Free chapter · Read without an account

13

by Asmy b Aliyu · ABUUTURAB

 


After like 30 minute haka aka shirya meeting din gaggawa cikin wani hadadden building mai hade da wani qaton hall acikinsa ,cautions ne acikinsa na Alfarma Wanda hall din yaji kayan alatu ,

Ko ina standing ac.ne manne a wurin sai sanyayyar qamshi ke tashi.

Cikin minti qalilan turab da nainah suka iso wurin ma'aikatan wurin har sun gama hallarta ,kowa zuciyarsa badai dai take ba ana Jiran aji wani rashin mutunci nainah tazo dashi ,Uncle dinta wato saleem kallo daya yyi masu ya dauke kansa.

Ganin ta yasa kowa ya miqe tsaye cike da girmamawa."

Zama tayi gamida daga masu hannu ,nuni tayiwa Aliyul akan ya zauna kusada Kujerar da take .

Kowa baki bude ya saki yana kallonta cikin bin umurninta turab ya zauna.

Kusan sakon talatin da zaman ta wurin bakajin komae sai qarar Ac.dakuma ma'aikatan wurin masu gulma na ku's -ku's.

"Gyaran murya tayi kowa yyi tsit akaro na biyu kafin ta fara bayani haka ta gabatar da Abutturab amatsayin sabon ma'aikaci kuma sabon manager .

Kowa qallonta yakeyi da mamaki wuri ya fara har gitsewa da surutu masu bakin ciki sunayi masu hassada sunayi cikin daka masu tsawa take fadin." Ya isheku!kun cikamin kunne da surutu!

Ta fada tana toshe kunnuwanta ,haka tana Runtse idanunta da sauri numfashinta ke fita tamkar wacce tayi gudu.

"Tsit kowa yyi ba shawara nake nema kubani ba akan yarda zanyi da company na!" Right?" !Ra'ayina ne nayi Wanda bbu Wanda ya isa ya canja minshi koyache meyasa nayi haka Right?"agaban nainah chanji kuke ,Ku dakata na Dan wani lokaci hayaniyarku tayi min yawa.

sakin baki da ido Abutturab yyi yana qallonta ,Wanda ita batama kula da hakan ba ta cigaba da magana .

Sai da tagama magana sa'annan tache idan ."Akwae mai magana zai iya yi?"shuru kowa yyi ,cikin hali ko in kula saleem ya miqe ya nufi hnyar fita.

Kowa kallonsa yakeyi da mmki ,

"Uncle saleem!" Takira sa da cool voice nata.

"Karo na farko A Rayuwarsa da Yaji nainah chanji " ta kirasa cikin taushin murya.

Bai Juyowa ba amma sai dai ya tsaya cak!"Rada Abutturab yyi mata a kunne ,

Plss kije ki samesa a uncle dinki ne fah.dago kai tayi tana qallon Turab dage mata gira daya yyi sai tasamu kanta da yin murmushi."

Haka kawae ta tsinci kanta cikin bin umurnin Aliyu bamalli."

qaro na farko a Rayuwarta ,da tataba bin Umurnin wani Dan Adam.!"ko iyayen da suka kawota dunia bata bin umurnin su saidai su subi nata ,cikin takunta na kasaita ta qarasa gaban saleem .

Cikin kasa-kasa da murya take fadin "uncle ka taimakeni plsss!"

Hade rai yyi yana qallonta kafin ya tabe baki."cikin hali ko in kula yake fa'din. "Taimakon me?"

"Mota nakeso a baiwa Abutturab!"

Kaje dashi acikin building din da suke ya zabi duk kalar da yakeso nasan nanne fannin ka ,nabaka wuqa da nama kaima zaka iya daukar kalar motar da kakeso!"kwana biyu ban fitar da zakkah ba!"shiyasa nakeso nayi!"

Ta qarasa maganar tana kashewa uncle din nata ido daya."Tantiriya!"saleem yyi maganar aransa ,

Haka yana tunanin turab bamalli shi zay canja masu nainah!"wani murmushin mugunta saleem yyi ,

Gamida fadin lallai wannan Yaron yanada farar ka'fa .

Yasamu shiga agun nainah chanji!"Hade rai nainah tayi lokaci daya ,

Gamida fadin karka dauka wani abu ne a tsakanin mu nayi Ra'ayin taimakonsa!"har yau ba a haifi mijin da nainah chanji !"zataso ba!"cikin dariar saleem ke fa'din oh really?"to gamu gani ae da haka Ya juya ya nufi Abutturab magana sukayi sai suka fita atare,

Anan kowa ya koma bakin aikinsa ,Yana fadin Albarkacin bakinsa.

Kwance tayi akan soofa din dake cikin office dinta tana Juya maganar uncle dinta aranta ,

Tsoki ta buga akaro na farko tana fadin."idan mutum yyi niyar taimako sai a daukeshi da wata manufa!"kusan awa daya tana kwance akayi knocking kamar tashare sai kuma tache yes come in............."batareda ta qalli kofa ba,

"Bangane ba !" wannan wane irin aiki ne Mrs.nainah chanji!" Taji sanyayyr muryarsa na mata amo acikin kunne ,miqewa tayi zaune tana qa'llonsa da shanyayyun idanunta.

Wanda Abutturab ke hango wani Abu mai rikitar wa acikin su ,

"Zauna muyi magana!" Ta fada masa sounding so cwt "haka ta nuna masa gefenta bai zauna ba ya koma dayar kujerar ya zauna.

Murmushi tayi ta langabar da kai tana kallon innocent face dinsa,

Tun kafin akai koina har qa fara korafi Mr.turab bamalli!" Nan bada Jimawa ba ,kyautar gida zan maka!"idan naga kana tafiar da aikinka yarda yadache!"Amma nai........!saurin katsesa tayi gamida fadin nainah chanji bata kyauta amayar mata ,

Dan Allah murufe wannan babin ,kayi hkuri gobe zaayi settling motarka da komae da komae.

Tashi mutafi yunwa nakeji ,

Kamar ta Rufemasa baki haka ta tattara kayanta ta Rufo office dinta tareda taimakon turab!"

Suna tafia take tamabayrsa office din da aka kaisa yyi masa?"motar ma tayi masa ko achanja ,murmushi kurum yyi yana fadin duka sunyi Na........."shitttt ta fada gamida Dora yatsanta akan Dan karamin cut Lip's dinta.

Haka suka Jera har gaban ma'adana motoci.

Bude masa front side tayi ,zaiyi magana ta dakune fuska tana qallonsa bbu musu ya shiga ta maida kofar ta Rufe ta zagaya mazaunin driver.motar tayiwa key suka dauki hnyar zuwa wani hadadden Eatery!............

 

Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol