Free chapter 路 Read without an account

Chapter 4

by 饾櫧饾殬饾殬饾殯饾櫢饾殩饾殜饾殫 路 MunayaMaleek

馃崌MunayaMaleek馃崜




***

Masu facebook kuyi following account dina鉂わ笍



_by NoorEemaan_馃摎鉁嶏笍




A Page 1 an samu typing error na saka 8:00pm a maimakon 8:00am, hakan typing error ne, amin afuwa please.


iv

(4)




Ko jin kukan ta baya yi saboda yanda ya kai kololuwa a bukatar ta, ya shimfide ta kan sofa ya bi ya danne ta yana sakin wani kalar numfashi, Munaya data gama kidimewa ta kara sautin kukan ta, tanason cewa ta fasa ko ta kwaci kanta ta gudu, amma ta kasa hakan, sakamakon fuskar amnah ka蓷ai take gani a idanun ta kwance cikin mayuwancin hali. Cikin sauri ya ha蓷e bakinsu, hakan ya hana kukan nata cigaba da fita, ya raba ta da kayan jikin ta, numfashin sa Kusan daukewa yayi saboda yanda aka 茩ara kawata masa surar ta, sa蓳anin abinda yake a zahiri, a bukace ya fara romancing dinta.



鈽呪槄


Zafin daya ratsa 茩wa茩walwar ta ya sanya ta fara nadaman amincewa data yi dashi, zafin da tunda take bata ta蓳a jin makamantan sa ba taji ya ziyarci brain din ta, hawaye Masu zafi ke zuba a idanunta, sautin kukan ta ma yaki fita, fuskar ta a gefe, tana tuno yanda ta bar Amnah a asibiti rai a hannun Allah, ta dawo da kallon ta kan Maleek daya ha蓷a gumi har yana diga kan kirjin ta, ta runtse idanun ta, tana jin haushi ko ta ce tsanar sa, meyasa wasu mutanen ke da son zuciya? Meyasa wasu basa taimako domin Allah? lallai bayan Abban ta, Maleek ne mutum na biyu mara tausayi data sani, sam bata damu da zafin da take ji ba, Burinta ya sauka a kan ta ya kuma bata kudin aikin da za'a wa Amnah ta kai ayi mata aikin cikin gaggawa...



鈽呪槄


Mirginawa yayi bayan ya sauka a kanta, cikin mayen da bai gama sakin sa ba yace "You re truly a virgin, I thought karya kike" ya karasa maganar cikin jan fasali, sai kuma yayi shiru, bacci mai nauyin gaske ya dauke shi a take.


Hawaye Masu dumi ne suka zubo wa Munaya, cikin jin takaicin kalaman sa ta ware jajayen idanun ta ta watsa masa su, ta ga yana baccin sa hankali kwance, ko kayan sa bai mayar ba, cikin sauri ta dauke idanun ta, kana ta yunkura cikin sauri domin tashi sai dai azabar zafin data ji yasa ta koma ta kwanta, a hankali ta fashe da kuka, tana jin komai ya fice mata a rai, da ba dan tana da burin rayuwa da tilon kanwar ta Amnah ba, da ta roki Allah ya dauki ranta a wanna duniyar mai cike da tarin kalubale hadi da kaddara, wata zuciyar daga can kasan ranta yace "kin shirya haduwa da Ubangijin ki Munaya, bayan kin aikata zunubi mafi girma?"

