Free chapter · Read without an account

ƊANƊANON LABARI

by Aysha Ɗansabo · NUFIN ALLAH! Part one story

*NUFIN ALLAH...!*

Arewabooks@ayshadansabo


 *_SABON TAFIYA KUMA SABON SALO DAGA ALƘALAMIN AYSHAT ƊANSABO LEMU..._* 😍



 _ƊANƊANON LABARIN...!_


Suna tafe a cikin motar don komawa gida,Hakimi na mitan yadda ƴan uwan Inna Mairo da matar mahaifinta da suke kira Gwaggo suka juya mata baya. Ya cigaba da faɗin, "Yanzu saboda Allah Mairo idan su sun yanke zumunta dake sai ke ki biye musu ki daina zuwa inda suke? Karki manta fa kece ƙaramarsu Mairamu, duk yadda zasu gujeki su juya bayansu gareki don sun yi arziƙi, ke bai kamata ki yanke zumunta dasu ba. Ina giwa ina kaduna da za a ce kin yanke dukkan alaƙa da ƴan uwanki,kin zaɓi ki cigaba da rayuwa cikin tsananin maraici da ciwan zuci?" Ya dakata da maganar zuciyarsa na shiga ƙunci mai yawa, domin yana tsananin jin ciwon yadda Ƴan uwan Inna Mairo duka biyu suka wofintar da ita tun bayan rasuwan Mahaifinsu. Inna Mairo dake sauraren Hakimi ta kasa magana sai kuka, kukan da ke tasowa tun daga ƙarƙashin zuciyarta yana ƙona ruhinta.


*

"Najma kamata ku shiga daga ciki,zuwa anjima Auwalu zai je ya samo magungunan da aka rubuta ɗin. Mairamu Allah ya ƙaro afuwa, ki daina sanya yawan damuwa a zuciyarki domin kin fi kowa sanin cewa ba a son mai hawan jini na yawan tunani da sanya damuwa a rai, musamman ke da zuciyarki ke barazanar kamuwa.Na horeki da ki daina sanya yawan tunani ki maida dukkanin lamuranki zuwa ga Allah. Na sani ke ɗin mai tawakkalice amma ki ƙara ninka juriyarki domin shi komi na rayuwa NUFIN ALLAH ne Mairo, yadda duk Ya so haka yake kasancewa. Allah zai baki lafiya ya kuma ganar da ƴan uwanki da Gwaggo cewa sun yi kuskure, sun kuma ci amanar dattijon arziƙi marigayi Alhaji Muhammad da basu rungumi wasiyyarsa sun riƙe amanarki da ya bar musu ba." Hakimi ya dakata da maganar yana kallon Inna Mairo da hawaye ke gudu akan fuskarta.Ta gyaɗa kanta murya a shaƙe ta furta, "Na gode Hakimi, Ubangiji ya biya maka buƙatunka na alkhairy duniya da lahira. Allah Ya duba gaba da bayanka Ya albarkaci zuriyya.In Sha Allah zan yi ƙoƙarin ganin na rage yawan damuwar." 


*

Ƙaramin ɗakin nasu mai ɗauke da falo da ɗakunan bacci biyu a jere suka buɗe, Inna Mairo ta zame hannunta daga na Najma tana nufan hanyar ɗakin baccinta.Najma tabi bayanta da kallo tana mata sannu cike da tausayi. Inna Mairo ta amsa ba tare da ta waiwayo ba, don burinta shi ne ta dangana ga tsohuwar katifarta ta yi kukan da take riƙewa na tunawa da gwarzon mijinta da Mahaifinta da suka kwanta dama. Domin tabbas da suna raye da sun share mata baƙin ciki mai yawa na rayuwa,da bata yi kukan rashin gata ko makusantar da zata kwanta a kafaɗunsu ta yi kuka ba. Sai dai dukkanin gatan nata sun ƙare, ta rasa uwa tun tana tsummar goyo. Gashi yanzu ta rasa miji da uba,duka sun tafi sun barta cikin wannan duniyar mai cike da tarin rikita-rikita da ruɗin zuciya.


Ta kifa ciki tayi kuka mai yawa har Najma dake zaune a falo ta zabga uban tagumi, sai da ta jiyo sautin kukan da Innar ke yi. Ta nufo cikin ɗakin baccin Inna Mairo a rikice tana mai durƙushewa a gaban katifar da take kwance ta ce, "Inna lafiya, jikin ne? Don girman Allah Inna ki tausayamin ki daina sanya damuwa a ranki, domin ke kaɗaice kika rage gatana a yanzu. Sannan lafiyarki ita ce abinda tafi komi muhimmanci.Ki dubi girman Allah karki bari lafiyarki ta salwanta akan baƙin cikin waɗanda basu san ma kina yi ba." Najma ta ƙare maganan tana riƙo hannun Inna Mairo ta saki kuka mai ban tausayi, hakan ya sake karya zuciyar Inna Mairo.Ta riƙe hannun Najma da kyau tana faɗin, "Ba don su nake wannan kukan ba Najma, ina kokawa ne don rashin Mahaifinki da nawa.Tuni na daɗe da cire damuwar su Gwaggo a cikin zuciyata,na danne dukkan ƙawazucinsu.Bana ganin laifin su Yaya Kabeeru, laifin Gwaggo nafi gani Najma domin na san ita ce tayi musu katanga dani, ta kuma hana su raɓemu sabida tsananin ƙiyayyarta garemu ni da Mahaifinki." Inna Mairo ta dakata da maganar zuciyarta na mata wani irin suya, ta kai hannu ta dafe saitin zuciyarta da ke mata wani irin zafi. Ganin hakan ya sanya Najma taya ta dafe wajen tana mata sannu cikin tsananin jin tausayin Innartata.


*


 *Port Harcourt,Rivers, State.*


 

 *11:30pm*



Daga cikin ƙaton bedroom ɗin wanda ya gaji da haɗuwa,wata farar mace ce mai kimanin shekaru ashirin da biyar ke faman kai kawo a cikin tsakiyar ɗakin baccin nata.Tana sanye ne da wata haɗaɗiyar rigar bacci kalar red,wacce ta bayyana dukkanin surar jikinta.Hatta da shacin bra da ke jikinta ana kallo.Komi nata a bayyane yake don rigar bata da maraba da babu.Kyakykyawace daidai misali,tana da surar jiki mai kyau don akwai gaba da baya tubarkallah! Hawaye ne ke zubowa daga idanunta suna sauka akan kyakykyawar fuskarta, a lokacin da take faman safa da marwa a tsakiyar bedroom ɗin tana duban agogon da ke manne jikin bangon ɗakin. Bai taɓa kai wa dare kamar haka bai dawo ba, ta san yana yawan darensa zuwa duk club ɗin da ya yi ra'ayi, amma ko zai fitan sai ya dawo gida daga office ya ci abinci zuwa 10 na dare sai ya fice abinsa.To yau gashi tun fitan safe bata sake sanya shi a idanunta ba,sannan ta kira wayarsa har ta gaji amma bai yi picking call ɗin ba. Wasu hawaye masu tsananin zafi suka sake ɓalle mata,tana ji zuciyarta tamkar zata kama da wuta sabida irin zafi da turirin dake tashi a cikinta.Wani irin mahaukacin tsoro da kishinsa ke sake kassara zuciyarta,domin ba ƙaramin so take yiwa AD Dukku ba. Tun tana zubda hawaye tana duban agogo har ta gaji ta zame bisa sofa ta kwanta, bada jimawa ba kuma bacci ɓarawo ya lallaɓo ya saceta.Bata san lokacin da ya dawo gidan ba, ta farka ne kawai daga bacci ta ga ƙarfe biyu na dare har ta gota. Ta miƙe zumbur tana fita daga ɗakin cikin sassarfa,bata tsaya a ko'ina ba sai a ƙofar shiga bedroom ɗinsa.Ta tura ƙofar a hankali tana sanya kanta ciki, zuciyarta gaba ɗaya na yi mata wani irin nauyi.Idanunta suka sauka a kansa, yana zaune daga bakin bed yana faman danna waya.Sai ta ƙarisa shigewa cikin ɗakin hawayen da take riƙewa na sake kufcewa daga idanunta.Gaba ɗaya ɗakin ya rine da daddaɗan ƙamshinsa, ƙamshin da ke kassara zuciyarta da haifar mata da shauƙi mai tsanani a kansa.Ya ɗago manyan idanunsa ya zube a kanta lokacin da tayi masa tsaye aka, tana masa wani irin kallo daya tsana.Ya ɗauke kai daga dubanta yana faɗin, "Idan ba zama kika zo yi ba kina iya bani waje please!" Hakan da ya furta ya sanya ta sulalewa ta zauna kusa dashi, har lokacin ta kasa ɗauke idanunta a kansa.Cikin rawar muryar dake bayyana dukkanin rauninta a kansa ta furta, "Why AD? Meyasa ba zaka gane cewa ina da girman hakki a kanka ba,meyasa ba zaka daina wannan yawon daren ba alhali kasan kana jefa zuciyata cikin baƙin ciki? Yau tun safe ka fita office amma ban ci arziƙin da ka dawo ba sai cikin wannan tsakiyar daren,hakan ya dace kenan a matsayinka na magidanci mai Iyali?" Ta tsaida tambayar iya nan tana sake kafeshi da idanunta dake zirarar da hawayen takaici da baƙin cikinsa.Ya yi mata wani irin malalacin kallo tare da taɓe bakinsa ya ce, "Hannah sau nawa zan gaya miki cewa irin lifestyle ɗina kenan? Ba zan iya daina zuwa club ba domin nayi sabo da hakan, kuma ina samun farin ciki mai yawa da zuwana wajen.Don me zaki riƙa damun kanki akan abinda baki da ikon hanawa ko sauya ra'ayina a kan hakan? Ba zance miki bana tarayya da mata ba idan ma kishi ne ke rufe idanunki.Sai dai Na sha gaya miki nishaɗi kawai nake yi dasu, amma bana kwanciya dasu.Iyakata dasu just romance ne kaɗai, amma bana tarayya dasu don ni mutum ne mai ƙyanƙyami.Ba zan taɓa iya zura gugata a kowani irin rijiya ba,sai wanda na san ni kaɗai ne na fara huda shi har na samar da gurbin da zan dinga zura gugata a ciki don samun tsaftataccen ruwa.Wannan ya zama karo na ƙarshe da zamu sake magana akan fitan daren ko shigowar daren da nake yi Hannah,coz hakan ba abu ne da zai sauya ba." Ya dakata yana mai janyota zuwa jikinsa idanunsa fes akan ƙirjinta da ya fito sosai ta saman wuyar rigar baccinta.Sai ta lafe a ƙirjinsa tana sakin wani irin silent kuka mai motsa zuciya.Ya sake shigar da ita cikin jikinsa yana sunsunan wuyanta zuwa tsakiyar kanta,wanda ke fidda daddaɗan ƙamshin man gashin da take amfani dashi.A hankali ya kai