Free chapter · Read without an account

16

by Asmy b Aliyu · ABUUTURAB



kusan magrib suka gama komae haka aka Jera komae akan dinning ,da sauri nainah ta shiga wanka.Dan qarfe bakwae dai dai jirgin su daddy zai sauka.

Cikin mintunan da basuyi talatin ba tagama shirya kanta cikin wata doguwar rigar material mai black and Red acikinta ,

Ta tattare gashin kanta wuri daya tayi parking dinsa.

Dan qaramin veil din rigar ta dauka ta Daura akanta ,tayi kyau sosae .

Haka ta feshe jikinta da perfumes masu ddin kamshi plat shoe ta zura akafanta black ,

Ba wani damuwa da sallah tayi ba kai tsaye ta nufi part din mahaifiyarta ,

Iskota tayi akan sallaya .

Dan turo baki tayi tasan zata makara idan ta tsiya jiran mahaifiyarta ,

Dan idan tana sallah tana ddewa bata gama ba.

"Mami sai na dawo ta fada tayi hnyar barin dakin da sauri ,

driver ta samu yajata zuwa air port Isar su baifi minti gomaba Jirgi ya sauka.

Zuba ido takeyi taga ta inda daddynta zai bu'llo watanni ukku kenan bata sakasa a idoba,

Chan ta hangosa yana saukowa cikin bakaken suit ,Alh.Ibrahim chanji kenan mai kimanin shekaru Arbain da hudu a dunia,

Yanayinsa da yarda ilimi ya Ratsasa ta koina sai Ka Rantse da Allah ,

Bai taba aureba balantana ya Ajey nainah yar kimanin shekaru ashirin da biyu a dunia,

ganin daddyn da wata kyakkyawar budurwa agefensa yyi mugun daga hnkalinta gabanta sai faduwa yakeyi.

" ina kuma daddy ya samo wannan?"ta fada zuciyarta na dokawa ,tana son maminta so na hakika amma duk da batajin mganar ta bata fatan wata tashigo acikin Rayuwarsu nan su ukku a matsayin matar Uba!"

Harde hannayenta tayi akan kirjinta ,ga mamaki sai taji ranta ya baci ta kasa karasawa gurin mahaifinta duk murnar da takeyi nason ganinsa.

ganin daddynta na waige 2 yaga ta inda zai hango na gida ,umurni nainah tayiwa driver akan yaje ya amso trolley a hnnun daddynta da haka ta Juya zuwa mota rai abace ,

jinginawa tayi jikin bakar Jep din da suka zo daita tana Jiran isowar su.

"Ihun Humy taji akanta tana daria ,

Ware ido nainah tayi tana qa'llon humy Wanda ke cikin shigar English wear's ,Riga da wando sai Dan qaramin veil da tayi Rolling kanta dashi ,wata biyar kenan Rabonta da ganin humaira Kaseem ,

Amma ta chanja ta qara kyau da fresh kasancewar humy ba wani hali garesu ba ,Abbanta ma ya dde da yin ritaya ,sae da samarinta yayan masu kudi suka dauki nauyin karatunta.

" lokaci daya gaban nainah yyi wata irin bugawa!

dama humy CE ta hango da daddyn ta?"to meye a tsakaninsu?"

Nayi surprising dinki shine zaki wani shareni?"

Ta tsinkayi muryar humy akanta,

Dan murmushi nainah tayi tayi hugging dinta a hnkali take fadin."kin bani mamaki ne humy naganki tareda daddy?"

Smile humy ta saki cikin salon bariki take fadin ,

Ynzu dai ba lokacin magana bane mu isa gida babe."

Humy ta Juya ta shige back side ,

Cikin qarfin Hali nainah tayi hugging Alh.chanji tana fadin." missing you so bad daddy!"

Shima hugging yarsa yyi gagam yana fadamata yarda yyi kewarta watanni ukku da suka wuce,

da haka suka nufi mota.

A babban falo suka tarar da Hajia zulfa ,ta caba ado cikin wani uban less da kudinsa zasuka 80thousands ,haka ta sha gwala gwala tayi kyau,

Fuskarta cike da fara'a ta isa ga mijinta ta tarosa shima baiyi wata wata ba ya Rungumota ajikinsa .cike da farin ciki nainah ke kallon iyayenta Bakuwa humy kuma haka yyi balain taba Ranta,

dama haka Alh.chanji keson matarsa yake fatar ta shigo cikin Rayuwarsu?"tabbas tasan tanason Alh.chanji miji ne na nunawa a sa'a amma ya zatayi da kishinsa?"kai tsaye Nainah taja hannunta tana fadin muje babe kiyi wnka,

da haka nainah taja hnnunta zuwa part dinta.

Sosae nainah tayi mamakin canjawar yanayinta yanzu -yanzu kan gado ta fada tana tabe baki.

Agaban nainah humy ta shiga cire kayan Jikinta,

Wani kallo nainah kebinta dashi ba haka tasan humy ba ,ta canja ta qara kiba da haske.

Cikin qarfin halinta take fadin ."waini kam meye sirrin humy?"smile kawae ta saki tana Daura towel take fadin ,Hutu kawae da Jin ddi babe ,duk da har ynzu kanki a kwali yake bakisan ddin sexx ba ko kadan.

Amma irinku ne idan kuka fara bazaku iya kwana biyu ba bakuyi ba Mrs.Nainah chanji!"da haka Humy ta shige toilet batareda ta Jira amsar da Nainah zata bata ba.

Relaxing nainah tayi akan bed tana Juya maganganun Humy aranta.....

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.