Free chapter 路 Read without an account
2
by Asmy b Aliyu 路 NIDA RAHEEMA
*ALBISHIRIN KU MUTANEN KIRKI? KUNGIYAR HASKE WRITERS ASSOCIATION*
*TAZO MUKU DA SABON TAKU, SABUWAR FITA, SABON KARUWA, SABON ILIMI, SABON NISHA茒I SABON KARATU SABON AJI.*
*INDA SUKA ZO MUKU DA K'YAYATATUN LITTATTAFAI GUDA 7, WANDA ZASU NISHADANTAR DAKU SU FADAKAR DAKU. WANDA GWARAZAN MARABUTAN KU ZASU GABATAR*
*IBTISAM:- NA AYUSHER MUH'D*
*WATA SOYAYYA:- NA OUM HANAN*
*WASU MAZAN:- NA BILLY S FARI馃拵*
*NIDA RAHEEMA:- NA ASMY B ALIYU馃憚*
*ZO GARE NI:- NA HAJJA CE馃憟*
*KUKAN ZUCI:- NA SLIMZY*
*AZAAD JUNAID (the young billionaire):-NA JEEDDAH ALIYU*
*TAKUN HASKE TOP 10 BATCH A BASU TSAYA NAN BA, ZASU GABATAR MUKU DA WASU SHIRYE SHIRYENSU*
KALOLIN GIRKI TARE DA:- *DEEJARH BERVER*
SHIRIN
YADDA AKE HADA MAGUNGUNAN KARIN NI'IMA DA INFECTION (NI'IMARKI A TAFIN HANNUNKI) TARE DA *MAMAN KHADIJA*
SHIRIN TSAFTA YADDA ZAKI GYARA JIKINKI DA MATSALOLIN JINI TARE DA:- *UMMI AISHA*
*ZASU KARA MUKU HASKE AKAN ABUBUWA DA SUKA SHA KANKU, MATSALAR AURATAYYA MATSALAR INFECTION, MATSALAR NI'IMA, MATSALAR FUTAR ISKAR GABA, MATSALOLI DA DAMA.*
*DUK ZAMU GABATAR DA WANNAN KARATU NE TA HANYAR WAYOYIN SADARWA, WATO WHATSAPP GROUP'S*
GARABASA MAI CIKE DA ALBARKA DA KUMA KARUWA. GABA D'AYA WANNAN AJI ZAIZO MUKU NE AKAN 500 naira only...Nair 蓷ari biyal kacal.
*GA MAI BUKATAR BIYAWA KANSA KO KANWA KO MATA KO YAN UWA YA KASANCEWA DA TAKUN HASKE TOP 10 BATCH A*
*SAI YA TURA KUDINSA TA*
2083371244
Zenith Bank
Aisha M.Salis
*Seka tura shedar biyan kud'inka zuwaga wannan lambar*
+447894142004
*Ko kuma tura katin waya na MTN ta wannan number馃憞馃徏馃憞馃徏*
***
*Shaidar biya ta wannan* ***
*DUK AKAN 500NAIRA ONLY MACCEN DA TA'ISA TA SAN KANTA BAZATA BAR DAMAR NAN TA WUCETA BA!*
*瞥AN NIGER馃嚦馃嚜, ZAKU IYA TURA KU茒INKU 550F TA NITA, AMANA, AL'IZZA, BENIF KO ZEINA GA WANNAN LAMBAR* +227 96 91 36 36 *SUNA* RAHINA daga Niamey.
