Free chapter 路 Read without an account
15-16
馃崜馃崜
馃崜```
Fiction 15
```Dagowar da za tayi kuwa su ka yi ido hudu...
Almost 10 seconds su na kallon juna, yayin da Hauwa ta sauke kanta kasa sabo da wani irin kwarjinin sa...
Ahankali ta mike zata wuce...ya tsaida ita, chak ta tsaya daga tafiyar da take yi...
Wani killer smiling yake yi. A bangaren Hauwa gaban ta ke dukan uku uku(LOL馃槂)```
"Haka za abar bako shi kadai"?
Ta tsinkayi maganar sa ```...
A jiyar zuciya ta yi!
In ka gama zan dawo
Cewar Hauwa
"Zan fi jindadin abincin idan kina nan, yana kallon ta tare da kashe ma ta ido daya...
A hankali ta dawo ta zauna ta na murmushi...
Ya na cin abinci amma idonsa na kanta```
Ina ma ace su zauna haka har abada, da ya fi kowa ```farin ciki( ni kuma na ce anya... Usman ba ka zurma ba kuwa馃槀lol...)
After ya gama cin abinci,ta gabatar da yan uwanta,a ka sake gaisawa...
Ana haka kuma sai ga cousin dinta Lubna tashigo, ita ma suka gaisa
Su ka ci gaba da fira sosai, kamar dama can sun San Usman...```
```
Kiran sallah ne yasa suka fita zuwa masallaci shi da yaya Ahmad.
```Tsarabar``` da Usman ya kawo ne suke budewa
Leda daya kayan su turaruka *ne designer's
Dayan ```kuma``` su chocolate dankare da ledar...
Kowa na taya Hauwa murna
Haka dai su ka garzaya gidan su Hauwa
Sabo da Usman zai gaisa da su ABBA```
_
Da sallama suka shiga cikin Falon,yayin da Abba ya taso yana Cewa "maraba da Dana...tare da ba shi hannu
Usma duk kunya ta kamashi, sabo da be taba zuwa gidan surukai ba* .
Abba ya zaunar dashi agefen damansa yana tambayar shi, ya hanya da kuma mutanan gida?
"Lafiya ```lau suke Abba, nasame ku lafiya? yana maganar kansa duke.
Ummi ce ta kawo mishi ruwa,tare da kara tambayarsa, hanya?```
"Abba ya fara ```dacewa``` "
"To Alhamdulillah naji dadi da ku ka daidaita kanku, duk da ita Hauwa bata yi muna bayani sosai ba,
Amma yanzu tunda ga ka akwai wasu tambayoyi da zan yi ma ka ,Ina fatar za ka bani amsoshin su,kasan sha'anin Aure ```sai``` da bincike``` .
" ```Hakane Abba``` "
Haka Abba ya sa Usman gaba yana yi mishi tambayoyi,daga karshe tambayar da yayi ma Usman ne ya sa kayan cikinsa suka fara yamutsewa`````` .
馃崜馃崜馃崜馃崜
馃崜馃崜
馃崜
16
"Ina ku ka hadu da Hauwa, sabo da a bayanan ka, kace daga ARGUNGU kake ko"?
Garin tsoho mai dakawa yara kashi(LOL馃槂)
"To, Ina jinka" cewar Abba ya na murmushi
"Am...emm...A school of nursing muka hadu,a lokacin da nakai ma Abokina ziraya".
Ya fada kansa a sunkuye.
Azuciyarsa kuma yana mamakin yadda ya hada wannan zance . Zufa kawai ke karyo mishi. Bai gama maganar zuci ba,Abba ya kara jeho mishi wata tambayar, cewar "kasan Hauwa Bazaurace "?
Usman ya ce "Eh Abba,na sa ni".
Abba ya sake tambaya, "ka San kuma tana da diya?".
Usman ya kara amsawa da "Eh,duka na sa ni ,Abba".
Abba yayi murmushi sannan ya ce "Masha Allah. Miye ra'ayinka game da Hauwa?
Shin ka shirya Auren ta? Kuma gida an yarda ? "
Usman ya amsa da "Abba Auren ta zan yi" yana yi yana sosa Kai don kunya, fuskarsa na kallon kasa, sannan ya sake cewa "gida an yarda" duk da bai ji dadin yadda ya yi wa Abba karya ba,Amma bai da zabi na fadar haka.
"Toh Alhamdulillah, komai yayi kyau. Sannan Ina so idan ka tafi gida,ka turo magabatanka, ni kuma zan sanar da madaurin Auren ta,sai ku iske su". Cewar Abba.
Wani dadi ya kume / kama Usman,ya kasa rike murmushin sa,har yanzu fuskarsa a done kasa . Yace ,"insha Allah Abba, nagode. Allah ya kara lafiya da girma".
"Ameen Ameen,ai ba komai ka zama Dan gida yanzu, cewar Abba.
Haka dai yayi sallama da kowa,ya kama hanyar ARGUNGU,yana mai addua Allah ya sa Mama ta yarda,da wannan Auren....
Himm..shin kuna ganin za ayi wannan Auren?
Ko kuma akwai wata matsala,wadda zata sa a fasa Auren?
Toh,in ma akwai ta,daga wane bangare za ta fito?
Usman ko Hauwa...?
yar mutan Argungu 鉂わ笍