Free chapter · Read without an account

9

by Asmy b Aliyu · LAILAH KHALIFA



Yaaya Khaleepha ko ka yarda ko karka yarda zuciyarka na son Laylah maska ba tsanarta kakeyi ba."mujaheed maska yyi maganr yana bin yayan na'sa da ido.wani irin mugun ka'llo Khaleepha maska ke Jifan mujaheed dashi."ya isheka mujaheed. "Khaleepha maska yyi maganr cikin wani irin tone Wanda Mujaheed maska ya ka'sa fassara sa.

Ko mata sun ka're a dunia banga mezanyi da wannan yarinyar ba.

Saboda me yaya Khaleepha?" Ga soyayyar Laylah maska nan ,ina hangowa a cikin idanunka.

"Na tsaneta ! Natsani ha'linta yarinyar da'ke kwana a hotel-hotel yarinyar da mazaah!"

Ka'sa ka'rasawa yyi ,plsss leave me a lone mujaheed ka'fin na ba'ta ma'ka rai. Baya -baya mujaheed yyi ya Juya yabar da'kin yana fa'mar do'ka masa murmushi."

drip ne daure a hannunsa ,

Sae oxygen din da aka manna ma'sa a hancinsa ,Wanda shike taimaka ma'sa wurin fitar da numfashinsa ,lo'kaci day'a ya bu'de ido yana fa'din nooooo Mujaheed I'm not in love with her!"

Ganin ya farka yasa Anas ka'rasowa gabansa ,

Kokarin fisge Oxygen din da aka manna ma'sa yakeyi Anas ya riqe hannunsa du'ka biyu yana fa'din kabi Ahnkali maska plssss."ka'llon da'kin ya'keyi da ido tabbas wannan ba da'kinsa bane ga'don Asibiti ne,

Anan ya shiga tariyo abunda ya fa'ru dashi .

A tsorace ya'ke ka'llon Anas ,

Cikin Rawar murya ya'ke fa'din Anas ina Mujaheed? "Da mamaki Anas ke ka'llon sa ,

Kasan fa yana skull maska .

I want to see him Right now!

Lokaci day'a ya'ke kokarin fisge oxygen din da'ke makale da hancinsa ,

jin yyi numfashinsa na barazanar daukewa bbu shiri ya cire hannunsa,

Anas plss ka kaini wurin mujaheed!" Allurorin ba'rci Anas ya ha'da yyi ma'sa.

Ba ajimaba su Mami suka shigo da Hajiarsu Aliyu sai kuma Aliyu,

Har lokacin barci yakeyi ,

Kusan kwanan sa biyu a Asibiti ,iyakarsa da mutane ido baya magana bayacewa ko'wa ka'la sai idan yana son Abu zaiche abasa ka'za.

da Baban Kaduna ya ke'be da Anas yana tambayrsa meye matsalar Khaleepha ne ?"

Bayason ya fa'dawa su baba ga halin da Khaleepha ya'ke ciki.amma yyi alkawarin munddin Khaleepha ya samu sauqi zai tsare sa ko'da bala,i sae ya fa'da ma'sa meke damunsa.kodan lafiar sa ,

Wanda yana gafsa kamuwa da chiwon zuciya.

Murmurshi Anas yyi gamida fa'din baba karka damu kanka ,zafin zazzabi ne ya masa ya'wa insha allahu.

Anything will be OK.

Wa'sa gaske Khaleepha kwanan sa biyar a hospital ,kullum ya'n uwansa cike suke da Asibitin meermah ku'ma anan ta'ke yini ,Wanda ko takanta Khaleepha maska baibi ba.

Burinsa ya'ga Laylah maska taxo dubasa ko zaiji sauqin abunda ya'keji cikin zuciayarsa amma ,shiru kuma ya rasa waxai tambaya.

