Free chapter 路 Read without an account
.
馃挀*SARAUNIYAR KYAU*馃挀
馃憫_(The Glam Queen)_馃憫
Sautin dariyar da ake 蓳a蓳蓳akawa ne yasa ta tsaya cak da tafiyar da takeyi,a hankali ta juyo gefan damarta ta saitin da dariyar take fitowa,蓷an zaro kyawawan idanunta tayi waje baki a hangame da mamaki ganin wa`inda suke wannan dariya haka kamar babu gobe..
Su bakwai ne,dukansu sanye cikin kayan ma`aikata Launin black and white suit,daga inda kowannen su yake tsaye akwai rata da 蓷an uwansa,domin suna tsaitsaye ne tsayuwa irinna ma`aikatan tsaro wato {ESCORT} wasu daga cikin su ma Jami`ai ne na 拼an sanda wa`inda aikin su shine tsaron gidan,Dariya kawai suke 蓳a蓳蓳akawa kamar masu cutar hauka,domin wasu daga cikin su ma harda hawaye saboda tsaban dariya,saidai da ganin yadda suke dariyar zaka fahimci na dole ne..
Hii Afeefarh wai menene kike kallo haka ne,ma`aikatanne baki ta蓳a gani ba,ko kuwa dai akwai sabo ne cikinsu,da kika tsaya haka Like a Gunki kina kallon su?....
Da sauri afeefarh ta juyo tana kallon haleesarth da tayi maganar hankali kwance tana 茩o茩arin bu蓷e tsadaddiyar mota 茩irar Bugatti, launin sky purple ta shiga..
Zuwa yanzu ta fahimci komai ajiyar zuciya ta sauke sannan tace "a`a bawai kallon su nake ba dan ban gane wani ba,ko naga sabo cikin su, kallon su nake ganin yadda suke wannan dariyar da alama 蓷aya daga cikin ku kodai ke,ko kuma LAILAH wata ta aikita haramci."
Eh kina da gaskiya wannan dariyar da sukeyi da akwai dalilinta kuma lailah ce sila bawai ni ba.Haleesarth tayi maganar tana mai ya mata nuni da lailah data iso wajen tana baza 茩amshi cikin takun isa da gadara...
menene kuma naji ana Lailah ce sila gani nayi ba zasu ta蓳a bari mu fita cikin da蓷in rai ba shiyasa kawai nayi abinda ya kamata dasu....
Abinda ya kamata fa kikace hakanne abinda ya kamata lailah are serious,mutane ne fa,waima tukunna menene abinda kika musu ne?. Afeefarh tayi maganar tana danne 蓳acin rai dama cikin sa take tun lokacin da taga halin da zaynerb take ciki....
Haba afeefarh menene na 蓳acin rai da fushi kuma?,naga ma`aikata ne kuma a 茩ar茩ashin uba suke samun na ci da sha, da kike maganar menene abinda nayi musu,naga kema likita ce kama ta saboda haka kinsan abinda nayi, kawai LAUGHING_GAS na fesa musu mintuna 茩alilan zasu 蓷auka suna dariyar bazai cutar dasu ba nayi miki al茩awari...
茒an jim afeefarh tayi tana kallon lailah da tayi maganar hankalinta kwance tana 茩o茩arin shiga motar gidan gaba, daya ke itace zatayi driving nasu. ..
Allah ya shirya ki lailah muguwar gidan mu,afeefarh tayi maganar cikin 茩ya蓳e fuska da 蓷an hararar lailah 蓷in domin kuwa batasan abinda zatace mata ba,tasan wannan ka蓷an daga cikin halin lailah ne, wato mugunta..
Madam nace ina zaku tafi ba tare da kunyi min magana ba mu shirya motoci kinsan dai fitarku ku ka蓷ai babu guards akwai hatsari ko?..
Fasa shiga motar afeefarh tayi ta juya tana kallon mahalukin da yayi maganar,saida gabanta ya蓷an fa蓷i ganin wanda ke tsaye cikin black suit yana kallonta,ba kowa bane fa ce SALSA 蓷aya daga cikin manyan ma`aikatan gidan zama`a iya kiransa da shugaban gaba蓷aya ma`aikatan gidan.SALSA dai wani jibgegyan qaton Arne ne 蓷an asalin 茩asar Philippine qato ne mai qirar samudawa,wanda wannan 茩irar tashi ne tasa gaban afeefarh bugu, ai dole domin kuwa jinsa yake shida qirar sa kamar basamude...
