aunar da suke yiwa junansu a kullum kwanan duniya k'ara ninnukuwa take,
yaran Sanah 11 cif a gidan Sir Moli dan kwata-kwata ya hana ta family planning,
kuma cikin ikon Allah tunda take haihuwa bata tab'a haihuwa d'a d'aya tilo ba,
yaranta mata biyar maza shida mata,
d'aya namiji data haifa aka saka mishi sunan Hanash,
dan yanzu duk duniya Sir Moli bashi da amini kamar Hanash,
haka shima Hanash bashi da aboki d'an uwa kamar Sir Moli,
matan akwai mai sunan Khulud, Mamu,Juju,Nailah, Halan da Mimmee,
sosai Hanash ya shahara a duniyar kasuwanci sunansa ya zagaya duniya baki d'aya kaf,
ya zama matashin saurayin d'an kasuwa mai tashe a duniya kasuwanci,
companies d'inshi suka wuce na kowa a ko'ina,
haka ma Sir Moli yayi shahara sosai duniya da k'asa ya zama zakaran gwajin dafi,
gagara badau, domin yayi nisan nisa far far away,
kyau, k'uruciyarshi, gayu, haiba da asalin halinshi na Aryan Rayyan Moli suka k'ara fitowa,
yayinda idan kaga Sanah sai ka rantse bata tab'a yin aure ba balle ace ta haifi har yara 14,
ta zama matashiyar yarinya mai ji da kyau, kud'i, gata, da miji na nunawa sa'a,
mijin tak'awa, mijin rufin asiri mai matuk'ar santa,
wanda baya k'aunar ya ganta cikin damuwa da k'unci kullum suna k'ok'arin farantawa junansu,
haka ma yayyanshi suna sonta kamar me,
Hard'o Family, Moli's family & Papu Family suka had'e suka zama tsintsiya mad'aurinsu d'aya,
saboda gaba d'aya sun riga sun zama d'aya auratayya ta riga ta shiga tsakaninsu,
suka kuma ci alwashin har abada da junansu zasu rink'a aurar da ahalinsu,
basu tab'a bawa bare auren zuri'arsu,
sosai zumunci mai k'arfi ya shiga tsakaninsu fiye da tunanin mai karatu.
Hanash dake zaune gaban laptop yana aiki idanshi sanye da farin glass,
ya d'an kalli Khulud dake zumb'uro baki yayi murmushi had'i da tattara aikin ya aje gefe,
yace " ayi min hak'uri na ajiye,
baki ta kuma turowa tare da kawar da kanta gefe,
kunnenshi ta kama yace " tuba ban k'arawa,
murmushi tayi gami da cusa hannunta cikin sumar gashin kanshi tace " an yafe maka heartbeat, dama ai baka laifi,
I love you so much yace yana shinshinar wuyanta,
tayi dariya tana shafa kanshi tace " I love you too my everything,
tayi maganar had'i da had'e bakinsu waje d'aya,
Sultan dake bayansu yace " Dady...!
da sauri Hanash ya raba jikinshi dana Khulud, had'i da d'aure fuska yace " bana ce muku ku rink'a knocking kafin ku shigo ba,
hannu Sultan ya saka a fuskarshi ya rufe ido, yana dariya yace " I'm sorry Dady banga komai ba,
dariya shima yayi yace " yauwa good boy, oya get out ka rufe k'ofar,
kuma daga yau ka rink'a yin knocking kafin ka shigo kaji,
da gudu ya fita yana dariya,
Hanash da Khulud suka kalli juna kana suka sanya dariya tare,
Khulud tace " hummm kaga yadda fuskarka ta nuna tashin hankali kuwa.....!?
"Ba dole ba ke kuwa yana neman katse min hanzarin, yayi maganar gami da had'e bakinsu.........!
Bye forever happiest couples Hanash & Khulud.
Sir Moli kishingid'e saman gado bakin ruwa (swimming pool),
idanshi rufe yana shak'ar k'amshin flowers da itatuwan dake zagaye da wajen,
yayinda gaba d'aya yaranshi da Sanah ke cikin swimming pool d'in suna wanka,
suna ta wats-watsen ruwa wa junansu,
a hankali Sir Moli ya bud'e idanshi ya zuba mishi yana jin wani sassayan dad'i,
mai gauraye da farin cikin bisa ni'imar da Allah yayi mishi na kyauta nagartattan ahali,
ya kalli kyawawan yaranshi farare sol kub'ul-kub'il dasu kamar yaran indiyawa guda goma sha d'aya,
kana ya kalli santaleliyar matarshi san kowa k'in wanda ya rasa,
" Alhamdulillah ala ni'imatu ya Rabbi,
Allah nagode maka sosai da sosai,
ganin yadda ya k'ura musu ido yasa Sanah watsa mishi ruwa,
ajiyar zuciya ya sauke a hankali had'i da kallanta, gira d'aya ta d'age mishi tare da d'aga kanta alamar meye,
da hannunshi ya nuna kanta alamar kece,
tayi sassanyan murmushi mai d'aukar hankali، had'i da mik'a mishi hannu ta wara,
alamar yazo, cikin nutsuwa Sir Moli ya mik'e daga shi sai gajeren wandon wanka,
ya fad'a cikin ruwan, yaja ta gefe ya manta da jikinshi,
kasancewar swimming d'in cike yake taf da kayan wasa na yara,
ya d'aukewa yaran hankali da wasa kwata-kwata hankalin su baya kan iyayen nasu,
kanta shafa cike da zallar so da k'auna yace " ina sanki fiye da yadda nake komai da kowa,
hannunta ta sak'ala ta wuyanshi, fuskarta d'auke da murmushi,
tace " I know، kanshi ya sunkuyo ya shiga goga mata gashin fuskarshi a saman fuskarta,
muryarshi can k'asan mak'ogwaro, yace " ya kamata ayiwa little Khulud k'anwa fa,
dariya tayi sosai kana tace " wa aini na gama haihuwa Allah,
"ko...!?
