Free chapter 路 Read without an account
Episode 37
*馃挮STAR LADY馃挮*34
馃挅The Talent Troupe Writer's 馃挅
*DUK 茦ARFIN IZZATA*
馃挅Story And Written馃挅
猬囷笍
*Star lady*
Duk mai bu茩atar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har 茩arshe to yamin magana ta wan nan num 蓷in *** ban da kira iya whatSapp kawai
*Episode 3锔忊儯7锔忊儯*
........A fusache jabir ya juyo da niyar yayiwa wadda ya ri茩e masa hannu rashin mutunchi, wani ha蓷a蓷en guy idon sa yayi tozali dashi, ya ha蓷u iya ha蓷uwa sosai ga green eyes nashi sai kyalli yake saboda ya zaro su waje sosai akan wayar sa,ya ri茩e hannun jabir da hannun sa 蓷aya, 蓷ayan hannun nasa kuma yana rike da waya yana latsawa da alama wani sakon yake turawa, sai dai kash duk wannan haduwar tashi fuskar nan tasa babu annuri ko ka蓷an babu alamar dariya fuskar a蓷aure take tam kamar hadiri,sauko da kallon sa jabir yayi izuwa kan surar jikin guy 蓷in dogone sosai ga faffa蓷ar kirji, 蓷amtsen hannun san nan kamar zasu fasa riga saboda chika dam dam da sukayi,ga wani lallausan bakin gashin mai kyau da sheki a kansa wadda ya tara ya 蓷ure a baya ya zuba jelar gashin nashi har tsakiyar baya, kallo 蓷aya zaka masa kasan ya kar蓳i horar wan sojoji sosai.
A hankali hiyana ta 蓷ago blue eyes nata ta sauke a kan guy 蓷in,chikin tsoro da tashin hankali har lips nata na kerma, a hankali ta mutsa lips nata ta furta yaya prince kuma a school namu ko me ya kawosa? Bata gama rufe bakin ba, Bgs ya mur蓷e hannun jabir da karfi ta baya ji kake kas, kas, kashin ta balle, a guje hiyana ta juya ta bar wajen dan kar ya gama da jabir ya juyo ya ha蓷a da ita.
Wani gigitachen ihun azaba Jabir ya saki, bai gama ihun nasa ba Bgs ya sauke masa wani wawan nushi a gefen chiki nan take jabir ba 蓷auke dif kamar an 蓷auke wuta nepa alamar ya suma, sakin sa Bgs yayi ya zube kasa wanwar tsallake ta kansa yayi wuche ya nufi office 蓷in Hm, da sauri rundunar jibga jibgan sojojin sa suka rufa masa baya.
gaba 蓷aya jama'ar dake waje daga kan malamai har 蓷alibai, kowa murna yake da bugun da Bgs 蓷in yawa jabir.
Bgs
Yana kokarin shiga office na Hm shi kuma Hm na kokarin fitowa karo sukayi Hm yayi baya kamar zai fa蓷i, da kyar ya iya sai ta tsayuwar sa, Bgs kuwa yana tsaye kamar wani sadaukin yaki ko motsi bai yiba "sorry sir ban san kana shigowa bane chewar Hm
Bgs dai bai tankashi ba sai ma ra蓳awa yayi ta gefen sa ya wuche chikin office 蓷in saman sofa ya zauna jibga jibgan sojojin 4 ne suka bishi chikin office 蓷in hannun su 蓷auke da manya manyan bindigu (gun) suka tsaya a kanshi suna bashi tsaro,sauran Sojojin kuma suka tsaya a bakin kofar shigowa
"Sir naji ka bugi wani awaje me ya ha蓷a ku? Hm ya tambaya yana 茩arisowa chikin office 蓷in, dogon tsaki Bgs yaja kanfi yace "kawai naga zai bugi wata yarinya ne shiyasa na bugeshi dan na lura bai da hankali bai san me yake ba" "to wan to kuma wace yarin yace kuma wani yaro ne!? Hm ya tambaya yana kokarin zama a kujera "kai Ni ban sani ba domin duk kansu daga yaron har yatinyar ban ga fuskar ko 蓷aya daga chikin suba, ni ba shine ya kawo niba, Abba ne ya aiko Ni, ya karisa maganar yana ya mutse fuska
tunani Hm ya shigayi "ko wani mai karan kwanne yau kuma ya ha蓷u da Bgs domin ina da tabbacin duk wan da Bgs ya buga to fa in bai mutu ba zai yi fama da doguwar jinya ko da ya tashi kuma ba lallai ya koma kamar da ba.
"Yallaboi Abba yace na kar蓳awa su Zahra transfer later, da sauri Hm ya 蓷ago ido yana kallan Bgs chikin rawar murya ya fara magana "lfy Abba yake son chan zawa su Zahra school? Mikewa tsaye Bgs yayi yana fa蓷in "Ni ma ban sani ba idan ka gama ka bawa Abdol later ya kawo min ina mota yana kai karshen maganar ya fice daga office 蓷in.
Yana fita jibga jibgan sojojin sa masu ji da karfi da lfy kallo 蓷aya zaka musu kasan sun samu training mai kyau suka rufa masa baya
Daga malamai har students din dukka kallon Bgs da tawagar sa suke kowan nan su tambayar kan sa yake wanene wan nan? Ko dai 蓷an shugaban kasan American ne, dan wan nan bai yi gama da 蓷an naija ba, awani ban garen kuma murna students keyi an musu maganin jabir yau dai kam an samu wadda ya tanka shi har ma ya sumar dashi, bangaren yan matan school 蓷in kuwa kowanche mutuwa take akan Bgs da bai ma san sunayi ba, ko wacce fatan samun sa amatsayin miji take ba karamin rikitasu kyan shi yayi ba
Taku yake irin na manyan jarumai har suka kai in da sukayi parking motochin su da gudu wani matashin soja ya sha gaban sa ya bu蓷e masa kofar motar, shiga yayi ya zauna ya zuro kafafun sa waje ya sunkuyar da kai kasa yana latsa waya, da alama jiran Abdol suke
A蓳angaren hiyana kuwa
Da gudu ta nufi class 蓷in su Zahra sai numfashi take sama sama, Zahra na ganin ta ta mi茩e ta nufeta tana fa蓷in "hiyana lfy kike numfashi haka!? Me ya saki gudu kuma!? "Aunty Zahra yaya prince a school namu kuma ina da tabbachin ya bugi jabir" waro fararen manya manyan ido ta Zahra tayi ta dafe kirji chikin tsoro tace "mun shiga uku hiyana me kuma ya ha蓷a shi da jabir!? Allah yasa dai ma bai kashe shiba ya tsaya a iya bugu" "wlh Aunty Zahra ai jabir dinne ya rikemin hannu ni kuma na mare shi, shima ya 蓷aga hannu zai rama kenan sai yaya prince ya rike hannun sa"
"Wayyo hiyana munshiga uku yanzu kina nufi a akan ki yaya prince ya bugi jabir!? Kuma ya ganki yasan dake jabir yake fa蓷an!? "Aa Aunty Zahra bai ganni ba domin lokachin da ya ri茩e hannun jabir 蓷in latsa wayar sa yake da alama wani sako yake turawa shiyasa ai na gudu dan karya ganni, yace nima zai hukun tani dama ni kam ya tsane Ni" ta karisa maganar kamar zatayi kuka rungumeta Zahra tayi tana fa蓷in "ki dena chewa ya tsaneki kin ji Allah yaya prince bai tsane ki ba kawai shi dai haka halinsa yake ne"
"Wai ma me ya fito dake daga Class naku ne? Har kika ha蓷u da jabir 蓷in" "daman kai nane yake min chiwo nache bari nazo ki rakani office na Hm dan yasa amai dani gida ina tafiya a hanya ya tareni" "to shike nan yanzu muje wajen Hm 蓷in sai amai dake gida koh?
"Kai Aunty Zahra ni wlh idan ki kaga na fita daga class nan to sai naji fitar motochin su yaya prince daga school nan kuma ma ai kan ya warke ya daina yimini chiwo" dariya Zahra tayi tare da raba jikin su tace "kai hiyana sarkin tsoro In Sha Allah ke che zaki zama matar yaya prince 蓷in nan sai naga karshen tsoron" "dan Allah Aunty Zahra ki dai na yimini mugun fata kinji wlh ko da wasa naji an kira sunan shi ji nake zuchiya ta na bugawa da karfi" hannu ta Zahra ta ri茩e suka koma wajen zaman ta suka zauna suna yar hiran su, yammatan class 蓷in sai kallon su suke, kamar wasu tagwaye domin kamin nin Zahra sak yaya prince haka itama hiyana kamannin ta 蓷aya da shi shiyasa suke kamar ta gwaye gashi yanayin jikin su 蓷aya yan sirara sai dai hiyana ta 蓷ara Zahra tsawo ka蓷an, Zahra kuma ta girmi hiyana da shekara 1.
