Free chapter · Read without an account
Page 12
ALƘALAMIN SO
DIJAHAM(OUM AMANI)
Page 12
Saura 3 pages In sha Allah free pages su kare😩 ku yi maza kuyi payment kar ayi tafiyar nan babu ku🤾♀️🤾♀️
In zaku yi payment zaku tura 500 ta wannan account din ***
Khadija Danasabe Adamu
OPay
Sai ku tura shaidar biya ta wannan numbern
***
🎤🎤🎤🎺 ALBISHIRINKU
Amarya da💃💃💃💃uwar gida da masu taron biki ko suna ko taron birthday, basai kin wahalar d kanku wajen siyan kayan fitar bikiba kizo UMMU SUDAIS tashare muku hawaye. Zatabaku hayar duk abunda kuke bukata akan farashi me sauki
i€¥^
Muna bada wedding gowns, alkebbar kai amarya, kayan Fulani nayara d manya farare dakuma blue black,, Muna d abun dauri head & shoulders, Muna d kayan kamshi kala kala sai Wanda kikeso,sai angwada akansan na kwarai💃💃
********
Slm jama a Muna d Zumar nono d kibbah da duwawo jadidan inkikasha Bata Mikiba kizo abaki kudinki,
Kiyi kyau kalar Yan gayu,kiba maikyau ba da kwayaba
Haba hajiyata kina zaune
Oga najin haushinki jiki duk kasusuwa Dan Allah kidaure kisiya ki gwada kigani batada Wani side effects. Sai angwada akansan na kwarai
Muna da Sabulun tsarki (liquid soap) inganttacce yana mgnin kyakayin gaba zafin saduwa yana ciko d mace ga kuma y matseta yana Kara dadi d gardi,yana Kara ni’ima yana dauke warin gaba, dade sauran matsalolin mu na mata
Munada turaren tsugono
Dakuma na kaya
Muna bada renting duka a wajen Ummu SUDAIS
Zaku iya tuntubar mu ta wannan numbern
***
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
Shiru motar ba magana ko kadan hatta radio a kashe ta kasancewar sa mutum mara son hayaniya matuka.
Hankalin sa gaba daya yana kan wayar sa da yake duba message din Uncle din sa, dan ajiyar zuciya a sauke yana shafa cikakkiyar girar sa, in yai lissafi dai dai 5 months kenan rabon da ya kai wa Uncle din nasa ziyara.
Abubuwa sun masa yawa ne sosai, kuma a wata biyar din da bai je ba shigowar sa biyu, daga wancan karan daya zo yayi kwana biyu sai wannan karan kuma, yafi so yayi zaman sa a Abuja ba wanda zai takura masa ko ya saka shi surutu.
Wayar sa ce ta shiga vibration alamun shigowar kira, kallon screen din yayi kamar baxai dauka ba sai dai ganin “Daughter” yasa shi dan murmushi mara sauti ya dauki wayar yana sa ta a speaker.
Cikin sauri jin an dauka ta ce “hello Uncle ka dawo lafiya, dazu Ummi ta ce min ka shigo Kano yaushe zaka zo?”
Shiru ya mata ya mata bai ce komai ba, ita ma jin shirun nasa yasa ta saurin cewa “Afuwan Uncle na manta, Assalamu alaikum”
Lumshe idon sa yayi yana murmushi cikin wata nisassiyar murya ya ce “Amin Waalaikumussalam ya kike”
Murmushi tayi wanda har yana jiyo sautin sa a kunnen sa kafin cikin nutsuwa ita ma ta ce “Alhamdulillah Uncle, yaushe zaka zo don Allah?”
Shiru yayi kamar bazai ce komai ba sai kuma ya ce “maybe anjima in sha Allah, dakwai abin da zan yi Zarah sai anjima”
Cike da farin cikin cewa da yayi wata kila ya shigo anjima ta masa sallama kafin cikin doki ta nufi yiwa Ummin ta albishir.