 "A'a" ta furta a fili ta shiga girgiza kai hawayen na cigaba da zuba a idanunta, ta tuno ba lokaci, bakomai zai iya faruwa idan ta cigaba da bata lokaci, hakan yasa ta daure ta mike tsaye hawaye na cigaba da zuba a idanun ta, ta dauki kayan ta dake watse a gado ta fara kokarin sa wa... Bayan ta saka kayan ta ta nufi kofar barin dakin tana jan kafar ta da kyar, tsananin zafin da take ji bazai misaltu ba, har ta nufi hanyar barin office din ta tuna bai bata kudin asibitin Amnah ba, ta dawo tsakiyar office din idanun ta ya kai kan drawer da ya nuna mata dazu ta karasa wajen ta bu蓷e, ta ga uban ku蓷a蓷e har da dalolin Amurka, ta rasa nawa zata dauka da zai isa kudin asibitin Amnah, a ko wani rafa ta ga an rubuta dubu dari, hannun ta na rawa ta rasa nawa zata dauka da zai isa million uku da dubu dari tara, kasa cigaba da tsayuwa tayi saboda kafafun ta sun kasa cigaba da daukar gangar jikin ta, saboda zafin da take ji, jarumta kawai take, she just want to be strong for her only little sister Amnah! Ta zauna kan kujerar da Maleek ke zama, ta janyo wani fancy calculator data gani kan table 蓷in ta buga 100,000脳40 ta ga ya bata million hudu, ita kuma million uku da dubu dari tara kawai take so, hakan yasa ta dauki rafa guda talatin da tara ta saka su cikin wani kyakkyawan leda data gani, ta kuma ga wasu chanji a gefe, ta dauki dubu 蓷aya domin kudin mota, ta mike ta fita daga office din tana jan kafa, ta fara taka matatakalar benen domin sauka nan taji wani sabon zafi, amma haka ta daure tana sauka tana kuka sosai mara sauti, bayan ta gama sauka ta goge hawayen fuskarta saboda kada mutane su gane halin da take ciki, ta fita daga Company'n tana ji Nura gate man na mata magana amma bata ko jin sa, Burin ta ta isa asibiti kawai, adaidaita sahu ta tara ta shiga ta fada masa sunan asibitin da zai kai ta...




*Sa'adah*

*(Mummy)*


A karo na ba adadi take kallon agogon hannun ta cikin tashin hankali, ta ga sha daya da yan mintuna, gashi an fada mata cewa cikin awa daya kacal aikin zai fara ci, Maleek zai haukace mata, Amma shiru, ita dai a iya sanin ta ta aiwatar da aikin yanda aka ace tayi, bata yi kuskure ba, ta samu hannun kujera ta zauna, ta cire hular dake kanta domin har wani zafi take ji duk da air conditioners din da suke falon, hakan ya bayyana gashin ta baki da sirkin fari, sai dai farin ba yawa, ta shiga dialing number'n Hajiya maimoona kawar ta... "Hello maimoon, anya aikin mutumin nan gaskiya ne kuwa, har yanzu fa Maleek bai dawo ya same ni ba, na shiga uku" ta karasa a matukar dame.



"Kuma kin aiwatar da aikin yanda ya kamata babu kuskure Sa'adah?" Daga dayan bangaren Hajiya maimoon ta fada.


Cikin sauri mummy tace "wallahi Allah na saka masa maganin a tea din sa, kafin nan ma har cikin ruwan wankan sa na zuba dayan maganin, a lokacin dana aiwatar kuma babu wanda ya ganni maimoon, anya burina zai cika kan yaron nan maimoon? Da alama bana cikin masu Sa'a, Ni tsoro na ma kada yaje ya samu nutsuwa da wata macen, wallahi kirjina har wani nauyi yake min, lugudan bugu yake, maimoona ki taimaka min ya zanyi?"...



"Haba Sa'adah ki nutsu mana, duk kin bi kin daga hankalin ki akan yaron da kika raina da hannun ki, kema jaraba da kwadayi ce dake, nace Miki akwai zafaffan Samari a gari matukar zaki biya su zasu gamsar dake fiye da tunanin ki, amma kin nace sai Maleek!"



"Hmmm...maimoon bazaki gane ba, bazaki gane baiwar da Maleek ke da shi ba, tun yana yaro halittar sa ta namiji daban ce, ina ga Yanzu? Oh Allah na, har hasaso ta take, ga uban sa Banda yawon neman ku蓷i kasashen ketare babu abinda yake tsinana min, yo me zai iya tsinana min, lokacin da yake da sauran kwarin sa baya tsinana abin arziki balle yanzu da ya tsufa, ga dai kudi iya kudi yana ajiyewa, amma kash babu namiji, ya zata kudi sune komai na jin dadin rayuwa?" Mummy ta fada cikin wani irin amon sauti irin na kangararun mata.




Daga dayan bangaren Hajiya maimoon ta tabe bakin ta daya sha jan baki tace "toh ai shikenan tunda kin dage, amma maganar gaskiya aikin mutumin nan ba karya, domin shi yayi min aiki akan mijina kika ga duk abinda nake baya iya magana, bai kuma isa ya hana ni ba, amma zamu koma wajen shi, idan Maleek din ya san wata ai bai san Wata ba"



"Toh shikenan k'awata, sai mun ha蓷u" mummy ta fa蓷a tana sauke wayar daga kunnen ta, sai dai hankalin ta bai gama kwanciya ba, ta kalli jikin ta, matsatsun English wears ne, ta saka su musamman tana jiran Maleek ya dawo ya haukace mata a gado kamar yadda mutumin daya bata magani ya fada.


