Free chapter · Read without an account
18
by Nabeeha Aminu · TSANANI
35/36
***
Tace "Adda Larai inason muyi wata magana dake"
Goggo tace "to munafuka wani magana ne da baza ayi shi a gaba na ba, inba munafunci kikeso ki koya Mata da girman taba?
Larai tace tashi muje k'anwa ta ki fad'a mun abunda yake damun ki rabu da Goggo ai tsakanin d'a da uwa akwai sirri hakama tsakanin Yaya da k'anwan ta shima akwai sirri muje rabu da ita"
Suna futa Amna ta rasa ta ina zata Mata bayanin da zata fahince ta, ganin idan bata fad'a Mata ba ita zata cutu tace "Adda Larai dama akwai wani makarantan koyan Addini da muka shiga a cikin gari nida Abbas shine nace bazan zo na fad'a miki ko zaki barmu muje, kuma ba'a dad'ewa da wuri ake dawowa"
Larai tace "Amna amma akwaiki da shiriri ta, kinsan kuna zuwa makaranta shine tuntuni baki fad'a mun ba, kinga idan kin samu dama kin had'a dana boko nima yanzu mijina ta sakani a yak'i da jahilci yace lamarina akwai jahilci a ciki, kuma Alhamdulillah ina fahintan karatu sosai, maza han zarta ku tafi kar kuyi latti, Allah ya tsare mun ke ta bada sa'a"
Godiya ta Mata suka futa suka bar gidan har sunyi nisa Larai ta futo da gudu tana kwala Mata kira, suka dawo tace "na manta ban fad'a miki ba dan Allah Amna ki kula da kanki karki bari TSANANIN da kike ciki ya dawo sanadiyar lalacewan rayuwar ki, kuje Allah ya miki albarka"
Tace "Amin Adda nagode" suka tafi tana tunanin meye lalacewan rayuwa, me maganan ta yake nufi? Barin tambayan tayi a zuciyar ta akan idan ta dawo zata tambaye ta, sun isa makaranta wajen k'arfe takwas da rabi, office d'in headmaster taje ta sake dubasa yauma baya nan, dan a rufe taga office d'in jiki a sanyaye tace "Abbas muje wajen Malama ko tazo mana da uniform d'in mu, suna shiga ajin Malama Aisha tazo ta rungume su tana murnan ganin su futowa sukayi, ta tambaye su meya hanasu zuwa kwana biyu, Amna ta Mata bayanin duk abunda ya faru.
Malama Aisha tace "Alhamdulillah Allah nagode ma da komai yazo da sauk'i, tun da kuka tafi hankali na yake tashe, yanzu maza kuje gidana ku d'auko uniform d'in ku kusa"
Juyawa sukayi suka tafi gidan ta, suna zuwa suka samu mijin ta a gida, yana ganin Amna ya sake fuska yace "sannu ku da zuwa, ya tashi ya d'auko musu ruwa da abinci sukaci, ya tambayi Amna bayan rabo, dan haka kawai yaji jinin sa ya had'u da ita, uniform ya d'auko musu yace ita ta shiga ciki tasa, Abbas kuma ya saka nashi a wajen, bayan sun saka da kanshi ya rakosu har k'ofan school d'in kafin ya dawo gida yana jin farin ciki a zuciyar sa daya ganta cikin k'oshin lafiya, dan har kasa bacci yakeyi tsaban tunanin halin data shiga.
Ana tashi Amna taje shagon Sama'ila ya taso da sauri zai rungume ta kaman yadda ya sama tayi saurin kaucewa tace "karka tab'a ni bana so Sama'ila"
Ido ya zuba Mata yace Amna yau kuma nine bakiso na tab'a ki? Mena miki nine Sama'ilan kifa?
Kama hanun Abbas tayi suka fara tafiya tace "ba abunda kamun kawai ina sauri ne, Adda na tana jirana a gida" tana gama fad'a masa ta wuce suia tafi abunsu, yana kiran ta tazo ta karb'a kud'in da yake bata kullun amma tak'i sauraron sa, hakan yasa ya futo da gudu yaba Abbas a hanun sa ya kalleta yace "idan laifi nayi a yafe mun, kizo mu koma ciki muyi magana kinji?
Tace Sama'ila bazan koma ba ka bari gobe muyi maganan" komawa yayi jikin sa duk yayi sanyi yana tunanin hanyan dazai b'ullo Mata.
Suna isa gida taga Ilu a k'ofar gidan su sake masa fuska tayi suka gaisa kafin ta wuce cikin gida ya bita da kallo yana lashe baki, dan ya kwana biyu bata tsotse shiba, yanzu kullun sai sunje makaranta kuma bata zuwa da nono, Larai satin ta shida ta tattara ta koma Jalingo, Goggo ranan ji tayi kaman ta zuba ruwa a k'asa tasha dan dama ta matsu ta tafi kodan Amna ta cigaba da tallan nono da kuma aiyukan gida, tunda ta tafi wahala ya dawo wa Amna sabo, saidai bata damu ba tunda tana samu taje makaranta.
Yau kaman had'in baki Maree da D'ahare suka tashi da zazzab'i komai sukaci sai sun amayar dashi, Goggo ta sakasu a gaba tace sai sun fad'a Mata abunda damun su, Maree cikin nishi tace "Goggo duk abunda yake damun mu kin gani yanzu bamu san mai kikeso mu fad'a miki b...bata k'arasa maganan ba wani sabon amae ya taso Mata ta fara kwarawa a wajen, D'ahare ma ta fara zubo nata akan gado duk sun gigice, nunfashin su yana futa dakyar, Goggo tace yaushe rabon ku da al'ada?
D'ahare tace "nifa Goggo tunda na samu masu danne ni a bakin kogi na daina al'ada, kuma badda ke ina ruwan ciwon mu da al'ada" Maree tace "nima abunda nakeso na fad'a Mata kenan, nima tunda Ilu ya fara soka mun kaciyan sa na daina al'ada"
Goggo ta d'aura hanu akai ta kurma ihu tana cewa shikenan kun tona mun asiri abunda nakeso nagani a jikin wahalalliyan yarinyan nan shine ku kukayi, yanzu da wani Ido zan kalli mutanen gari, nagama bazawa Amna ita take bin d'aki maza suna danne ta ashe kuma kunayi, ya zamo dole na nemo maganin zubar da cikin nan" baki suka had'a wajen cewa ciki kuma Goggo? Yanzu kina nufin muna da ciki?
Goggo tace da Allah ku rufa mun baki" ta tashi taje jeji ta tsinko magani ta basu, ba k'aramun wahala suka shaba kafin cikin ya zube, amma ta kasa musu fad'an karsu sakeyin wani, saima zagin Amna da tayi tayi wai ita tajawo Mata.
Headmaster daga farko ya d'auki jinyan sa wasa baya kiyaye duk wani dokan da likitoti suka saka masa, yaga duk ranan da yayi zurfi a tunanin Amna musamman idan ya tuna manyan d'uwawun ta da ruguza ruguzan no-non ta, ranan haka zai wuni ya kwana yana ihu danji yakeyi kaman za'a b'alle kaciyan sa tsaban azaba da rad'ad'in da yake masa, dole yasa ya hak'ura da tunanin duk wata y'a mace,m ya mayar da hankali kan jinyan sa, wasa gaske saida ya kwashi shekara biyu yana jinya a Jos kafin ya d'an samu sauk'i aka sallame shi ya dawo gida akan duk sati zaina zuwa ganin likita, lokacin daya dawowa Amna tana jss3 duk wani cikan halitta na y'a mace ya bayyana zuwa lokacin kuma tasan duk abunda suke Mata ba abu maikyau bane, dan karatun addini datayi yasa ta gane haramun ne namijin daba muharramin kaba ya tab'a ka, bayan ya dawo ya cigaba da rik'e muk'amin shi na headmaster, itama kuma Amna yanzu tana secondary section, haka yasa basu samun had'uwa sosai, amma tsaban jaraba yau yaje sashen da suke ya kirata tazo office d'in sa, ya kalleta yana lashe baki yace "Amna nasan zuwa yanzu kinyi wayo kinsan komai?
Tace "Malam ban fahinci abunda kake nufi ba!