Ajiye wayar yayi a kan cinyar sa har lokacin idon sa yana lumshe kamar wanda yake bacci, sai da yaji alamun tsayuwar su sannan ya bude idon nasa, bai jira Khalil ya bude masa kofar ba ya sa hannu ya bude sannan ya fito a nutse.
Madaidaicin gida ne shi baza a kira shi da karami na kuma baza ce babba bane, compound din gidan mota biyu ce kawai zata iya shiga.
Wasu maza ne su hudu suka nufo su da sauri, kamar zasu zube suka shiga gaishe shi cikin girmama wa, amsa su yayi fuskar nan tasa dai ba murmushi yi da yake ko yayi ma ba lallai ne ka fahimta ba tun da ya saka face mask ya rufe.
Kallon askin kan su yayi sun yi shi irin askin dai da samari suke, bai yi magana ba sai kallon askin da yake yi yana bin su da kallo.
Da sauri Tukur ya ce “ayi mana hakuri boss muna gama abinda muke yi zamu aske shi In Allah ya yadda”
Dan lumshe idon sa yayi kawai sannan yai gaba suka mara masa baya, cikin gidan ya shiga kofar farko ya nufa wanda bedroom ne daya ji kayan more rayuwa dai dai, wardrobe din dakin ya bude ga mamaki na bene ne a wajen kenan akwai gidan kasa kenan.
Matattakalar benen yake takawa a nutse kamar wanda bashi da damuwar komai a duniya, falo ne a kasan shima da aka zuba Kayan kallo bai kalli kowa ba ya nemi waje kawai ya zauna akan kujera 1 seater sannan ya daura kafafun sa ba tare daya cire boot din kafar sa ba akan wani stool da Tk yayi saurin ajiye masa.
Wayar sa y fito ya shiga danna wa bai kalli kowa ba.
Mutumin da bai fito gaishe sa ba tun da shi yake tsare da Alh Bala a lokacin da sauran suka tafi taro boss din nasu ne mai suna Bila ya ce “Barka da dare boss”
Gyada kan sa yayi alamun ya fahimta.
Cikin wata katuwar Murya Bila ya tallake wa Alh Bala keya ya ce “baka iya gaisuwa bane baka ga Boss ba da zaka zauna kamar komai bai faru ba”
Kamar zai yi kuka ya kalli ASAD wanda tun da y shigo ko kallo daya bai masa ba sai ma mai da hankali kawai da yayi kan wayar sa.
Shi yncu ai yayi nadama har abinda yafi nadama ma yayi, yau a yadda yake kirga wa kwanan sa 31 a hannun mutanen nan shi fa har ynxu bai san a wane gari ma yake ba, abinda kawai ya sani yayi sallama da iyalan sa akan zai je Nijar ya daidaita alamura sai yazo ya dauke su, kafin ya wuce ya nemi wani hotel daga waje wajen Enugu state wai duk sbd kar ma Asad ya gano sa amma abin mamaki kwanan sa biyu a hotel din ya gama Shan lemo ya kwanta kawai sai bude ido yayi ga gansa a wani daki da ba komai sai tabarma da toilet a ciki, shi a iya sanin sa tun da ya shigo Enugu ya Kama hotel din ko kofar hotel din bai fito ba don fa sai da ya siya lemo da biscuit sbd ma kar yaji yunwa sannan ya rufe dakin sa kuma tsawon kwana biyu bai bude kofar dakin saba to ya aka yi ma har yaran Asad din suka san inda yake.
Da farko gardama yaso yayi ai kuwa ya sha wahala don kullum sai sun taru sun masa dukan tsiya kuma abin bakın cikin in suka gama masa duka haka zasu dauko first aid box suyi masa treatment, da ya fara kin cin abinci kuwa danne sa suke su dura masa abincin kafin kuma su gama dura masa fuskar sa sai ta kusa kumbara sbd maruka, su dai sun fada masa Boss ya ce su fara fahimtar da shi waye ASAD ABUBAKAR LIMAN shiyasa suke dan lallasasa lokaci zuwa lokaci don ya kiyaye gaba ta yadda ko sunan sa yaji sai ya shiga hankalin sa.
