Free chapter 路 Read without an account

19

by Hauwa A Usman 路 DAMA TA

*DAMA TA*




     

      *NA*


  

 *Batul Adam Jattko*


  

*Ina kara godiya ga masoyan DAMA TA*


*Yan duk kan group dinmu na kainuwa ina meka godiya*馃


*Dandalin HAJIYA Nafisa* *inajin dandin kasancewa daku*


*Queen Teemah*

*Fandau ta amsa*






*19*




 馃寛 *Kainuwa writers*

*Association* 馃


 Da karfi ya ture Fandau a jjikin sa ya tashi da sauri yayi gun Hadim yana kiran sunan ta amma kafin ya sauka a kan dan mata kalan guda ukku da gado yake kansa ya taka daya a na biyu yajisa tim ya bugu sosai dan sai da yadan kwanta a lamun yana jinjiki sannan,

Ya tashin yana dafa kafan sa inda yabugu

Dakyar yake jan kafan sa ya karasa inda Hadim take kwance idon ta a rufe amma hawaye ne keta faman surtowa a gaban ta ya tsugan ya tallahota jikin sa yana jijjiga ta yace "my one kibude idon ki me yasameki kike zubar da a bume medaraja hawayen ki.

Nunfashi taja bata bude idon ba tace "my star gaskiya idona yake nunamin ka kashigo dakin yarinyar nan batare da izinena ba bansan zanyiwa idona mugun gani bada ban zoba Nabil macce  ce kwance a jikinka.


Nabil da yake tattaro kalaman dazai tsarata ya rasa ta inda zai bullowa al amarin duk girma da kiban Hadim cilak ya dauke ta yayin hanyan waje da ita

nasu saman ya hauda ita a kan kujera ya zaunar da ita ya zauna a gefen ta yasa hannu ya jata 

Jikin sa kanta ya daura a cinyan sa yana shafa dogon gashin ta yana kallon yanda zuciyar ta take bugawa amma har yanzu idon ta a rufen yake kuma bata dena zubarda hawayen ba.

Pls my one bude min idonki ki gayamin me yafaru dake bayan fetana nasan kida saurin jin tsoro kamar ba shuwa ba kiduba yarinyar can duk girman bangaren can ita kadai take rayuwa amma ke dan fitan tan da nayi shine kika kasa saida kika bine bayan nayi nayin dake bazan tafi ba kika nace saina tafi banso ba natafi,

Kuma da kikaje me yasa bakiyin knorking ba tunda kince ba kyason kiganta kusa dani, 

Hadim kam har yanzu idon ta a rufe yake dan batason ta bude taga Fandau tafada kan mijin ta amma jin magan ganun Nabil da sauri ta bude idon ta tazuba masa ido,

Cikin sanyin murya 

Tace "Nabil kana nufin ni da bakina nace kaje . Shima cikin dagewa kamar da gaske yace dawa yake cewa naje ai wllh my one ba kya tausayina ni kadai kin mayar ni injin ingama dake kikuma turani gunwata.

Da sauri ta tashin zaune " wai ban gane ba Nabil yaushe nace kajene yasake bata fuska yace "tone yazanyin na gane tunda ke dakika bada da bakin ki baki ganeba.

Hadim tace 

"nede nasan munkwan ta kuma cikin farin cikin kawai juyi nayin naji ina shirin hawa tudun filo natashi nayita neman ka bangan kaba ba inda ban duba ba shine na haura saman yarinyar nan na ganka Nabil ka gayamin gaskiya dannasan baka min karya koka fara sonkasan cewa tare da yarinyar nane wllh zuciyata zata buga idan kace kanajin wata wllh wllh ko yau zata haihu idan kafara son katsancewa tare da ita se tabar gidan nan kafin ta tafi se na na kasata yanda ko almajirin baban nata bazai sota ba gayamin gaskiya.

Ta garashen maganan tana dafe kirjin ta dayake bugawa kamar zai fito 

Nabil yasake kamota yace" gayamin gaskya kema kina nufin baki san sanda kikace naje ba? 

Gyada masa kai tayi.

Yace "to wllh zansa malamai suyi miki rukiya kar ya zama sun fara shafa mike ne a kan son d'a  inde baki san sanda ki kaceba na kina kwance idonki ruke kikecewa banje zaki iya mutuwa. 



Wani a jiyan zuciya ta sauke tace "Alhadulilah wllh nayi mugun tsorata a sheni nace kaje wllh bawani aljani kawai mugun sa abin a raine yasa nayin mafarkin sa yafiton file kai kuma katashi katafi wllh se de mafarki  kasan da zamu kwanta munyin maganan.

Tasauke ajiyan zuciya tace my star kaci gaba da sona ni kadai Wlh kaso wata bazan iya jurewaba .

Murmushin yayin irin na ruwa tasha dinnan yace"ke dayace my one amma dalilin son d'a yana ne man zautar minke.

Tace" ba dalilin son d'a bane dalilin kin kishiya ne wllh bana son d'a yanda nake kin kishiya wllh ko yarinyar nan da nasan bata isa komai ba banason kasan cewar ka da ita dan de nasan idan bamuyin hakan bato za ayin mana megaba daya.

Yace" ga a lama shiyasa dakika cenaje banyi musuba naje dan nasa a raina bazan kara miki musun zuwa wajen yarinyar naba a sheke mafarkine.

Cikin yarda tace bansan manayi ba

Amma nake ganin makamar baka mata komai ba dan naga da kayan ka a jikin ka itama haka 

Tabe baki yayi yace "ai kinsan ni idan naje sai naje taje tayi wanka ita kuma idan ta shiga kinsan jimawa takeyi to tafito kena na fusgota ika shigo 

Hadim tace "ai gashina jimawan nata ya mana rana badan haka ba da nasan turmi da tabarya zan tadda ku wanda nasan mutuwa ta kawai zan gani  tafadi haka cikin yarda da mijin nata dan tagama yarda dashi  

Tace "af naman ta fa ai yau zata gama period dinma muje inda zaka iyasai naraka ka koza a dace.

Shiko zuciyar sa fal murna zaiso hakan amma a fili yace "ke barshi sai gobe bacci nake ji ga gobe muna da meeting a club tace shike nan dasafen zaka iyayi ai 


baiji dadin hakan yaso a ce tanace sai yaje ya kwashi bonus.

Tace "mukwanta kanada meeting nima gidan habiba zanje gobe dan bazan rakaka meeting ba zata min lale. "Tom yace a dakila dan baiso hakan ba yajata suka kwanta.


Aban garen Fandau kuma suna fita taja bargo sede me wani a zabeben cikon mara naji hannun ta ta dura a maran take jujuya kai saide a bin baiwani jima ba ya dema mata ciwon nan take wani Baccci me dadi ya dauke ta. 

 Su Nabil an sha adon cikin shigan su kaman kullum iri daya suka fito sakale da hannun juna Nabil ya juya yace "my one bazamu tafi da driver ba sabo yau nina keson samun ladan zumun ci dariya tayi tace"kai kam ai baka gajiya da tuki yace "musamman idan gani ga my one ne ba tana mun wannan murmushin nata metsada ai jina nake kamar nasaki kan motan dariya tayi ta daki bayan sa da daya hannunta tace "kajika ko. "yace da fadan gaskya ko suka shiga motan suka dan na security get din yabudu suka fita suna cikin tafiya wayan Nabil yayi  kara yana dubawa yaka iya rigima ce wato inna ZAINABU danja kenan wutan ki a baya gefe yasa muyayi parking  baiyi Picking ba har wayan ya katse ya nayin yanda fukan sa yayi ne yasa Hadim gane akwai damuwa kiran ne ya sake shigowa a karo na 2 Hadim ce tasa hannunta ta daukin wayan dan gani waye ganin Inna zainab yasa Hadim saurin kallon Nabil cikin faduwa gaba dasuri ta meka masa wayan tace "kadaga idan baka dauka wani lefinle dafe kansa yayi cikin darura Hadim ganin kiran zai tsinke kuma wani matsifan hakan zaija musu yasa tayin saurin dagawa muryan inna taji tana cewa kaide modu baza akira kaso daya ka dauka bako cikin ladabi Hadim tace "Inna nice ina kwana cikin karaji da fada inna tace Lalle yariyar nan ke meyasa wani kolacin baki da tarbiya ne wayan kina kira da saurin Hadim ta girgirza kai kamar tana gaban ta tace  a a 

Inna tace "da dake na keson magana ina da nombar naki kezan kira zaki wani dauka kice ina kwana da kina da tarbiyan gaisuwan meyahana ki kira ki gaisheni wata nawa zakiyi baki kirani ba dan haka bani wanda nake don magana dashi kawai a hankali tacira wayan a kunneta ta mekawa Nabil da duk yana jin mesuke fada 


Ya karba yace "Inna ina kwana tace "kabari idan kaso jin na kwana lfy kakira ni amma ni yanzu nakira kane nagaya maka su yasmin zasuzo huto kasa a basu kudin jirgi dana sayayya su ko dan wajen su 6 har da meram ita ma tagama India din tazo gida gaba daya yace "eh wakil yagaya min tace to zakaga meram tayi kyu idan kyu kake so inason kafin tazo ku daidaita kan ku kaji kaji yace "haba Inna nayi yaya da dan uwana kuma kanin abokina dayake son meram tun tana yarinya haba Inna bagir mana bane. 


Inna ZAINABU tace kaja bakin ka kaiwani gir magareka gir manda ko kwai baka a jiye

 shikena tsaya wasa koba Meram ma zan samo maka mata inde lokaci Yayi tana gama fadan haka ta kashe wayanta  

Nabil yajuya yakalli Hadim ita mashi take Hadim tace Allah yanzu matan nan baza ta bari na zauna lfy a gidan aurena ba nida nake da ajiya a gida zata turomin wadan nan yaran nata masu shege sa ido ya zamuyi dawannan yarinyar kenan? 

Nabil yace "hanasu shiga bangaren kawai zamuyi tace "kaima kasan ba zasu hanuba tunba wannan Meramn dinnan ba mezu ben kwailaye ita a dole yar boko dariya Nabil yayi yace "wannan ai ko zubin kwailan bata samu ba shima wakil duk ga banyan babes agari me yagani jikin ta Hadim tayi dariya tace "aine inda ita din mata baka wllh bazan damuba yanda banda muda wancan kucakar ba sai de kawai banason jin kunyane a wajen kawayena dan nasan za a kirata kishiya ta hakan shine babban abin kunya a wajen na

Nabil kallo takawai yayi ya kunna mota yaja Azuciyan sa yana ai yanawa anya soyyayan Hadim Gaskiya ne yafara shakkun haka tun sanda tacusa masa auren Fandau 


Akofan gidan doctor  Muktar ya sauke yazuna har tafito yace "ki gaida mamata da didi tace"ah bazaka shiga bane 

Yace "zanyi let

Sai nazo ki kulamin da kanki I love you zaga yowa tayi tayi kissing dinsa dukka kumatusa tace "I love you too much my star murmushi yayi ya shafo kumatunta yace "Allah yabar minke kina cikin aikina yaja tana tsaye tana daga masa hannun haryayi nisa sannan tanufi gidan 

Shiko Nabil da ya kwana a ransa da safe zata rakayi gun Fandau amma da safen batayi maganan ba kashi yayi mugun sawa a ransa surorin ta kawai yake gani a ransa bai san sanda ya dauki wayan sa yayi kiran ogan suba yace "ya masa alfarma bazai samu daman zaman meeting ba ai ko ogan baiji dadi ba dan Nabil sheke komai a wajen amma haka ogan ya hakura dan ba a tursasa Nabil 

Yana kashe wayan yayi Murmushin a fili yace inada bonus kena cikin farin ciki yake tukin harya karasa Bridge inda gidan sa yake 


Itako Fandau kayan ta tattaro set 3 zata wanke dan Hadim tace tadena tara musu kayan wanki diriniya tayi tayi dan injin din wankin tayi tayin yaki aiki daga ita sai wani dan towel guntu korabin cinyar ta bai kai ba a fili tace kai mawan na injin din dan renin hankali kar ka juya dinmana bani da hannun kawai sai da sunkuya tafara gurzan kayan 

Tana rere wakan ta cikin harshe tana kanuri tana cewa _kanuri beri larrah sheu kanuri yani cab_  

Nabil da yashigo baigan ta ba yana kasa kunne yajiyo wani zakekken murya a bathroom din bai sanya a kayi ba shide kawai ganil kansa yayi a toilet din yajin ginar da gefen jikin sa a jikin bango ya daga kafan sa daya ya daura akan wani dan takali ya harde hanuwa sa kawai ya tsaya kallo ta sai faman lunshe ido yake yanayin yada tayi tsugunnon wankin komai najijinta yana girgizawa musamman yanda heeds dinta yafi girgiza kallon mana dauriya kawai yake mata dan gangan jikin sa sai ingizasa ya keyi zuwa gare ta.

Itako Fandau da tafara jin kamshin sanyeyen turaren sa bata dauka shibane a zatonta ko dunna jiyane dayayi wanka bai gama fita ba tasara wane irin Turare ne me azaban kanshi duk kayan ta yanzu kanshin suke kota wanke sai taji.

Zuciya daya ta matse kaya zata a jiye gunda a jiyewa taci karo da mutum da sauri taja baya tsabar  tsorata da tayi bata san sanda guntun towel dinda ta daura ya tsilo kasa ba gashi dama bakomai a jikin ta ihu tayi tayi saurin sugun tawa zata dauki towel din sauri yayi yariga ta dauka ya cila a saman shaya yace "hauka zaki min ihu kanwane dalilin koda yake kinga maye ko wanda yafi kura iya maita 

da sauri ta girgiza masa kai.

Yace barima na tambaye ki baki iya kuna injin din bane kike mana ja gwalgwalo a toilet wato zaki bata mana gida da kazanta kafin lokacin tafiyan kiyayi ko? 

Ta girgiza kai a laman a a 

Ma magana nake mikiba ya daka mata tsawa.

Murya na rawa tace a a nakunna kinyi yayi.

Yace "to hanaki shiga sauran bandakan a kayi  duk abin da yake ban garen nan zaki iya amfani dashi ko dakin idan kika ga dama zaki canza.


Tace "to kayi hakurin dan tagaji da sugunon gaba tason ta tashi yaganta ahaka.


Yace "najin dan mekikayi ihu da kika ganni?

Shiru tayi 

Yace "badake nake ba? 

Tace"kayi hakuri tsorata nayi.

Yace eh ga zaki ga kura ga maye gawanda yafi maye iya maita har gurnani yake ko?

"tace dan Allah kayi hakuri wllh bazan karaba  

Yace "a wannan karan bazan hakura ba har se kinyi tsallen kwado  

Da sauri da dago kanta ta kalle shi da dara daran idon ta 

Yace "dena kallona da wadan nan shegun idon naki ko kin dauka zanji tsoron sune tashi kiyi abinda na saki.

"ban iyaba fa 

Taba shi amsa 

Yace yau zaki iya tashi muje daki duk giman dakin nan yau saikin zaga yashi sau Ukku wani irin tsawa ya daka mata wanda ya raza ta manta mada ba kaya ajikin ta bata san sanda 

Ta tashi  tsaye ba hannunta biyu takare kirjinta dashi ganin yafi kallon wajen   

Nuna mata kofa yayi yace "tom wuce simi simi tawuce shiko suman tsaye yayi ganin yada Heep's dinta yake kadawa ta iya juyasu sosai yajiji nawa hannun sa da yayi jarumta bai janyota kamar yan da gangan jikin sa yake bashi umarni ba sai da ya sauke a jiyan zuciya   sanan yabita a baya yana kallo san tsar iya tafiya irin nata wanda ya sheda hakan tunranan haduwan suna fari  yace yariyar nan kyune kawai Allah bai bata ba dasai nace tafi sauran mata komai. 



A tsakiya dakin ta tsaya hannun dafe da books dinta sai har hada cinyoyi  take na kare gabanta sai wani hula da yake kanta kawai 

Yace "to fara cikin tsawan nan tasa yafa da aiko da sauri ta fara duk da ba iyawa tayi ba idan tayi daya biyu saita fadi ga tsansin teiyel shiko banda murmushi ba abinda yakeyi sosai jikin ta yake mutsawa wanda shima kansa nasa sandan girma yake harbawa 

Da karfi tayi wani faduwa se gashi hulan da yake kanta yafadi mezai gani kanta yagani tallal kaman glass sai sheki yake ba alamun gashi yata ba zama a kan bai san lokacin ya meke tsaye ba sai gashi a gabanta yace kedan uwar meya samu kanki da sauri tafara magana da yanda yataso a zuciyen nan zai iya yimata illa.

Cikin in in na tace "wani mai nagani a bandaki me hoton macce da gashi a kanta na dauka na gashine na shafa sai da nazo wanka naga gashin duk yafita.

Ta karasa maganan tana matse idon ta 

Cikin baciran da mugun haushi yace to jashila to man askine shine kika dan bara a kanki tozaki zauna harse sawon watanni 3 sannan gashi zai fara fito miki cikin mutukar haushi yake maganan danya na mutukan son gashi ajikin macce shida yake shirin siyo mata mai da mataji a boye ya kawo mata dan Yasan Hadim baza ta bataba tunda tace bai shafi ai kin suba yasan kishine   

Itoko Hadim tana shiga gidan Habiba tace Allah yasa kindauko mana lalen dan nawa ya k'are 

Hadim tace "kuma wane iskanci ne ya hana kigaya mintun ina gida saiyan zuda nazo  

Habiba tace "maida wukan indan wannan ne bari a dan jima kadan a tashi yara yau doctor baya gari gidan naki ma zamukai kwana.

Hadim cikin farin ciki tace kamar ko kin san yau Chelsea sun suro wai meeting na safe har dare zasu rike mana mazan mari mudau ko yaran sai muwuce kawai muyi Lalle mu ni yau har wannan gyaran jikin zaki min wllh kin iya my star yanason wannan gyaran.

Habiba tace ba damuwa akwai kayan gyaran  

Hadim ce take jansu yaran suna baya Habiba tana gefi get din yana budewa tunkafin Hadim tayi parking idon ta yagane mata motan da Nabil yafita dashi tace "tooo meya kawoshi gida kuma bayan sai 9 na dare za sufito ba.  


*Tonide nasan meya kawoshi* *kekuma kema idan kika shiga zaki* *gani toyanzu de ba Baccci kike ba idan ke me hankali* *zakigane*

 Muje zuwa 

*B *Jattko*

***

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.