Ta rufe idanun ta tana tuno yanda mutumin ya ce da ita a lokaci da yake Bata maganin. "kin ga wanna, ki saka masa a ruwan wanka, wanna kuma ki zuba masa ko a shayi, ko kuma a duk wani abin shan sa, ki kuma tabbatar babu wanda ya ganki, wanna kuma ki shafa a al'auran ki kafin ku hadu, kin ga na farko nan dana baki shi zai sanya ya ji wata matsananciyar bukatar mace, na biyu kuma zai saka ya ji ana kawata masa surar ki zuwa ta kyakkyawar matashiya har ya ji mutukar son kasancewa dake a gado, na ukun Kuma zai saka yaji babu wata Mace data fi ki dadi, domin da kan shi zai dinga zuwa neman ki har sai kin gaji, cikin awa daya kacal aikin zai ci shi..."



Ta bu蓷e idanun ta da suka yi ja, tana tunanin ta ina tayi kuskure, a tunanin ta tayi komai yanda ya mata, sai kuma tayi saurin tashi tsaye cikin faduwar gaba tace "ko nayi kuskuren barin shi ya fita wajen siyar da motocin sa? Lallai ya kamata in tabbatar a yanzu" ta fada tana dialing number'n Hajiya maimoon, "Hello maimoon, akwai matsala, gani nan zuwa yanzu, ki raka ni wajen mutumin nan"



鈽呪槄



*Munaya*


Cikin dauriya take tafiya bayan ta shigo cikin asibitin, domin ji take kamar ana watsa mata yaji a kasan ta, hade cinyoyin ta da take yayin tafiya ke kara mata jin tsananin zafi, amma duk wanna bai dame ta ba, burinta shine a shigar da Amnah dakin surgery.

Ko neman izinin bata tsaya yi ba, ta fada office din doctor, cikin hanzari da saurin magana tace "doctor azo ayiwa Amnah aikin, ga kudin nan na samo, dan Allah likita ka tashi" ta fada ganin likitan ya zauna ya zuba mata idanun sa bashi da alamar mikewa.


Likita kuwa da fari mamaki da fargaba ne suka diran masa jin wai ta samu 3.9m cikin Abinda bai fi awa biyu ba. Amma sai yayi saurin kawar da wanna tunanin a ransa, ba lokacin yinta bane yanzu.

 Ya rasa ta yanda zai fara mata bayani, ya saka hankici ya goge dan gumin daya tsatsafo masa a goshi, a matsayin sa na likita, ya sha ganin mutuwa hadi da marasa lafiya kala-kala, hakika bai taba fargaban furta wa wani labarin rashin da aka masa ba, kamar yadda yake tsoron bayyana wa karamar yarinyar dake gaban sa wanna labarin,. Amma meyasa? wata zuciyar tace "saboda tayi kankanta, kankantar da bazata iya jurewa ba, kunnen ta bazai iya daukan wanna mummunan labarin ba"



Maganar Munaya ce ta katse masa tunanin sa, "doctor ka tashi mana, kai fa kace ba lokaci, kai kace ayi gaggawar yi wa Amnah aikin, ga kudin na samo, dan Allah ka tashi likita, dan Allah banason rasa kanwata, ina son ta" ta karasa a sanyaye madadin farkon maganar ta dake a zafafe, likita yaji tsigar jikin sa na tashi, kofofin gashin jikin sa suka mimmike na tsananin tausayin Munaya, ya dauke kansa daga kallon ta yace "I... i... i.... i'm sorry, we wouldn't save her life, bayan mintuna talatin da barin ki asibitin nan Allah ya karbi ran ta" ya karasa a sanyaye, lallai ya ji mutuwar Amnah ko lokacin da mahaifin sa ya rasu bai ji mutuwar kamar na karamar yarinyar nan ba, ko don babu shakuwa tsakanin sa da mahaifin sa ne?



Cikin ihu da karaji tace "Karya kake, You re a liar, Amnah is alive, kanwata bata rasu ba, don't tell me that please doctor" ta fada tana jin office din na juya mata, sai dai ko kusa bata yarda da maganganun likitan ba, a guje ta bar office din likita zuwa dakin da aka kwantar da Amnah.






***

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.