Free chapter 路 Read without an account

9

by Hajara muhammad 路 RABO YA RANTSE...!

*RABO YA RANTSE...!!*馃尮

      

      *NA*

*AUTAR MANYA*


ADABI WRITTER'S ASSOCIATION


           *009*


Duk da uban ra蓳ar na'urar A'c data ke ka蓷awa a office 蓷in, Hakan bai hana Gumi wanke musu Jikin suba.

Shema'u ta kalli Farha wadda take ta faman 茩ifta ido kamar zata fasa ihu.

Maganar Md ce ta kara蓷e Office 蓷in.

"Wannan labari zai jawo hankalin Mutane zuwa wannan tashar tamu uwa uba manyan 拼an kasuwa zasu san da zamanta har ma su fara bamu manyan tallika sannan 瞥an hamayyar jam'iyarsu Suma zasu neme mu 茩ila ma su 蓷auki Nauyin fili na Musamman dan tattaunawa akan Harkar siyasa"


Md ya fa蓷a hankalinshi kwance.

"Gaskiya nidai bazan iya ba sabida ta蓳a Babban Mutum irinshi akwai matsala kamar yadda Taj ya fa蓷a Kuma ma hakan ya zama kamar 苼ata masa suna zamuyi hakan zai janyo mana babbar matsala"

Cewar shema'u wadda ta fa蓷a kanta tsaye Md ya 蓷aga mata hannu.


"茦in Amincewar kowacce acikinku shine Tikitin Barinta aiki a wannan tasha kuna nufin zan 蓷aukeku na baku Dubu ashirin duk wata a banza ne Jiya ma ka蓷ai dana tura ku 蓷auko rahoto Guduwa kukai sabida haka wannan Labari dana bu茩ata shi nake so ku watsa 茦in amincewa kuma kora ce Amincewa kuma 茦arin albashine tare da Karramawa ta musamman danna san ba 茩aramin alkairi zamu samu ba"

Ya fa蓷a yana girgiza 茩afafun shi Farha ta bishi da ido Duk yadda Allah ya rufa mai asiri Amman bai godewa ba yake hango abin da zai saka shi acikin matsala, Har ta 蓷aga kai zata ce ita ma bazata iyaba sai ta tuna da yadda aurenta zai zo ga hidimar Kayan 蓷aki wanda da wannan aikin Ita da umma suka laru domin su rufawa kansu asiri dan tasan kawu ba abin da zai Sannan matan gidansu kowa ya sawa aikinta ido idan har ta daina wannan zai basu 茩ofar Yi mata habaici da dariya sannan zata jefa zargi a zuciyar umma na dalilin daya sa aka koreta tasan kota fa蓷i dalili ba lallai a yadda.


"Yalla蓳ai zanyi ni zan iya"

Ta fa蓷a Muryarta na rawa.

Md ya washe baki yana cewa


"Yawwa 拼ar gari To shikenan Gobe zamu fitar da tsarin Komai Yau na sallameki da wuri tafi gida ke kuma ga takardun kinan kada ki kuma dawo min Tasha"

Yana fa蓷in haka ya mi茩e ya watsowa shema'u takardunta yabar Office 茒in Shema'u ta 蓷ebe su ta zuba a jaka ta Mi茩e tana bala'i

"Dama irin kune kuke 蓳atawa 拼an jarida suna kuma in sha Allah wannan labari sai ya wargaza maka farin cikin ka, kawai dan biyan bu茩atar kanka zaka 蓳atawa Bawan Allah suna mutum mai taimako mai tausayi Allah baze baka nasara ba"


Tana gama fa蓷in haka ta fice Sauran ma'aikata na mata magana suna tambayarta 茩anwar Gali mai ya faru tai musu banza Ta tari Abin hawa da 茩yar Farha ta cimmata suka shiga adaidaita zuwa gida.


"Ke yanzu Farha akan abin da bai taka kara ya karya ba zaki za蓳i abin da zai ja miki matsala dan wallahi 茩arshenta ta rufta dake, Ki zauna ki karatun ta nutsu shi Md mai ku蓷i ne 茩ila ma ya 蓷auke iyalinshi subar 茩asar ke kuwa fa? baki da tsuntsu baki da tarko wagairahun Ai a kano"


Farha tai murmushi.

"Shema'u baza ki gane ba nidai Allah yasa hakan ya zama alkairi Md ya 茩ara min ku蓷in nan dan na kashe matsalolin gabana"


Shema'u ta mata wani sakaran kallo kafin tace.

"Farha kenan mai yasa mu mutane muke da son kammu ne? kin za蓳i ki 蓳atawa wanda nauyin sama da al'umma dubu suke ci a 茩asan shi dan ki kauda matsalar gabanki? kin za蓳i 茩untata zuciyar wanda yake taimako domin Allah dan ki kauda taki matsalar lallai kin taro fa蓷an da baki da 拼an wasa Allah ya baki sa'a"

Duk wannan Maganganu na Shema'u basu saka farha taji wata karaya akan 茦udirinta ba haka ta rufe ido tana Tunanin yadda zata kaya gobe.


Ba yadda shema'u batayi da farha ba akan ta janye amman ta茩i daga 茩arshe haka suka rabu baram baram Farha a zuciye ta shiga gida Sabida yadda shema'u ta gaggaya mata magana har tana ce mata Shi mai ku蓷i ne zai iya sawa a 蓷aure kaf Familyn su Farhan.


Tana shiga cikin gidan ta tarar da su Umma a tsakar gida kowa farin ciki yake ta aje Handbag 蓷inta ta nufi randa ta 蓷ibi ruwa ta kafa kai tana sha.

"Farha kinga Allah ya kar蓳i addu'ata Yau dai su Halifa sun sami aiki a kamfanin SA 蓷in jiya"

Gaban farha ya fa蓷i tai murmushin dole tai Musu fatan alkairi ta wuce 蓷aki.


Yau gidansu Farha gwanin sha'awa su Halifa an茩i fita konan da can suna gida ana taya su Murna Shi Halifa yana 蓳angaran gyaran motoci Nura kuma sune masu Duba motocin da suka shigo da wa蓷anda suka fita dama an gama karatu ba aikin yi Ga zafin talauci ga Samartaka Wannan samun aikin Nasu Yayi wa kowa na gidan Da蓷i hatta kawu sai da ya shiwa SA 蓷in gwamna Albarka Abin da蓷in Kuma shine Kowani 蓷an 蓷aki ya samu aikin Halifa 蓷an 蓷akin su Ru茩ayya Nura kuma 蓷an 茒akin su Hadiza ita dama Umman Farha bata da 蓷a namiji amman harta fi Iyayen yaran murnar samun aikin nasu.


Gaba 蓷aya Farha jitai bata da sukuni Ta茩i sakin Jikinta a gida sai faman Juyi take a saman gado Ko tsakar gida ta茩i fitowa duk Murnar da ake agidan tana 蓷aki a 茩unshe har magariba.


"Wai Farha meke damunki kada kija ace kina ba茩in cikin samun aikin su Halifa kinsan halin Gidannan ba'a raina magana"

Farha taja Abin da ta rufe Jikinta dashi.

"Umma bana jin da蓷in Jikina ne"

Umma ta dube ta da kulawa sosai.

"Allah yasa ba ciwon marar ki bane zai tashi ba, ga ba ku蓷i a hannuna"

Farha ta dubi umma 

"A,a lokaci bai yiba kuma ina neman sau茩i wajan Allah"

Ranar Ko makarantar dare ma bata jeba Umma kuwa yau hirar tsakar gida ce ta Ru蓷e a gidan wanda Halifa ya baje yana ta basu labarin Yadda Mai Kamfanin Madaki Motors 蓷in ya karramasu Kuma da kanshi ya Duba takardun kowanne acikinsu ya kuma raba musu aiki da albashi mai tsoka Halifa ya 茩ara da cewa.


"Ai wallahi sanda naji labaran jiya ko bacci banyi ba Muna tashi Da asubah muka tafi Sai wajan azahar layi yazo kammu Mutum 茒ari da hamsin ya nema amman Mutum yakai Dubu da sukaje lallai ana zaman banza a garin nan"

Babarsu Ru茩ayya tace.

"Allah dai yayi masa albarka yadda ya fitar damu daga takaicin rayuwa shima Allah ya yaye masa dukkan matsalolin shi"


Babarsu Hadiza tai caraf tace.

"Tab su masu ku蓷i ina suka ga matsala zasu sha madara suci kaji Kai dai talaka mai neman na masara kaike da matsala"


Halifa yayi dariya sannan yace.

"Tab yadda naji fa ance bai ta蓳a haihuwa ba Mama ke kin ganshi kamar shi yayi kanshi dan kyau yadda kika ga Tumatur sabida ja wallahi ban ta蓳a ganin Mutum mai kyau irin nashi ba Kamar ka ta蓳a jini ya fito"

Ya 茩are yana kallon Babarsu.

Babarsu Ru茩ayya tace.

"Lallai duk wadda Allah yasa ta haihu dashi ta girmi talauci Allah ya bashi 蓷an kanshi"

Ire iren wa蓷annan hirar sukai tayi har kawu ya shigo shima ya saka baki ranar gidan dai ya wanzu cikin farin ciki ita kam Farha bata san wainar da suke toyawa ba haka tai kwanciyar bacci mai nauyi yayi gaba da ita.


***********


Ammi ta dubi Aliyu wanda shigowar shi kenan Falon nata dan tunda yazo bai sami damar zuwa wajanta ba, Yaje gidan gwamna yau kuma ya 蓷ebi 茩ananun ma'aikata a kamfanin shi dan ko wajan wasan 茩wallon 茩afar matasan gwale bai jeba sai sa茩o ya bawa musa yakai musu.


"Sannu babana mai za'a kawo maka?"

Ammi ta fa蓷a da kulawa.

"Ammi ni yanzu bazan iya cin komai ba dare yayi adai ha蓷o min Ba茩in shayi ka蓷ai ma is ok"


Ammi ta kalli Sajeeda da duk ta shiga taitayin ta ganin dodonsu ya shigo falon.

"Auta maza ha蓷owa Hammanki shayi a 茩ananun Kofuna"

Ya tur蓳une fuska.


"Ammi kinsan bani son yarannan na ta蓳a abu kina bani"


Ammi ta kama ha蓳a tana dariya.

"To sarkin tsafta na manta ne ai, Bara na ha蓷o ma da kaina, Niko nace yaya Kaje ka dubo Mami kuwa? 蓷azu na kira yaya tajirar ma bata 蓷auka ba ina ga bata kusa da wayar tata ne"


Wanni kallo ya watsawa Sajeeda ba shiri ta Mi茩e har tana ha蓷awa da Gudu tabar falon.


Kafin ya蓷an kalli Ammi............


*RABO YA RANTSE! littafin ku蓷i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a 蓷auka a turo,shaidar biya ****

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.