Free chapter · Read without an account

11

by Asmy b Aliyu · LAILAH KHALIFA

. Yana son yayi magana ya kasa ganin yadda take kuka kamar wadda ranta zai fita. Lumshe idonsa yayi da suka fara yi masa nauyi haka suka fara chanja kala lokaci d'aya, hankicif ya ciro ya shiga share hawayen idon ta ba tare da yayi mata magana ba. sun d'auki minti biyar a haka da kyar badar ya iya bud'a baki cikin sanyin murya yake fad'in "my Jewel.." Tana Jin yadda muryarsa ke hard'ewa da sauri ta d'ago idonta da suka yi Jaa tana kallonsa "Duk meya kawo wannan rigimar..?"

Cikin fashe masa da kuka gamida riqo hannunsa ta d'aura kan Kirjinta tace " kaji kaji yadda kirjina ke bugawa tsoro na keji ina ji ajiki na mummunan abu zai........." saurin rufe mata baki yayi a hankali ya shiga girgiza kansa cike da tashin hankali yake fad'in "No don't say dat Aysha babu abunda zai faru dake." "Akwai matsala wallahi badar ina ji a jikina." tayi maganar cikin kuka. "babu matsala da yarda ubangiji." wayar sa da ta fara k'ara ya katse su d'aga wayar yayi ganin my darling mum ajikin wayar yasa shi d'agawa da sanyayyar muryar sa haka idonsa na kan Laylah wanda ta zuba masa ido "ina tare da Laylah ne mum, OK bari na bata." miqa mata wayar yayi gamida fad'in "karb'i mum zata yi magana dake." k'arb'ar wayar tayi gamida karawa a kunne cikin sanyin muryarta tayi sallama gamida gaishe da mum d'in badar. Da haka kuma tayi shiru daga ehh sai a'ah kawae take iya fad'a, sunfi minti biyar suna wayar karshe ta miqawa badar waya. Sai da yaga ya d'an kwantar mata da hankali sa'an nan yabar gidan gamida fad'in "zanxo d'aukarki zuwa dare ko..?!"

Ko kallonsa ba tayi ba ya sumbaci goshin ta gamida fad'in "I love you so much my preety." Smile kawae tayi haka kumatunta ya lotsa hannu yasa zai kai yatsan sa cikin dimple d'inta ta buge masa hannu da gudu tayi cikin gida, murmushi yayi gamida ficewa daga falon...

Da misalin k'arfe 8:10pm na dare Khaleepha maska ya shigo part d'in maminsa yana sanye cikin bak'ak'en suite coat yan kasar Italy wanda suka yi bala'in k'arb'arsa, kusa da Mami ya zauna wanda take cikin wani tsadadden less, dark blue mai ratsin fari ajikin sa sai head d'in kanta da ya kasance blue an manna masa stone word tace "Kaga ma shirin kenan?" Mami ta fad'a tana kallon Khaleepha maska Wanda Jikinsa gaba d'aya a mace yake, "yesss Mami na gama mu tafi da na kai ki zan juyo."

Shaye da to'ka Mami ke fad'in "idan ka juyo kayi menene a gida?" "Mami bana jin dad'i fah." "No ka d'aure zuwa 11 angama." Baice komai ba ya k'arb'i car key d'in Mami yace "mu tafi.." An bala'in k'awata wurin da decorations mai ban Sha'awa, acan ya hango amarya da ango kan stage d'in da ya dace su zauna badar na riqe da hannunta fuskar ta taji make up tasha kyau har ta gaji wata farar gown ce ajikin ta, head d'in kanta dark purple takalmin k'afar ta samfarin bincchi ne hill masu belt dark purple tayi wani irin kyau tamkar ka sace ta ka gudu sai ango dake cikin fararen suite shima yayi kyau sosae,

Bride mate d'in amarya sun had'e cikin dark pink material sai head d'in Kansu da ya kasance white su meermarh, meelah, feenah maska, da sauran friend's nasu sai kai da kawo suke yi a gurin. Da kansa ya bud'ewa Mami motar haka yaji zuciyarsa na wani irin bugawa haka kurum ya tsinci kansa cikin bak'in ciki. Murmushi ya kwakwalo ganin yadda mami ke kallonsa cikin sanyin murya yake fad'in "Mami kinyi kyau." Fuskar shi Mami ta shafa gamida fad'in "kaima haka my boy, k'iramin Mujaheed a wayar ka yaxo ya bani kud'in da ya chanxo min a bank na lik'i, tun safe na aike sa babu shi babu alamrsa haka babu waya."

"Noo Mami ina tare da kudi ki bari na baki." dai-dai lokacin Mujaheed maska ya k'araso cikin bakaken suite coat shima yayi kyau, Hugging back d'in mamin su yayi tare da fad'in "I miss you so badly Mami tun safe bamu k'ara had'uwa ba."

Khaleepha maska ya b'alla masa harara yace " cikata karka kada ita." D'an ware ido Mujaheed maska yayi yana kallon Khaleepha maska dan bai ma kula dashi ba, yayi mamaki sosae da Khaleepha maska yaxo dinner d'in Laylah maska. "Yayah Mami ce tayi forcing d'inka ko?"