Yace idanshi kanta tace " kwarai kuwa,
cak ya d'auketa yayi cikin gida ita, bayan danna k'ararrawar Nanny's d'in yaran,
part d'inshi ya wuce da ita tana wutsil-wutsil da k'afafu santsin ruwan ya had'u dana fatarta,
bai direta a ko'ina ba sai saman sofa bed, mai L shape ya d'orata saman ruwan cikinshi,
light kiss tayi mishi tana dariya tace " I love you with all my heart,
and I proud to have you as a husband,
" I know yace kamar yadda ta amsa mishi, kana ya had'e bakinsu yayi mata deep kiss,
kana ya zame bakinshi daga nata ya kalli cikin kwayar idanta,
yace " tun ranar dana fara d'ora d'ora ido kanki Allah ya jarrabe ni da masifaffen sanki,
ashe kece uwar yara na, kece zaki bani dukkan farin ciki da jin dad'in duniya,
lalle _*RASHIN SANI...!*_ yafi dare duhu,
kuma *RABO AJALI...!* ne ni dake *MUTU KA RABA* har abada,
har ma gaban abadan da'iman in sha Allah,
murmushi tayi had'i da shafa kanshi zuwa fuskarshi tace " ina alfahari dakai miji na,
ina fatan kowacce 'ya mace ta samu miji irinka,
yayi murmushin jin dad'i yace " no body can love you the way ido,
Sanah tace " yauwa ni kam baka fad'a min abinda ya kai BUK a wancan lokacin ba,
hancinta yaja yana murmushi yace " ke kam baki da mantuwa,
" ba dole ba, tunda ina san nasan mekaje yi BUK,
"binciken sirri naje yi, sakamakon ana yawan kuka da lecturers akan mummunan d'abi'ar wasun su,
na neman students da lalata mata, had'i dayi musu barazanar kan exam idan suka k'i bada had'in kai,
wannan dalilin yasa President da kanshi yayi magana ya kuma buk'aci da a tura jami'in sirri mai gaskiya,
kasancewar ina san koyarwa yasa ni cewa zanje da kai na,
idan baki manta ba ranar da aka kai Khulud,
gidan Hanash bayan ya hanaki kwana gidan kin fito da dare, na d'auke ai mun biya ta restaurant,
har na karb'i wani abu hannun wani mutum ko....!?
D'an shiru tayi kana tace " yes of course anyi haka na tuna,
amma meya baka a wannan lokacin to.....!?
"Disk mai d'auke da evidence kan Malaman dake irin wannan ta'asar cikin makarantar,
bayan na amsa na had'a da hujjojin nima da nake dasu nakaiwa President,
lokacin da aka hukunta su baya makarantar, kina gidan Hanash,
da kinga komai da idanki, dan kowaye babanka kuma kowaye ya tsaya maka muddin kana list d'in nan sai an koreka,
gaba d'ayansu korarsu aka yi aka kawo sababbin malamai,
" Weldon my handsome, classic an unique husband,
I really proud of you Hub.....!,
tayi maganar tana shafa gashin kanshi,
yayi murmushi had'i da shafa bayanta ya k'ara matseta sosai da jikinshi,
yace " zan rayu dake zan mutu dake abadan dani dake zamu zauna,
hannunta kan k'irjinshi tace " na rik'e alk'awarinka cikin rai na ajiyeeee,
nake yin tsaro kullum ina tsayeeee, b'acin ranka bani so shi nake hayeeee,
ai tunda kaima baka san nayi hawayeeee,
duk inda ka sanya k'afafu ina biye koda baka nan kana nan a zuciyaaaaaa,
sosai yayi dariya kana yace " ni na fidda wacce nake so a zuciya, na kulle ido na akan so da k'auna, kuma bar kira na..........!
They lived happily ever after
الحمد لله على كل حال لي الحمد لله
Tammat bi Hamdulillah
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah ala kullu halin
Anan na kawo k'arshen *RASHIN SANI.....!*
_Nagodewa Allah SWA daya bani ikon gama labarin nan lafiya, kurakuran danayi ciki Allah ya yafe min, abubuwan danayi dai-dai Allah ya bamu ladanshi gaba d'ayan mu, nagode kwarai da gaske da tarin so, k'auna da soyayyar da kuka nuna min kan littafin nan, sannan ina bawa dukkan wanda na b'atawa rai, na sosawa zuciya, ranshi da zuciyarshi yayi zafi har yaji babu dad'i dalilin littafin *RASHIN SANI...!* dan Allah kuyi hak'uri ku yafe min, kusan d'an Adam ajizine ne, ni dai na yafewa kowa, da wanda ya zage ni, da wanda yaci zarafina ya zumunta ni gaban ido na ko bayan ido na, na yafe duniya da lahira, nima ku yafe min_
جزاك الله خيرا
~masoya na ina matuk'ar godiya da alfahari dadu Allah ya barmu tare har gaban abada~
*Take note :- ban yarda a juya min labari ko ayi min amfani dashi ta kowacce siga batare da izini na ba*
'''Sai kun sake ji na idan da rabon zamu sake had'uwa.....!'''
MOMYN ZARAH 'YARBAIWA