hannu zai zame hannun rigarta tayi saurin dafewa tana ɗago idanunta da suka rine ta sauke a kansa,cikin wani irin raunin murya ta furta, "Bana so AD, bana son hakan domin na gama gane bani da wani saurin amfani a gunka sai na kwanciya dani, bayan kaje kun gama watsewa da ƴan matan naka a waje." Da idanunsa da suka sauya sosai ya dubeta, dukkanin haƙurinsa na fara ƙarewa.Don gaba ɗaya Remi ta gama kunna shi a club ɗinnan da salonta na son ta yaudareshi ya kwanta da ita, amma bata yi galaba a kansa ba.Ya fincike rigar da ƙarfi yana yin jifa dashi tare da haɗe bakunansu waje guda ya hanata dukkanin damar sakin masa kukan da tayi niyya.Da wani zafi-zafi yake haukata jikinta da salonsa, hannuwansa na kaiwa ko'ina cikin jikinta yana murza son ransa.Sai da ya tabbatar ya gama kashe dukkanin jikinta sa salonsa da sam bata iya tsallake tarkonsa,sannan ya kwantar da ita yana tashi ya zare wandon treequarter dake jikinsa.Sosai ya moreta cikin samun haɗin kanta kamar ko yaushe, don bata taɓa juya masa baya ba duk iya yadda ya ɓata mata rai, tana bashi haɗin kai domin shi ɗin shu'umi ne da ya san kan yadda yake tafiyar da ita a shimfiɗa.Ya iya gamsar da gangar jikinta irin gamsarwar da ake kira kankat! Hakan da ya gane tana da rauni a wannan fannin,kuma ta mato a kansa da yawa,shiyasa yake takata yadda yake so ba tare da ko sau ɗaya ya taɓa tunanin cewa yana cutar da ita da wannan banzar ɗabi'ar tasa ta yawan dare yana tarayya da mata suna rungume-rungume da tsotse-tsotsen juna ba.Sai dai kamar yadda ya faɗi ɗin ne iyakarsa dasu hakan ne kawai, bai taɓa kwanciya da kowace mace ba sai ita ɗin da ta kasance halalinsa wanda shi ya fara buɗeta a ledarta.Bai barta ba sai da ya tabbatar ita da shi sun samu cikakkiyar nutsuwa, sannan ya zare jikinsa yana sauka daga bed ɗin ya nufi bathroom.Ta bi bayansa da kallo tana jin wata iriyar fitinanniyar ƙaunarsa na ninkuwa a zuciyarta.A kan idanunta ya fito ɗaure da towel iya ƙugunsa, lafiyayyar fatarsa na zirar da ruwa don santsin fatar dake garesa yasa sam ruwa baya zama sosai akan fatarsa.Ta maida dubanta bisa kyakykyawar fuskarsa,tana sake tasbihi ga gwanin halitta wanda ya bashi baiwar kyawu tamkar shi ya yi kansa. AD Dukku kyakykyawa ne a jin ƙarshe, wanda ya mallaki cikar halitta da ƙira mai kyau da fisgar hankali.Fari ne sosan gaske don fatarsa har wani furu-furun ja yake yi.Yana da dogon hanci har baka,yana kuma da manyan idanu farare ƙal! Akwai shi da tsayi amma bashi da ƙiba sai murjewar jiki.A taƙaice dai yana da tsananin kyawun halittar da ke fusgar zukatan ƴan matan da suke hana rayuwarsa saƙat da bibiya.Shi a karan kansa ya san ya gama haɗuwa, musamman da Allah ya yosa cikin masu hannu da shuni.Kuma ya kasance wayayyen da ya samu buɗewar ido a turai, wanda boko da tsantar wayewa ya taka rawa wajen samar masa da wata iriyar rayuwa ta holewa.Hannah ta lumshe ido tana jin wani zafi-zafi a zuciyarta sakamakon irin baƙin cikin da take kwasa akan yawan darensa da kuma ƴan shaye-shayen ƙwayoyi da yake yi.Waɗanda take ganin suke sanya shi zafin kai da ƙeƙashewar zuciya yana zuba rashin mutuncinsa yadda yaso.Don ko kaɗan AD Dukku bashi da isasshiyar kunya a idanunsa,ba kuma ya tsoron uban kowa.Yin kominsa yake kai tsaye cikin gadara da izzarsa tamkar wanda ya haɗa jini da sarauta.Hannunsa da ya kai ya ɗane idanunta ya sanyata sake narke fuska tana dubansa, ya balla mata wani irin harara yana faɗin, "Cinye ni zaki yi da wannan kallon ba zaki tashi ki tsarkake jikinki ba alhali kinsan bana son kwana da najasa ko?" Yadda ya yi maganar cikin tsare gida yana cigaba da banka mata harara ya sanya ta sakkowa daga bed ɗin.Ta kai hannu don ɗaukar rigarta dake yashe a tsakar ɗakin, amma kallo ɗaya ya yi mata ta fasa ɗaukar rigar, ta yi gaba ta nufi hanyar bathroom ɗin.Ji take tamkar ta kifa don tsananin kunyar dake ɗawainiya da ita,domin tasirin idanunsa da ke biye da ita take ji har cikin ɓargonta.Shi kam taɓe baki ya yi lokacin da ta ɓacewa ganinsa, yana sakin ƙaramin murmushi...!