Hararar sa Khaleepha yayi ba tare da yace uffan ba. D'an kwab'e baki yayi yana kallon mamin sa yace "Mami muje mota na baki Kud'inki." hand bag d'in Mami ya amsa suka fara tafia "yayah muma abamu dan Allah." Cewar su feenah maska dake bayan su "baxan bada kud'i na ba kuje wurin Khaleepha maska yana da kud'i sosai."

Ya fad'a yana nuna musu Khaleepha maska wanda ke jingine jikin motarsa yayi crossing hand's d'insa akan kirjin sa yana kallon mutanen dake shige da fice da'kune fuska tayi Amra maska tana fad'in "Ba zai bamu enough money bafa da dubu biyu zai had'amu wallahi." daria Mujaheed yayi yana fad'in "ni da naira d'ari biyar zan had'aku in kuna son 'yan roll d'in 5naira ku biyo ni zuwa mota." baki bud'e suke kallon Mujaheed maska cikin had'a baki suke fad'in "haba yayah ba girman mu bane sai kasa friend's d'in mu su raina mana ajin mu." "baku son kud'in kenan lady's." yayi maganar yana bin bayan Mami, da hannu Khaleepha maska ya ya fito su feenah. Amra ke fad'in "Tofa mun shiga ukku taya zamu ka'rasa gaban sa da waya'nan kayan? kin san yadda yayah leefah ya tsani kasa kaya su matse ka, ai matar sa ta shiga ukku..!" k'arasawa suka yi wurinsa suna gaishe sa bai Amsa ba ya bud'e motar sa yyi ya d'auko 'yan roll d'in "yan d'ari biyu-biyu yaba ko wace d'aya-d'aya. washe da baki suka amsa suna godia, dai-dai lokachin meernah ta qaraso wurin itama tasha kyau kallon d'inki jikin ta yayi tun daga sama har k'asa lokaci d'aya ya d'auke kai.

Murmushi d'auke a fuskar ta take fad'in "kayi kyau yaya." "thank you." ya fad'a mata ba tare da ya kalleta ba. kud'in da ya baiwa su feenah su ya ciro ya bata cikin turo baki take fad'in yayah 20k sunyi min kad'an." "su na bawa kowa idan ba kya so bani abuna mana." Ya fad'a fuska babu walwala yana miqa mata hannunsa, handbag d'in ta ta xuge ta saqa sa'anna ta kallesa tana fad'in "kaxo mushiga ciki mana ka tsaya anan." "Noo..kawai ki tafi." yayi maganar in I don't care manner. dai-dai lokacin wayar ta tayi k'ara ganin mai kiran yasa tayi gaba tana fad'in "swt heart yanzu zan dawo."


****

1 hour latter.

"Idan ba zaka damu ba zamu yi photo please?" Jin wata muryar kyakkyawar budurwa dake tsaye agaban sa tayi kyau sanye take cikin black less Wanda yayi bala'in k'arb'ar ta, sai head d'in kanta da ya kasance red fara ce tas da ita tana da fararen idanu masu d'aukar hankali, yayin da idanunta ke sanye cikin medical glass da alamar tana da matsalar ido. "Muyi pic plssssss......." Ta kuma fad'a da sanyayyar muryar ta. wani irin murmushi Khaleepha maska yayi wanda ya k'arawa fuskar sa kyau, ita kuma tata damuwar kenan yin pic dashi da tasan irin damuwar dake cikin zuciyar sa da batace suyi pic's ba. kallo d'aya yayi mata ya san ba zata wuce tsarar su Amra maska ba.

"Yeah me zai hana, in dai zaki iya pic dani haka babu fara'a babu dariya idan kin amince..!" Gira d'aya ta d'age masa, Maganar sa kanta abun burgewa ce "kana da kyau shiyasa, amma ina fatan an tab'a fad'a maka kana da kyau..? Ina son bak'ar fata, ina addu'ar Allah ya bani nagartaccen miji kamar ka."

D'aga wayar ta tayi kirar IPhone ta shiga d'aukar su selfie, daria budurwar tayi tana kallon pic's d'in su tace "kaga baka daria amma kafini ma yin kyau na gode sosae, and

Sunan ka fa baka gaya min ba?" Ya gaji da surutun ta murya a sarqe yake fad'in "Abubakar Habeeb maska." "Woww nyc name, Ina fatan Allah ya had'a mu wata rana thank you." Da haka ta juya jin yayi an shiga jan hannunsa da k'arfi afusace ya fisge hannun sa yana binta da mugun kallo "meye haka meernah? kina da hnkali zaki jani kamar wani yaron ki? how dare you?am I your mate?" ya qarasa maganar cike da wani iri bala'i. shiru tayi tana kallonsa idonta suka kawo ruwa lokaci d'aya. juyawa tayi ba tare da tayi magana ba tabar wurin hannun sa yaji an riqo hajiarsu Aliyu ce tace "ina ka shiga ne? mu shiga ciki kaga amarya." babu musu yabi bayan su hajiar su Aliyu, haka kawae yaji zuciyarsa na wani irin bugawa. amarya da ango ne ke rawa sai iyaye dasu Aliyu maska dake xagaye dasu suna masu lik'in dollar's, Har tsakiyar fili Mami takai sa ganinsa Laylah tayi saurin d'auke kanta akan sa, xata bar wurin taji badar ya riqe mata hannun hajiar su Aliyu ta shiga yi masa lik'i ita da Mami.