Rasa abinda zatace mishi tayi tsawon minti 蓷aya,ajiyar zuciya ta sauke sannan ta fara magana kamar haka...
"Kaga mai 茩irar samudawa tun wuri ka bari mu tafi tun muna mu ka蓷ai,kafin raina ya 蓳aci"tayi maganar cikin ha蓷e gira kuma da hausa dama da gangar tayi sanin da tayi bayajin hausa,domin maganar da yayi mata da farko ma da turanci yayi..
Kinga madam koma menene zakice saidai ki fa蓷a dole tare zamu tafi domin alhakin kula da lafiyarki Boss ya dam茩a a hannun mu,saboda haka koma miye zakice saidai ki fa蓷a dan tare zamu.....
Tunda haka ne, na fasa tafiyar kuma kasa ido zakaga abinda zai biyo baya, badai ka hanani fita ba,daddy zan kira na fa蓷ama kasani daga yau,kabar aiki a gidannan tunda dani zakayi compromise.....
Tayi maganar tana kashewa lailah ido 蓷aya sannan ta fara yun茩urin saka hannu a handbag 蓷inta tana 茩o茩arin ciro wayarta...
Murmushi lailah tayi sannan cikin 蓷an zaro ido da 蓷aga murya ta fara yima salsa magana.
Kai amma fa baka da hankali yanzu ka gummace data kira da daddy ta fa蓷a mishi,kai kuma ka rasa aikin ka,kayi sauri ka ceci aikinka ta hanyar daya dace kafin ta kira daddy a waya,muddin ba so kake ka koma 茩asar philippine ba.....
Cikin tashin hankali yana share zufar data tsitato mishi salsa,cikin rarrabewar murya yace,"totto madam lailah meya kamata nayi banason rasa aikina oh jesus".....
Ya Allah abinda suka iya kenan kiran wannan suna chioooo cewar haleesarth tana jan tsakin takaici......
Hidden dariya lailah tayi ganin yadda lokaci guda gaba蓷aya salsa yabi ya ru蓷e daga kira masa rasa aiki,tana dariyar tace."kawai hakuri zaka bata sannan kace bazaka 茩ara ba sannan kuma karka 茩ara koda wasa,kana kasan yadda zakayi wa`incan ba茩a茩en dake tsaron gate na farko su barmu mu fita,domin gate na biyu isah da sauran mutanen bamu da matsala dasu..
Da sauri cikin rawar jiki salsa yayi abinda lailah ta bugata ta hanyar bawa afeefarh hakuri da kuma yima jami`an dake tsaron gate na farko magana akan su barsu su fita sannan kuma yana mai 茩ara basu hakuri duka...
茒an nema yaji maganar rasa aiki harda rawan jiki ah lallai na sama abin fakewa dashi dan ubansa da wata jar fatarsa a gurin kamar na akuya,cewar afeefarh tana dariya bayan ta shiga motar,dama can ba burinta ne ta kira daddy ta fa蓷a mishi ba,kawai dai kafce ne....
Hhhh aini tun four months back na fahimci raunin sa wato dai aikinne bayaso ya rasa,to banda abinshi ma,ai momy ce ta 蓷aukeshi aiki nan gidan bawai daddy ba,saboda haka ita ka蓷ai keda ikon korarsa lokacin dataso bawai daddy ,cewar lailah tana kuma dariya..
Itadai afeefarh murmushi kawai tayi tana lalubo lambar Auntie Sa`adah a wayarta domin umartanta da gyara bedroom 蓷in zaynerb !!!
Wuraren 茩arfe Biyar dai dai na maraice suka isa wajen birthday 蓷in wanda ya qawatu iya qawatuwa ha蓷uwa iya ha蓷uwa..
Fitowa daga tsadaddiyar motar nasu sukayi a tare kuma ko waccensu tana baza 茩amshi mai class ..
Afeefarh wacca babu abinda takeyi sai faman baza idanu tana 茩arewa gurin kallo babu abinda takeyi,indai ba idonta bane mai matsala gani take kamar dai "MASHAYA!" Sukazo da sauri ta juya tana binsu haleesarth da kallon mamaki da al`ajabi tsaban takaici tama kasa magana.....
