Free chapter · Read without an account
Page 3_4
اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍
💦💦💦💦💦💦
*YAR SARKI CEE*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮
𝙉𝙙
𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣
𝘽𝙮
𝙝𝙖𝙧𝙚𝙚𝙧𝙖𝙝 𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙨𝙖𝙝
(🔥🔥ourmman 𝚋𝚊𝚝𝚘𝚘𝚛𝚕𝚎𝚛🔥)
____________________________________________________________
🅿️ 3&4
💋💋 امى بتولة💋
Sanda muka qara wuce Wani gate ɗaya bayan wadanda muka wuwwuce da farko kamun muka iso fada ,Wanda nanne gidan Sarki
Haduwan fadan yafi ko Ina amasauran duk santin danayi dazu ashede wasa ne ga asalin inda aka kashe kudi nan
Da alamade wannan masarautan me tarihine sannan akwai dukiya ( masarauta guda ba doleba)
Wucewa nayi cikin gidan dan na qagu naga cikin gidan sarkin Kuma
Allahu waheed lallai dukiya na inda yake ,
Wasu abubuwan gidanma daga Wanda akayi da murjani se Wanda akayi da zinare
Inacikin tafiya Ina kalle kallena ,senaga wata kuyanga tafito daga Wani hanya
Tsayar da ita nayi ,nacenata inason ganin Gimbiya MEHWISH
Saurin rufe min Baki tayi ,tace kirufawa kanki asiri
Inbahaka dukda kina mace baze Hana wannan kalman yaja maki masifa ba
( ecleemat tace qyaleta baiwar Allah Dede knn🫣)
Tace abunda kika kalla a Fili dazu wasane, in dae ason kallon fuskan uwargijiyata ce ,nace ko meyasa kikace haka !!
Tace waɗan can na filin m awasa akayi abun akan insun iya Buɗe fuskanta tom za'ah Basu Rabin garin.
Tom intaqaice maki inde tana faɗa Koda mahaifinta ne baya iya Buɗe fuskanta wannan abun data rufe fuskan bame iya buɗesa
Bawanda yasan fuskanta tun data girma daga SARKI shikkenan
Jinjina Kai nayi nace lallai akwai aiki agabana
Kunyangar tace sede, Gimbiya MEHWISH takasance mutum ce me sauqin Kai,ga kyauta,batada damuwa ,Wani abun intayi bazakice ita en **Yar Sarki cee** ba
Tanada kirki mutunci hankali uwa uba addini
Sede batada yawan fara'ah dakuma surutu saka makon rashin lafiyan da mhaifiyarta ke fama dashi ,tun bayahn data haifeta
Jinjina Kai nayi ,tace Kinga tunda komu damuke bayinta muke mata ayyuka harda gyaran daki bamusan fuskanta ba to ba lallai kema kiganiba ,sedeko nace ki gwada sa'arki
Hanyan dazata sadamu da ɗakin Gimbiyar mukayi sanda mukaje kusada dakin tace Kinga zanjuya anan ga dakin ta nan
Adauki labari lfyh
(Godiya namata nace Ameen ke daban ourmman batoorlerh daban)
____A fada kuwa Waziri ne yace da Sarki maganan ƴaƴan Sarakunan dazasuzo kallon Gimbiya ko za'a dace tasamu Wanda yamata
Sun matsa nace to se anyi magana da Mai martaba tukunna za'a Saka ranan zuwannasu
Jinjina Kai me martaba yayi , yace waziri ashirya komi Nanda sati 2 inyaso sati 1 ya ishi shirya Masarauta
Yace angama ranka yadaɗe Sarki me dogon zamani Sarki me adalci uba wajan jarumar jarumai , Sarauniyar duniya gimbiya MEHWISH
Qiran sunan tilon yartasa da Waziri yayi shine yasasa sakin murmushi be ko shiryaba
Wazirin kuwa juyawa yai wajan Sarkin gida
Me shela
Sarkin ayyukan
Sarkin kula da fada da masarauta
Duka wadanda yakamata yatara yafadamasu saqon sarki
Sannan asanar da jamaah ranan dazaah Yi abun
Sannan afara shirye shirye da gyare gyare Dan Kur aji kunya da girman masarautan namu
Ahaka fadan yawatse
**Tunda kuyangar Nan ta tafi nake wajan inajiran futowan Gimbiya daganan har
Aikuwa can segatanan tafito cikin shigan dayayi mugun mata kyau amma dukda haka fuskannata a rufe yake
Wani keɓen taccen sashe nacikin gidan naga tanufa konace bangare a falon dazekaika Wasu dakunan .
Tsaro ne awajan sosai sosai ,ahaka Ina biyeda ita Wani daki naga ta tunkara,dakinda Muna zuwa aka hanani shiga sede tana shiga ita tayaye abun fuskanta.
Wata matace akwance a dakin ,da Alama de mahaifiyar tace
Isa bakin gadon tayi fuskanta a raunane ,kiss tawa matan dake kwance a goshi sannan takuma yiwa hanunta . Matar fuskanta da murmushi,ta tashi tajingina da gadon tashafa kan Gimbiya tace Ibnateeyh . Allah maki albarka lumshe Ido tayi tanajin ddn yacce iyayennata kesamata albarka akoda yaushe.
Tace "Ameen Ammaah nah
Allah Baki lafiyah"
lumshe Ido tayi tace "Ameen Ibnateeyh."
Nan dai suka fara hira na tsakanin uwa da ƴa
Can Sai ga mai martaba ya shigo
Da sallama
Zaunawa yayi shima a dayan ɓangaren matar tasa.....
******
Muje zuwaaaaaa ✍️
ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh🕊️
💋💋 امى بتولة💋
𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
***
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
***
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!
# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