" Ya Allah nabar maka Rayuwata.dama Rayuwata a hannunka take,ya ubangiji ka iyayimin A Rayuwata kayi min za'bi mafi alkhairi ,allah kai kasan halin da nake ciki kafi ko'wa sanin mekake nufi akaina.allah ka ka'womin agaji na gaggawa ina cikin wani hali ka sauqaqamin .ka ku'ma shiryamin meermah ta za'mo macce ta gari ka tallafawa Rayuwar Aysha ka iyayi mata A rayuwarta .ya allah kai kadai ne zaka iya yimin maganin wannan masifar ka sauqaqamin ka nutsar da zuciyata.ina cikin Rudani ina cikin tsananin soyayyar baiwarka,na rasa yarda zanyi da raina ina cikin wahala ,ka cusa mini sonta batareda nasa zan hakan zai fa'ru dani ba.batareda na ta'ba tunanin zan so'ta ba.batareda na ta'ba tunanin za'ta shigo Rayuwata ba.nasan duk wannan ikon Kane,bance ka ya'yemin sonta ba,amma ina Neman sauqi domin ganin kwanciyar hankalin Iyayena!"

Salatin Annabi yyi tareda Hasbiyallahu wani,imal wakeel da istigifari da hailalah ,ahankali ya lumshe ido cikin minti biyu barci yayi awon gaba dashi.

da misalin ka'rfe go'ma na safe Mami ta nufi part din Khaleepha ,

Acan tsakiyyar bed ta hangesa yana barci ya takure wuri day'a tamqar wani qa'ramin ya'ro ,

Wannan barchin ya isa haka atashi ayi break fast kasha drug's na'ka .

Mami ta fa'da tana shafa fuskarsa,cikin barci yaji tamkar ana shafa masa fuska Jin kamshin perfumes na mashi sallama acikin hancinsa ya'sa ya dan bu'de ido murmushi ya sakarwa mamin ,Wanda Rabon da Mami taga Khaleepha yyi murmushi tun ka'fin yyi accident.

Riqe hannunta yyi gam cikin na'sa yana ka'llonta da brown eye's dinsa ,

Ware ido Mami tayi tana ka'llonsa .gud morning my son How was your night?"mamin tayi maganar still tana riqe da hannunsa,

miqewa yyi zaune .yana fa'din good morning 2 my cwt Mami.

Ka sa'ki baki kana barci Kaje kayi wanka break fast na Jiranka a dinning yau fita zamuyi,

Dan shagwabe fuska yyi tamkar wani qa'ramin ya'ro ya'ke fa'din zuwa ina Mami?

Kai dai kayi abunda nasaka.

OK Mami your wish is my command!

da haka ya nufi toilet sai da Mami taga shigarsa sa'annan tabar part din na'sa.

Ba'kin Jean's ne ajikinsa ,

Sai Blue din top Wanda ta dache da yanayin fatar Jikinsa yyi kyau sosae acikin kayan.

Kai tsaye study room dinsa ya wuche pics dinta sune suka fa'ra amsa sallamarsa ,

Tsaye yyi abakin ko'fa gamida Dan Jigina bayansa ,

Ya harde hannayensa akan qirjinsa day'a bayan day'a ya shiga bin pics dinta da ka'llo.

Murya can ciki ya'ke fa'din I love her silently.

Dan murmushi yyi gamida Barin room din,

Kai tsaye part din su Aliyu ya nufa chan ya tarar da yaran gidan du'ka na break fast harda daddy!

Day'a bayan day'a ya gaishesu,

Cike da fara'a hajia ta amsa sa gamida yimasa ya Jiki.

Ya amsa da Jiki alhmdullh!

Nan ya'ran gidan ko'wa ya riqa fa'din Yayah ina kwana ya Jiki?"

Wannan ka'ron bai amsa suba.

Kusa ga kujerar Aliyu yaje ya zauna ,

Aliyu ya ha'reresa yana fa'din love sister's dina na gaisheka shine zakayi ma'su banza !" Dan murmushi Khaleepha ya sa'ki murya chan ciki ya'ke fa'din bansan mezan cheba yaya Bana son raini ne kasani?".ya fa'da yana ka'llon Aliyu maska Wanda ya zuba ma'sa ido ,

Idan matarka da ya'yanka watarana sun gaisheka haka zakache bakason raini?

Aliyu yyi mganar shaye da to'ka yana ka'llon Khaleepha ,

Feenah yi serving yayanku mana.

Cewar Hajia ,my only son mezakayi break fast dashi .fankasu ko wainar shinkafa ko sinasir?"

Hajiar su Aliyu ta qa'rasa zanchen cike da kulawa tana ka'llon Khaleepha maska ,

Hajia azubamin fankasu kwara biyu ya isa.