Tsaye yayi yana kallon su Aliyu maska ya damka masa Roll d'in naira dubu-dubu haka ya shiga yiwa Laylah maska lik'i badan yana soba, Nan wuri ya d'au ihu shi dai badar yana tsaye tare da familyn sa shima sun sakashi a tsaka. Kuka yaji yana son zuwar masa da gudu ya bar wurin ganin ya fita yasa Laylah ta bisa. b'ace mata yayi ta dinga nemansa ji tayi an fisgo ta lokaci d'aya xuciyar ta na bugawa ta juya tana kallon Khaleepha maska. "Allah ya albarkaci rayuwar aurenku, ina maki fatan Alkhairi aysha maska." ya fad'a yayi saurin juyawa jin hawaye na son su zubo masa. Da sauri ta riqe hannun sa wani irin shock suka ji lokaci d'aya. "I will for give you for d treat me ko wane lokaci, can yhu for give me 2 Khaleepha maska?" Laylah maska ta fad'a tana kallon cikin idanun sa. "I know you can do it yah leefa, Plsss for give me I can die any moment will you please for give me please...? Ina ji a jikina mutuwa zanyi." Ta fad'a gamida fashe masa da kuka. "Ina so naga murmushin Khaleepha maska, ina son naga farin ciki a fuskar sa bai tab'a yi min murmushi ba tun ta sowata bai taɓa kallona a matsayin kanwarsa ba , inaso yaya inason koda sau d'aya ne...!" tana fad'a hawaye na zuba a idonta "you will proud to my wishes want too." Ya fad'a yana kallon cikin fuskar ta. D'an murmushi yayi yana goge hawayen idonta,a hnkali ya sumbaci goshin ta. ja da baya ya fara yi yana tafia, Aliyu maska Wanda ke tsaye agefe yana kallon su. Juyawa tayi tana kallonsa ta tattare rigarta tayi da gudu ta isa ga Aliyu ta fad'a jikin sa. dariya Aliyu maska yayi yana fad'in "Laylah slow down zaki kayar damu fa." D'agota yayi hawaye na zuba a fuskarta. "Thank you thank you yayah " D'ago fuskar ta yayi yana goge mata hawayen ta yace "in dai haka zai saki farin ciki na yadda komai nawa ya qare akan hidimarki." Kwantar da kanta tayi a k'irjin sa, "Yayah inajin akwai abunda zai faru." ta fad'a tana kara fashewa da wani irin kuka mai fitowa tun daga k'ark'ashin zuciyar ta. "kin fara ko?" Aliyu maska ya fad'a yana daku'ne fuska "zamu yi fad'a fa zo mu tafi zaku yi pic's da familyn badar." Da haka ya shiga Jan hannunta suka koma ciki.


******

Sha biyu da rabi na dare taji wani iska yana kad'a ta bacci take so tayi ta kasa gasu feenah da sauran friend's nata suna falo suna kallon firm, lekawa tayi ta window hadari ne sosae agarin dai-dai kuma lokacin aka d'auke wuta. Tsaki ta buga zuciyar ta na harbawa wani irin tsoro taji ya shigeta, laluben k'ofa ta fara yi wayarta na wurin meela ji tayi taci karo da mutum ta d'an ja da baya tana fad'in "waye..?" hannun ta taga an shiga ja kokarin kwatar kanta take yi ta kasa. Fashewa da kuka tayi tana fad'in "wayyo na shiga ukku waye ne?" a rud'e take maganar jikinta na rawa, ji tayi ta kai karshen bango kayan Jikin ta aka shiga ja da k'arfi buge hannunsa ta shiga yi da k'arfi tana ihu."

Ganin zata b'ata masa lokaci yasa ya d'auke ta cak ya jefa ta akan bed zata tashi yasa k'arfinsa ya danneta, hankicif ya ciro ya d'aure mata baki. a haukace ya shiga cire mata kayan jikinta yana shafa kowace gab'a ta jikinta hawaye na zuba a fuskarta take girgiza kai komae a haukace ya ke yin sa. Bakinsa ya kafa akan breast d'inta ya shiga tsotsarsu kamshin jikinta na bala'in fisgar sa. A haukace ya cire wandon sa ya bud'e kafafunta yana jin jikinta ya saki haka baisa ya kyaleta ba, shi kansa jinsa yake wani iri idan bai kusance ta ba toh zai iya mutuwa. wani irin numafashi ya shiga sauqewa a hankali.....



Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.