Free chapter · Read without an account
MAR'ATUSSALIHA BOOK 1
Pege 5
****cigaban labari''
Munir kam yan barin guri'' yanufi gidan su abokinsa'' domin yadade be kai masa ziyara ba''yana zuwa me gadi ya bude masa get ya shiga'' parking din motar sa yayi sannan'' ya shiga ''dasallama dauke a bakinsa ya shiga falon'' Momy ce a zaune a falon'' sai anisa'' saikuma Hajiya adama'' dake tsaye ta rike kugu tana faman surfawa Momy kwan don bala'i'' .
Momy ce ta amsa sallamar''ita ko Hajiya adama'' ko kallo be isheta ba '' balle ma yayi tunanin zata amsa'' munir kuwa'' tsugunawa yayi ya tai da Momy ''' sannan ya juya ya gay da adama'' cikin masifa tace'' bansa Ni ba tsohon mubafiki'' daban wuni ba kaganni garau'' wallahi uban ka zanci'' daga kai '' har wancen munafikin abokin maka'' dannasan komeye kai kake zugashi'' shashashai kawai'' Momy kam gani tai bala'in bazai kare ba hakan ne yasa''ta kalli munir tace'' munir tashi ka je abokin naka yana sama'' Allah ya muku albarka'' ameen yace'' sannan ya mike ya nufi saman benan'' dakin Habib ya shiga ,yayi sallama'' afalo'' ya sameshi a zaune'' ya hada kai da gwywa sai huci yake'' sallamar ma ya gagara amsawa'' shiko munir karasowa yayi kusa dashi ya zauna'' ya zuba masa ido'' daga bisani kuma yace'' bross meyake faruwa ne?" Naga gaba daya yanayin ka ya sauya ba yadda na saba ganin kaba ?"Please waye ya taba min kai ?"hmm dan Allah munir ka keleni da abin da ya dameni''wai har Ni mace zan na fada tana fada'' metstsssss yasa ki tsaki''ya daki hannun kujerar sa da karfi'' yace oh my god'' munir Ni?" Am sorry bross kada wannan abun ya dameka'' kaine haba daya bakason harkar wayewa'' danine tuni abinnan ya huce'' a gurina''kaga abokina kwa kwantar da hankalin ka'' bari na kira wata baby ta ''ta yaye maka da muwarka'' me kace'' mace''kuma Ni?"Ni ba dan iska bane'' kai kasani kai ma da kakeyi kaji tsoran Allah'' uhm haba bross baza ka gane ba''kaganta kuwa ta hadu komai nata''me kayau ne'' bari fa ka ganta'' hmm habib yayi kwafa ya juyar da kai'' munir dai duk da haka be kyale Habib ba'' ya dakko wayarsa'' ya bude'' yashiga neman hotunan Safiyya a wayar sa'' ko minti 蓷aya ba ayiba sai gashi ya nemo hoton safiyya'' nuna wa Habib yashiga yi amma Habib ya ki kallo yayi masa banza'' da ya gajima,sai ya tun kudar da wayar ta fadi kasa'' ta tsage'' agigice'' Habib ya sa hannu ya dakko'' yana bawa munir hakuri'' sannan ya juyo da gaban wayar nan take idonsa ya yi tozali da kekkewar fuskar safiyya''fuskar da bazai taba mantawa da me ita a rayuwarsa ba''bakinsa har rawa yake yace'' munir kasan ta ne?" Uhm nasanta mana baby na ce'' itace wadda nake cemaka zata kaudar maka da damuwarka'' murya a sanyaye'' yace'' wannan din'' to idan baka sani ba wannan yarinyar itace silar shiga ta wannan bacin ran'' kuma wallahi bazan gushe ba har saina koya mata hankali'' ashe ma karuwa ce'' ''yar tasha'' shine zata kalli tsabar idona tace min'' watakila ma kashin kare yafini'' daraja'' ashe ay gwarani da ba zina nake aykatawa ba'' munir dan Allah inason ka hadani da wannan yarinyar domin ina wulakanta rayuwar ta'' wallahi sai mahaukaci tafita kyaun gani a idon duniya'' munir taya zan samu wannan damar''
***