Tsayawa Baban Kaduna yayi yana ka'llonsa da mamaki ,kwa'ra biyu fa kache?

Yes daddy!

I can't not eat more.............shuru Baban Kaduna yyi bai ka'ra cewa komae ba.

Da haka ko'wa yyi break fast ,

Aliyu zai fita ya Dan ka'lli Khaleepha ka'fin ya'che ko za'kaje Zari'a chan na nufa?"

Nodding kansa kawae yyi alamr a 'ah zamuyi fa'da Khaleepha ,kadaina yimin wannan miskilanchin mai bani haushi .

Meye miskilanci aciki ?

Yace baza yaba ana do'le."

Hajiar su Aliyu ta fa'da tana ka'llon Aliyu .

Bbu dole mum Aliyu yyi maganar cikin sanyin murya ,

Har Baban Kaduna zai fita da Aliyu ya tsaya yana ka'llon Khaleepha ka'fin ya'che zuwa anjima mai dinkin Ku zai zo ya ka'wo maku kayanku na biki ,idan yaxo sai kafita ka amsa.

Shuru Khaleepha yyi shima Baban banza yyi ma'sa break fast din da ya'ke marmarin yi Yaji fankasun ya fice ma'sa arai ,

da gaske Aurenta za'ayi?

Shikenan ra'sata zaiyi ?

Idan har lissafinsa ya zama dai dai bikinta sauran sati day'a da kwana biyu.

"Ah ya haka son?

Badai har ka ko'shi ba ." Hajia ta fa'da tana ka'llonsa ,

Na ko'shi Hajia yyi maganar murya can ka'sa dai -dai lo'kacin Mami ta shigo part din sanye da kayan alfarma taci uban gwalagwalai."

Zama tayi ku'sa ga Hajia tana fa'din Kinga taurin kan na'sa ko Maman Aliyu?"Mami tayi maganar cikin fuskar damuwa.

Murmushi Hajia tayi yafaci da yawa ,fitan zakuyi kenan?"Hajia ta tambaya tana ka'llon Mami ,

"Ehhhh

Kaje ka sha drug's na'ka ka taho mutafi bbu musu ya miqe tsaye gamida zarar Tissue ya goge bakinsa baifi minti go'ma ba ya dawo.Mami zamu cewar Amra tayi maganar tana tu'ro ba'ki ,

." feenah ta amshe zanchen da fa'din ehh Mami plsss don't say no plzz.....mu sa'aninku ne?Khaleepha maska ya fa'da yana buga masu tsawa,

Kowace ba'ta rai tayi tana ka'llonsa ,

Plsss karka firgitamin ya'ra ,

Kuyi hkuri jibi za'ri'a zamu tafi kuga amarya ,

dan suna nan dawowa gobe.

Waje Khaleepha yyi yana mamakin ina Laylah ta tafi har haka?"kamar ya tambayi Mami kuma dai yyi shuru.

Mami ya haka?"ke zakiyi driving da kanki meye amfanin drivers din gidan nan.

Karka damu mutafi kawae .

Shidai tafia kawae yaga sunayi ,bai ma tsaya ya fahimci wache unguwa suke ba.kawae ya bu'de ido yaji Mami na horn dai dai wani katoton gida.

Maigadi ya le'ko ganin Mami ya ko'ma ciki ya wangale mata get da alamr ya santa ,farin sani har wani rawar Jiki yakeyi shidai Khaleepha dan ka'llo ya zama.

Aransa ya bu'ga tsoki yasan mamin sa akwae kwashe-kwashen friend's barkatai bbu mamaki ,

Gidan wata kawar tata suka zo.

Suna ga'ma parkn Mami ta cire key tana ka'llonsa fuska bbu walwala ta'ke fa'din gidan su Maman Farrah mukazo gidan in -laws naka ,saura kabani kunya kaji leefah?"

Bu'de ido Khaleepha yyi cike da mamaki ya'ke ka'llon maminsa ,zaiyi magana ta dakatar dashi .ban shirya amsa tambayoyinka a yanzu ba."kawae kayi yarda nache ,kabarsa sai mun ko'ma gida Jiki sanyaye Khaleepha yafito da'ga motar kai tsaye Reception din shiga cikin Gidan suka nufa .shi dai baiche komae ba yana biye da mamin sa.