Maiduguri
Kyau iya kyau diyana tayi kyau har ta gaji da kyau idan ka ganta zaka che yarinyar nan da madara take wanka saboda sabulan da Aunty farida ta ha蓷a mata ba karamin gyara ta yayi ba gata da iya 蓷aukan wanka da make up ta chanza sosai ta kara haske fatar ta tayi luwai luwai ga wani sihirtachen kamshin dake tashi ajikin ta, yauma kamar kullun ta Chi kwalliya sosai kamar ka sa che ta gaje ka ajiyeta ka yita kallon ta kamar madubi dan kyau, sanye take chikin wata dan kareriyar lace Sky Blue da zanen fulawa baki a jiki, 蓷inkin riga da sket ba 茩aramin zama kayan sukayi a jikin taba kamar daman a jikin nata akan 蓷in kasu, ga wani ha蓷a蓷iyar high heel baki da ta sanya
jama'a ya kuke ganin farin kafa da bakin takallama? sai 蓷aukan ido kafar nata yake ga kunbar (farche) kafar ta nan yasha gyara fari tas dashi sai sheki yake ta sanya mayafi baki kalar takalmin ta ta zuba wasu 蓷ankara 蓷ankaran sarka da abun hannu na gold wadda Aunty farida ta bata, jakar ta ta 蓷auka ta nufi waje
Taku take a hankali sai wani yauki da yanga take kamar bata son taka kasa ta fito harabar gidan, Aiman dake zaune chikin mota tun daga nesa ya zuba mata ido yana kallon yadda take taku chikin yanga da yauki har ta iso wajen motar ba tare da ya ankara ba, fitowa wajen Aunty farida tayi daga chikin nata motar tana fa蓷in "wan nan irin kwalliya haka my diyana dole namiki" murmushi ka蓷an diyana tayi san nan tace "ngd Aunty farida"
Chiro wayar ta daga chikin jaka Aunty farida tayi tace "to my diyana gyara na 蓷auke ki, gyara tsayuwa diyana tayi Aunty farida ta fara 蓷aukan ta hoto har kala 10 ta 蓷auke ta san nan tace "to ya isa haka shiga da wuri muje dan kar lokachi ya kure jirgi ya tashi ya bar yaya Aiman a nan"
"Aunty farida na shiga motar ki ne ko kuma naje na yaya Aiman? "Duk wan da kike so my diyana" "to bari na shiga na yaya Aiman, bata jira amsar Aunty farida ba ta bu蓷e gidan baya ta shiga kusa da shi ta zauna, wani nauyayyar ajiyar zuchiya ya sauke wadda sai da yasa diyana juyowa tace "yaya Aiman lfy murmushi kawai yayi mata dai dai lokacin driver's suka tada motochin, da gudu baba mai gadi ya wangale musu katafaren gate 蓷in chikin ni tsuwa suka danna hanchin motochin waje
Sunyi nisa da tafiya yaya Aiman ya juyo da kallon sa kan diyana da kyau ya fara magana
"baby diyana in son ki bani hankalin ki magana mai muhimmanci nake son muyi" 蓷ago blue eyes nata tayi tana kallon sa chikin sanyin murya tace "to yaya Aiman in jin ka
"Ni ba zan 蓳oye miki ba gaskiya ina son ki Auren ki kuma zanyi kuma na san kin san da hakan ko? Sun kunyar da kai kasa diyana tayi tana wasa da yan ya tsun ta "baby diyana ko baki so nane? Yayi maganar yana 蓷an dukar da kansa kasa yana leken fuskar ta
"Ina son ka mana yaya Aiman kai fa yayana ne idan ban soka ba waye zan so? "Baby diyana ni fa ba irin wan nan soyayyan ba soyayya irin na Aure nake nufi ba na yaya da kanwa ba" "eh yaya Aiman soyayya irin na Aure'n ina son ka Nima.
Wani farinciki kine ya lull蓳e sa ji yake kamar ya jawota ya rungume ta ajikin sa ko zai samu saukin a zuchiyarsa
A 蓳angaren diyana kuwa, kuka take a zuchiyar ta tana fa蓷in "No yaya Aiman me yasa zaka min haka ni wlh yaya Aryan nake so ba kai ba, amma ba zan iya chewa bana son kaba kuma bazan iya chewa yaya Aryan nake So ba, Ni ban ma sani ba shin yaya Aryan yana sona ko dai kawai a matsayin kanwa ya 蓷aukeni ni yanzu ya zanyi da rayuwata wayyo Hiyana ta kizo ki che cheni awan nan bala'i daman kin saba taimako na, ya Allah ka kawo min mafita
"Baby diyana tunanin me kuma ki ke yi? "Babu komai yaya Aiman " "ya zaki chemin babu komai bayan nayi magana har sau biyu baki jiba"
"Babu komai wlh kawai kewar su hiyana nake ne shiyasa" "to ki dai na damuwa kinji? naji Abba yace jibi Aunty farida ta mai daki gida ai" "Da gaske yaya Aiman" "eh mana shiyasa ma ai zan koma ban damu ba dan nasan jibi kema zaki dawo gidan badan zaki dawo ba ai da nima bazan koma ba, yayi maganar dai dai lokachin da driver's ke parking na motochin a Parking space na Airport.
Da sauri Aiman ya fito yana fa蓷in "my wife saura 5mnt jirgin mu ya 蓷aga sai munyi waya, bai jira amsar taba ya wuche ya nufi motar Aunty farida dai dai lokacin itama ta fito daga chikin motar, sallama sukayi ya wuche ya nufi jirgi yana tafiya yana waigo diyana mamaki ne ya kamashi tunani ya shigayi "me yasa diyana bata fito daga chikin mota ta masa bye bye ba, 蓷ayan 蓳angaren na zuchiyar sa yace "kila kunyar ka takeji ne Shiyasa kabari sai ka koma ka kirata awaya, sai kaji dalili, da wan nan tunanin ya shiga jirgin sai da Aunty farida taga tashin jirgin su san nan ta koma chikin mota
A 蓳angaren diyana kuwa tun da Yaya Aiman ya fita daga chikin motar take kuka hawaye shar蓳e shar蓳e, gaba 蓷aya hawayen ya wanke mata fuska,surutu ta rinkayi shi dai driver yana jinta amma ko 蓷ago ido bai yi ya kalleta ba dan yana tsoron kallon nata saboda Aunty farida ta musu garga蓷i akan duk wanda aka kama yana kallon diyana zai kar蓳i hukunchi mai tsanani daga wajen mijin ta, hakan yasa gaba 蓷aya masu aikin gidan suna tsoron idon su ta sauka a kan ta koda kuwa ta bayan tane.
Key driver's 蓷in sukawa motochin suka tayar suka nufi gida
KANO
kwanche yake saman katafaren gadon sa yana kallon sama yayi shiru kamar mai tunani hannun sa ya 蓷ago ya duba time a jikin dan 茩areriyar agogon gold dake manne a hannun sa, karfe 4:45pm mai da hannun nasa yayi gefe yana kwa蓳e fuska karar wayar sa da ya jine alamar shigowar sako hakan ya sashi sa hannu yana lalubar wayar, chan daga 蓷an gefensa ya jiyo wayar
茒auko wa yayi ya kawota dai dai sai tin fuskar sa,tare da kunna hasken screen 蓷in ganin number da diyana ta kirashi shekaran jiyane ya bayyana akan screen 蓷in hakan ya sa shi saurin me茩ewa zaune tare da chire password 蓷in wayar hannun sa har rawa yake wajen shiga massage
wow zafafan hotunan da Aunty farida ta 蓷auki diyana 蓷azun da zasu raka Aiman Airport ne aka turo masa sai dai an sanya wa hotunan backgrau an sanya wasu flower daga gefe gefe anyiwa hotunan kwalliya,ta yadda mutun ba zai gane a in da aka 蓷auki hotunan ba zubur ya mi茩e tsaye, tare da kurawa wayar ash eyes nashi ya kankame wayar sosai kamar wani yace zai kwache masa ita, daya bayan 蓷aya yake kallon hotunan.
...nan take yaji jikin sa na rawa sai wani tsuma yake, ji yake kan sa ta masa nauyi gaskiya ina bukatar ganin matata a kusa dani dafe kan sa yayi ya koma ya zauna a gefen gadon a hankali ya fita daga wajen massage 蓷in ya shiga contact ya fara kokarin kiran layin diyanar amma a kashe, wurgi yayi da wayar tasa saman sofa, da karfi ya fara magana
"Wai wanene ya ke min wasa da hankali haka ne!? Abba da alama awan nan karon kashe ni kake son yi da kan ka, oh my god!! Kwan chiya yayi a saman gadon rabin jikin sa na sama kafafun sa kuma na kasa, haka yayi ta surutu har barchi yayi awon gaba dashi.
Washe gari misalin karfe 5:5Am kamar dai kullun yauma lalla蓳owa tayi ta fito daga part 蓷in Ammi ta nufi 蓷akin da yaya Ahmad ke kwanche, da sallama 蓷auke a bakin ta ta shigo kakar kullun yana kwanche saman gadon sa yau dai idon sa a lumshe kamar mai barchi
Gefen gadon hiyana taje ta zauna a hankali tafa蓷a karan to masa addu'oe tana tofa masa jin motsin mutun a kusa dashi ne yasa ya waro manya manyan fararen idon sa akan kyakkyawar fuskar sai shekin alwala fuskar nata yake
"Yaya Ahmad ya jikin naka, abun mamaki sai taga ya girgiza mata kai alamar yana samun sauki, mikewa tayi tsaye da sauri tace "yaya Ahmad yanzu kana iya motsa jikin ka!? Hannun sa ya蓷aga mata alamar ta gani yana iya motsa wasu daga chikin ga蓳o蓳in sa, murmushi tayi wadda yasa dimple nata ya lotsa tace "Alhadulillah kasan me yaya Ahmad? saura kwana 蓷aya na gama ha蓷a maka ruwan addu'a ka kuma nasan kana sha In Sha Allah zaka samu sauki, amma yanzu in kawo maka wani abu ne? 茒aga mata kai yayi san nan yamata nuni da hannun sa alamar ruwa yake son sha, da sauri ta fice daga 蓷akin ta koma part 蓷in Ammi ta 蓷auko masa ruwan faro mai sanyi daga fridge ta fito ta nufi 蓷akin.
Tun daga nesa ta hango Bgs yana kokarin shiga 蓷akin yaya Ahmad 蓷in, 蓳ata fuska tayi alamar bata ji da蓷i ba dan taso tabawa yaya Ahmad ruwan addu'ar nan ya sha zai tai maka masa, amma babu hali dan kuwa bata isa ta shiga 蓷akin Bgs na chiki ba juyawa tayi jiki ba kwari ta koma part 蓷in Ammi
茦arfe 7 dai dai suka gama shirin zuwa school suka zauna a palon sama suna jiran yaya Khalid, sai 茩arfe 7:10 yaya Khalid ya shigo palon Ammi da Sallama 蓷auke a bakin sa har suna ha蓷a baki wajen amsa masa Sallamar zama yayi saman sofa yana kallon su 蓷aya bayan 蓷aya chikin sanyin murya ya fara magana
"Yau ba zuwa school domin Abba ya kar蓳a muku transfer later za'a Chanza muku makaranta Amma sai ranar Monday yanzu dai kuje ku chire uniform 蓷in ku shirya muje muchi abinchi" to kawai su kache san nan suka wuche suka nufi 蓷akin su, shi kuma ya mi茩e ya fice daga palon ya nufi palon Abba dan zuwa yin breakfast
Karfe 8:20 gaba 蓷aya family Abba sun ha蓷u a palo dan yin breakfast ban da Aryan da Bgs, abin chi suke chikin nitsuwa da kwanchiyar hankali 蓷an gyarar murya Abba yayi ya dubi Fahad da hiyana ya fara magana "kai Fahad je ka kuramin babban yayan ku, ke kuma hiyana je ki kiramin yaya Aryan kusan tare suka mi茩e suka nufi waje hiyana ta nufi part 蓷in yaya Aryan Fahad kuma ya nufi part 蓷in Bgs.
Da sallama Fahad ya shaga betroom nashi zaune ya same'sa saman sofa yana latse latse a laptop "yaya prince Abba na kiran ka" shiru Bgs yayi kamar bai ma san da shigowar mutun 蓷akin ba aikin dake gaban sa kawai yake, zama kusa dashi Fahad yayi ya sake mai mai ta maganar "yaya prince Abba na kiran ka" nan ma shiru yayi kamar bai jiba Almost 10mnt Fahad na zaune yana jiran amsar Bgs har ya fidda rai da samun amsa yana kokarin mi茩ewa sai yaji Bgs yana fa蓷in "ae na Abban yake? nauyayyar ajiyar zuchiya Fahad ya sauke kafin yace "yana palon sa kuma ya che kayi sauri" shiru Bgs yayi bai sake magana ba, Fahad dai da yaga Bgs bai da niyar sake yin magana sai ya kama kan sa ya fice daga 蓷akin dan in da sabo ya saba da rashin maganar Bgs
Abangaren hiyana kuwa da sallama ta shiga part 蓷in yaya Aryan babu kowa a palon kasa haurawa tayi palon sama nan ma babu kowa, kofar betroom nashi ta nufa a hankali ta tura kofar tare da yin sallama ta shiga, tsaye yake gaban mirrow yana gyaran gashin kansa, sanye yake chikin wando jeans fari da bakar t-shirt chikin sanyin murya tace "yaya Aryan Abba na kiran ka" a sukwane Aryan ya juyo dan jin irin voice na diyana ganin hiyana che yasa yace "jeki ina zuwa, da sauri hiyana ta juya ta fice daga 蓷akin tana yabon irin kirkin yaya Aryan a zuchiyar ta.
Shi kuma juyawa yayi ya chigaba da gyaran gashin sa yana tunanin diyanar sa
Kusan tare Bgs da Aryan suka shigo palon taku suke da kagan su kaga jaruman sojoji Bgs na gaba Aryan na bin sa abaya, zulaihat dake zaune kusa da Aunty amarya ta zuba musu ido tunani ta shigayi "ashe ma hoton sa da na kalla ban ga komai ba, asai a fili yafi kyau wow gaskiya guy 蓷in nan ya hadu iya ha蓷uwa ba karya, har naji na kara son shi ga wannan faffadar kirjin nashi zai yi da蓷in kwan chiya wlh kai gaskiya ayi sauri a 蓷aura mana Aure in ba haka ba zan kai masa kai na, dan ba zan iya hakuri ba.
Tayi nisa chikin tunanin sai ji tayi Aunty amarya ta ta蓳a ta a 蓷an firgiche ta 蓷ago ido tana kallon ta alama da ido Aunty amarya ta mata akan ta gaishe dasu Bgs, dawo da kallon ta kansu tayi chikin rawan kai ta yanga tace "hiii prince y kk tirkashi gaba 蓷aya jamaa palon sai da suka 蓷ago suna kallon ta banda Aryan Bgs da kuma Fahad.