Gidan babban gidane sosai haka ginin zamani part ukku ne cikin gidan daya na Alhajin su sai na innar su Wanda akwai dakin da aka warewa Abdul-Rahman aciki wato autan innarsu,da kuma nasa wanda idan yaxo suke sauka da iyalinsa,kai tsaye part din innarsa suka nufa hayaniyar yayunsa mata ya rikaji ,Zainab na gabansa Yana bayanta ,da sallama ya shiga babban falon innarsa,Yayunsa mata suka fara yimasa oyoyo wurga ido yake yaga ta inda zai hango innarsa,Aunty bilki taja kunnensa.Ya langabar dakai take fadin"Anty balki inada iyali Don Allah ."ya fada a shagwabance
Aunty Hajara tasa hannu ta karbi Heedaya dake hannun xeey ,
Zainab ta gaishesu fuska cike da fara'a suka amsata wuri ta samu ta xauna.nan sai ga Raheema ta fito daga bedroom ,inna nabinta a baya sai turowa innar baki take tana sanye da kayan islamiyya ruwan toka ,sunyi balain yimata kyau hijab din har kasa haka Yana da hula ,fuskarta faayau idonta ko kwalli bbu tana da wani irin haske mai daukar ido,suna hada ido da Abdul-Raheem ya galla mata wata irin harara gabanta na faduwa ta dauke Kai,
Ke xonan!"yay maganar da kwarin gwiwarsa,
Inna kin gansa kou."ta fada cike da shagwaba ,inna ta daure fuska ta Mika mata naira Hamsin ungo ki tsaya shagon Dan audu ki sai alawa,Banda Rashin kunya bisa titi ."ta Dan ba innar hug tareda fadin ina sonki innata "murmushi innar tayi tana fadin,nima ina sonki dayawa Raheema." ta saki innar tayi waje da gudu ,
Abdul-Raheem ya karaso gaban innarsa yawani rungumota yake fadin sannu da gida innarmu"inna ta masa banxa sai ma kokarin kwace kanta take daga rikon da yayi mata,ya kara riketa gagam,
Abdul-Raheem xan saba maka ni sa'ar kace?"inna tayi maganar a xaxafe ,
Jikinsa lokaci Daya yyi sanyi,zainab har kasa ta xube tana gaisheda inna .ta amsa ba yabo bbu fallasa tabar masu falon,Aunty bilki da Anty hajara suka kalli juna .jikinsu yayi sanyi ,anty balki ta kalli Abdul-Raheem tace jeku ku shirya Abdul sai kufito kuci abinci ,kubar Mamana anan kar a tadata.
****
Kai tsaye part dinsu suka wuce Wanda ke dauke da madaidaicin falo da dakunan barci guda biyu ,sai Kuma madaidaicin kitchen. cikin dakin barcin katuwar katiface da fankar kasa katuwa kalar (Ash colour)sai parlon su mai dauke da wasu irin maroon kujeru, gaba Daya kujerun jikinsu gashi ne suma suna da kyau ,dakin sai kamshin turare yake da Dan karamin fridge dinsu,Yasan wannan gyaran gidan na Yayunsa ne.
Ahankali zainab ta xauna dai daga cikin kujerun tana sauke numfashi ya kalleta ,yace shiga wanka bara naje naga Abdul Rahman ya shigo mana da kayan mu."ko kallonsa batayi ba.tare da Auntan inna suka shigo da kayayyakinsu kayan abincin su inna da tsarabar da suka yo masu aka wuce dasu cikin gida,
Suna gamawa ya dawo part dinsa ,bai samu zainab a falo ba .. sallamar Anty hajara yaji a bakin kofa daga xaune yake fadin shigo mana Aunty"...........sallama tayi tana dauke da katon tire dauke da manyya kulolin abinci da sauri Raheem ya karbarwa Antyn tasa.
"sannu Anty ya fada Yana dire kayan abincin kasa,
Ta kallesa take fadin ina zainab din ??"tana wanka ."to ga abinci Nan
Anty alhaji fa?"kaima kasani Yana kasuwa ,
Yanxu dai kaci abinci an kusa Kiran sallar magrib nasan Yana hanya,ta fada tana barin part din.