"Door bell Mami ta danna minti biyu da tsayuwarsu sukaji an bu'de ko'far wata yarinya ya'ga ta bu'de ko'far black beauty CE ,sae dai tana da dan Jiki kuma batada tsawo.

Kanta bbu dan kwali English wears ne ajikinta blue din Jean's na pencil Wanda ya kamata sosae sai ya'r bingilar Riga wadda ana hango nonuwanta waje,

Da sauri Khaleepha maska ya dauke kansa akanta,

Sai kurum yaji Ihun yarinyar ,

Ta fada kan Mami tana fa'din oyoyo ga Aunty.

Daria Mami tayi tana fa'din oh my cwt Farrah karki ba'llani bakiga Yayanki bane?"

Ware manyyan idonta tayi akan Khaleepha maska Wanda bbu alamr fa'ra akan fuskarsa ,hannayensa zube cikin Aljihunsa wandonsa na Jean's ,da gudu taje zatayi hugging dinsa yyi saurin kauchewa tamkar ya'ga mugun Abu tsayawa chak! "Farrah tayi tana ka'llonsa ,

This is d first tym da wani da namiji yyi Rejecting din hug dinta .

dan murmushi tayi hannuta na da'ma ta miqa ma'sa murmushi dauke akan kyakkyawar fuskarta ta'ke fa'din ..................hey Am Farrah Adam's by name ,

Wani irritating look Khaleepha maska ke Jifanta dashi ganin yarda Mami ,kebinsa da ka'llo yadan yi murmushi bai bata hannun ba.ya kawae da'ga mata hannu gamida fa'din nyc name and nyc 2 meet yhu.

Jagora farrah tayi masu zuwa chikin babban fa'lon gidan Wanda yaji kayan alatu sai kai da ka'wo masu aiki keyi ,

Aunt ina zuwa bara naje na fa'dawa Mommi da haka Farrah ta nufi wata ko'fa ta daban da ido ,Khaleepha maska yabita gamida Jan siririn tsaki ya tsani macce marar Aji." Wannan wane irin iskanchi ne da rainin hankali?"Mami tayi maganar cikin bu'gawa Khaleepha tsawa ."da mamaki ya da'go yana ka'llon Mami ,ya shagwabe fuska yana fa'din mekuma nayi mami?"

Khaleepha ka shiga hankalinka ka fita ido ,muddin ka bani kunya agaban mutanen nan zan cire hannu na da'ga lamarinka."

Shine yarinya na ku'la ka ,zaka wani rinqa shareta !

Am sorry Mami nifa ban shareta ba ,

Bakya ganin abunda tayi is Haram!"ko'karin fa Runguma ta takeyi tsoki Mami ta buga ma'sa gamida dauke kanta ,

"Am sorry Mami idan na ba'ta maki baxan sa'ke ba.

Khaleepha maska ya fa'da yana ka'llon Mami banza tayi masa.

Dai dai nan wata mata ta fito ,cikin shiga ta alfarma tasha uban Gwala gwalai a wuyanta ,

Sai uban kamshi take zubawa ya'n aiki ne kusan kwara hudu a bayanta macce biyu na miji biyu ,kowane dauke da ka'ton tray." Da fara'a Maman farrah ta qa'rasa cikin fa'lon miqewa Khaleepha maska yyi a tsaye kamar yarda Mami ta umurcesa ,sai yaga Maman farrah tayi Hugging dinsa gamida ,fa'din sannu da zuwa my son dan murmushin ka'rfin ha'li yayi yana Jaye Jikinsa cikin na'ta.

Bbu tarbiya Anan gidan!" Yyi maganar cikin wani irin fushi.

Nan aka cikasu da cima kala -kala.

Lo'kaci day'a suka Rungume Juna itada Mami ,

Suna murnar ganin Junan su.

Bbu shiri ya Ciro wayarsa acikin aljihun wandonsa ,gallery ya bu'de yana ka'llon pics dinta ,

Plsss come back to me My habeebaty I'm all a lone plzz... ...........Mami auren do'le xatayi min lo'kaci day'a yaji idonsa na cikowa da kwa'llah.

Maganar Maman Farrah yaji akansa tana tambayar ya aiki ya ku'ma Jikinsa?"yyi hkuri ya kwanta hospital lokacin basa Nigeria jia suka shigota.

