Free chapter · Read without an account

Chapter 2

by Salma Bashir Yusuf · SOYAYYATA. Labarin fatima.

SOYAYYATA.

labarin Fatima .

Na

Mom AFLAH

Mrs Bilal.


Kano....


Cikin tashin hankali naji Laila a waya tana ""me kake faɗaminne Auwal ,an ya kuwa ka gani dede ?"


" Hmm Laila kenen ganinan Ina hanyar zuwa gidan ai ,zan dawo in yaso sai ki ganewa ida nun ki komai."ƙit Auwal ya kashe waya.


Gaba ɗaya Laila sulale wa tai inda take tsaye ,tabbas Auwal ba dede yaga Ni ba ,wannan maganar ba haka take ba ,.har ta ɗauko waya dan kiran teema ,sai jin sallamar Auwal tayi ,kai tsaye sallama yake a ɗakin Laila.


Da sauri ta fito ,wayar hannun sa ya miƙamata.


Hotuna ne ,kala kala ,anyi su a gidan dinner ," kurma ihu tayi tare da furta innalillahi wa inna ILAIHIRRAJIUN" lallai Moh ka tabbata mayaudari ka cuci teema wallahi bazai taɓa yafe maka ba .


Ai kuwa umma da inna ,da kadija da gudu suka nufo inda su Laila suke hatta indo ,wacce mata take gun Bello ƙanen malam Yusufu da suka dawo gidan gaba ɗaya suka shigo.


Kadija ce a gidan ce take furta " Laila me yafaru ? Auwal Me kamata ne ehe ,, .


Umma ma tambayarta take " waye ya mutu Auwal me yake faruwa ne".


Ai miƙawa kadija wayar Auwal tayi ,nan fa kadija tai wani mugun ashariya"" ,kutumar ubancan wa nake ganin wallahi baza mu yarda ba ,anci ƴar uwar mu wannan daman anyi e a yaudari ta to wallahi Moh sai Allah yasaka mana tana magana cikin kuka ,ta miƙawa umma waya .


"" Umma kikalla ! Kikalli cin amanar da aka yiwa teema ".


"Na kalla me akai kuma ihe"?.


Umma Leena ce fa tare da Moh sunyi aure ,aure da umma kikalla irin budurin dayake da hotuna ko da Teema bai haka ba ,kuma umma ya watsa su a social media.wallahi umma Moh baya san Teema daman yaudarar ta kawai yayi .


"" To naji me dan yayi aure haramunne ".


" Umma wai baki gane wace ba?"


"" Hmm !

Na gane Leena ce, ita ma macece ce kuma dukka yana san su ,bai aikata haramun ba dan yaƙara aure ,Allah ya halatta masa dan haka ina san kunutsu kuyi musu fatan alkairi.


"" Wallahi umma bazamu kyaleshi ba sai munje abujan, muna fiki,a she duk abinda yake gayawa teema ƙarya yake wallahi bazamu yarda ba ,".


Kadija da Laila kuka suke sosai Auwal yana basu haƙuri.inna ce ke yi musu faɗa akan ahir ɗinsu suka aikata wani abu wanda zai tashi hankalin su teema a gidan su .dan inna daman tasan da auran ,umma duk ta muta bayani ,duk da sunji rashin daɗi matuƙa akan abinda Moh yayi to Amman ya suka iya dole suyi haƙuri,kuma suyi wa teema addu'a akan Allah yabata haƙuri da juriyar wanna. Ƙaddara da ta sameta.


su umma fita sukai kawai suka bar suka bar su kadija da Laila suna hayaniyar su akan abin dole bazasu kyaleba.
Shi daman auwal tsohuwar zuma ,dan haka harda shi aka zauna tattauna batun Moh akan abinda yayi ,nan danan Laila taji tsabar Moh cikin zuciyarta ,kadija wayar docter ta kira Saida tai ring wajen biyar Amman shiru .
wani tsaki ta saki tare da cewa"" baƙin munafiki ,taya zai ɗaya waya sun acan suna hidima duk dashi ka aƙula komai na yaudarar teema .

Tana cikin magana ne Nura yakira ta.
cikin fushi ta ɗauka aikuwa haya niya ya cika wayar"" ta tabbata lailai abinda nagani hakane ,Amman duk da haka ina san jin ƙare bayani da bakin ka .da gaske ne auran Leena da Moh ?*.
Shiru Nura yayi ,dan matuƙar tunani ,ya tafi me zai ce da kadija kene n labari ya zo masu.

"" Tambayarka nake docter kabani amsa"".

" Tsaya kiji kadija.wallahi Ni kaina ba a san raina Moh yayi aurannaku ba ......
kan yaƙarasa magana kadija ta wani daka tsawa...."" Kabani amsa bana san jin duk wani bayanan ka amsa kawai nake so dagaskene yau Moh ya auri Leena?"."
"" Gaskiya ne kadija,dan yanzu ma wancan danake ankawo amarya yanzu haka "...

"" Allah ya isa bazamu yafe muku ba ,kun yaudari ƴar uwar mu ,kunnu ba mata ƙauna ta ƙarya gashi yanzu sati ɗaya ace har mamata kishiya wallahi Moh ya cuci teema .

"" Kadija ina san ki sauraren i kitsaya kiji...
"" Inji me babu yadda zan tsaya jin ƙaryata ,dan kaima haka zamanin kamar yadda barikin ka yayiwa ƙawata,dan haka ƙara by sami malam ,kuma wallahi kasanarwa ɗaya muna cikin sai munzo Abuja ,da shi da wannan kazamar amaryar tasa sai mu yi maganin su ,mayaudari kawai .Allah saka wa teema ".
tana gama magana ta kashe wayar ta ƙara fashewa da kuka ,.
hankalin Nura ta tashi sosai dan yakira tafi sau ashirin yaƙi ɗaga wa ,hakan yasa dole ya ƙyaleta tun da ƙarshe ta kashe wayar gaba ɗaya ,dan haka ne yaƙara jin haushi Moh ,kamar yayi masa duka .
toh kiran wayar teema suka dinga yi Amman bata ɗaga ba ,dan haka suka ƙara rikicewar akan ko wanne hali take ciki ,gaskiya ranar Nura da Moh su sha zagi .kai hatta su mommy sun sha baƙaƙen magana ganu akan wai sune suka ɗaure masa gingi har yayi aure bayan sati ɗaya ,Auwal dai sai basu baki yake daƙyar dai suk a ɗan yi shiru Amman fa ranar babu wani me walwala cikin su.

Abuja....
Tunda jirginƴan kai amarya ya sauka ,motocine kamar sayi magana a airport,haka Moh sai rawar kijiwa yake aka ɗauko amarya Leena da jamaarta aka nufi Mai tama .

Nan fa naga ƙau yanci gun su ,rash gaba ɗaya ta sukurkuce da ganin gida ,..sai faman subaɗaɗi suke ,hak suka cika gidan da haya niya ,aka kai amarya ɗakun ta ,hango ɓangaren teema sukai .sabida neman jaraba suka ce aka sun je dan ganin wacece kuma sannan ya take ,rash ce mai kallan wata a cikin jama'ar da suke tare da cewa "" muje musanar mata ,ta shirya da kishi da ƴar mu dan komai datake tunani ƴarmu ta fita ,kuma musanarmata san ta da alikkafa ta haɗe kayan ta ta bar gidan tun kafin Moh yayi mata korar kare."
haka suka nufi ɓangaren sunanta surutun rashin mutum ci har suka ƙara sa .

Lokacin teema ta gama komai tai wanka tasan ya Arabia gown ,ta naɗa mayafin ,tana zaune akan sallaya tana karanta Alkur'ani mai girma.dan tun safe da Moh ya shigo yamata kashedi. Akan maryarsa,gabanta yake muguwar faɗuwa har zuwa wannan lokaci ,dan haka ta ɗauki take karantawa dan tasan shikaɗai ne mafitarta akan komai .

Ai du da suka nufo nake ba ko excuse.kawai suka banko.
juyowa teema tai nan fa su rash sukayi turus.
dan wani ƙamshine fata fari ya fara dukan yancin su wanda kamarsa su kansu baza suce ga turan ba ,basu taɓa jin irin ƙamshu mai daɗi haka ba ,sai sannan rash ta tuna da anayiwa amarya turaruka ,har idan ankwota ma ayi a gidan oho ,ai su babu abinda sukai mata ,.

Da sauri teema ta tashi " sannu ku kuzauna ai tun daga sama har ƙasa take kallon teema .
" Mashaallahu lailai inhar ba ashirin ba babu namijin dayake da kamar wannan ace kuma zai kula kucakar Leena .lallai kareema ta fidda da kuɗi a miƙe amma wa Leena siriika idan ba hakaba wannan saita Koriya.

duk da irin karɓar ta arziƙi da Teema taiwa su rash Amman hakan bai hana su ,farfaɗamata baƙaƙen magana ganu a ,harda tafara ƙirga ranakun ta a GIDANNAN ,dan lailai sarauniya kuma gimbiya shigo da haka karya yarda ta haɗa kishi da ita za'a sami babbar matsala.

ita dai bata ce komai a tai shiru suka gama tashi ta haɗe cup da suka sha ruwa ,sukai sallah sannan ta wuce ɗakun ta hawaye yana neman ƙwace mata Amman tana daurewa sabis akarsuga ƙaryata.
nan fa ta shiga ɗalibta ita kukaa,har mai isarta.
Tunda su rash suka fita suke maganar teema irin kanta da irin tsaftarta da yana yin diri. Ta.

Akwai wacce maƙociya take ga gidan ammi kareema ita ce ta kalli rash "" ai wallahi inda Ni namiji ce inada kamar matata wallahi babu abinda zanyi da Leena can .
" Hmm Nika Ina ban tunanin haka take da kyau a fadulan caɓ rash tafaɗa suka komawa inda ɓangaren Leena yake .

To dayake ba kwana zasuyi ba nan suka fara shirin tatarawa zuwa Katsina a.
kayan gun boka rash ta ɗauki a kwatun Leena zata bata ,wayyo nanfa suka ce ɗauke mu mugani inda kika sa ,hankalinsa nan yatashi Leena ta fara shiga damuwa tun ana abu ɗaya abu har ya nisa gashi jirgi ba faɗa lokacin tashi zauba ,kuma ga moh me abin haushi sai Allah Allah yake su tafi .
nura dake gefen sa kamar yasa ihu dan baƙin ciki

To fah ,magani fa ɓat ya ɓata ,ammi rash taiwa waya"" kareema Kudu a mana nan muka bar turaran boka .

Nan da Iran aya duba Amman. Ba'a ganshi a .hankalinsa matuƙa y tashi haka kan dole su ja yanke magana kan zata Katsina ta duba idan babu kuma ,to sai sukuma gun boka ,dan su karɓo wani ,.
leena fa ta shiga tashin hankali dan haka rash tabata baki akan karya manta ayyukan gun ƙarƙazu ,dan ya isa komai kibarta kara komai ba saidai kawai ana san ƙara siriine kan wanda akai yadda zai wa teema korar kare.

Dan hakane ma yasa ta sakin fusk.

Benen ɓangaren teema nih yatafi yabar abokin sa nura.wanka yaje yayi,ta shirya yanata rawar jiki ,kamar zai kai kansa ,kayannasa ƙamari suke sosai dan teema kullum ne saita gyara ɗa kin yayi turare ,dan haka yau shi kansa yaji daɗin yadda ƙamahin yake.
babbar riga yasanya ta yadi piltos wanda suke kira da ambassador,to Amman na moh original ne Dan duk daga swedin ya sa aka kawo su dan bikin teema ,saidai bai saka ba sai wannan lokacin na bikin Leena .

