Free chapter · Read without an account

MAR'ATUSSALIHA BOOK 1

by Hafsat umar dangoro(safhat) · MAR'ATUSSALIHA BOOK 1

Pege 10


Dasauri Hajiya fateema ta fito ''tana bata hakuri dan tasan za,a tuna''dan Allah kiyi hakuri Adama abi abun asannu'' bazan bi asannun ba'' anki abi adun asannu'' Ni zaku raina wa hankali'' walhi daidai nake da kugun ku daga ke har dannaki'' ''yartawa zaku wulakan ta'' to wallahi ko yasaki'' waccan ''yar matsiyatan ya auri Anisa,ko kuma yanzu na nunamuku Anisa na da gata'' aykin banza sai da kuka bari ta gama zama ta wahalar da kanta taki kowa tace saishi''sanan kawai rana daya ku aurar da danku ga wata.....


Dan Allah Adama kiyi hakuri''komai kikaga yafaru akwai sila''daman Allah ya ruga ya tsara Anisa ba matar Habib bace'' dallacan tafi can''kirifemin baki''ay komai daman yafaru akwai sila Kuma kece'' idan da kince ''yar,uwarsa zai aura ai da bazai kiba'' sabo da tsabar bakin hali irin naku na ''yayan talakawa'' ay tun da yaya ya auro diyar talaka munta samun talakawa a zuri'ar mu'' ke adama !!!ya daka mata tsawa ya hade rai'' tare da karasowa gurin yace'' Adama matar tawa kike fadawa wadannan maganganun?" Ashe dama baki da hankali'' haba yaya ni baka ga abin da tamin ba'' sabo da tsabar rashin adalci tasan Anisa nason Habib amma takasa hanashi auren waccan ''yar talakawan''Ni ban ma yadda da wanan matar takaba idan aka bibiya ma ''yar uwasu ce'' dan nasan kaf danginsu babu masu ku蓷i bal...... Aykafin ta karasa maganar ta taji saukar wani gigitaccen mari a kuncinta'' hagu da dama'' Waye Abba ne'' afusace adama ta daga ido tana kallonta, dan tun da take da dan,uwanta betaba sa hannu ya mareta ba sai yau'' jiki asanyaye'' tace yaya Ni kamara''?" Akan na fadi gaskiya'' namareki Adama kiyi duk abin da zakiyi''akai badai akan Habibu bane ''yace bayason Anisa ''gawadda yakeso sai na hanashi abin da yakeso ''to bari kiji ko mace an daina yimata auren dole ballakuma namiji'' namijin ma dana '' idan yazama dole sai jinina zata aura''tajira dawowar juneid muddum ya nuna yana sonta'' nikuma na amince zan auramata dana juneid''


A gigice Fateema''ta kalli Abba tace'' alhj juneid fa kace'' habibu ma be aure Anisa ba sai juneid da ya shiga gari ya zagaye kasashen ketare yaga ''yanmata kala da ban da ban'' banjin zai amince da auren Anisa''


Hajiya Adama kam bata karacewa komai ba''taja hannun Anisa'' suka fuce daga gidan''


Tun da suka koma gida Adama ke kaiwa da kawowa'' tana tafa hannu, Anisa na zaune agefe tana bin ta da kallo'' jiki babu kwari Anisa tace dan Allah mami kiyi hakuri''nasan duk wannan abin Ni naja miki ''har Abba ya mareki''idan akan yaya Habib ne na hakura, no Anisa'' badai ance za ajira dawowar juneid ba '' mujira ya dawo dan wallahi bazakiyi dakon banzaba'' A,a mami bana tunanin ya juneid zai soni'' tun da Habib besoni ba juneid bazai taba sonaba , saboda yafi Habib komai na rayuwa ''hatta kyau da duri da tsarin halitta Habib mummuna za,a kira shi agaban juneid ''kuma wasa kukeyi''kawai ku bari na hakura'' walhi bazai yuwuba '' don yanzu aka fara wasan'' dole sai Habib ko juneid ya soki...



INDIA


Zaune yake akan wata blue din kujera ''yar madaidai ciya, me masifar laushi'' hannunsa douke da jarida karama'' ya kuramata manyan idanuwan sa masu kama da na mage'' zama nayi na karemasa kallo tun daga kansa har 茩afarsa , farine tass kana ganinsa kaga balarabe sannan kuma bature'' yana da dogon hanci'' tamkar biro'' don tsayi da tsini'' labbn sa ko''in da kasan sweet sabo da laushi'' gasu jajur'' kanan yana yin zanan love'' masu kyau ''gawani gashin baki da gemu da ya karawa fuskar sa kyau da kwarjini'' 茩wayar idonsa ba baka bace'' blue color ce'' me dan rashin farifari acikinta'' gashin kansa yana da tsaya'' baki me laushin gaske sai sheki yakeyi'' yasha gyara '' dogone sosai ,mutum me kyau da kwarjini ga haiba''suffar jikinsa me kyau ce'' sana. Duk gabansa a murde suke, kirjinsa ma kadai abin kallone'' wow masha Allah ya hadu'' komai nashi me kyau ne inda kasan shiyayi kansa'' ayadda na fasalta mukushi kenan amma a zahiri yafi hala kyau'' dan narasa tayadda zan kwatan tamuku kyaun da Allah ya masa.



Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.