Free chapter · Read without an account

5

by Asmy b Aliyu · ABUUTURAB


daukar glass cup yyi ya dauki bottle water ya tsiyaya aciki sa'annan ya ka'fa abakinsa baki wangalau ta saki tana ka'llon tsabar rainin hnkalin da yyi mataA yanzu cup din nata zai dauka yasha Ruwa!"how dare he?"

Ka'llon cikin idonta yyi Wanda yana hango ba'cin Ranta qarara ,smile ya saki kafin ya fara fa'din ."Am sorry maah Nayi laifi haka na amsa laifina hakan bazai qara faruwa ba!"ya qarasa maganar sounding so cwt.

Baki wangalau ta saki tana ka'llon kyakkyawan fuskarsa,

Shaye da to'ka take fa'din waya baka izinin shigowa part dina?"Hajia !"ya bata Amsa sounding so free.

Ya isheka haka?"

Ta daka masa tsawa ranta Abace?"

Hi !"

Don't use tongue with me young lady,"cewar Abutturab ya fada in a high tone da ya tsorata nainah.

Tana hango bacin Ransa,

Ke wacece da zan zauna ina baki hkuri ki kiyi kina cin darajar Hajia ne da nake ganin girmanta da na ajey wannan aikin."dan baayi maccen da zata zauna tana wulakantani ba.

Arziki haukane!"ya qarasa maganar a tsawace,

da yasa nainah ta tsorata haka ta tsura masa ido.

Zaki iya daina ka'llona dan ni ba Tv.bane ,sosae nainah taji kunya amma da yake kafiya gareta nan take ta sha to'ka wai kai waye boss tsakanin ni dakai?"haan? Kanme zaka tsaya akaina kana yimin fada tamkar wani ubana!"have your way out?"

Ta fada masa cikin daka tsawa tana nuna masa qo'fa ranta abace ,

Ko a kwalan rigan Abutturab ya nufi ko'fa farin cikinsa day'a ya bata mata rai hakan dama yakeso.

Zubewa tayi akan soofa tana maida numfashi fuskarsa take qa'llo yana mata tsawa da matsifa ,mai makon taji haushinsa bataji hakan ba .Amma ranta a bace yake wani gefen kuma batason Abutturab ya daina aiki akarkashinta,

Tafiso ya cigaba da zama akarkashinta yarda zata samu damar wulakanta shi.

*

Washe gari.karfe takwas nainah tayi shirin zuwa office sauri takeyi suna da meeting ,

Tana cikin shigar traditional kaya atamfar super sharaton che ajikinta dinki Riga da skirt Wanda yakamata sosae ya Riga yagama bayyana siffar Jikinta ,sae dan qaramin veil kalar dark blue ,

Da ta aza akan kafarta .

Sae talkamin qafarta shima blue amma hill ne,

Fuskarta tasha make up har tagaji sai zuba qamshi takeyi tayi kyau na fitar hnkali ,dan irinsu nainah baka yimasu kallo day'a ka dauke kai.

A babban falo suka hadu da nana.

Tana ka'llon agogon hnnunta take tambayr Nana Mami fa?"tana barci bata tashiba.

daukomin lunch box dina zuwa mota achan zanyi break fast."

 Abutturab na awaje yana Jiranki yazo baki tashi ba!"Shaye da to'ka nainah  ke fa'din karfe nawa yazo?"

7:00@m.

da haka ta fice daga falon,,

A harabar gidan ta hango Abutturab yana hira da Isah mai baiwa Flowers Ruwa.

Yana ganinta ya taho da sauri ,yamika mata car key na Benz dinta da ya wanke.

Ka baiwa wanchan yazo mutafi.

Ta fada cikin basa umurmi,

Shigar English wear's ne Ajikin Abutturab farar shirt.da bakin wando na Jean's,

Sumar kansa ta kwanta luf tamkar ta larabawa.

Ba karamin kyau yyi ba.

Kafin ta nufi motar Abutturab ya rigata ,gaisheta yyi fuska a ha'de ta Amsa batareda ta kallesa ba.

Back side ya bu'demata ta zauna ,

Ya amshi lunch box a hnnun nana ya saka agaban motar.

A mota zaman shuru suka zauna,

da Isar su .suna gama parking ,

Aka fara gaisheda nainah cike da isa take da'ga hnnu wasu ma a haife sun haifeta Ran Abutturab ya qara baci.

daukar lunch box yyi yabita dashi a katafaren office nata.

Office ne mai girman gaske ,mai ha'de da master bedroom.fridge California bed ,TV.soofas bbu abunda bbu aciki.

Zama tayi akan soofa ,

Yyinda shi kuma Abutturab yyi tsaye tamkar gunki."

Leg's dinta ta nuna masa,

Ciremin shoe's din kafana ,

Ta fada tana basa umurni,

Bbu musu ya durkusa agabanta ya shiga cire talkamin kafarta,

Ajey su yyi agefe sai yaga ta Ciro tissue tana goge dai dai wurin da ya taba akafanta,

dauke Kansa yyi ransa na tafasa.

Ha'damin tea ka zuba min chip's akae ,

Ta fada bata kallesa ba tana danna wya .

Hada mata yyi yaja dan qaramin center table dake tsakiyyar office din ya tura agabanta,

Yana tsaye ta fara break fast bata ko kalli inda yakeba,

Still tana danna wayarta,

"Shaye da to'ka ta dago fuskanta tana kallonsa ,I will appreciate it in xaka daina qa'llona hakan kanemi wuri ka zauna.

Ta fada ta maida hnkalinta kan wyarta......

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol