Free chapter 路 Read without an account

Chapter 7-8

by salmeert sani salman 路 BOYAYYEN YARIMA

馃憫馃憫苼OYAYYEN YARIMA馃憫馃憫

(MUTANEN DAJI).



BY.


瞥AR LELEN ROYAL STAR.




*馃専ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION馃専*

    {ROSWA}


***

 *_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad鈥檃karwa, ilimantarwa da kuma nishad鈥檃ntarwa_*

_(ROSWA) _Ruwa kad鈥檃i ke maganin k鈥檌shi__




*Al茩alaminmu 瞥ancinmu*



    It's Paid book.



PIt's Paid Book.




P.11-12.




     Cikin wani Zafin nama suka jaa baya tare da sara masa, inaa baya ma ganinsu, burinsa ya ga Uban waye ya tare wa Mutane hanya, wanda har ya haddasa Go-slow haka, Kamshin Turaren Roja and Giorgio Armani, da ya dake hancinta ne, yasa ta wani jaa numfashi, tare da lumshe golden Eyes nata.


    Jikinta ta ji yay wani irin sanyi, kasala ta saukar mata, "Uban waye ya tare hanyar nan?", ya fada cikin tsawa, inda-inda suka fara yi dukkansu, ita kuwa kasalar da ta saukar mata ce ta hanata ko motsawa , Sandar hannunta ta fara dogarawa da som komawa Mota sakamakon wani sanyin zazza蓳in da ya saukar mata

, bata An kare ba ta ji an jaa gyalen Abayarta, juyawa tayi, tana juyawa taji an kifa mata wani wawan mari, da yay sanafiyar kifawarta jikin mota kanta ya bugu da jikin mota, "Ke Yar gida Uban waye da zaki zo kiyi Locked Hanya, ki tsaya kuma kina hurawa Mota Hanci , Ana miki magana kina wucewa, ?", ya fada ranshi na tafarfasa, take idanunshi suka ka蓷a suka yi jaa, Abin ka da mutumin da bai iya fushi ba, in kuma yay saukarshi wahala ce, Naman jikinsa har wani rawa, yake jikinsa na 苼ari , tura motar yay iya 茩arfinsa, sai gashi ta koma gefe, Umarni bawa Motocin bayansu , dan-danan gurin ya koma ba kowa, shiga motarshi yay ya bar gurin.



        Tun da ta kifu bata dago ba, saboda muguwar buguwar da kanta yay, wanda ya haddasa mata wani fitinannan ciwon kai, marin da yay mata kuma ya haddasa mata wani irin ku蓷ar kunne, take yanke jijiyoyin idanunta suka fara mata wani Amsa kuwwa, ji take suna mata wani zut-zut-zut ga wani yaji-yaji da take ji , glass dinta kuwa tuni ya watse a 茩asa.



     Dakyar ta iya lalu蓳ar sandarta ta dauka, mi茩ewa tayi tare da fara dogarawa zuwa gurin motarta, da sauri Aka tayar da motar suka matso mata da ita,bu蓷e mata suka yi ta shiga.




     Gidan Uncle Aseef din da bata je ba kenan sai dai suka koma gida, Rana Yini tayi kanta na mata wani irin masifaffan ciwo ga zazza蓳i da ya rufeta, ko numfashi bata iya yi, kunne ku蓷a idanu na ra zubar da ruwan hawaye.




      10:00pm Sitti ta turo 茩ofar Bedroom din, ganinta ku蓷un蓷une a cikin bargo, ga numfashinta na fita a wahalce yasa da sauri ta nufi inda take, zama tayi a gegen bed din tare da fara yaye mata Bargon, cikin kulawa ta sanya hannunta jikin wuyanta, da sauri ta dauke hannunta, Cikin tausayawa tace "mai yake damunki ?", Cikin kukan da tun dazun bata samu damar yinsa ba sai yanzu, tace "Kunne ku蓷a, zazza蓳i, ciwon kai", ta fada idanunta a rufe.




     Cikin damuwa da tashin hankali, tace "wannan cieo kan ba na zama bane, bari na kira Yayanku muje Asibiti" ta fada tana ficewa.