Tun fitowar sa Nura yaji kamar zai shaƙe shi,dan tuna lokacin da aka kawo teema yayi da kyar ya sanya yayi wanka yasaka shadda kamar ma wanda aka wa dole ,Amman yanzu gashi ina Leena sai wani zumuɗi yake yana rawar ƙafa.

Yauwa "" abokina Amman dai sun fita gaba ɗaya ko " ya faɗa yana kallon Nura " ta ka ganni na fito ango ko.

Duk abinnan dayake teema tana kallon sa dan tun shigar da har fitowar da da irin kwalliya e dayayi duk ta gani ,.
" M abokina intambayeki mana " Nura yafaɗa ransa a haɗe.
" Wai daman tun farko Leena kake so ne ko teema Ni wannan lamari naka nakasa. gane shi ." Aimoh bai bashi amsa ba yaji wayarsu tana ring...
daddy ne !..

Da sauri moh ya ɗauka " hello dady ".

".Maza yanzu kuzo gaba ɗaya ina neman ku har matan naka."
yana gama wa ya kashe wayar.

Shiru nih yayi na ɗan lokaci ,sannan ya kalli Nura" abokina !
"kaɗau teema Kaita gida gun daddy Nima zamu buyoki daga baya .daddy yace yana san ganinmu yanzu".

Wani kallo Nura yayi masa " Meye dalilin dazakace inɗauki teema ,kai kenen bazaka ɗauke taba ko ,".

""A ai kaga ita Leena ai amarya ce ,kaga kamar hakan bazai yu na h.....

Kan ya ƙara sa Nura ya fusata ..." Lailai moh abinka yayi zurfi ,motama motarsa matar ka teema fa teema ce moh,yayi ,to Ni bazan ɗauke ta ba idan bazaka ɗauke su gaba ɗaya ba to kaje kasanarwa daddyn ,in har ka cika kai mai amarya ,Nura sabida takaici yayi tsaki kawai ya shiga motarsa yabar gidan.

Moh ya daɗe tsaye da takaicin zai ɗauki teema ,Amman Babu yadda zaiyi ,kan dole ya koma yasanar mata ,cikin wulaƙanci .
bata ce masa komai ba tatashi ta biyo bayan sa sai faman ƙashi take shima kuma irin nata ƙamahin yake sabida shiryawa datayi ,a ɓangaren ta kuma kullum ne suka ta masa turaren kaya.
teema ta daɗi tsaye Amman shiru nih basu fito ba ,.

Tunda moh ya dashi ɓangaren teema ,kawai ya tsinci kansa da yaɗuwar gaba amman haka dai yaƙarasa zuwa har bene dan su rash can suka Kaita.
ainkuwa da sallama ya shiga ɗakin bakisan daliliba sai yaji ɗakin yana wani bashi bashi ,Leena da fara'a ta tashi ta tare shi rungume shi tayi ,wayyo haifa abin nema yasamu,abinda ta daɗe tana nema tana kwaɗayi ,tai ƙoƙarin kai hannunta kan box ɗinsa Amman moh yayita ƙoƙarin yana janye wa dan shine dalilin daɗewar sa ,gaskiya warin da moh yake ji yafara isarsa,yasan dai komai na fata ɗin sabone kuma amarya dai yau tashigo to why shin meke faruwa ne .

Dahaka dai da ƙyar,yasanarwa da Leena inda zasu je ,Amman tace ita bazata gidan su ba ,daƙayr dai ya llasheta akan ta zo ,sannan ta tashi suka fito.

Tunda suka fito Leena ta hango teema ,tagama Sara wa dan tasan kalar zaren ba kalar yadin bane ,wutsiyar raƙumi tayi nesa da ƙasa ,tabbas teema ta yagamata komai a kyau.
ita kanta Leena likacin takekuma kallon moh da Teema suna kama matuƙa ,teema macece mai aji yadda Yakamata ,aranta dayawa tai namiji irin moh dayake da mace irin teema gaskiya idan dai ba asiri ba babu yadda za'ai su saurari wata mace mace ma irin ta Leena .to asiri. Ma sai irin nasu boka ƙarƙuzu .

Cikin sanyin murya teema"" tace sannu amarya .""
amman Leena cikin shakara da ko kyau bata mata ba ta kalli teema sheƙeƙe .ta ɗauke kai .

Bata kuma cewa komai ba moh yaja mota suka nufi gidan daddy.

Tun shigarsu me gadi ya buɗe ,teema ce ta fara fita zuwa gidan ta shiga da sallama ,dukkan Ni su suna pallo .haseena ta rogo da gudu ta rungume ta .daddy kallanta kawai yake yadda cikin mako ɗaya ta zabge ta rame,ransa bai daɗi ba.
saida duk suka gama gaisawa da su mommy da Hajiya ,Hajiya suna tambayarta ina wancan sha sha shan biyu.

" M suna shigowa Hajiya ".

Can kuma sai gasu.suka shigo Leena sai faman riƙe hannun moh take kamar zata shige jikin sa,hakan san yamatawa su mommy rai kuma hakan ya nuna irin zaman da Teema da moh zasuyi akan yadda zai halin ko i kula da ita akan wanna kucakar Leena.

Zama sukai suka gaisa da dady duk da su gaba ɗaya basu nuna wa Leena komai ba sun barshi a zuciya ,saidai hassena ko kallanta batai ba balle ta gaisheta dan sallar tsananta take ji aranta.

Daddy ne yafara magana da ....
" Toh babana,tun farkon rayuwarka nake baka abinda kake so ,bana bari ka kai kuka akan komai na rayuwa inhar Allah yabamu to mukuma ina baka ,dan haka ka tashi baka da damuwa kan komai gashi kuma har yanzu hakan kake .
to dukkan wannan abun ba shine ba ,ka yi abinda kake so na aure ka daka yi .daman wannan lokacin ake jira,ina san insanar maka a gaban ita maaryar taka .
laillai tunda ga kama wannan lokaci har zuwa a ƙarshen rayuwata idan har naji Fatima tayi kuka dakai to ja tabbata zan ɓata maka ,ina san kariƙe mana yadda Allah yace.

Ke kuma ina san kuzauna da abokiyar zamanki da amana ...
nan dady duk wata nasiha yadinga yiwa moh sannan yadawo kan teema wacce ya bawa haƙora aka komai wataran nasarar ta ce .
ko takan Leena baibi ba bayan kalmar farko daya gayamata ta amana.
hajuya ce taɗau ragamar maganar wajen daɗi magana ganin dataga dama .

Mommy ma tai nata daga nan sukai addu'a sannan su moh suka koma gida.
bayan mommy ta kira teema dan tambayarta akan damuwarta Amman tace ita babu komi dan haka Hajiya taimata addu'a da fatan alakiari.
alokacinma mommy ta nemi da Teema ta zauna na gidan ta yabawa moh can gidan ya ƙarata ,dan tasan dakansa zaizo neman ta Amman teema tace a'a ta ƙyaleta babu komai inshaallahu.amman teema ta cake akan ita tana san mijinta haka dan haka ta fito suka nufi gida ,da maganar wasu egari hassena zata zo .ai kuwa teema tai Munna sosai.
suna fitowa moh kaya faran wani shopmull ya tsaya Saida yayi siyaya hatta zama ta kamar bai ganewa kaina ainkuwa goma duk ya kasa banda yought da joice da sauran alaihi da ice cream leen ataita jida sannan ya biya suka fito.
zuwan teema falla da kukan zuci tana tuna yadda nih ya wulaƙantar dana ta daren bata san sanda tafara hawayeba ,tana cikin mita dan bata fito ta busu ba can taga fitowar su.