Ganin 蓳acin rai ha蓷e da mamakin dake saman kyakyawar fuskarta ne yasa da sauri haleesarth ta nuna lailah dake qumshe dariya dan kuwa da gangar taqi fa蓷a mata gurin da za`ayi birthday 蓷in saboda bataso ta 蓳ata musu budget...
Da sauri lailah ta kama kunnenta alamar ta tuba tun kafin afeefarh tace wani abu...
Girgiza kai kawai afeefarh tayi tasan halin lailah farin sani akwaita da tsokana,barkwanci, saurin fushi ji_ji_da kai 蓷aukar komai ba komai ba,sai tsoro kamar 拼ar fari馃榿..
Qarisowar zahrah gurinne ya hana afeefarh fa蓷in abinda tayi niyya shiru tayi tana kallon zahrah 蓷in...
Cike da farin ciki zahrah ta qariso gurin su tana washe baki dan kuwa batayi tunanin afeefarh zata yarda tazo "MASHAYA!" Gurin birthday party 蓷inta ba..
Hi!! Feefarh mai 茩yau Ashe zakizo birthday na zahrah ta fa蓷a tana kamo hannun afeefarh cike da farin cikin zuwanta...
Murmushi mai Bayyana dimples tayi sannan tace gani kuma nazo gurin birthday party 蓷in aminiyata zahrah...
"Wato dai Ansama aminiya an manta damu 拼an karere ko to kisani da 茩拼arma muka samu tazo birthday 蓷in naki ae da kike wannan rawar jikin",cewar haleesarth tana antayawa zahrah harara,dan kuwa taji haushin ganin yadda zahrah 蓷in duk tabi ta firgice da ganin zuwan afeefarh 蓷in saikace ba da 茩拼ar aka samu tazo ba..
Oh sorry my friend banma kula dake ba,murnar ganin feefarh mai kyau ne,yasa ban gankiba wallahi,zahrah ta fa蓷a tana kama kunnenta alamar ban hakuri. .
Haleesarth zatayi magana lailah ta rigata da cewa "kunga kuzo muje anata kiran birthday girl fa,wani lokacin a 茩arisa wannan topic 蓷in..
Murmushi zahrah tayi sannan tace "okay shall we" 蓷unguma sukayi dukansu ukun suka shiga wajen birthday party da yake cike da manyan yara maza da mata masuji da tashen quruciya da dukiya ta iyayensu...
An kammala komai an shirya komai ,anzo wajen yanka cake ,yanka cake 蓷in zahrah tayi da wani madaidaicin ATM card dake hannunta sannan taci taba saurayinta abdul a baki shima ya bata nan wajen ya 蓷auka sowa samari da 拼an mata ana fa蓷in "happy birthday to you zahrah. ..
Hakadai abin nasu wallah馃懐
Ita dai afeefarh tana daga gefe burin ta ayi a gama su koma gida kafin daddy MISTER MAI 茦YAU ya dawo basunan domin kuwa idan ya rigasu komawa da akwai 茩ura over highly.
"Assalamu Alaiki Yake 茩ya茩yawa cikin kyawawa, tauraruwa cikin 茩yawawan taurari wacca take haske duk wani waje"
Wannan Maganar ne ya dira mata a kunnenta wanda hakan yasa saida tsigar jikinta ya mi茩e saboda batayi tsammani ba taji muryar mai maganar ya dira a kunnenta.
Wata Sansanyar murya ta bayanta akayi mata sallama da yabo lokaci guda.
Bata Juya ba kuma bata amsa sallamar ba saidai ta amsa cikin zuciyarta...
Sallamar aka 茩arayi mata still,a fusace ta juya da niyyar yima ko ma waye masifa,sai kuma me?.
Ido hu蓷u sukayi dashi yana kallon ta,itama tana kallon shi.
Zata iya cewa gaban ta ya 蓷an fa蓷i ka蓷an,sakamakon 茩yawawan idanun shi daya kafe ta dasu..
Shiru tayi tana 茩are mishi kallo from head to toe. ..
Fari ne shi amma ba fari cancan ba,bashi da tsayi highly highly,irin can 蓷innan amma fa,he`s so cute nd beautiful obaa..
Launin kwayar idanun shi Brown color kamar na mage,ya tara suma akanshi baki sidiq irinna fulanin usul gata tasha gyara in stylishly...