     Bata dauki lokaci mai tsayi sosai ba ta dawo ita da wani kyakyawan Saurayi mai jini a jika, son kowa kin wanda ya rasa, Sitti ce ta kamata suka fita zuwa mota, babu nisa sosai tsakaninsu da Medical Hospital din garin, hakan yasa cikin sauri aka Amsheta,Doctors ne suka rufu a kanta , basu dade ba sosai suka fito.......Haushi da ya ishi Rayuwarsa ko inda zai je din fasa zuwa yay ya koma gida, yana zuwa ya yi parking motarsa a Parking space, ta 茩ofar baya ya shige part dinsa, yana shiga ya wuce Bathroom dinsa , ruwa ya sakar wa kansa, yana jin zafin zuciyarsa na sauka, jikinsa har wani zafi yake fitarwa, idanuwanshi kwa ruwan zallar 蓳acin rai ne kwance a cikinsu, bai san mai yasa yake 茩ara jin 蓳acin rai ba, wani tu茩u茩i yake ji yana kara turnu茩esa.

bayan ya fito, vest da Wani Three quater ya sa, turare ya fesa, tare da sanya Bluetooth A kunnansa, wayarsa ya dauka ya fito, yana magana A fiffisge.



    "Zaki!".Amma ta fada tana kallonsa, A hankali ya juyo ya zuba mata Idanuwansa da suka dan fara washewa daga jaan da suka yi, "Ga Abin cin ka fa", ta fada tana nuna masa Dining, hannunsa ya dan ka蓷a mata kafin yace "Coffee!", yana fa蓷ar haka ya zauna Akan kujerar da ta zaunar da shi 蓷azun.

da Kanta ta ha蓷a masa

Coffee'n Cikin wani kyakyawan Mug mai kyau, ta zuba masa Coffee'n yana turiri ta kawo masa, cikin kulawa tace "Gashi" Mi茩a hannunsa yay ya 茩ar蓳a, cikin jin dadi yace "Thanks Amma", shafa tulin gashinsa tayi, tare da zama kusa da shi.



     Shan Coffee'n ya shiga yi da zafinsa,gefe daya kuma yana Amsa wayar da ta茩i 茩arewa, time to time yana duban Babban Agogon da take Sa茩ale a Bango.




       Tun yana Amsa Wayar cikin jin dadi, har ya kai ga ya gaji da wayar, yana Amsata ne kawai ba dan jin dadi ba, har ya kai ga sai ya jima sosai kafin ya furta magana daya, Kusan 1 hour kafin ya gama wayar da yake, bayan ya gama ta tambayesa a kawo masa Abin ci, girgiza kansa yay Alamar ya 茩oshi, "Na kusa fara Maka 蓷uran Abin ci tunda baka ci ", ware manyan idanunshi yay da matu茩ar Mamaki, "Eyyi ka kalle ni da kyau, 茒ure zan fara ma".



    "Ana wa Manya ma ?", ya fada yana kama hannunta, Cikin tsokana tace "ko ba'a musu kan ka za'a fara ", kwa蓳e fuska yat, kafin ya furta "ni kam na Girma Amma", dariya tayi tare da cewa "No har yanzu Small Boy ne kai", murmushin da ya bayyana lo蓳awar Beautiful Point nasa, da kuma ya bayyana Fararan Siraran Ha茩oransa masu wani irin sheki na musamman ga Kamshin Mouth Freshener da yake fita a Ciki ya washe, "Na girma ni kam", jinjina kanta tayi tare da cewa "I see. na ga ka koma Babban Mutum, Sai Aure", dandanan ya mayar da fuskarsa kamar yarda yake 蓷azun kadaran kadahan.




      Numfashi ta fesar , tana kallon yarda ya chanja yana yin fuskarsa lokaci daya, ta lura duk yarda yake Nisha蓷i da ta masa maganar Aure dandanan Annurin Fuskarsa yake daukewa, Hannayensa, ta kama tare da gyara zamanta Alamar zata mishi magana mai matu茩ar Muhimmanci.




     Idanunshi gaba daya ya zuba mata, yana sauraron Abun da zata fa蓷a, "Mene Matsalar ?", kallonta yay da rashin fahimta, "I don't have Any Problem with that, " ya fada yana lumshe idanunshi.



       "Ya zaka ce You don't have Any problem, ina ga sai na samo wata na Aura maka , tunda kai ba zaka iya dubawa ka fitar ba", ta蓳e bakinsa yay, chan ciki yace "Uhmmm Aure dai.!", "Mai kace ?" ta fada tana harararsa, tura karamin bakinsa ya yi, tare da kwantar da kansa A bayan kujerar .




     "Hayaniyar Mai ake yi haka ?", Abdel Fattah Al-burhan ya fa蓷a yana shigowa cikin parlor, "ni da Zaki man, shi kullum baya son Maganar Aure, ya fa蓷a mana in basa da lafiya mu nema masa magani, ko kuma Aljana ce ta Auresa", Ware manyan idanunshi yay a kanta, sai kuma ya kalli Abdel Fattah Al-burhan.