Murmushi ya kwa'kulo yana fa'din lfy qlau .bbu komae ae ya samu sauqi ,

Tashi son ayi maka iso wurin daughter !"Maman farrah tayi maganar cike da farin ciki banza yyi mata ,sai da Mami tache bakaji bane?"sa'annan ya miqe wata mai aikinsu che ta ma'sa Jagora zuwa ainahin part din Farrah jin yyi kamar ya sa'ka Ihu.


Wani babban fa'lo Taja ta tsaya tana fa'din Ran kaidade ka ka'rasa tana ciki madam din ,tana maganar ne cikin harshen turanci murmushi ya mata gamida fa'din ya gode,

Tsaye yayi a fa'lon batareda ya zauna ba.ya kusan kai minti Biyar tsaye a wurin Jin yyi lo'kaci day'a anyi Hugging dinsa ,

Sanyenyen kamshin turarenta da sanyin muryarta ke ma'sa maraba.

Cike da shagwaba ta'ke fa'din shine ka'ki shiga ciki my Prince charming! "

Zo mutafi ta fa'da tana Jan hannunsa ,ka'llonta ya tsayayi wata Rigar body hook che ajikinta ,

Red mai ratsin black ackinta ,do'guwace amma tun da'ga kan cinyarta a tsaga ta'ke ,

Kanta bbu dan kwali wannan ka'ron an Gyara kan ammata parking dinsa tsakiyar kanta ,

Wanda aka dauresa da Ribbon black and Red sai ka'lli ya'keyi dan tana da ga'shi mai kyau.

Jan hannunsa ta shigayi baiyi mata gaddama ba,

Yabita basu tsayawa koina ba sai cikin wani dan madaidaichin fa'lo Wanda komae na cikin fa'lon black and Ash colour ne."

Zaunar dashi tayi day'a da'ga cikin soofa's sai akan wani dan karamin center table da aka cika gabansa da snacks.

Bbu kunya bbu tsoron Allah ya'ga Farrah na kokarin zama kan cinyarsa,

Cikin da'ka mata tsawa ya'ke fa'din stop it!"

I said stop it............."tsayawa farrah tayi tana ka'llon sa gamida bu'de masa manyan idanunta da suke cike da mamakinsa . miqewa tsaye yyi yana ko'karin barin fa'lon da Gudu farrah Taje tayi hugging dinsa ,

At de same tym hannunta takai kan Joystick dinsa.

Jin yyi komae na'sa ya tsaya cak!

Wani irin ba'kon al'amari yaji yana sauka acikin Jikinsa a hnkali!"...


Hannunta ta mayar kan kirjinsa tana shafawa ,

Lo'kaci day'a tayi murmushi kan sofa ta tu'rasa ya zauna da jajjayen idonsa ya'ke ka'llonta tana lura yarda Joystick dinsa ta miqe lo'kaci day'a dan malalacin murmushi farrah ta sa'qi irin mijin da ta'ke mafarkin samu kenan.

Kan cinyarsa ta haye Jikinta na gogar joystick dinsa,

Tallabo fuskarsa tayi lo'kaci day'a ta shiga shafa quarter million dinsa,

Mai ka'rawa fuskarsa kyau.

Bakinta takai gafda na'sa tana ko'karin kissing dinsa,

Lo'kaci day'a taji ya hankada ta gefe tamkar wani mahaukaci.saura ka'dan go'shinta yakai kan center table Allah ya sota tayi saurin kauce masa ,

A tsorace ta tashi tana ka'llon sa haka gaba day'a kunya tagama lullube ta ,

Ka'rasowa tayi gabansa zatayi magana taji sauqar wani irin bahagon mari akan cheeks dinta.

da'fe wurin tayi a tsorace ta'ke ka'llon sa ,

Bu'da ba'ki tayi zatayi magana.

Cikin wata murya taji ya shiga nuna ta yana fa'din ."don't say another word!"

Are yhu done with your act now?"yyi maganar gamida sa ka'fa ya hankada centet table din.

Jikinta gaba day'a Rawa ya keyi tsoronsa taji ya shigeta lo'kaci day'a.