*

Misalin ƙarfe biyu da wasu mintuna na tsakiyar daren,motoci biyu dake ɗauke da manyan gawurtattun ƴan fashin suka shigo gate ɗin gidan Alhaji Kabeer Dukku.Mai gadin suka fara gamawa dashi ta hanyar ɗauresa tamau ƙafa da hannu,bayan sun zamge masa baki suka yi jifa dashi a gefe guda.Kusan rabinsu zagaye gidan suka yi baki ɗaya,hannunwansu riƙe da bindigogi.Yayin da asalin ogan nasu da wasu daga cikin Yaran nasa suka doshi side ɗin Gwaggo.Yanayin yadda suka doshi side ɗin kai tsaye zai baka mamaki,domin kamar dama can sun san kan komi na gidan ne.


Har cikin ɗakin baccin Alhaji Kabeer Dukku suka taso ƙeyar Gwaggon kaduna da Inna Mairo suka kaisu.Daddy da Momy dake manne da juna cikin Duvet suna sharan bacci,sai jin mutane sukai a kansu tamkar almara.Suka tashi a firgice sakamakon buga gadon da ogan ya yi da ƙafansa da ƙarfin gaske.Ƙaran ya sanya dukkaninsu farkawa a razane suna yin ido huɗu da mala'ikun duniya.Wani irin firgici ne ya kama zuciyar Momy, ta wani zabura zata ƙwala ihu ogan ya yi saurin ɗaura mata kan bindiga akai yana hanata yi musu ihu.Sai ta sulale ta sakko daga kan gadon dukkanin jikinta na ɓari,gashi rigar bacci ne a jikinta da bashi da wani kaurin kirki.Daddy suka nunawa bindiga tare da sanar dashi cewa kuɗi ko rayuwarsa da ta Iyalinsa.Cikin matuƙar tashin hankali da shiga ruɗu yake roƙonsu karsu kashesa ko taɓa Iyalansa,indai kuɗi ne zasu samu ko nawa suke da buƙata.Ogan ya jinjina kai yana yima ɗaya daga cikin Yaransa magana akan ya fara da kashe dukkanin wayoyin su Daddyn,kafin su tasa ƙeyar Momy suna bata umurnin nuna musu sauran ɗakunan da ke side ɗin.Lokacin da aka taso ƙeyarsu Najma da Nasreen zuwa falon ne,hankalin Inna Mairo ya sake tashi sakamakon ganin yadda aka fito dasu cikin shigan da bai gama rufe tsiraicinsu ba.Don rigunan bacci ne a jikinsu waɗanda sam ba masu kauri bane na shan iska ne.Daga Najma har Nasreen ihu suke son yi amma an rufe bakunansu babu halin yin hakan,sai mazari kawai jikinsu keyi na tsabagen shiga tashin hankali.


Ogan ya juyo ya sauke idanunsa akan su Najma yana waiwayawa ya dubi su Daddy ya ce, "Dama akwai ƴan mata a gidannan?" Daddy ya gyaɗa kai mummunan tashin hankali na bayyana a kan fuskarsa. Idanunsa ogan ya sauke akan Najma wacce ke dab da shiɗewa tsabagen yadda take cikin firgicin ganin waɗannan mutane da ake kira da mala'ikun duniya a gabanta.Wani irin kallo yake bin ta dashi daga sama har ƙasa, kafin ya ɗauke ganinsa a kanta ya mayar kan Daddy da hankalinsa yafi na kowa tashi a wajen ya ce, "Ranka ya daɗe naga kayan marmari mai ƙayatarwa a gidanka,don haka zan ɗan huta da ita kaɗan daga ciki." Ya ɗauke ganinsa akan Daddy ya mayar kan ɗaya daga cikin Yaransa da suka taso ƙeyar su Najma ya ce, "Shiga min da wannan black beauty ɗin kayan daga ciki." Yaran nasa ya janye Najma zuwa ciki tana wani irin fisga tamkar zata shiɗe.Nasreen da Gwaggo da Momy tare da Inna Mairo ma dukkaninsu jikinsu ya ɗauki rawa,bakunansu na son fasa ihu amma babu halin hakan don bakin a ɗaure yake.Ga kuma ƙattin da ke tsare dasu da bindigogi a hannunsu.A kan idanunsu ogan ya bi bayansu Najma zuwa ɗakin baccin Nasreen, aka yada ita bisa bed ɗin daidai da shigowar ƙaton mutumin da idanunsa ke rufe da baƙin maks,ƙwayar idon kawai ake iya gani jajir a waje. 


Daga can falo Daddy Kabeer Dukku ne ke ji tamkar ransa zai fita sabida shiga tashin hankali,don bai taɓa ganin tashin hankali makamancin wannan da yake ciki a rayuwarsa ba.Ihun da Najma tayi lokacin da yake cin galabar shiga mutuncinta,shi ne ya janyo hankalin Inna Mairo zuwa ga sulalewa ta sume gau a wajen.Momy da Nasreen ma sumewar sukai sabida yadda ihun Najma da aka kwancewa baki don sai da ya tsotse saƙo da lungun bakinta tas da salon kiss ɗinsa.Tsayin lokaci suka ji ta tsaya da yin ihun da take yi, sai ga mutumin ya fito daga ɗakin yana gyara zaman wandonsa.Fuskarsa na fidda wani irin murmushi,wanda ya sanya zuciyar Gwaggo sake shiga ƙunci.Ya taka zuwa gaban Daddy yana kai hannu ya fincike abinda aka ɗaure bakinsa da shi.Kamar jira Daddy yake yi ya saki wani irin kuka mai cin rai tamkar ƙaramin Yaron goye, domin tunda ya tabbatar an ɓata rayuwar Najma yaji komi ya kwance masa.Ogan ya kai hannu ya shafa kansa tare yi masa alamu da ya yi shiru.Ya buɗe baki cikin gadara ya ce, "Bar kuka Alhaji banyi ban ruwa a cikin gonarta ba, daga waje na zubda ruwan.Don haka bana tunanin ko mun tafi zan bar baya da ƙura,abinda kawai zaku yi ku kaita asibiti a ɗinketa da safe domin nayi ɓarna don taƙi bani haɗin kai.Tana da matuƙar daɗin da ban taɓa jin irinsa ba,da ƙyar na iya barinta ba don na gamsu ba." Ya kai ƙarshen maganar yana ɗane bakin Daddy da ya kasa cewa komi sai rawar baki yake,hawayen zallar baƙin ciki da takaici na cin zuciyarsa.  


Uku da mintuna kusan arba'in suka gama operation ɗinsu suka bar gidan,bayan sun kwance ɗaurin da sukaiwa hannu da ƙafafun Daddy.Jikinsa na wani irin rawa ya nufi Gwaggo ya kwance hannayenta dake zamge da bakinta,suka kwasa a guje zuwa ɗakinsu Nasreen ba tare da sun bi takan Momy da Nasreen da ke yashe a sume a tsakar ɗakin ba. Wani mugun jiri ne ya ɗebi Gwaggon kaduna lokacin da idanunta suka sauka akan Najma dake yashe daga ƙasan bed ɗinsu.Rigar jikinta a yage ana ganin tsayayyun ƙirjinta da suka sha matsa a hannun ɗan fashin,ga gabanta da ya yi face-face da jini,gefe guda ƙazantar da ya fitar ne daga gefe kamar yadda ya faɗi da bakinsa bai yi ban ruwa a cikin gonarta ba.A hankali ƙafafun Gwaggo suka murɗe,ta silale ƙasa tana sakin wani shegen kuka mai razanarwa.Daddy ma kallo ɗaya ya yiwa inda Najma ke kwance ya fice a guje yana kuka kamar ƙaramin Yaro.....✍🏻



 _Kada ki/ko ku bari a baku labarin wannan tafiyar,domin salon daban yake kamar yadda takun ma yake daban.Labarin NUFIN ALLAH...! Labari ne da zai ƙayatar daku ya kuma taɓa zuciyarku domin akwai tarin abubuwan ban tausayi haɗi da soyayyah mai zafin gaske! Ku dai kawai ku fara turaruwan nunawa labarin ƙauna ta hanyar bibiyar free pages da zai fara sauka da ɗuminsa nan bada jimawa ba.Sannan ina so in ga ruwan ƙauna ta hanya sanya kuɗi domin sayen cikakken labarin akan farashi mai sauƙi da zan ambata a cikin free pages._ 


 *Ina miƙa saƙon godiya ga tarin masoya littafaina, dafatan mun sha ruwa lafiya.Allah ya amshi dukkanin ibadunmu da muka gabatar a wata mai alfarma,ya sanya ayyukanmu a cikin mizani Ameen.*




*Pay 500 in to this account number👇🏻* 

 *0504192664 Ibrahim Aisha Dansabo GTbank* *Evidence of payment to this number:**** 

   


🤳🏻 *INA MASU RIƘE DA WAYAR HANNU KUNA TA'AMMULI DA KAFAFEN SADARWA? TO ALBISHIRINKU DOMIN KUWA GA A.ƊANSABO DATA SERVICES.* *TA ZO MUKU DA TSARIN SAYEN DATA AKAN FARASHI MAI SAUƘI. DATA BUNDLES KAMAR NA👇🏻* 

 *MTN* 

 *GLO* 

 *AIRTEL* 

 *9MOBILE* 

 *MONTHLY VADILITY 💃🏻*


 *DUK AKAN FARASHI MAI SAUƘI KUMA A SAUƘAƘE.KE DAI KAWAI KI NEMI A.ƊANSABO DATA SERVICES AKAN WANNAN LAYIN NATA *** DOMIN ƘARIN BAYANI KO BIYAN KUƊINKI DOMIN SAYEN DATARKI A SAUƘAƘE* 💃🏻💃🏻💃🏻




#Lovestory#

#Najma#

#Aysha Ɗansabo Lemu🥰

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.