     "Ha蓷i yake son mu nema masa", Abdel Fattah Al-burhan ya fa蓷a yana kallonsa ta 茩asa ido, "Abba bana so", ya fada idanunshi a Lumshe, "mai din ?", ya fada yana gyara zamansa, kasa fa蓷ar komai yay, "Ina yar gidan Gen.Abideen Course Mate nasa, ina ga da ita zamu ha蓷asa", da Azababben Sauri ya bu蓷e idanunsa, har bai san sanda ya wuntsila zuwa Gaban Abdel Fattah Al-burhan , ya zauna a 茦asansa , tare da dafa 茩afafunsa ba, "Abba Bana son Mumu Girl din nan, Wlh da na Aureta gwara na mutu ban Aure ba", kallon kallo suka yi A Tsakaninsu don sun bala'in sanin yarda ya tsani Mutuwarsa Haka ya tsani Yarinyar .



     "Maganata babu Fashi gobe ma zan je na tambayo maka Aurenta", kamar zai yi kuka, ya furta "Amma!". " Nima Tuni na Amince", "Auzubillah!", ya fada yana rumtse idanunsa, kamar wanda ya ga ko yaji wani tashin hankali, "Tana da wani Matsala ne da baka sonta har haka ?", ta fada tana kallonsa.



    "Amma dan baki san Yarinyar nan bane", wani kallo ta masa kafin tace," kai ne ma ka haifeta 茩arewar sani ai, ka bani Amsar tambayata kawai", jujjuya kansa yay tare da tsuke bakinsa.



    Zuba masa idanu duk suka yi suna ganin yarda yana yinsa gaba daya ya muzanta, wani 茩unci ya kama zuciyarsa, sai numfashi yake saukewa da 茩arfi-茩arfi

.




     Da sauri ya tashi ya fita, Garden din gidan ya nufa, domin sha茩ae Sanyayyiyar Iska, don gaba daya Yana yinsa ya Gur蓳ata.



     Yana shiga ciki wata sanyayyiyae iska mai tattare da feshin ruwa ya bugesa, wani numfashi mai matu茩ar dadi ya jaa, yana jin wani iri,bai san mai yasa ba baya son Ana masa wata maganr Aure, ba wai dan bashi da Abun da zai ri茩a mace na A'a, yarda abun da zai iya ri茩a mace goma ma in Ana yi, Amma shi yanzu yana gani he's too young da yay Aure, ban da ma haka, bai ta蓳a ganin macen da ta kwanta mishi har yake ji zai iya Aurenta ba.



     Sanyayyen Numfashi ya fesar, tare da shafa kyakyawan ba茩in bear dinshi, hannayensa yasa cikin Bear ya shiga dan jaansa, idanusa a lumshe, yana jin daddanan sautin kukan tsutsaye mai dadi......"Jijiyoyin kunnanta ne suke son ta蓳uwa sakamakon bigewa ko kuma marin da aka mata, Wanda hsr yay sanadiyar ta蓳a babbar jijiyar idanunta, Wanda muna tunanin 茩illan sakamakon hakan zai iya dawo mata da ganinta, za dai mu daurata akan maganin da ya kamata ta ci gsba da Amani da shi."



    "Mari!", Sitti ta furta kalmar tana kallon Yaya Ahmad da shima kalmar ta shiga har cikin kansa, "Eh mari!".Zazzafan Numfashi mai dauke da Zallar 蓳acin rai Sitti ta jaa , tare da cewa "Zazza蓳im fa ?", jim ya dan yi kafin yace "Firgici ne ya haddasa mata Zazza蓳in har ma da ciwon kan, zamu 蓷an ri茩eta na yan kwanaki , domin muga kamun ludayin jikin".jinjina kansu suka yi, bayan sun masa godiya suka fito.



 

      Suna fitowa Hafiz Ahmad Al-bashir ya shigo cikin Asibitin, da sauri ya 茩araso garesu, cikin damuwa da Amanarsa yace "Ya dai ?. mai yake faruwa da ita", kaf Abun da ya faru suka fa蓷a masa, cikim zallar 蓳acin rai shima ya 茩ara furta kalmar 'Mari' .



    "Ai kuwa ko 茒an Uban waye A 茩asar nan ya jawa har Ahlinsa da gaba daya Danginsa jafa'i, domin babu wanda ya isa ya yiwa 瞥ar cikin Ahlina wannan Mumman Dukan kuma ya lalas, in bai yi prison ba to lallar zan dauresa , har sai naga gatan Ahlinsa

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.