Free chapter · Read without an account

3

by Asmy b Aliyu · ABUUTURAB


cike da tsoro ta riqe masa hannu cikin cool voice nata take fa'din ."stop yah Abuu bai saurara mata ba yakai bakinsa kan wuyanta Yana sucking itakam bata iya komae ba sai pillown da ta kankame ,

Tanajin yarda yayanta ke mata wasu irin abubuwa.

a hnkali taji numfashinsa na fita haka Jikinsa yyi sanyi lokaci day'a ya mirgina a gefe haka Yana lumshe idonsa a hnkali .

Fuskar nainah ta bayyana,

har yau yana jin qarar Marin da tayi masa......kukan Noor yasa yyi saurin bude idonsa gamida fuskantar ta,

Tana qoqarin Jan blanket tana Rufe naked skin dinta .Sorry I won't do that again."yyi mganar sounding so cwt,

Turo baki tayi kafin tache kullum haka kake fadi ae ,tayi mganar 

Haka tana qara volume kukanta na shagawaba ko ka'dan bayason jin kukanta.

Jawota yyi ajikinsa yana buga bayanta alamr rarrashi ,

dago kanta tayi tana ka'llon kyakkyawar fuskarsa ,

zaka kaini skull dinsu bikra ?"

Dan jim kadan yyi batareda ya bata amsa ba,

dan idan yache ya sakata school din su bikra zai mata qarya ne kawae .

Baida arziki sakata school ,

Amma zai bincika wata private school Wanda batafi karfin Aljihun saba.

"Jin shuru Yasa ta fara ko'karin sauka ajikinsa riketa yyi ,

Ina maka magana baka amsani ba.

Zan sakaki wata school Preety but batasu bikra ba.

da kune fuska ta shigayi ,

" Yhu promise?"right remember good Muslims always keep to their promise?"tayi maganar tana turo masa baki haka tana qoqarin sauka akan jikinsa,

Kugunta ya rike gamida daura Kansa aka fadarta ,

Kibari nayi wanka mutafi gidan gwaggo da sauri take fa'din ni bazani ba. "Tayi mganar in I don't care manner"

Su kareema suna nunani suna fa'din qa'rama dani nayi aure ,

idan yana biye shirmen Noor plan din da ya tsara akan nainah zai iya Rushewa.

Miqewa yyi tsaye yana Gyara jikinsa bari nayi wanka Nazo muje shan ice cream tsalle ta daka itama ta shiga toilet danyin wani wanka.


Nainah!"...

"Wani irin mahaukancin horn ta shiga dannawa ,

da sauri murtala driver yazo ya wangale get afusace ta fisgi motar tamkar zata bi takansa a tsorace yaja da baya.

Ko gama dai daita parking nata batayi ba. tafito a fusace ta nufi murtala maigadi Wanda yagama shan Jinin jikinsa,

" Hajia me............saukar mari yaji akan Cheek's dinsa duk da murtala maigadi zai baiwa nainah shekara go'ma amma bata dubi girmansa ba ta wanka masa mari,

da hannu ta shiga nunasa bana son na qara ganin kafar ka agidan nan kaje na koreka .!"

hannu murtala yasaka akai ya fara kwarara ihu ,

Tsoki nainah tayi tana toshe dodon kunnenta.

Nan ma aikatan gidan sukayo kan murtala mai gadi danjin baasi ganin nainah awurin yasa ko'wa ya fara Ja dabaya ,

da sauri ta nufi Reception din shiga cikin gidan tana kwa'lawa mamin ta kira tamkar harshenta zai fito.

"Arikice Hajia zulfa ta fito ,

Itada kaninta saleem .

." Mami ki kira daddy a waya yanzu!''

Meya farune nainah?"

bbu lfy Mami tayi mganar cikin tsawa da masifa ,

Yau wannan yaron yaci mutuncina wlhi bazan Kyalesa ba.

 wai duk meya kawo wannan rigimar?" saleem ya qarasa mganar yana ka'llonta wani irin irritating look tayi ,

Masa ba matsalar kabace uncle kajira zan dawo kanka .

da haka ta wuche part dinta ,

Ya'r aikinsu Nana ta karbi handbag din nainah ta biyota daita a daki.

da ido saleem yabita kafin ya maida hnkalinsa kan Auntynsa,

Wlhi Aunty ina jin tausayin nainah!"macca fache?

Haka gidan wani zataje ,

Yi shuru saleem karta Juyo ta fadawa daddynta dama yache bana kaunarta."

Wani dogon tsaki saleem yaja gamida watsa hannayensa cikin Aljihun wandonsa na Jean's ,

Yyi gaba Ransa a mutakar bace ,

Aransa yana fa'din yana addu'ar Allah ya kawo wani acikin Rayuwar nainah ,Wanda yafita hatsabibanci ya saita Rayuwarta....

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol