Free chapter · Read without an account
1
by Aishat · MATAN KO MAZAN 2
đ«MATAN?? Ko MAZAN??đ«
âđ»M SHAKUR
Chapter: CHEATING
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI
Note: Wannan Chapter 2 nakudi ne not free, but for now read the free Episode đ
EPISODE 1ïžâŁ
âWohohoâŠ..LawiiâŠ.ni dan nan, yarinya sai zaki uwa lambun alawaâŠ..huuuuâŠ..huuuâŠ..huuu, Lawi Iâve never eaten waje mai dadin nakin nan, mooooooooâ muryan kusan wanda zaka iya kira direct da dattijo ke tashi adakin dayake da duhu banda hasken number AC dake nuna 18 babu any other haske adakin. Gangarowa hawaye sukai daga idanunta suka sauka gefe zuwa kunnenta tana kallon sama kafin azuciyanta tace â5seconds remainingâ tafara counting âone..twoâŠ.threeâŠ.fouâŠ..â bata karasa kiran 4 dinba dattijon yayi jiniya tareda sauka daga jikinta dayake kwance kai yakoma gefenta ya kwanta da sauri tajuya tabashi baya, shikuma yawani matso ya rungumeta tabayan cikin muryan dattawa yace âAllah miki Albarka Lawi, nidai Alawiyya tunda na aureki nakejina kaman dan aljanna, me kikeso namiki just name it komeye shi kuwa aduniyaâ shiru tayi kaman bata jinshi kaman wacce tai bacci, dan jijjigata yayi jin shiru yasa yace âtai bacci neâ ijiyan zuciya yasauke shima, ranshi fess sai ijiyan zuciya yake saukewa kafin daga bisani yafara sauke minshari hakan ya tabbatar mata da yayi bacci.
Hawayene suka gangaro mata daga idanu again dasauri ta share fuskanta da bayan hannu, harde kafafunta tayi tareda kankame cikinta da hannayen ta biyu, saikuma chan ta tashi zaune da sauri kafin ahankali ta duka tadauki yar rigan bacci ta dake kasa tasaka tafara tafiya cikin duhun tabude wani kofa tashiga cikin bayi da haske ya gauraye cikinsa hakan ya bayyana fuskan ta, kyakkyawan yarinya da bazata wuce 23/24yrs ba kana ganinta kasan kodai ita shuwa ce kokuma tanada jinsi da larabawa, sheâs so pretty, sannan kwata kwata ba siririya bace, sheâs chubby, her tummy is not flat but dudda haka is not that big big kawai dai tumtum alamun kosasshiyar mace, sheâs booby and assy duka, sannan tanada manyan idanu, dark eyebrows da eyelash gareta dogaye ga pink lips sannan tanada dogon gashi baki, dan gashin ma asake yake gashi so silky kaman gashin yan india. Kaga bayin datake ciki zaka dauka wani master bedroom ne ohhh! Allah ya azurta wasu da arziki kam, wani drawer tabude dake gaban babban mirror bayin hadaddun lafiyayyun ribbons ne nakama gashin kai, tasa hannunta gently tadauki daya takama gashinta tadaure sannan takai hannunta karkashin motion tap dake wajen kawai ruwa yazubo tashiga wanke fuskanta sai chan takara dago fuskan nata takalli madubin tana fuzar da iska murya chan kasa tace âI hate him!â saikuma takai hannayenta biyu tadaura saman bakinta tafashe da kuka sosai saikuma ta tsugunna akasa awajen murya chan kasa duk tana magana da kanta tace âIâm tired nagaji, I hate everything about him, I hate his body akan nawa, I hate yana tabani, Ammi kince with time zan soshi this is 4 good yrs nakasa developing feelings for him, I hate this marriageâ she cried a bayin harta koshi da kukan dan sheâs frustrated, batasan menene sex ba cus whatever Baban chan is doing da ita is not sex kawai haukanshi yakeyi, tass tashare fuskanta tabude kofan bayin tafito minsharin dayake yacika dakin, ko kallon gadon batayiba tawuce tafita daga dakin kaganta saika kara kallo idan tana tafiya komi na jikinta rawa yake wani daki next to nasu ta bude, wani kalan hadadden dakine yanda kasan suna cikin space, wasu yara guda biyune maza kwance suna bacci abinsu kan gadon, identical twins ne dudda suna kama da ita amman basu dauko hasken fatanta ba at all cus su bakake ne, duka duka bazasu wuce 2yrs ba yaran, ahankali tahau kan gadonsu ta kwanta tareda kankamesu tana jan bargo tarufa nan da nan bacci yayi awon gaba da ita.
Cikin bacci mai nauyi sosai taji ana tabamata boobs batare data bude idoba tabuge hannun tace âstop Hassanâ dan tadauka Hassan ne shine har yau bai dena taba nono ba any chance daya samu saiya taba unlike Hussain dashi yadaina, jin baâa denaba yasa tabude idanunta ahankali cikin nauyin bacci, hada ido tayi dawani dattijon mutum da akalla zaiyi 75yrs, kana ganinshi kaga yara mazan dake bacci, kalan fatarshi sukayo, yanda yake kallonta kadai zai tabbatar maka da lafiyayyen kaunan dayake mata yana zaune ata bakin gadon dab da ita hannunshi saman kan boobs nata, kabar da hannunshi tayi rai abace tace âme haka Hubbi?â Idan kana wurin zaka dauka zaiyi fushi sabida sigan yanda tamai maganan cikeda tsiwa da yanda tanuge hannun amman ko ajikinshi saima kamo hannunta dayayi cikin sauri yace âmesa kikazo dakin nan?â Tana kokarin karbe hannunta tace âTwins ke kuka nazo bacci ya kwasheniâ cikin wani kalan bege yace âhudu tayi zo muje na gaisa da jikinki kafin nai wanka nafita sallan asubaâ yayi maganan zai dagata, abu taji ya tsayamata awuya tadai daure tace âwai dan Allah me haka Hubbi? Kai bazaka barni nahuta ba matanka hudu fa, kwana shidda kanachan zagayen gidajen su, kazonan basaika hutaba ni nagajiâ wani irin washe baki yayi yana murmushi yana lallabata zai dagata yace âhaba Alawiyyata, ko mata dari ne garen ni ke kadaice Babyna, Babyna dani Alhaji Murtala mai Makamashi nikeso, tun kina yar yarinyan ki fa nake kiwon abuna, dudda na auri mata daban daban kusan goma sha uku kenan yanzu bantaba cin karo da mace mai niâiman ki ba, nagama zagayen gidajen su kap babu wacce abu ya shiga tsakanina da ita, ke kadai nake shaâawa wlh, banda kamanki ke kadai nake gani jikina yayi motsi, muje kinji yarinyata, kome kikeso zan miki, yau iPhone 15 dinki ma zata iso dana miki order, My Lawi, haba yar auta, My Sweet Babyâ yajata ba yanda ta iya ta bishi, suna shiga daki ya kwantar da ita kan gado yahau kanta aranta tace âstyle din kenanâ hannunshi yakai ya juyo da fuskanta ta fuskance shi yana kokarin manna bakinshi kan nata cikeda ki ta fizge fuskanta daga hannunshi tace âni banyi brush baâ cikin tsananin so yace âkedai bakison kiss ai nadade da sanin bakison jajayen leben nan naki dake burgeni su dawo baki kaman nawa ko, lebe jazur yo kusu Hassan yara bazasu nuna miki jan lebe ba ai shikenan tunda bakisoâ yayi maganan yana shiganta fuskanta na kallon gefe dan ko smell na breath nashi bataso dudda bawai kazami bane azuciyanta tafara kirga numbers. âOneâŠ.twoâŠthreeâŠ.fourâŠ.fiveâŠ..sexâŠ..sevenâŠ..eightâŠâŠnineâŠ..tenâŠ.elevenâŠ.twelveâŠ.thirteenâŠ.fourteenâŠ..fifteenâŠ..sixteenâŠ..seventeâŠâŠâ
âAsshaa! Lawi Lawi zaki kasheni yarinyar nan wasssshhhh Allah Alhamdulillahâ yajuye kafin ta kirga zuwa seventeen yakoma gefenta yana maida ijiyan zuciya kaman zai mutu ko kallonshi bataiba, kusan 10min yayi yahuta sannan yatashi yana gyara jallabiyanshi dake jikinshi dan bai cireba kawai dagata sama yayi yace âbari naje dakina koâ yaduko tareda shafamata kumatu yace âtashi kema kije kiyi wanka ki salla kinjiâ gyadamai kai tayi har lokacin bata juyoba, yawuce yafita.
Harde kafafunta tayi kaman taci kanta takeji,she donât even know how to explain her situation, dasukai aure all this abubuwan baya damunta cus she hates sex ma lokacin, kusan 2yrs ahaka but tana haihuwan twins sai kawai jikinta ya chanza mata gabaki daya, yazo tanajin shaâawa, tanada feelings, idan yana sex bama tasan meyake ba sai bayan yagama jikinta ke gayamata ai anmata wani abu and she needs that abu now badly but bazata samu ba, heâs so tiny, banda haka abun kaman kubewan dayay laushe yay sanyi yasoma mokadewa, thatâs how erection nashi yake, idanko ba erection wajen kaman mattacciyan ganye amman abin sai bakin jaraba, bai taba zuwa gidanta bai mata abuba saidai idan tana mp, baya ganinta ya kyale kaman anmai asiri da ita, filo tadauka tasa in between her legs but sheâs not just feeling any better sai kawai ta tashi tafada bayi tabudema kanta hot water.
Fitowa tayi daga bathroom din daure da towel, komi ahankali takeyi tazauna gaban mirror tai blow drying gashinta tai parking, tadauki wasu sprays masu tsada da kamshi ta feffesa ma gashin sannan tashiga shafe shafe ta shafa wannan ta shafa wanchan ta sa wannan turaren tasa wanchan, kai dole ma mijinta yadinga binta from yanda take abu kasan yar gayu ce ita sosai bana wasaba, gatada kula da kanta, wani simple ciffon riga da wando taciro tasaka nude, thereâs no way idan ka kalleta bazaka sake ba kayan sunmata kyau, sannan tadauki hijabi tasa tahau kan dadduma tai sallan asuba lokacin around 5:40AM tana gamawa tai azkar dazatayi tadauki Al Qurâani ta karanta daganan ta tashi tafito, sitting room tawuce na nan sama, falon kaman aljannan duniya, zama tayi tareda daukan wayanta tashiga IG tana dube dube har ya shigo gidan ya hauro sama da sallama, kallo daya tamai ta watsar cikeda yanga tace âgood morning Hubbiâ dawani kalan sauri yazo inda take yazauna kan table yana facing dinta kaman zai cinyeta yace âwai waye yatabamin autan Ammi taketa kumbure kumbure haka? Menene matsalan ki eh? Talk to me ko menene kikeso aduniyan nan zan miki gayamin, kudi kikeso?â Girgixamai kai tayi tareda tabe baki dan kudi at this point datake in life is not her problem, kudin datake dashi yanzu haka zai iya kaita 20yrs kuma tana spending nasu lavishly basu kareba, tama rasa menene problem dinta, sheâs healthy, yaranta ma haka , Maman ta and her Sisters are healthy babu wani matsala a family ta, bata rasa ci ko yasha ba, bata da any problem, kawai she donât even know meke damunta, sheâs not happy, she feel kaman rayuwanta donât belong to her, baki tabude zatai magana saiga hawaye sun zubo sharrr, yanda Alhaji yamike zaka dauka hauka yakamashi ne dasauri yakoma gefenta, yakama kafadanta kaman yar baby çıkın tsananin so yace âAlawiyya why are you crying? Fadamin menene? Meya sameki? Wata daga cikin matana sun kiraki sun zageki ne? Wlh kowacece zan saketa? Wacece? Me ake miki? Waya samin baby kuka first thing in the morning? Ko yarana ne suka kira suka miki rashin kunyaâ? Girgizamai kai tayi hawayen yakasa daina zuba dudda sheâs trying her best to hold them in, hakan yasa shima Alhaji yayi kaman zai fashe da kuka yace âto menene? Kinga hankalina nima zai tashi yanzu, wlh da abu yasameki gwara ya sameni, Alawiyya you are my entire heart, kinsan yanda nake sonki nakeji dake kuwa? Tell me waya tabamin Alawiyya na? Ammi takiraki tamiki fadane?â Girgizamai kai tayi, dasauri kaman zai fashe da kuka yace âto menene Babyna? Eh? Na shiga uku na lalace, Alawiyya kinsan yanda nakejin kukan kına kokon raina kuwa, kiwa Allah ki gayamini menene eh Babyn Mai Makamashiâ? Ganin har hawaye na shirin fadi mai daga idanu dan dama yasaba mata kuka yasa cikin very hurtful and disturbing voice tace âam not happy ne kawai yau dana tashi, kaman in mutâ kasa karasa maganan tayi sabida hannuwanshi biyu daya daura saman bakinta yace âkika mutu nima mutuwa zanyi, kada ki kara ambaton kalman nan inba so kike na rigaki mutuwan ba, daina kuka duk zaki bata kwalliyan dakikamin, wait i know what will make you happy?â Yajawota jikinshi kin shiga tayi tadan koma baya tace âme haka ni ka barniâ kaman wanda yake tsoronta yace âtooâ but still yana rikeda ita ajikinshi saidai ba a rungume ba yaciro wayanshi yayi dialing wani number bata ganin screen din sosai so batagani ba yadai kara wayan a kunne, chan yace âBarka da safiya Hajjaju naceba tunda yau zakizo commissioning wannan kwangilan anan KD kibiyo ki duba Auta, tunda ta tashi kuka takemin sheâs not happy I know kuma ke take missing kinsan how much she loves you, kodai kin mata fadane bata gayamin ba taketa kuka nasan ba karamin aikin ki baâ? Dan shiru yayi saikuma chan yace âshikenan gashi speak to her tadaina kuka, ki lallashen mini ita pleaseâ dakanshi yasamata wayan akunne yana leka fuskanta yanda kasan yar 2yrs yake handling, daga ta dayan bangaren wata muryan babban mace haka tace âwhy are you crying Cookie kina tadama Alhaji hankali bayan you know how worried he use to get about you? How many times do I have to be correcting you akan damun bawan Allahn nan, do you want to kill him before his timeâ? Maman tai magana a bit harsh, ahankali cikin sanyin murya tace âAmmi I am sorryâ from yanda tai maganan zakasan irin yaran nan ne dake shakkan iyayensu, dan shiruuu matan tayi saikuma ta sassauta murya tace âanjima zan shigo kaduna, Layla is coming along too, idan nagama commissioning project din i will come and see you for an hour is that okay?â Dan ijiyan zuciya ta sauke dazai nuna maka how much she loves her Mom dasauri tace âyes Ammi it is, mezan dafa mikiâ? Anatse Ammi tace âkinsan am a vegan now, so fix anything vegetables daba dabba akaiâ murmushi tayi sosai dayasa Alhaji yawani sauke ijiyan zuciya abayyane cikeda son yarinyar, murmushinta means heaven for him, yana kallonta kaman yasami tv tace âokay Ammi byeeee ki gaidamin da Anty Layla, Ammi tell her to bring her pestry shop croissant for meâ Ammi tace âto kwadayyayaâ dariya tayi dayasa shima Alhaji kaman wani wawa ya tuntsure da dariya, Ammi tace âba mijin nakiâ alamu tamai daya cire wayan, yacire wayan a kunnenta yamaida kunnenshi yace âLayla takawo mata croissant dan Allah, guda nawa kikeso Babynaâ yayi maganan yana kallon Alawiyya datai banza dashi kuma tanaji yasan taji tasabamai irin halin dama baiyi fushi ba yace âakawo mata dayawa Binta, freshly bakedâ dan dariya Ammi tayi with so much joy na yanda yakeji da diyarta tace âshikenan Yallabai Sirâ daganan suka cigaba da maganan siyasa, tashi Alawiyya tayi tai hanyar kitchen yabita da kallo yana murmushi ganin tadawo daidai yana magana da Ammi yace âdiyar nan naki na sonki Hajiya Binta, I donât know what magic kikai performing harta warware ta shiga kitchenâ murnushi Ammi tayi tace âbarta yarinta da rigiman banza ke damunta batasan ta girma ba yanzu harda yara biyu, ganinta take har gobe kaman autan jiya, bari na barka kai breakfast Alhaji today is a big day for us thank you for everything Yallabai Sir, Allah kara girma, Allah ya tsaremana kaiâ dan dariyan manyan mutane yayi. âHahaha, zanyi magana da Mr President anjima akwai wani slot guda biyu danake so na karba miki kisa su Hameeda da Laylaâ wani ihu Ammi tayi kaman an mata bushara da aljana tace âAlhaji ohhh my God, why are you this nice? Alhaji nagodâŠâŠâ batare daya bari ta karasa godiyan ba yace âI told you tsakanina dake ba godiya, start campaigning tun yanzu, dazaran shekara ta zagayo I will make you the next governor of nan kadunaâihu Ammi tayi dayasa Alhaji yace âsai anjima, saikun isoâ yayi dariya ya katse wayan.
Wasu yan aikinta biyu tagani tsaye acikin babban kitchen din suna aiki duk suna sanye da uniform very classic uniform cikeda girmamawa dakuma sauri suka gaidata atare. âGood morning Madamâ âmorningâ ta amsasu ahankali dan gaskiya batada surutu ko hayaniya, sannan batada yawan masa da mutane gabaki dayama ba yan aiki kadaiba, only those that are close to her sukasan kalan surutun ta da hiranta, idanba tasaba dakaiba zaka dauka yar wulakanci ce, ahankali tace âgo and do other work I will make breakfastâ dasauri suka amsa suka fice breakfast tahada lafiyayye tana cikin fito dashi dinning taji muryan Hassan na cewa. âBabaaaâ dasauri takalli falon wasu yan aiki ne daba yan Nigeria ba professional Nanis guda biyu dasuma ke sanye da uniform daya banbanta dana yan aikin gidan suka fito da yaran an musu wanka an shiryasu sunyi kyau suna kamshi suka tafi wajen Baban su dake xaune yana waya gaidata Nanis din sukayi ta amsa tacigaba da arranging abincinshi tana cikin yi yaran sukazo wajenta atare ta daukesu cikeda sonsu tace âHas and Hus morning to you two, Freda make their breakfast pleaseâ tama daya daga cikin Nani magana tana wasa da yaran daidai Alhaji ya ijiye wayan yataso yazo wajen yana kallon yanda take wasa da yaran ya karbesu shima yace âgood morning yaran Baba, letâs have breakfastâ
Zama yayi dukansu biyun na jikinshi ta zubamai omelette din da chips dakuma kunun gyada danshi baison su tea da sauransu ganin batasa nataba yasa dasauri yace âkefaâ girgazamai kai tayi adan shagwabe dan yawanci ita haka take magana tace âni banjin yunwaâ dasauri yace âke yama sunanta Hassan Naniâ? dasauri Nani tazo tace âyes Sirâ bata yaran yayi cikin harshen turenci yace âdebi omelet and chips kibasu kafin ku gama musu nasu breakfast dinâ yana maganan baibi takanta ba yaja kujeranshi dab da nata yana kallon fuskanta yace âba kinyi magana da Ammi ba menene kuma matsalan yanzu? Ko is there anything dakikeso kiyi orderâ? Girgiza mai kai tayi zata mike yakama hannunta dasauri yace âAlawiyya wlh idan ina ganinki haka kona fita hankalina bazai kwanta ba, menene kikeso? Jiya kince zakuyi reunion na yan universityn ku nabarki kije, I called Ammi, namiki order iphone 15 yau zai iso, kasheni kikeso kiyiâ? Yayi maganan yana buga tagumi idanunshi sun sake kadawa, wlh idan wani zaizo yagansu zai iya rantsuwa asiri tamai dan kallonshi tayi ganin yanda yayi yasa tadauki spoon tace âzanci toâ murmushi yayi yace ko kefaâ tare sukaci bini bini ita yake kallo goge so yake yabata abincin abaki but yasan bazata amsaba, kuma baiso yasake batamata rai yanda ta tashi yau baâa good mood ba.
Ruwa yasha yamike tareda dukowa yamata peck agoshi yana shakan kamshin da gashinta keyi kaman yayi zamanshi agida amman yadaure yace âbari naje tohâ yasa hannunshi yadauki wani gold ATM dinshi yabata yace âgashi kifita kiyi shopping dakikeso kiyi for everything, be it na reunion dinki na gobe, do kome kikeso kiyi okay, sauri nake dana tsaya natura miki kudin, promise me nadawo zanga kina walwala kin saki rankiâ ayangance ta gyadamai kai tana dauke kan duk atare, dan ijiyan zuciya yasauke yadan kalli keyanta sannan yawuce dayan falo dake wajen zaman yaranshi suyi wasa yamusu sallama sannan yazo yana kallonta still ko kallonshi batayiba asanyaye yace ânatafi Lawiâ âbyeâ tafadi ba yabo ba fallasa yasake sauke ijiyan zuciya yasauka kasa yafita wani mahaukacin farin roll Royce bodyguard yabudemai ya shiga driver shi yaja motan bayan bodyguard yashiga gaba wani mota daban na mopol dake waje yabisu abaya.
Tashi tayi yan aiki ta suka gyara dinning din wayanta tadauka tai dialing number datai saving da Ya Layla tana dauka tace âYa Layla kun sauka KDâ? Layla tace âeh mun sauka mayyan Ammiâ murmushi tayi sosai daya karama fuskanta kyau tace âkaman karfe nawa zaku shigo nan?â Layla tace ânasan anything 2-3 haka an gama event din saimuzo muyi 1hr da Ammi tafadi ina ganin saimu bar gidan ki by 4â cikin yar Karaman murya kaman zatai kuka tace âYa Layla please ki lallabamin Ammi ku kwana anan ko kukai har yammaâ tai maganan hawaye na ciko idanunta dan ijiyan zuciya Layla tasauke tace âkema you know how schedule din Ammi is, I know ko 1hr ma is because bazata iya cema mijinki no bane so kiyakuri kawaiâ gangarowa hawaye yayi daga idanunta tanada saurin kuka tun tana yar karama tace âtohâ batare da Layla taji dadi ba tace âbye Autaâ ta katse wayan tadan kalli matan datake zaune gefenta bayan jeep din, wata babban hamshakiyan mata ce daga Laylan har Alawiyya suna kama da ita saidai yaran sunfi maman haske but itama tanada haske tasaka wani hamshakin lace an daura mata wani gwargwaro tazuba gwal a kunne da wuya da hannu idanunta sanye da glass tana kallon screen din 12th generation iPad na apple dake hannunta da pen tana scrolling going through speech din dazata bayar wajen commissioning project din, kana ganinta kasan irin manyan matan nan ne yan boko hadaddun gaske ga shegen kwarjini, magana Layla taso tayi amman tai shiru, su shidda ne wajen Maman su itane ta uku sheâs just 30, first born nasu is 34, but hatta first born nasu dukansu suna shakkan Ammi bawai kuma harsh training Ammi tabasu ba growing up kawai dai baka isa ka kalli fuskan Ammi kamata nonsense bane dukansu su six dinnan babu wanda ya isa, Ya Rayyana ce babba sheâs 34, Hamida 32, sai ita Layla 30, sai Ikleema 28, sai Zaifa 26, sai Alawiyyah autansu thatâs 24 kap dinsu shakkan Ammi suke haryau har gobe kai har jibi.
Kaman daga sama taji Ammi tace âwhatâs wrong with herâ? Dasauri takalli Maman tasu dataga kanta still nakan abinda take, ahankali tace âAmmi Alawiyya is not happy, kinsan yanda yarinyar nan ke sonki, she miss you alot Ammi, sheâs still a baby Ammi, sheâs used to having you and all of us kafin tai aure, yanzu kuma datai auren ita kadaine ke zaman KD not abj dole she will be lonelyâ rage murya Layla tayi cikeda lallaba Ammi tace âAmmi dan Allah mu zauna mata har yamma kafin mutafiâ Shiru Ammı tayi kaman bataji metace ba sai chan tace âI will think about itâ cikeda jin dadi Layla tai ihuu Ammi kawai ta girgizakai tace âlower your voice karatu nakeâ rage murya tayi tana murmushi tace âlove you Ammiâ.
Wajajen 2 tagama girki tsaf girki is one of her best things to do,
yawanci ko fushi take ko tanada damuwa kitchen take shiga tai girki hakan nasa ta manta da komi dakinta tawuce tasake wanka tashirya cikin wani embellish atampa an mata fitted gown dashi bata daura dankwali ba sai gyara gashinta datayi tafito, dakin yaranta tashiga tacema Nanis dinsu tace âexcuse meâ dasauri sukace yes Ma suna fita yaranta sukazo da gudu daukansu tayi tahau tsalle dasu this is second abin dayake mantar da ita damuwan ta wasa da yaranta, tace âyayyy! Hassan grandma is coming, Hussain grandma is coming yayyyy letâs danceâ daga ita har yaran sukahau dariya suna wasa saikuma tasa musu takalmi da kanta takamo hannunsu tace âmuje compound mujira su Ammiâ sauka sukai kasa suka fice waje kaganta da yaran gwanin ban shaâawa saidai tafi yaran kyau nesa ba kusaba suna fita ana bude gate na gidanta wani kalan zaro idanu tayi sakin hannun yaran tayi bama takira motan yagama parking ba tai wajen motan da gudu kafin agama parking tabude kofan motan hada ido tayi da Ammin ta dake kallonta kuriiiii batace mata uppan ba sai kawai tashiga yarfe hannu saikuma tafashe da kuka sosai tashige cikin motan tazauna kan cinyan Ammi ta rungume Ammi sosai, Layla da takaici yakamata tace âke wlh Alawiyya anyi girman banza jibi yanda tasaki su Hassan ita tazoâ Layla tai maganan tana bude dayan bangaren tasauka tana daukan yaran, kusan 1min tayi tana kuka haka ajikin Ammi sai chan Ammi tace âdama dakika damu nazo kuka kike nemana kiminâ? Dasauri ta girgizakai tana sakin Ammi idanunta sunyi jajir kallonta Ammi tayi sosai irin kallon dazakasan mahaifiyar na son diyarta kafin tasa hannunta tabude jakanta taciro handkerchief takai kan fuskanta ta sharemata fuskan tass tace âduk kin bata kwalliyan ki Cookieâ thatâs the name da Mamanta ke kiranta dashi tun tana yarinya murmushi tayi tana kama hannun Ammi tace âzanyi miki wani Ammi na indai kwalliya ne, muje kici abinciâ Ammi tace âkin zauna min akan kafafu with those big bombom ai kafafun ma sun daina aikiâ dariya tayi tasauka daga kafan da sauri tana fita daga motan tamikama Ammi hannu tace âlemme help youâ karban hannunta Ammi tayi tasauka ahankali Layla nasakin twins sukazo wajen Ammi da gudu suna grandma murmushi n dake kan fuskan Ammi kara fadada yayi tadaukesu tace âWai wai wai ai sai ku karyani har yanzu abincin gwangwani kike basu sunyi kiba dayawaâ Alawiyya dake daukan handbag na Ammi da iPad nata tace âAmmi ina basu duk abincin damuka dafa sunaci kadan kadan but still sai sunci abincin suâ Layla tace âahankali ahankali zasu dainaâ suka wuce ciki dukansu atare yan aiki ta biyu da Naniâs din yaran duk sukazo sanye da uniform suna gaida su Hajiya dasuka amsa sama sama suka wuce sama.
Abinci takawo musu anan falo suka cicci Layla sai yabon girkin Alawiyyan take da yake tun tana yarinya tanason harkan kitchen toys din kitchen kuwa tanada su ba adadi, ita tana gefen Ammi tanacin croissant dinta, saida suka gamaci yan aiki ta suka gama clearing wajen sannan tasa Nanis sukazo suka dauki yaran suka tafi chan garden dan wasa da yan aikin ma flat din yarage su kadai ahankali Alawiyya da gabanta ke faduwa kadan kadan tana zaune kusada Maman nata tace âAmmi I want to talk to you about somethingâ Dan kallonta Ammi tayi anatse tace âokay ina jinki meneneâ dan kallon Layla tayi saikuma takalli Ammi dake kallonta idanunta sukai raurau tama rasa yanda zatasa maganan in words sai kawai tadauki hannun Ammi takai saman kirjinta cikin tsantsan damuwa tana kallon fuskan mahaifiyarta tace âAmmi wlh I am not happy! Ammi kirjina kullum kaman an daura dutse akai!â Tadan tsayar da magananan takai dayan hannunta ta goge fuskanta cikin tsananin damuwa tace âAmmi dan Allah save me, Ammi nagaji, nagaji da zama da mutâŠâŠâ âAlawiyya!â Ammi takira sunanta cikin kakkausan murya tana fizge hannunta data kama tasa akan kirjinta ta nunatada yatsa kaman zata cire mata idanu tace âyou are a very stupid girl Cookie, sabida na raineki with so much love and affection ne yasa kikemin haukan nan, yayyinki sun isa su sani agaba su gayamin this rubbish, Layla check this parlor I hope babu CCTV cameraâ dube dube Layla tashigayi afalon itakuma Alawiyya tafashe da kuka sosai agaban Maman nata Layla tace âbabu komi Ammiâ hakan yasa Ammi tace âyou are a very stupid girl Alawiyya waike kin dauka yarinya ce ke har yanzu? Open your eyes look at inda kike, you are married, yanzu u are not more last born, u are a mother yara biyu gareki look at this house me kika rasa? Dukan ku yarana i makesure na aurar daku into affluential family, gidan masu hannu da shuni, yau kona fadi na mutu I know future naku is secure, ke wace kalan mara hankalin yarinya ce you are 24 but you are still a fool waya gayamiki yanzu auren soyayya ake? Kinsami miji that is extremely and crazily rich and he loves you like a wanda kikai bewitching kaman kinmai asiri but u are here saying you are not happy uban me baya miki eh? Duka duka yaushe kukama dawo Nigeria eh? Wani kasa ne bakije ba? Wani kalan mota ne bakidashi? Me kikeso dakika rasa?And you are here telling me you are not happy? Kince ubanki da rashin happy tashin mini agaba kafin namiki shegen duka wlhâ dasauri Alawiyya takoma baya baya da gudu taje tafada jikin Layla tafashe da kuka sosai tana kankame Layla gwanin ban tausayi, Ammi ta mike tsaye cikin fada tazo kansu tace âdo I look like I give a f*ck about kinason shi ko bakiso? What matters to me is shi Alhaji yana son diyata kaman ranshi and babu abinda baya miki, Alhaji Makamashi dayake lion awaje but tsoronki yake yana abu kaman kin mallakeshi, all this abubuwan dakike sangarci ne yamiki yawa wlh, nabata dayawa sannan kika sami miji dayake nan nan dake kaman kwai, stupid girl wlh duk randa kika kara tarana da maganan nan saina mugun sabamiki wawiya kawai foolâ Ammi tawuce ciki ranta abace sosai. Layla cikeda so tanajin yanda Alawiyya ke kuka ajikinta tadan sauke ijiyan zuciya, cikin lallashi irin na sisters da murya chan kasa kar Ammi tajisu tace âI thought weâve passed that stage Auta tun kafin bikin ku, everything Ammi is doing in this life is for us, this woman is working so hard to make sure yaranta are happy, she work so hard to put you in this houseâ cikin kuka murya kasa kasa Alawiyya tace âI donât want, ni bance inason shi ba I donât care about money, wealth ko fame, ban sonshi, I canât stand him, I hate yana gidan nan, har adduâa nake kullum yayi tafiya yabar kasan, idan bayanan har banso kwana ya zagayo yadawo nan, I canât look him in the eyes heâs 75, yaranshi duka sun girmeni banda twins dana haifa, Anty Layla I am not happy at all, Iâm lost I canât find the old Alawiyya that I use the be, the happy girl, kuma beâŠbeâŠ.iya koâŠâŠâ saikuma takasa fadin maganan tafashe dakuka, dudda bata fadaba Layla knows abinda little sister nata is trying to say and she understand, all of them manyan maza suka aura, kap yaran Ammi babu wanda ya auri yaro, but na Layla shine oldest 75yrs fa haba dan Allah, dan ma heâs looking a bit good sabida akwai kudi amman dai itama tasan sister ta na cutuwa and sheâs very young but yazatayi? Ko gigin barin gidan nan tayi Ammi zata iya tsine mata dan contracts contracts da Mai Makamashi yasa Ammi tasamu sanadiyyan bashi auren Alawiyya datayi bazasu kirgu ba, so if Alawiyya tries anything dazaiyi ruining relationship na Ammi da Alhaji zata iya yafe Alawiyya thatâs idan bata tsine mata ba, so dole kawai hakuri zatayi ta karbi kaddaranta.
Dago kanta tayi ahankali tai murmushi kaman bata gane komiba tace âI have an idea, ki dinga fita sosai to, go out make friends, kirage yawan zaman gidan nan tunda ba aiki kikeba, naga a page din Nile zaâayi reunion na all old student anan kaduna gobe, kije zakiga class mates naki dayawa kinjiâ ahankali ta gyadama Layla kai, share mata fuska Layla tayi tace âstop behaving childishly Alawiyya, yanzu nida su Ya Rayyana dasu Ya Hamidah, Zaifa canât protect and take care of you, kinyi aure Alawiyya, you need to learn how to survive, maganan Ammi is true love is not really necessary a aure, talakawa ne ke after love, we the rich donât give a f*ck about love, see auren masu kudi yawanci is a business deal ko business proposal, is either an hada auren to get something to establish something, kokuma an hada auren to start something, maybe collaboration etc, ke ba yar gidan talakawa bane Alawiyya so stop thinking like one, tunda shi yana sonki ba lallai ke saikin soshi ba, some yaran rich people ma zakiga both mijin da matan basason juna but dole ayi zaman auren sabida iyayyensu sun kulla mata alaka that will benefit the both family, auren kudi ake yanzu, this you are not happy menene menene is just childishness, is crap Alawiyya, just makesure kina kwasan rabonki, kita haihuwa kina zuba yara agidan nan, su Hassan yakamata ki musu brother sunyi biyu already, donât cry again kinji, start seeing things like Ammi and us, stop all this baby attitude kinjiniâ gyadamata kai tayi ahankali.
Ammi daduk taji maganan su dan tana tsaye a corridor bata shiga ciki ba tasauke ijiyan zuciya she just pray this girl will not do something stupid, shirme da rashin wayon Alawiyya is too much haryau takasa gane auren kudi da hutu tamata, love is nonsense, shirmene love, tsaki tayi tawuce ciki kawai danyin sallan.
Tashi tayi kaman marainiya tawuce ciki Ammi nakan dadduma but ta idar da salla tana zikiri ne one thing da Ammi duk business da siyasanta baya hanata bautan Allah da kyau gatada yawan yin azamu, agefen Ammi ta zauna ahankali kaman marainiya, tanason Mamanta sama da tunanin mai tunani, idan Ammi na fushi da ita kaman rayuwan ta yazo karshe takeji at the same time kuma tana balaâin tsoron fushin Ammin nata, yanda ta zauna kaman marainiya Ammi ta kalla sai kawai ta shafa adduâan ta tace âzonanâ dasauri taje gaban Ammin cinyanta Ammi ta nuna tace âkwantaâ ahankali ta kwanta tadaura kanta kan cinyan Ammi, hannunta Ammi tasa cikin silky gashinta tafara massaging ciki kafin cikin kwantacciyan murya tace âtunda nahaifi dukanku dagake har sisters naki nataba cutar daku?â Girgiza ma Ammi kai tayi, ahankali Ammi tace âI work hard all my life Alawiyya, kin gani kinsan komi, I single handedly trained dukanku ku 6, 6 girls alone without any man tareda ni, all abinda nakeyi arayuwana I mean everything is for my 6 girls, all ayyukan nan, siyasan nan, menene menene, yau da Layla nai tafiyan nan why? Sabida am trying to get her a contract, already nasaka yayanki Raheena a politics itama sheâs S.A to government Niger state, Hameeda ma nasata yanzu Layla, kuma duk zan kawo kanku, I want to leave a legacy ta yanda kona mutu yarana bazasu wahala ba, yau idan bana nan Rayyana can take care of ku most especially ke karaman, kowa najin magana na akan mene ke Alawiyya zaki bani matsala what is love? Shi Alhaji Mai Makamashin baya sonki? Ko kin dauka nida na aura miki shi ban sonki ne? Akwai wanda yakaini sonki aduniya?â Girgiza mata kai Alawiyya tayi, Ammi tace âAkwai wanda yakaini sanın darajan ki da kimanki da amfaninki ni da na daukeki 9month acikina na haifoki na shayarda ke, what are you looking for Alawiyya dakika rasa eh Cookie? What? You have a husband that is running crazy crazy fa like a mad man for you? Look at your house yaranki nada Nani each, kinada masu aiki you are living like a queen, that is karshen abinda Uwa zatama diyarta aduniya but kin tsareni kina cemin baki sonshi okay me kikeso namiki na rabaku? Yaranki fa? Kin zaci idan yarabu dake zaki kara ganin this twins dakike mugun so ne? Are you even thinking about them? Look at me I work all my life for the 6 of you I sacrifice everything for yarana idan wannan soyayyan dabakimai ne zaki sadaukarma da yaranki bazaki iyaba?â Hawaye ne ya zubo daga idanunta Ammi tace âtozarta ni kikeso kiyi? Zaki bani kunyan duniya? Sanadiyyan wa nazama Minister of Abuja? Sanadiyan wa Nigeria gabaki daya keji dani yanzu?â Fashewa da kuka Alawiyya tayi sosai ta manna fuskanta acikin Mamanta she just wish Ammi can open her heart taga yanda takeji, Ammi tace âthe moment you try anything stupid just know cewa ni kika kashe, it takes Alhaji Mai Makamashi just a single call yasa acireni as minister, a kwace duk wani abu danake takama dashi, nida yake shirin maidawa gwamnan kaduna bayan nagama serving as ministerâ Ammi tadanyi shiru tace âpresident na Nigeria dakike gani bow down to mijinki, your husband is a king maker, top top politicians dakike gani duk yaranshi ne, he made them and theyâre forever loyal to him, idanba you want to shatter ni mahaifiyarki dana haifoki na kwawoki duniya ba dagayau karna karajin maganan baki sonshi cus your love doesnât matter his own ne matters Alhamdulilah nafi kowa murnan yanda Makamashi ke son diyata, this is the last time zan ji kinyi maganan nan okay, am I clear Cookieâ? Ammi tai maganan tana dago kanta gyadama Ammi kai tayi da jajayen idanunta hannu Ammi tasa ta sharemata fuska tace âstop crying my baby, wai ke bakisan kinyi girma ba kinada yara yanzu fa har biyu but u still acts kaman auta, stop crying remember whatever kikeyi yanzu you are doing it for me mahaifiyarki, bazaki iya zama da abinda bakiso for me baâ? Ahankali tace âi can Ammiâ murmushi Ammi tayi tace âgood girl remember duk yaron dayama iyayenshi biyayya baya tabewa, zancen happy go out and make friends, akwai tons of people in this KD, go to occasion da sauransu, ki shiga meetings na manyan mata, dan Allah kisaki jikinki ko hankalin Alhaji Makamashi ya kwanta kinjiâ Gyadamata kai tayi Ammi tace âmesa har yanzu bakiyi ciki ba? Kinyi family planning ne bayan nagayamiki karkiyi?â Ahankali tace âbanyi ba Ammiâ dasauri Ammi na kallon kwayan idanunta tace âto mesa har yanzu baki wani ciki ba su Hassan are 2yrs plus, baki bari ya sami natsuwa ne dakeâ? Sauke kanta kasa tayi maganan na mata nauyi tace âyanayi Ammiâ dan shiru Ammi tayi tace âyaushe zai bar gidan nanâ? Ahankali tace âgobeâ Ammi tace âjibi zan aiko that my gynecologist tadubaki idan akwai wani problem ne, inaso ki haifi yara sharp sharp kicika gidan nan, in sha Allah ma nabiyu ma yan biyu zaki haifo maza again, duk sati ana sauke muku Al Qurâani keda su Hassan babu abinda kishiyoyinki suka isa sumiki maza kuma yanzu kika fara haifa, please be making Alhaji happy koda yaushe kinamai girki dakanki koâ? Gyadama Ammi kai tayi har lokacin kanta akasa Ammi tai murmushi tace âgood gurl harda iya girkin ki ke kara kashe Alhaji, yanzu kin ganni ai no more kuka for me, dan haka bari natafiâ dawani kalan sauri tafada jikin Ammi ta kankameta cikeda so tace âlemme hug you a little more Ammi bansan yaushe zan kara ganin ki ba kuma, Ammi wai mesa baya barina ina zuwa Abuja sosai bafa nisa amman tunda nai aure sau daya nazo abuja in 4yrsâ dariya Ammi tayi tace âmanyan Alhazai haka suke suna killace matayen su, uhm kinga ni sakeni nabiye miki bazan tafi baâ ahankali tace âAmmi wai ba da PJ kikazo ba please ki tsaya I want to hug you sooo tight Ammiâ murmushi Ammi tayi tace âCookie I canât wait for the day you will act matured agabana yara biyu baki gyaruba bansan ranan ba kumaâ tana kankame da Mamanta tace âAmmi ko yarana dari i will always be your Cookieâ shigowa dakin Layla tayi murmushi kawai tayi tace âke wlh kinji kunya Alawiyya katuwar banza kawaiâ watsama Layla harara Ammi tayi tana shafa bayan Alawiyya tace âkinga ki kiyayyen mini auta Laylaâ dan hira kadan suka kara sannan suka tattara suka tafi.
Wuraren 10 nadare Alhaji ya shigo gidan ahakama yana wajentane yake dawowa 10, asauran gidajen shi yakankai 1,2 wani zubin ma 4 na asuba yake shiga gida sabida meeting na siyasa da sauransu.
Tana kwance akan gadon su Hassan data sakasu bacci sanye dawani short gown na bacci yabude kofa yashigo hada idanu tayi dashi murya ciki ciki tace âsannu da zuwaâ shigowa yayi yazo gaban gadon yace âAuta yau anga Ammi are you happy yanzuâ? Gyadamai kai tayi ahankali batare datai magana ba kan su Hassan dasukai bacci yashafa yana sauke hannun Hussain dake saman kan boobs nata yabi booby da kallo dan nipples din sun fito yaji shaâawa yakamashi ita bama ta lura dashi ba hannunshi kawai taji yakama mata boobs dasauri ta kabar da hannunshi tace âme hakaâ? Dan murmushi yayi yace âyakuri to ba fushi nace kiyiba tunda ke kin iya rigima, kan maaman ne sun fito charko charko amman muje kibani abinciâ ahankali ta tashi zaune ta tashi tawuce ta gabanshi tai kofa yabi jikinta da kallo yanda kasan tana wanka da madara fatanta yanda yake sheki, ga ass tana tafiya suna kadawa suna juyawa, ga boobs dinta kaman su Hassan basu sha ba, tana tsaye tana debamai abinci kawai yazo ta bayanta ya rungumeta, sakin spoon na hannunta kasa tayi tajuyo da sauri zatai magana yasa bakinshi anata kaman maye wani kalan hargetsewa cikinta yayi duk yanda taso ta daure kasawa tayi kawai tai wani irin kakarin amai. âHauuuuu!âdasauri yasaki bakinta yama rude ya bubbuga bayanta yace âBabyna sorry bakida lafiya ne? Baki fadamin ba meya sameki, Lawi? What is it zauna, sannu, sannuâ yayi maganan yana zaunar da ita kan daya daga cikin kujeran dinning dan baimasan cewa kiss dayamata yake kokarin sata amai ba, yarude yashiga zuba ruwa daga jug zuwa cup yana bata abaki yana shafa bayanta still, dasauri tasha ruwan ko cikinta zaiyi daidai sai alokacin kayan cikinta dasuka tashi suka dawo daidai ta ture hannunshi daga bayanta ahankali tace âni kadenaâ dasauri yana lekan fuskanta yace âkin denajin aman?â Gyadamai kai tayi yaciro wayanshi yace âlemme call Dr tazo ta dubakiâ dasauri tace âI am fine abincin su Hassan dana dandana dazu ne ke tadamin da zuciya sinceâ hannunta yakama yakai bakinshi yama kiss yace âsannu Babyna kada ki karaci, kinsan is not everything you like you have allergies daban daban Lawi, sannu sannu, sannu kinji, sannu My Alawiyya, sannu Autanaâ yakasa cin abinci sai sannu yake mata yana murza hannunta daya rike, dan kallonshi tayi da kyar tana karbe hannunta tace âkaci abincin kana bukatan wani abu kumaâ murmushi yamata yana daukan spoon yace âduk kinfi matana iya girki ke kadaice dudda kinada yan aiki zaki shiga kitchen kimin girki da kanki kimin abinci mai lafiya dakuma gina jiki sannu da aiki Lawi, ya shirin gobe naga bakije shopping ba banga any alert na kin anfani da ATM din baâ dan yatsine fuska tayi tace âsai gobe Hamda Besty zata zo daga Abuja for a seminer anan zata sauka tare zamu wajenâ yana murmushi yana kai abinci baki yace âkice Besty mu zatazo me kikeso amata? Zaki tura dreba ya daukota neâ hannu tasa tadauki cup zatakai baki tace âda motansu zatazoâ daganan bata karacemai komiba dudda yanda yake janta da hira harya gama cin abincin yace âmuje mu kwantaâ ahankali tace âkaje lemme clear the tableâ Dasauri yace âakanme aikin yamiki yawa, me amfani yan aikin gidan? Zasu gyara letâs goâ yayi maganan yana kama hannunta gabanta har faduwa yake batason ya nemeta wlh bedroom nashi ya wuce da ita dakin kaman ba Nigeria ba maida kofa yayi yarufe yace âbari na watsa ruwaâ bayi yawuce she can count how many times tazo dakinshi most times saidai shi yabiyota dakinta ya kwana she hate this room yauma sabida fadan da Ammi tamata ne dan zama tayi bakin gadon tarasa yanda zatayi sai kawai ta kwanta tareda sauke ijiyan zuciya, fitowa yayi daga bayin daure da farın towel a waist tabishi da kallo abu ya tsaya mata awuya basai ta raina halittan Allah bane, sannan tasan cewa kowa inhar da ranka kowa will reach this stage na tsufa amman ace wannan grandpa dinne mijinta, fatan jikinshi ya soma motsarewa, kunsan nonon maza ma na zubewa amman sai sun soma tsufa, shima nonon shi ya zube fatan wajen yawani saki ya tale ya fadi, jikinshi duk yayi tamukewan tsufan nan, bama yatafiya atsaye straight fa, wlh da mutumin nan baida kudi dabai ganu ba, at this stage kamata yayı yana hutawa, ita bata taba sanin tsofaffi nada shaâawa da jaraba ba sai akanshi, abinshi gabaki daya bata tashi but kullum burinshi yajishi ya kwanta saman jikinta warwas ya shige ya kankameta, bayama iya knacking ko trusting in fa wani kalan tafiya yake kaman dodon kodi aciki, shikenan yakawo shi kuma ahakan sex din dadi yakemai kaman zai haukace, tayi nisa tana tunanin taji ya kankameta firgita tayi dayasa da sauri ya riketa yace âsorry baby na firgitaki nine nagama ne nakashe wutaâ yayi maganan yana daura hannunshi saman boobs dinta yace âataimakamin abani maaama yau insha eh Lawi, ataimaka yau asauke fadancin dan Allah kinsan banson ina batamiki rai, haba Lawi, babu mai juyani aduniya irin ki, ahakura da fadancin nan Lawiâ shiru tamai baida aiki kullum sai roko tabashi nono tabashi wani zubin ji take kaman ta kwasamai mari kawai sawa yake abaki baya iya tsotsa sabida ciwon kumatu, dan ko hard meat bayaci yawanci ma yanzu fish yake ci, rice idan zaki dafamai sai yayi over done, he canât chew hard food, but kullum burinshi yaji bakinshi akai, yanda yaji tai shiru batace uppan ba yasa kaman maye yadago hannunshi har rawa yake yaja rigan baccin kasa wani kalan runtse idanu Alawiyya tayi tana jinshi yadaura bakinshi akai tashi tsigan jikinta yayi nippi dinta hardening wishing inama he will suck and munch on them kona 10secs ne she will appreciate it, sheâs human bata sonshi but idan yataba jikinta she feels amman ina bai tsotsa ba sai nishi daya fara yahau kan jikinta ya kwanta warwas yace âKinfi gadon zinare taushi Lawi, jikinki kaman buhun audugun misraâ.
My first question is Mesa iyaye ke amfani da yaransu for their own selfish reasons???
This abubuwan iyayen happens a koâina not just wajen masu kudi, idan ke as a parent you want to be a gold digger become your gold digger in peace must you drag yaranki and ruin life dinsu???
Letâs call a spade a spade some iyaye suke jefa yaransu ga halaka but my people what is your take on this???
I think Ammi ta kanannade Alawiyya in such a way yarinyar canât leave auren nan.
And to Alhaji Mai Makamashi please wai mesa tsofaffi da tsakani ga Allah sunsan bazasu iya pleasing yara mata ba dan karfin is not there again ke zuwa su auro yara danyu ma why??
Idan kece Alawiyya what will you do????
Kinyi subscribing?? Pay 1k only and join the paid group nowđđ
You can make payment here
3107021073 Aisha Muhammad first bank
KO
6353995766 M Shakur world Moniepoint
Chat me up on WhatsApp nai adding naki to the group after making payment
***
Thank youuđ