Free chapter · Read without an account

17

by Asmy b Aliyu · ABUUTURAB


Fitowarta wanka bata tararda Nainah a dakin ba ,dan siririn tsaki ta saki kan stool ta zauna ta tsane jikinta da ruwa.

Kafin ta fara murxawa fatar ta hadaddun lotions dake Jere akan mirror dressing,

Wyarta taji tana qara a hnkali ta tashi tsaye ta zuge handbag nata ,ta Ciro wyar.

Hka tayi mmkin ganin wyarta a kunne ,tunda tasan tun kafin su shiga jirgi ta kasheta.anan ta tuna da ta kunna ta a mota ta chanja sim card.

Sugar boo..............!"ya bayyana akan screen din wayarta smile ta saki gamida daga wayar,

Muryarsa ta daki dodon kunneta .

Yane baby na?"ta tsinkayi muryar Alh.chanji cikin kunnenta ,

Cike da shagawaba take fadin."ina kewarka am so lonely anan wurin.

Ta karasa mganar tamkar zata saka kuka.

Tana jin yarda yake sauqe ajiyar zuciya ,ya zanyi dake baby.?"ko mufita a kama maki hotel,

No kabarsa kawae sugar boo nan ma am okeey.

Sai dai ina kishi ,tana Juyo sautin dariar sa ayimin afuwa bana son nainah ta gano wani Abu ,kinsanta akwae wayo."da bincike ,

Anan ma sai da ta tsareni da magana wai ya akayi tafiar mu tazo daya?"nan nabata amsa da A jirgi muka hadu kk bani lbrn nan zaki zo."zata qara yimin wata tambaya mamin ta ta katseta ,akan tabarni na huta haka.

da kyar nasha .smile ta saki haka lokaci daya ta saki ajiar zuciya yanzu dai kifito muyi dinner."okk gani fitowa da haka ta kashe wayar ,ganin nainah Jingine ajikin qofa yyi mugun daga hnkalinta ,haka tana watsa mata wani irin kallo da takasa fassara sa,

Wasu yawu Humy ta hade ,

Cikin basajar ta take warewa nainah ido tana fadin."babe are you okk!

Dan murmushi nainah tayi gamida dagewa kawar tata gira,

Tunda na shigo kk wya ,kina kasheni da wannan salon naki wannan kuma wane Lion ne haka mai sa'a?"

daria Humy tayi haka lokaci daya take shirya kanta cikin wasu Riga da skirt na English wear's ,Wanda nainah ta fiddo mata dasu .da alamar sabbine dal"

Muje kiyi dinner nasan kina Jin yunwa.

Amma har ynzu ban daina mamakin wai wurina kk zoba!

daria Humy tayi tana saka hular net akanta mai shige da kayan ,take fadin."gani nazo mrs.Fatyma chanji nayi kewarki da yawa,

Tunda ke ba wani mutunci ne dakeba,

Munyi waya da sageer ya fadamin birthday ki saura sati daya.

Zai hadamaki party ,shine na hado kayana nazo mufara shirye2

Ina ma Abuja.

Ware ido nainah tayi shaf ta manta birthday dinta wannan month din ne!"batasan meya shagaltar daita haka ba!"

Omg!

Kawae take fada tana riqe da kanta ,

bansan dame zan sakawa wannan guy din ba?"nainah ta fada cikin dariar farin ciki ,kinsan ko dazu munyi waya yacemin zai xo Kano Jibi .

Bansan dame zan biya sageer ba ina Jinsa araina Humy!"daria Humy tayi tana fa'din."ki ba zuciyarki dama taso sa nainah ta kaunace sa ,ki yarda ki auresa!

"Nan take nainah ta hade rai tana watsawa Humy wani irin arnen kallo." Sageer ba Ajin aure na bane!har yaushe zaki gane hakan Humaira!......"tayi mganar cikin daga murya .

Kan wane dalili zakice sageer ba ajikin bane bancin yanada komae nainah?"itama Humy tayi mganar cike da bacin rai,

Plss Humy yanzu ba lokacin wannan mganar bane zo mutafi kici abinci nasan kina jin yunwa.ta qarasa mganar cikin sanyin murya tamkar ba itace mai daga murya ba."tsoki Humy ta doka tana fadin basai kin yimin tsawa ba Nainah nadaina cewa kibaiwa sageer dama ,idan kk karayimin ihu yau komae dare a Abuja zan kwana.

Ware ido Nainah tayi ta dakune fuska tana fadin"am sorry besty wlhi na tuba mutafi ,yarda nainah tayi yabaiwa Humy daria haka suka jera suka nufi dinning..

Abunda basu sani ba shine Humaira tayi shekara daya da sanin Alh.chanji ,

Ko wannan fitar da yyi a kasar London tare sukaje da Humy watansu ukku achan suna holewarsu ,Rayuwarsu kawae sukeyi.

Yanzu ma da suka dawo kai tsaye tace zata bisa Kano tayi kewar nainah gashi kuma yazo dai dai da birthday partyn ta.

da kyar Alh.chanji ya yarda Humy tabiyosa ,ko kadan bayason abunda zaisa mutuncin sa ya zube a wurin iyalinsa musamman nainah mai mahaukaciyar zuciya ,

Muddin nainah tasan Humy na tareda Daddynta zata iya kaita lahira........


Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.