Free chapter · Read without an account

Announcement

by BIL-SAN · MUTALLAB ASAD

Ƴan tagwaye biyar🖋️


  INKUNJI KIRA BA BANZA! INA KUKE MASOYANMU? SABABBIN LITTATAFAI, KUMA SABABBIN ALQALLUMU, BAMU DA TABBACIN BURGE KOWA AMMA TAFIYAR NAN MUNADA TABBACIN ZATA BURGE KOWANNEN KU! BABU TABBACIN ZAFAFFIYAR SOYAYYA HAR KARSHE AMMA AKWAI TABBACIN AMFANARWA DAGA KOWANNE HARAFI NA WANNAN LITTATAFAN, SALON ALQALLUMAN SUNSHA BAMBAN DA KOWANNENSU. TSUMAGIYAR SOYAYYAR DAKE CIKI MAI TSUMA SASSAN JIKI NE, LABARAI NE DA ZAMUKIRASU DA MAI KAYATARWA, SALO MAI TAFIYA DA RUHIN MAI KARATU...


HAKA ƊIN BA KOMAI BANE BA SABODA LABARAI NE MASU ƊUMBIN MA'ANA, SANNAN KUMA MASU TAƁA ZUCIYA NE, KAI MASU MA'ANA NE HAƊE DA ZAFAFFIYAR SOYAYYAH.. KU DAI KADA KUYI SANYA GURIN BIYO LABARIN *ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.


*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar


*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu


*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce


*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari


*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan


Duka Biyar ɗin akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗaya 500


VIP💕🔥

Duk guda ɗaya 1k


KATIN MTN Ta👇

***

Shaidar biya

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.