***
Wanka yayi ya nufi masallaci Dan har an tada sallah acan ya hade da Alhajinsu Wanda bakaramin murna yayi ba daganin Yaron nasa, Koda aka idar da sallah Abdul-Raheem gida yayo sabida Alhajinsu kaida ne bai barin masallaci sai ya sallaci sallar ishai,
Bai koma part din inna ba part dinsu yawuce yunwa yakeji ,xeey ya samu a falo tana famar Danna waya tana cikin doguwar riga marar nauyi , A hankali ya xauna kan capert ya jawo tiren Abinci ya shiga serving kansa da hadadden tuwon Shinkafa wanda akayi da miyar taushe Wanda ke hade da naman Rago ,,sa
nin Halin zeey bata cin Abincin gidan su ko kwana dari xasuyi ,sai dai ta hada tea Tasha ko ta shige kitchen ta sarrafa Abun da takeso,Yana ci yana lumshe ido rabonsa da yaci tuwo har Yamanta ko na Restaurant bai Kai na innarsa dadi ba,
Hankalinta gaba Daya Yana kan ya'rta ji take tamkar taje ta dauko Abarta,Yana gama cin Abinci ya kalleta yace xai shiga cikin gida wajensu Aunty bilki ko xata bisa ne??"dama Abunda takeso kenan kodan ta dauko ya'rta
Tun daga waje suke Jin ihun Heedaya da Raheema.koda suka shiga falon inna, Heedaya ce a bayan raheema sai kyalkyalar Daria kurum take,da alamar wasan na sata nishadi,tana Kuma ganin doctor ta fara kokarin sauka kan Raheemar,da gudu ta karaso ta kankame Daddynta dagata sama yyi suna Daria ,dama raheema da Heedaya ne kawai a falon.Ahankali Raheema ta karaso gaban doctor ta hade hannayenta biyu a baya ,wani irin murmushi ne dauke akan fuskarta.budar bakinta take fadin"ka burgeni Yayan mu jiyarda kake wasa da ya'rka ."wlhi nima xanyiwa Alhaji magana Aure nakeso!"ta fada tana Ya'r sakin dariar jin kunya,girgixa Kai Abdul-Raheem yyi Yana mamakin wanan yarinyyar duka- duka shekarun Raheema nawa?"har da xata fara xancen wani aure ba zato taji ya damkar mata kunne yaja da karfi ,a hankali ta saki karar axaba wayyoni"
Uban wa yake koya maki waya'nnan abubuwan?"ta turo baki take fadin to ba kawata Nana bace tace kullum da daddare sai mijinta yasha mata Nono!!"tayi maganar sounding so very serious."karaf a kunne inna,dai-dai Kuma lokacin ta shigo falon sukayi ido hudu da Abdul-Raheem wata irin kunyyar innarsa yaji ,,Raheema ta turo baki ko ajikinta take fadin ni wallahi aure nakeso!"nagaji da wannan shegen bokon
."Haka kawae a hana mutum jin ddi,
A fusace Abdul-Raheem ya buge bakin ,wata irin axaba taji bakin nayi.
"Raheema xo kiwuce dakin ki inna ta fada fuska bbu wasa,lokacin Daya Raheema taji jikinta yayi sanyi bata son taga innarta na fushi.tana shiga tawani irin bugo kofar,cike da bacin rai Abdul-Raheem ya fara magana."inna yaushe Raheema taxama haka?"yaushe aka haifi Raheema,inna meyasa kike barinta tana xuwa gidan kawayenta masu Aure?"wata irin harara inna kebinsa daita,to sannu ubana!"Raheema Bata isa Aure bane?"budar bakinsa yyi xaiyi magana,ta shige kitchen tabarsa sake da baki,dai-dai lokacin Aunty bilki da Hajara sukayi sallama.
Sai lokacin ya lura da xeey dake harde akan kujera tana kallonsu kamar Tv.Aunty dama baku wuce ba."Aunty hajara tabasa amsa dama sun leka makwafta anyi haihuwa,sai sun gaisa da Alhajinsu xasu wuce ,ya mikawa Aunty Hajara Heedaya
Yace shi ya tafi masallaci....
#NIda Raheema
#Asmy b Aliyu