Free chapter 路 Read without an account

7

by Asmy b Aliyu 路 NIDA RAHEEMA




HASKE WRITER'S ASSOCIATION....

Free page.



 *TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A*馃挭


*ALBISHIRIN KU MUTANEN KIRKI? KUNGIYAR HASKE WRITERS ASSOCIATION*

  

*TAZO MUKU DA SABON TAKU, SABUWAR FITA, SABON KARUWA, SABON ILIMI, SABON NISHA茒I SABON KARATU SABON AJI.*


*INDA SUKA ZO MUKU DA K'YAYATATUN LITTATTAFAI GUDA 7, WANDA ZASU NISHADANTAR DAKU SU FADAKAR DAKU. WANDA GWARAZAN MARABUTAN KU ZASU GABATAR*


*IBTISAM:- NA AYUSHER MUH'D*


*WATA SOYAYYA:- NA OUM HANAN*


*WASU MAZAN:- NA BILLY S FARI馃拵*


*NIDA RAHEEMA:- NA ASMY B ALIYU馃憚*


*ZO GARE NI:- NA HAJJA CE馃憟*


*KUKAN ZUCI:- NA SLIMZY*


*AZAAD JUNAID (the young billionaire):-NA JEEDDAH ALIYU*


*TAKUN HASKE TOP 10 BATCH A BASU TSAYA NAN BA, ZASU GABATAR MUKU DA WASU SHIRYE SHIRYENSU* 


KALOLIN GIRKI TARE DA:- *DEEJARH BERVER*


SHIRIN 

YADDA AKE HADA MAGUNGUNAN KARIN NI'IMA DA INFECTION (NI'IMARKI A TAFIN HANNUNKI) TARE DA *MAMAN KHADIJA*


SHIRIN TSAFTA YADDA ZAKI GYARA JIKINKI DA MATSALOLIN JINI TARE DA:- *UMMI AISHA*


*ZASU KARA MUKU HASKE AKAN ABUBUWA DA SUKA SHA KANKU, MATSALAR AURATAYYA MATSALAR INFECTION, MATSALAR NI'IMA, MATSALAR FUTAR ISKAR GABA, MATSALOLI DA DAMA.*


*DUK ZAMU GABATAR DA WANNAN KARATU NE TA HANYAR WAYOYIN SADARWA, WATO WHATSAPP GROUP'S*


GARABASA MAI CIKE DA ALBARKA DA KUMA KARUWA. GABA D'AYA WANNAN AJI ZAIZO MUKU NE AKAN 500 naira only...Nair 蓷ari biyal kacal. 


*GA MAI BUKATAR BIYAWA KANSA KO KANWA KO MATA KO YAN UWA YA KASANCEWA DA TAKUN HASKE TOP 10 BATCH A* 


*SAI YA TURA KUDINSA TA* 


2083371244

Zenith Bank

Aisha M.Salis


*Seka tura shedar biyan kud'inka zuwaga wannan lambar*


+447894142004


*Ko kuma tura katin waya na MTN ta wannan number馃憞馃徏馃憞馃徏*


*** 

*Shaidar biya ta wannan* ***


*DUK AKAN 500NAIRA ONLY MACCEN DA TA'ISA TA SAN KANTA BAZATA BAR DAMAR NAN TA WUCETA BA!*


*瞥AN NIGER馃嚦馃嚜, ZAKU IYA TURA KU茒INKU 550F TA NITA, AMANA, AL'IZZA, BENIF KO ZEINA GA WANNAN LAMBAR* +227 96 91 36 36 *SUNA* RAHINA daga Niamey.



 Haule me aka dafa a lunch??''shinkafa da Miya."hajjo aunty ta juya kan Mami tana fadin Mami xaki iyaci naga bakiyi break fast ba?"Mami ta girgixa Kai tana fadin ki hadamin Lipton sa'annan ki soyamin egg guda3 da haka haule ta juya ta koma kitchen ,yanxu Mami ya xakiyi da yarinyyar Nan.''Hajjo Aunty ta fada cike da damuwa,Ni wlhi jikina yayi balain sanyi ".kawai xan amince ta auresa ita xataji ajikinta ,,cike da mamaki hajjo Aunty ke fadin meyasa xaayi yarda takeso Mami."ta fada sounding so pissed up.Hajjo zainab ba yarinyya bace .''Amma Mami xai jira ta gama karatu kou?''baxata xaunamin da wannan shegen matsiyacin agida ba,ganinsa ma xuciyata bugawa take kawai ayi Auren tabarmin gida.."Amma Mami ........!"Hajjo plz mami ta fada tana dagawa hajjo Aunty hannu,Nan take Mami ta daga waya ta Kira kanin mahaifin zainab tana shaida Masa xaa xo gaisuwar zainab ."sosai Alh.mus'ab yasha mamaki Nan sukayi sallama,ki fadawa zainab musaddiq Dan gold din nata yafito Ni na shirya....."Yarda Mami ke magana ya tabbatar da hajjo Aunty cikin mugun fushi take......daki ta samu xeey tsaye a bakin window tana waya, hajjo aunty ta dde tana kallonta .ganinta a dakin yasa xainab katse wayar ,fuska a daure take fadin"ki fadawa Dan gold din naki yafito ayi maganar aure Mami ta shirya."wani irin tsallen murna xeey ta daka,Dan Allah Hajjo aunty da gaske kike?''zainab ta fada sounding so very happy?''dama ina wasa dake ne'' Zainab idan Kika yarda kikayi wannan Auren xakiyi mugun da nasani wlhi."jamia sai dai kiga wasu sunayi badai a gidan aurenki ba,Dan da xarar an daura sai ciki ,daga Nan xaki fara Tara ya'ya ina kuma maganar karatu."Hankali tashe zainab ke fadin"ai yace idan mukayi aure xan cigaba da skull,kuma maganar ciki ki daina wannan maganar Allah ya sauwake ."nida ciki Sai nagama karatuna na fara aiki."zeey musaddiq ta karasa maganar cike da kwarin gwiwa, murmushi kurum hajjo aunty tayi.da dare suna waya da Abdul-Raheem take fada Masa sakon Mami ba karamin murna yayi ba,yasan idan innarsa taji wannan labarin har goyasa sai tayi sabida farin cikin abunda ta dde tana jira,washe gari bai samu damar xuwa Gumeel ba,sabida aikinsa sai week end ya samu xuwa.Alhajinsu ba karamin farin ciki yayi ba,sabanin innarsa da batayi wani farin ciki da xancen ba."Inna abunda kikeso ne xanyi meyasa bakya farin ciki?''ya fada a sanyaye,, Abdul-Raheem bawai bana farin ciki da wannan Auren bane,ka tabbatar ya'r gidan dattako ka dauko Mana?''kasan yarda ya'mmatan birni suke."murmushi Abdul-Raheem yayi gamida kamo hannun innarsa Yana fadin"Inna zainab Yar mutunci ce sai ma kin ganta xaki tabbatar da haka ,xakiyi alfahari da samun suruka irinta innata."Abdul-Raheem ya fada cikin sanyi murya , murmushi Inna tayi tana fadin Allah ya tabbatar da alkahirinsa acikin rayuwarka Abdul-Raheem ya kareka da dukkanin sharri.!"Amin innata........"kwanan sa Daya ya juya sabida aiki ,kamar yarda mahaifinsa ya Masa alkawari Yana kwana biyu da komawa waliyansa suka je nemarwa Abdul-Raheem Auren gidan kanin mahaifin zainab Wanda Yake xaune acikin hotoro......sun samu tarba ta musssamman a wajen kanin mahaifinta ,mutun ne Wanda ya San mutuncin mutane an karrama waliyan Abdul-Raheem fiye da tunaninsu,an yanka sadaki dubu dari.nan take suka biya ,ya samasu Aure Nan da wata biyu masu xuwa kamar yarda mahaifiyar yarinyyar ta tsara.....Yau Abdul-Raheem ya daukota daga skull Dan ya hanata kula kowa ,ya fada Mata yanada tsananin kishi .haka itama ta masa alkawarin baxata Kara kulawa kowa ba,sun dan jima a mota suna hirar su ta masoya kafin yay Mata sallama.tana shiga falon gidan su tayi ido biyu da bakuwa ta mussaman wani irin ihun murna ta saka tana kankame Yar uwartata ,cike da jin ddi take fadin "You did not tell me xaki xo yau Addah ma'u .''Ina Haleem?''ta fada tana duba falon,ma'u ta wara ido tana fadin sun fita da Mami." gaskiyya nayi murna bara naje na fito akwai magana."

Asma'u musaddiq ta girgixa Kai tana fadin"I know dat zeey musaddiq ta fada da murmushi a fuskarta.da haka xeey ta nufi room dinta tana rage kayan jikinta wani irin farin ciki takeji ganin Yar uwarta taxo..........dama gidan kwana biyu Yana Mata wani iri daga Mami har hajjo aunty sun fita sabgarta ,Mimi Kuma tana bording school shiyasa kwata2 Bata jin ddin xaman gidan ,Abu kadan Mami xata hauta da masifa......


Asmy b Aliyu#

Thank you#


Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.