Tun fitar su Leena moh baya oum baya um um ,gaba ɗaya gabansa ne ke faɗuwa haka har suka ƙara sa gida ,kallon teem yake,wanda teema tasan rabon da moh yayi mata irin wanna be kallon tun kafin auran su rabuwar su a Kano .
Fitowa Leena tayi ta kalli teema "" kee inasan insanar miki nasan ke har yanzu bakisan me ake kira amarci ba ko?.
to kuyi nesa dani,dan yau rana ce mai tarin farin ciki a garemu ,dani da angona tanamagana tana rungume shi.dan haka kutafi can karshe dan nakan iya ihu ,kuma ihuna yana ƙara sosai kin gane ku .Leena ta ƙara magana tana rungume moh wanda ya koma kamar wanda aka ta zubewa.
teema
Bata tsaya wani kiraba tai ɓangaren ta .
tana shiga toilet tayi tai wanka rai alwala tazo kan slalaya tai nafilfilu ,sannan ta ɗauki Alkur'ani mai girma ta karanta dan tasan hakan kaɗai zai rage mata faɗa ɗin zuciyarta .sannan tazauna tana addu'a akan Allah yadawo da mijinta kan hanya .gabashi ikon adalci a tsakaninta da Leena.

Toh can ango nih fa yarasa meke masa daɗi ,ta ko ina yarasa inda zai sha iska ,wani launin kalar abu yake ji mai kama da wari mai kama da ƙarni yarasa Meye wanna .haka daƙyar ya nufi toilet
yayi wanka ya fito ,abin mamaki kafa siyayar Leena babu turare ,dan haka shima gashi kaomai nasa yana gun teema ,dan haka ya haƙora ,bata tsaya tunani yin wanka ko sallah ba kaza kawai take ci moh har yayi Sallah ya isar Leena tana faman ciyar ciye ,nan tayi kacal kacal da gun ,sannan ta tashi ta shiga toilet ,me tayi me tayi sannan ta fito ,gadon kawo ta hau ta faɗa kan moh,wanda yaji kamar an buɗe kofar shadda ,ture ta yayi da sauri ya miƙe yana kallon ta ,kuma tasowa tai ta tsaya gabansa ita laillai ga karuwa kayan jikin ta ta fara cirewa ..wai wai wai....

Nan fa su gashin hammata suka bayya na ,ga vagina ɗin ta nan ma kacal kacal ,har wani cunkushew yayi babu kayan gani d tsauri nih ya runtse ida nunsa,nufoshi take ,kai tsaye nanfa yafara hargowar "" kitsaya karki zo inda nake kitsaya nan nace "".
duk da irin dayake ciki maganar sa amma leen asarar taki tsayawa nan fa yaji bakinta cikin na sa wani wari ne ya doki hancin sa ,ai kuwa acikin wawura da kai cafke yakaiwa Leena wani wawan duka ya hankaɗata ,buɗe ido yayi wanda bai san dalilin sa ba.

Kallo ɗaya yaimata wani azabab ban muni ya bayya na a fuskanta ,gashi ta buɗe kafafu babu kayan gani ,ga gun a wa wake ,nan da moh ya tashi yana wuce kamar zakindaya fito farauta ciki yun wa ,nace ki kyale Ni ki kyale Ni kinki,wadrop ya buɗe gun kana nun kaya sa ,ya ɗauko belt ,duka yafara wa Leena ta ko ina wanda ya manta ma babu kaya jikin ta ,lokacin da moh baiji bai gani ,duka takewa Leena ta ko ina ,Leena ganin abinyaki ƙarewa yasanya taa yin waje da gudu .gata tsirara.

Teema tana karatu ihu taji yaki ƙarewa,dan da har tayi burus da lamarin sakamakon abinda Leena ta snaarmata .
dan haka ta tashi zata ƙara rufe kofar ta ,aikuwa ta window ta hango Leena cikin wanna hali da gudu teem ta fito ta riƙe Leena tana cewa da moh yadena dukanta....







Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.