Wani abin bakın cikin dazu haka suka tasa keyar sa har toilet suka ce in baxai iya wankan ba su ba wani matsala bane zasu taru ne su wanke sa tas yau boss din su zai gana da shi kuma baya son kazanta don haka baza su barsa yayi ta tsami ba ya bata wa boss din rai, hatta sharar palo da goge goge shi yayi abinda bai tana yi ba tun da Uwar sa ta haife sa sai ga Bila da TK suna bin sa da bulala daya yi kuskure zasu shauda masa haka zai gantsare yana sharar yana sosa baya.
Wani hawaye ya goge cike da kunar zuciya ya kalli Asad din ya ce “Barka da dare boss”
Bai kalle sa ba kuma bai yi magana ba, wajen 5mins kowa yayi shiru kafin a hankali ya sauke kafafun sa daga kan stool din yana bude kafa hannayen sa akan cinyar sa ya zuba wa Alh Bala idanuwan nan nasa masu firgita mara sa kunya(irin su Asma’u Tukur🏌️♀️)
Shi dai Alh Bala tun da ya zuba masa ido yayi saurin sauke idon sa jikin sa yana dan rawa cike da tashin hankali.
Tabe baki yayi ya kalli Khalil, a hankali ya ce “fada masa abubuwan da ya kama ta lokacin sallah ya kusa”
Cikin girmama wa ya ce “Okay Boss”
Kusa da Alh Bala ya je yana mika masa wasu takaddu, bai jira cewar sa ba ya ce “wadannan takaddun duka kadarorin ka ne da kuma bank details din ka signing kawai zaka yi shikenan”
Da sauri Alh Bala ya kalli Khalil kafin ya kalli Asad jikin sa yana rawa a ina suka samu takaddun nan, duk abinda ya mallaka ne tun daga kan motoci, gidaje da kuma gonakin sa kai hadda ma takaddun gidajen karuwan daya bude wanda ba wanda yasan dasu daga shi sai lawyer din sa.
Tabe baki Khalil yayi ya ce “in kana tunanin lawyer din ka ne shima yana hannun mu don haka singing kawai zaka yi Boss zai dauki iya kudin sa daka gudu da shi har kimanin 300m ragowar zai dawo ma dashi tun da ba abinda kudin ka zai masa”
Da sauri ya ce “don Allah kayi hakuri ka rufa min asiri in ka dauki kudin lokaci daya wallahi zan talauce kayı hakuri ka bani lokaci”
Lumshe idon sa yayi kafin ya bude a hankali ya sa hannu ya zare face mask din sa yana rike wa a hannun sa, ba tare da kowa ya lura da abinda zai yi ba ya ciro yar karamar wuƙar sa(abubuwan wasa🥱) mai bala’in kaifi sai sheki take kai daga nin ta kasan ana bata kulawa(ni kuwa na ce abubuwan wasan boss ai ba’a yadda a bar su haka saka ka ba🤌😂).
Siririn fito yake yi kafin ya wulla wukar zuwa saitin da Alh Bala yake, gaba daya dakin shiru suka yi, tsit kake ji kamar anyi ruwa an dauke, wukar ta gefen wuyan sa ta wuce da mugun sauri ta shige cikin kujerar da yake zaune.
Fitsari kawai Alh Bala ya saki yana barke wa da kuka mai sauti hadda majina yayin da su TK suka shiga ihu suna kuma mai taya Alh Bala farin ciki da murna daya kasance daya daga cikin mutunen daya samu damar ganin yadda boss din nasu yke wasa da abubuwan wasan sa.
Cikin kidima da tashin hankali ya ke mika wa Khalil hannu alamun ya basa pen don ya kasa ma iya magana sbd kukan da yake yi, jikin sa har rawa yake yai singing yana cigaba da kuka.
Kallon TK yayi cikin maganar nan tasa mai dauke da nutsuwa ya ce “Ina phone din sa?”