Yace "abunda nake nufi Amna nasan bazaki manta abunda nake miki lokacin da kike yarinya ba, da kuma abunda ya faru tsakanin mu ya jawo mun dogon jinyan da har yanzu ban warke ba, kuma nasan duk d'an halak baya manta halacci shine nakeso yau ki saka mun abunda na miki a rayuwar ki"
Kallon sa tayi tace "Malam bazan tab'a mantawa dakai ba a rayuwa ta saboda ka taka muhin miyan rawa a rayuwar mu nida k'ani na, kaine ka fara bamu gurbin karatu duk da a lokacin kayi ne da wata manufa a ranka, amma hakan bazai hana nagode maka ba, yanzu ka fad'a duk abunda kakeso na maka ni kuma na maka alk'awarin yinshi duk wahalan sa kuwa"
Baki ya washe yana had'iye yawu ya d'auko yamu shashashan hanun sa ya d'aura akan k'irjin ta yace "so nake ki Aure ni Amna, sannan kafin muyi aure inaso ki barni na huta dake kona awaya d'aya ne" yana maganan yana k'ok'arin tura hanu cikin k'irjinta ita kuma ganin girman sa da kiman da yake dashi a wajen ta yasa ta kasa hana shi, hanu ya tura cikin rigan ta yana shafa no-non ta, wani abu yaji yazo ya cakesa a maransa yayi saurin damk'e wajen yace "Amna ki tafi aji zan nemeki" da sauri ta futa a wajen tana godewa Allah daya kub'utar da ita, tana futa ya durk'usa a wajen yana futar da zufan azaba, ihu yake son yi amma baya son mutane su taru akan sa, wayan sa ya lalumo ya kira layin k'anin sa, ba'a jima ba yazo ya d'auke sa, kwana sukayi yana ta zunduma ihu yana rik'e maransa da saman kaciyan sa dan sai dad'a kumbura takeyi tana hucin azaba, da asuban fari suka koma asibiti, suna zuwa likitoti sukayi ta musu masifa akan sun barshi ya keb'e da mace alhalin bai gama samun lafiya ba, wani sabon zama suka sake a asibitin, ga jinyan san ba k'aramun kud'i yake ciba, duk albashin sa anan yake k'arewa harma sai sun nemo k'arin wani, amma duk da haka bai saduda ba kullun burin sa ya samu lafiya ko sau d'aya yaci Amna.
Amna shekaru suna taja, yanzu tana ss2 Malaman makarantan sunce a a ss2 zatayi waec & NECO Abbas yana jss3, kuma dukan su har yau ba wanda mijin aure yazo mishi, Goggo tayi zagin duniyan nan harta gaji, ba abunda yake dad'a firgita ta kaman ganin kyau da Amna takeyi tana ta komawa kaman nin y'an binni, su D'ahare da Maree kuma kullun dad'a tsofewa sukeyi kuma zuwa yanzu sunyi ciki yafi a k'irga Goggo tana zubarwa a b'oye, ko wanda suka musu cikin bata bari su sani, ita kullun gani take Amna ce ta goga musu bak'in jini, yau Amna bayan sun dawo daga cikin gari hadiri ya tashi sosai ga d'akin su dama duk damuna a tsaye suke kwana, yau ruwan yazo da iska, ya yaye musu zanan saman d'akin, tun ranan suke kwana haka a bud'e idan ruwa yazo haka zasu tsuguna a wajen idan ya d'auke su kwanta a cikin laka, Goggo tana gani ko a jikin ta.
Jarabawa ne ya taso musu tazo ta bud'e kud'in da Sama'ila yake bata tun tana yarinya ta irga taga yakai dubu d'ari biyu da saba'in, ta irga dubu ishin ta mayar da sauran ta b'oye, suna zuwa makaranta takai kud'in registration d'inta, akace Mata mijin Malama Aisha ya biya Mata, ba k'aramun farin ciki tayi ba, ta futo bata tsaya a wajen Malama Aisha ba ta wuce gidan ta, a zaure suka had'u zai futa ta tsuguna ta gaishe sa, kafin ta d'ago idonta yana zubar da hawaye tace "nagode sosai Baba Allah ya k'ara bud'i da d'aukaka, bani da abunda zan saka muku dashi sai addu'a.
Ya sa hanu ya d'ago ta kafin ya ciro hankicif ya goge Mata hawayen ta yace "Amna Allah shi yake had'a mutane a duk lokacin da yaso, da yaso kuma da har mu gama rayuwar mu baza mu tab'a sanin juna ba, a kullun ina dad'a godewa Allah daya had'a ni dake a wannan rayuwar, na biya miki kud'in makarantan ne saboda Allah badan komai ba, banso su fad'a miki nina biya ba, ko Aisha bata san na biya miki ba, kuma bana so ki fad'a Mata, wannan ya zamo sirri tsaka nina dake, sannan akwai wani magana mai muhinmanci da nakeso nayi dake da zaran kin gama jarabawa,
Amna tace "shikenan Baba insha Allahu bazan fad'awa kowa ba, zan rik'e sa sirri kaman yadda ka fad'a, kuma maizai hana baza muyi maganan yanzu ba? Kosai Malama Aisha ta dawo ne?
Yace "maganan mu bai shafe taba, kuma ai kun kusa fara jarabawan da zaran kun gama zamuyi, dan inaso ayi komai a gama lokaci d'aya ne amma da yardan ki nake ayi"
Duk da bata....
***
Mmn Ashfaq