Murmushi Yusuf yayi a zuchiyar'sa yace "tab aiko ga wadda zata bi sahun yar sarki Zaria, Khalid kuwa dariya ma taba shi amma sai ya danne dan yasan idan yayi dariya tofa tabbas Bgs zai iya 蓳a蓳蓳alla yarinyar nan, Haidar Umar mamaki ne ya kama su, ko su dasu kannen sa basu ta蓳a che masa wani hii ba bare ita da basu ma san daga in da ta fitoba kwashe kwashen Aunty Amarya ta kwaso ta, Abba kam tunani yake gai suwar mutunci ma akayi wa Safras yau she yake amsawa bare wani hii lallai su hii anji jiki
Shiru palon yayi kowa da abun da yake tunawa, hannu Zahra tasa ta 蓷auki Cup 蓷in ruwan dake kusa da Abba tana kokarin kawowa gaban ta kamar wadda aka bugewa hannu patal cup 蓷in ya fa蓷i chikin plate 蓷in abin chin zulaihat ruwan ya zube a chiki, chikin jin haushe da bachin rai abun da Bgs ya mata na rashin amsa hii 蓷in ta da yayi ta mi茩e ta zabgawa Zahra wani gigitachen mari, wani kara Zahra ta saki
Bata gama sauke hannu ba Haidar da Umar suka mi茩e a tare suka wanke mata fuska da wasu gigitachen maruka a lokachi guda ta gefen dukka kuma tun ta tana kokarin sakin kara, Fahad ma ya mi茩e ya mata 蓷aya tamkar da dubu ta gefen kunne, wadda yasa gaba 蓷aya taji duniya ya tsaya Chak kunnen ta ya dai ma ji na wunchin gadi, almost 5mnt tana tsaye tama kasa sakin ihun dan da alama bata chikin hayyachi sai da ta kara wani 5mnt san nan ta samu damar sakin wani razanannen ihu mai firgitarwa, Afusache chikin tsawa Aryan yace "get out a ru蓷e ta kama hanya fita sai ihu take kamar wata mahaukaciya
Kuka Zahra take a hankali sai shesshe茩a take ga shatin yatsun zulaihat kwanche akan kuma tun ta wajen yayi ja wur dashi gyaran murya Aryan yayi wadda yasa gaba 蓷ayan su ban da Bgs suka 蓷ago suna kallon sa,da hannu ya yiwa Zahra alama da tazo
Mi茩ewa tayi daga kujerar ta ta nufi waje sa, batare da yayi Magana ba ya mata nuni da hannun akan ta zauna kan chinyar sa, zama tayi yasa hannu ya goge mata hawayen kasa kasa yace "ya isa haka kuka kinji Auta? Gya蓷a masa kai kawai tayi alamar eh, spoon ya 蓷auka ya fara 蓷eban abinchi daga chikin plate na Khalid yana bata a baki.
Aunty amarya ji take kamar ta tashi ta shake Zahra dan haushi kwafa tayi a chikin ranta tana tunanin wani hukunchin ya kamata ta 蓷auka akan yaran nan
Khalid kam yama kasa magana saboda bakin chikin marin sis love 蓷in sa da akayi ajiye spoon na shi yayi yana kallon yadda Zahra ke chin abinchin da Aryan ke bata
Tunani Umar da Haidar suka shigayi daman yan uwan su suna son su haka dubi yadda yaya Aryan ke bawa Zahra abin chi a baki Alhadulillah Alhamdulliah
Duk wan nan abun da ake Bgs ko 蓷ago ido bai yiba bare kasa ran zai yi magana.
Haka zalika Fahad tun da ya mari zulaihat ya koma ya zauna ya chigaba da chin abin chinsa kawai
mikewa Ammi tayi ta fara magana "me yasa zaku mata irin wan nan maruka hakan eh!? "Ammi to me Auta ta mata da zata mare ta haka chewar Umar, shi dai Fahad kawar da kai gefe yayi dan bai ma son ha蓷a ido da Ammi dan bai da niyar bata amsa sai wani furzar da iska mai zafi yake daga bakin sa, dawo da kallon ta Ammi tayi kan Bgs dake zaune yana kallon wayar sa "kai yanzu kana ganin yaran nan suka mari yar mutane bazaka hana suba Koh? Shiru ya 蓷an yi na yan second ni kafin ya bu蓷e 蓷an karamin bakin yace "ai dai dai sukayi Ammi shiyasa"
"Dai dai sukayi ma zaka che ko? "Haba Aisha ya isa haka gaskiya ya fa蓷a miki ai dai dai sukayi mana da basu hukun tata bama to ni da kai na zan hukun tata Autan tawa guda za'a mara kuma a gaba na san nan batare da tayi laifin ko mai ba ai kam wane mutun, chewar Abba komawa Ammi tayi ta zauna tayi shiru tana tunani "nima har chikin raina naji wan nan mari da yarinyar nan tawa Zahra amma dai bai kamata su ha蓷u mata haka ba
Abba ne ya katse mata tunanin da take yace "to na tara ku a nan ne inason yin magana daku...鉁嶏笍鉁嶏笍
馃挅NEW TEAM馃挅
馃挅THE TALENT TROUPE WRITER'馃挅
*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
馃憞馃憞馃憞馃憞
*1,DUK 茦ARFIN IZZATA*
by(Star Lady)
*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)
*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)
*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)
*5,YA FITA ZAKKA*
by(mum Sayyid)
*Baby*
By (Mhiz innocent)