Da sauri TK yasa hannu a aljihu ya fito da ita yana cewa “gata boss”
Da ido yai masa nuni da ya bawa Alh Bala wayar, mika masa yayi.
Cikin dake wa ya ce “Khalil basa account number ya tura wa yaran nan 500k su raba ladan kula da tsaron sa da lafiyar sa kuma da suka dinga yi tsawon time dinnan”.
Wani sabon kuka Alh Bala ya kara fashe wa da shi, wannan tashin hankalin har Ina mutanen da suke lallasa shi kullum kuma abinci ma sau daya suke bashi da rana da safe ruwan shayi ne zasu kawo masa a leda haka zai sha yana kuka ruwa ma na toilet yake sha su ne zai bawa har 500k kudin kula da lafiyar sa da tsaro.
Irin kallon da Asad yake masa ne yasa cikin kuka ya ce “bawan Allah yi sauri ka bani don Allah”
Haka yana kuka ya tura kudin nan, alert din da TK ya gani yasa suka shiga ma Boss din nasu godiya suna masu zake jin kaunar sa a zukatan su.
Khalil din ya sake kalla ya ce “ka musu sallama mai kyau aikin su yana kyau”
Sannan ya juya ya shiga bin su da kallo daya bayan daya, cikin kaushin murya ya ce “saura naji kun yi abinda bai dace da kudin ba kar ku manta duk abinda kuka yi zai dawo kunne na”
Da sauri suka hada baki gurin cewa “zamu kiyaye Boss in Sha Allah”
Bai sake kallon su ba ya wuce Khalil ya mara masa baya don yana son ya je gidan Sister din sa ko dan yadda Zarah ta takura masa.
Shi Alh Bala kukan sa yake kawai bayan fitar su Asad da kamar minti biyar wasu manyan garada suka shigo, allura suka masa sannan suka fita dashi suka sa mota don mayar da shi har dakin hotel din sa da yke enugu…..
AISHA
Biki fa ya matso sosai ta ko Ina hidima ake ana shirye shirye bama part din Mami da auren mutane biyu zata yi ni da Ya Haidar.
Ammah da Ya Kausar basa zama sbd hidindimu yau bikin saura satı uku dai dai.
Zaune nake a daki na ina rubuta sunan class mates din mu da zan bawa kati, sunan Zarah, Amina da Karima ne a farko farkon list din ban da Fatima wacce tayi aure ita suna Dubai da mijin nata.
Bude kofar dakin aka yi, da sauri na juya ganin Maryamaa ce yasa ni murmushi, a kwanakin nan na yadda cewa da gaske Maryama na so na, duk wasu abubuwa da kai dinki tare muke yi kusan in ta shigo part din mu tun safe ma bata tafiya sai dare yayi, ganin haka ysa nima na saki jikina da ita tun da tun ina darı darı har na sake.
Wani lokacin ma In Uncle ya min message ban san mai zan ce ba ita nake bawa ta fada min abinda zan tura masa tun da ita tana soyayya ai ba kamar ni ba da wannan ne farko, duk yadda Sultan yake min gargadi akan na dai na rage kula ta naki ji tun da ni dai ban ga wani abu da take min na cuta ba.
Zama tayi a gefena tana miko min wani bottle mai dauke da straw, kallon ta nayi na ce “meye shi?”
Murmushi tayi ya ce “zobo ne fah Mummy tayi shine na zubo mana, nima ga nawa” ta fada tana daga dayan bottle din.
Murmushi na mata na karba na ce “Ngd sosai kuwa kamar kin San na gaji da ywa ga yunwa ina ji”
Tabe baki tayi ta ce “ai ke ce sai kace engine Maimakon ki jira ni nazo tun da na fiki sanin mates din namu”
Tana jana da hira har na shanye zobon tas don ya min mugun dadi, sai da na shanye na tuno ko bismillah ban yi ba, shiru nayi gaba na yana wani irin faduwa…
Murmushi Maryama tayi tana juyar da kan ta zuwa jikin kofa……
DijahAM
***