Bata ta'ba ha'duwa da mutum irinsa ba."idonta cike da kwa'llah ta'ke fa'din Ashe baka sona?"Mommi na ta fa'damin kana sona?"cikin kuka ta cakumi wuyan rigarsa tana fa'din meyasa kayi mata ka'rya ,

Meyasa sai da ka bari zuciyata tayi zurfi cikin sonka ,zakayi shunning dina lo'kaci day'a haka ?",ka fa'dami why Khaleepha maska?"ta fa'da tana kuka sosae ,shi tsayawa yyi yana ka'llon ikon Allah ,

Sai yaji bai kyauta ba.amma fuskewa yyi dan ya'ga yarinyar bata da tarbiya ko ka'dan shaye da to'ka ya'ke fa'din mahaifiyarki tayi maki ka'rya I don't like yhu?"

Cikin kuka da Rigima ta riqe hannunsa tana fa'din to meyasa baka sona ?"

Tsakaninta da Allah take fa'din kalamanta ,

Ina da wacce nakeso ,ya fa'da ma'ta In I don't care manner."lokaci day'a ta ka'ra fashewa da kuka ga mamakinsa sai yaga ta wucesa da gudu ta nufi wata ko'fa tana kuka kamar Ranta zai fita.

Ku'rawa wandonsa ido Yyi abun kunya ne ace yafita haka agaban su mami."

Day'an falon ya ko'ma zaman minti go'ma sha biyar yyi ka'fin ya dawo normal text ya turawa mamin sa

Na sun gama.

Cikin mo'ta Mami ta Rufesa da balai tana fa'din meya yiwa Ya'r mutane?"

Shuru yyi wa mamin sa zuciyarsa na tafasa haka lo'kaci day'a idonsa ya cicciko da kwa'llah.

Kana jina dan ubanka ina magana kake shunning dina?"

Zan ci ubanka Khaleepha !"

Mami tayi maganar a tsawace ,bayada za'bi ya fashe ma Mami da wani irin kuka ."bata ta'ba ganinsa haka ba ,tun tasowarsa da girmansa haka bata ta'ba ganin kukan sa ba.

Bbu shiri Mami tayi parkn gefen hanya.

Har lokacin mamakin sa takeyi.

Sai taji gaba day'a hankalinta ya tashi kashe motar tayi ,da'fa shoulder dinsa tayi baiyi magana ba ,sai Taji yyi hugging dinta yana ka'ra fashewa da kuka ,

Cikin kuka ya'ke fa'din ." I don't like her plsss Mami karkiyi min auren do'le!"

Jin abunda yake fa'di yasa tayi saurin ciresa da'ga Jikinsa,

Wannan shine kawae matsalar ka?"

Hawaye na zuba a idonsa ya'ke nodding kansa ,

Oya share hawayenka ,amma ka tabbata yau sai ka fa'damin meye damuwarka."ina Ji ajikina something is Wrong ,

Hawayen idonsa Mami ta shiga share masa kai ko kunya bakaji ka'toto dakai ka zauna kana Kuka ,na tabbata ko Mujaheed baxai yi haka ba."

da haka Mami ta ta'da motar suka nufi hnyar gida.

Tsaresa A daki Mami tayi ya fa'damata damuwarsa amsata kurum ya'keyi da bbu komae ,

Abunda yyi balain da'ga hankalin Mami kenan waya ta da'ga tana kiran Anas................no plss don't call him Mami ,ko ka'llon sa batayi ba cikin minti go'ma sai Ga Anas A part din Mami.

Hankali tashe Mami ke fa'din gaya nan Anas ka tambayesa meye damuwarsa na shiga Rudani!

In dai ba aljannu ne suka shafarmin ya'ro ba.

"Kuka yakeyi Anas.

Anas Jikinsa yaji yyi sanyi lo'kaci day'a yaji zuciyarsa na do'kawa wani irin tausayin Mami ke Ratsasa. yyinda mugun haushin Khaleepha maska ya ma'sa katutu azuciya Jin ya'keyi tamkar ya kai masa punch.

Jan hannunsa Anas yyi zuwa part dinsa ,suna kai wa tsakiyyar fa'lon ya sakesa cike da balai ya'ke fa'din kai wane irin mutun ne?" Eyehhh ka'ko san Girman iyaye?

Musamman uwa!"kasan ko hakkin ya'ya akan iyayensu?

Ni idan bazaka fa'da mata ba ka fa'damin ina Jinka!

Yau duk Rigimarka da za'fin ranka ba'ka isa kayi shunning dina ba.

Am so tried da halinka maska!"

Anas yyi maganar cike da bala,i hannunsa Khaleepha maska ya Shiga ja zo mutafi kana son kasan meye damuwar?"

Kana so ka'sani?

Zaka sani Anas !"idan ka fa'dawa wani ".

I will kill yhu."


Tsayawa yayi chak! Sai ya juyo yana kallon Anas Wanda shima ya tsaya yana kallonsa da mamaki yace,

"I can't not tell you Anas..!"

Ya fad'a idonsa cike da kwallah haka muryarsa a karye a hankali. bud'e ido Anas yayi yana fad'in "why? am scared very scared.."

Zama yayi yana dafe da kansa lokaci d'aya ya saki kuka marar sauti. hankalin Anas bak'ara min tashi yayi ba.

Durkusawa yayi yana riqo hannun Khaleepha, tsoro da mamaki suka bayyana akan fuskarsa. Yana mamakin kukan Khaleepha maska da gaske kuka ya keyi da alamar abunda ya keyiwa kukan yana da muhimmanci awurinsa,

"Scared and scared of what maska? Please don't be..."

Anas yayi maganar cikin muryar damuwa, hawayen idanunsa ya shiga gogewa kafin ya kalli Anas da red eye's nasa dan ya kagu yaji me yasa best F. nasa kuka haka.

"Please don't discriminate me dan Allah don't Judge me on am wat about to tell you. Wallahi Ko Mami ban amince ka fad'awa ba, idan ka fad'awa wani Anas zan manta dangantakar mu da Abotarmu kai harma da kaunarmu, wallahi

I will kill you idan ka fad'awa wani."

Daria Anas yayi yana mamakin k'arfin hali irin na Khaleepha maska, bai tab'a ganin mutum mai Irin halinsa ba tunda yake.

Hannun daman sa yamiqa masa Khaleepha ya riqe suka yi shaking hand's kafin Anas ya miqar dashi tsaye.

Kai tsaye study Room d'insa suka nufa zuciyar Anas na dokawa dan bai san me Khaleepha zai nuna masa ba.

Yana Jin yayi shekara biyar bai taka kafa yaje study Room d'in Khaleepha maska ba sai a wannan lokacin.

Jada baya yayi ya tsaya gamida hard'e hannayensa akan kirjinsa yana kallon Anas da ya bud'e baki yana kallon pic's d'in Laylah maska dake ko'ina na kussuwar d'akin wasuma pic's d'in zanasu akayi da hannu khaleefa yace.

"Idan zaka taimaka min na aureta wallahi zan dawo normal, Anas itace rayuwata itace komai nawa ban tab'a son wata aduniya ba baya ga ita. Anas idan ban sameta ba na san hakan na cikin kaddarata, amma duk nayi addu'a ina roqon Allah ya mallaka min ita, ban cire ran samunta ba Anas. Ina ji ajikina itace uwar yarana, amma wani sashe na zuciyana yana k'aryata ni da hakan yana nuna min bazan sameta ba kuma muddin na rasata zanyi nisa daku zan bar mahaifata zan koma wata duniya na cigaba da rayuwata duk da nasan konaje ba farin ciki zanyi ba tunda na rasa rayuwata,

Zan cigaba da sonta ba zan daina ba sai ranar da numfashi na ya fita wallahi, bazan iya jurewa na ganta da wani da namiji ba kosu mujaheed da Yah Aliyu dake rab'ar ta ji nake kamar naje na kashesu, Idan akwai abunda nafiso a duniya baya ga iyayena bai wuce Laylah maska ba, duk wata macce ta daina yi min kyau ta daina burgeni banji ban ganin komai sai ita bani da tunanin komai sai nata.

"Ina sonta ina kaunarta ko ya naga b'acin rai da damuwa a fuskarta bana iya jurewa hakan na san wata rana ina sata kuka, ina bak'anta mata sabida kishinta da nake yi amma abun yana yi min ciwo yana damuna wallahi, Anas tunda na tashi nayi wayo na bud'e ido cikin zuriar maska macce d'aya nasan naso acikin zuri'ar maska na kuma rayu da sonta araina muyi fad'a ta b'ata min na b'ata mata.

"And You know what Anas?"

Nodding (kad'a) kai kurum Anas ya iya yi dan shi gaba d'aya Khaleepha ya zamar masa wani irin mutum tamkar bashi ba, tsayuwar ma neman gagarar sa take yi khaleefa yace.

"I love her fisabilillahi! Amma na san bata da wani maqiyi a duniya wanda ya wuce ni, bata sona Anas....!"

Kansa ya kwantar akan desk ya cigaba da zubar hawaye tare da ci gaba da magana,

"Anas ka taimakeni ka fad'a min taya zan sameta?"

Kuka ya keyi tsakaninsa da Allah kukan da yayi bala'in d'aga hankalin Anas yace,

"Tashi muyi magana zaka aureta insha Allah!"

Jin Anas ya fad'i haka yasa shi miqewa zaune yana kallon Anas.

"Kana sonta tun-tuni baka fad'a mata ba? me yasa kayi haka? me yasa kake wahalar da ita kana mata sharri kana hantarar ta kana jifanta da kalamai masu zafi da muni khaleefa? Ko duk cikin soyayyarta ne?"

"Anas wallahi ba a son raina bane, Ina fad'a ne kawai dan na rasa hanyar fitowa na fad'a mata gaskiyar abinda ke cikin zuciya ta, wallahi tsoro na keji Anas."

Dariya Anas ya fashe da ita yana nuna Khaleepha maska da hannu karo na farko da yaji yace yana jin tsoron wani Abu.

A fusace Khaleepha maska ya miqe tsaye Anas ya riqo hannunsa da sauri,

"Anas kabar ni dan Allah dama nasan haka zai kasance idan kaji dariya zaka yi min."

Ganin yadda Khaleepha maska ya rikice ne yasa Anas ya kwantar da kai ya hau lallashin sa.

"Kasan meye maska?"

Da sauri Khaleepha ya girgiza masa kai.

"Tsoronta kakeji."

Ido waje Khaleepha maska Yake kallon Anas kafin yace.

"You are sick! Ni bana tsoronta ita dai take tsorona."

Yayi maganar yana wani had'e rai.

Murmushi Anas yayi tare da cewa,

"Okk Jibi ka shirya mutafi Zari'a."

"Wurin meye?"

Khaleepha yayi maganr fuska babu walwala. daurewa Anas yayi ganin yadda ya tsare gida tamkar ba shi bane ya gama kuka yanzu a kanta ba kuma zai wanj fara rigima yace baya tsoronta, Anas yace.

"Ka fad'a mata mana."

Ido waje Khaleepha maska ke kallon Anas da hannu ya shiga nuna kansa yana cewa.

"Ni zanje nace ina sonta?"

"Ehh mana, ko bazaka iya bane?"

"Yes bazan iya ba gaskiya..!"

"Saboda meye?"

"Idan naje ta wulakantani fah? dama tana jiran abunda zai had'a mu ta wulakantani, ni kuma da naje na fad'a mata ina sonta na fison son nata yasan yadda yayi dani."

"Ashe ko zaka rasata..!"

Da sauri Khaleepha maska ya kalli Anas wani irin yana yi a tattare da fuskarsa wanda kana kallonsa kasan yana cikin b'acin rai. Anas yace,

"Ahh ni gaskiyya nake fad'a maka."

"Toh kai zaka fad'a mata amma bani ba ko?!"

"Oh nike sonta da zan fad'a mata kalmar love?kai dai zaka fad'a mata, wallahi ka daure ka sauke wannan girman kan naka maska, ba a yiwa macce girman kai musamman wadda ka keso..!"

Lumshe idonsa yayi yana Juya ko wace magana ta Anas acikin ransa kafin ya bud'e idonsa ya zub'e su cikin na Anas yace.

"Idan na fad'a mata haka zata yarda ta aure ni Anas?"

Yadda yayi maganar yaba Anas dariya laillai wauta na damun Khaleepha yace.

"Idan tana da ra'ayinka ba."

"Idan kuma bata da ra'ayina fa ya zanyi? shike nan na wulakanta a wurinta, naje na zubar da girmana, nifa Anas baxan iya ba! ka canjaza min wata shawarar."

Ya fad'a ya miqe tsaye gamida yin hanyar fita, Anas na kiransa amma yayi masa banza tare da ficewa.


#ASMY B ALIYU

#lailah Khalifa

#Maska family

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.