Free chapter 路 Read without an account
Chapter 19
HAKURINMU 馃憣馃徎馃尲
Kwana biyu sumayya batasaka ashraf a idonta ba, dan kaman yayi tafiya ne.
Sumayya har fitowa suke da laraba su zaga su sha iska abinsu harda girki da kallo akasa.
A yammachin ranar alhamis ne, sumayya na zaune a sitting room da ke qasa tinda ashraf baya nan, laraba kuma tana chan kitchen tana aiki, kaman daga sama se ga jazz ya shigo, sumayya na ganinsa ta miqe da sauri, shima ya nemi gu nesa da ita ya tsaya yana dariya tareda cewa.
Babu me rabani da ke yau ingaya miki,sena tafi dake kinzama tawa.
Auzibillahi minnal shaidanilrajeem sumayya ta fada tareda sa hannu a kirji aiko se gudu, shima ya bita aguje. Ta hau stairs domin guduwa dakinta, shima yabita, tana hawa ta zame ta fadi, aiko ya jawo ta, garin jawo ta, ta bige kanta, kan sukai kasan stairs din tasaka dayar kafar ta maka masa, tini ya saketa domin riqe kansa data makamasa kafarta me takalmi, ta kara haurawa sama dagudu se gumi take anma inaa ko hawaye babu,aiko kafin tasani ya chinmata ya bigeta ta fadi, da rarrafe tabi ta tsakiyan kafansa ta juya kasan stairs.
LARABAAAA!
LARABAAAA!
LARABAAAA!
Anma babu laraba babu alamarta haka tai kasan stairs ta tsaya, tama rasa inda zatayi, kawai setayi hanyar waje, taga gate din abude alamar megadin baya nan, aiko se ganin mutum tai yashigo ta gate batasan waye ba but kaman ta taba ganinsa, kawai setayi bayansa tareda cewa
Please, please, please save me, please save me.
Kawai yabita da ido aiko sega jazz yabiyota.
Nabeel ka matsamini sena koyawa yarinyar nan hankali.
Kai me ke damunka ne eh jazz?
Abin ya fara hawa kanka ne haka?
Matar aurecefa, matar aure kake bi haka?
Mezatai maka?
Jazz ya tsaya se hucci yake.
Wato kaga ashraf bayanan shine harda shigo masa gida be sani ba, to ka fita dama naga motarka awaje, ka fita ka bar musu gida nabeel ya fada.
Ok! Ok! Jazz ya fada tareda gyada kansa. Don tsoron nabeel suke.
Abinda kukeyi abayan idon ashraf kenan?
Nabeel da sumayya suka kalli juna tareda sake juyawa su kalla jazz.
What do you mean? Nabeel ya tambaya.
Exactly what i meant, jazz ya amsa tareda cewa wallahi kaida ashraf ne, ya hararesu ya fita.
Nabeel ya kalleta sannan yace so sorry.
Mushiga daga ciki, bayan sun shiga ya kaita dining ta zauna sega laraba.
Laraba se cewa tayi madam lafiya naganki haka, daxu naji kaman kina kirana, ina chan baya ne, kuma naxo ban ganki ba senai tinanin ko kin koma daki ne.
Lafiya lau laraba, shikenan jeki koma aikinki.
Laraba ta juya zata koma nabeel se kiranta yai yace, ugh dan Allah kawo mata tea, she needs something to calm her down.
Toh laraba ta amsa.
Nabeel yaja kujera opposite her ya zauna tareda cewa hope lafiya de?
Babu abinda ya faru? Bakuma kiji ciwo anywhere ba?
Am fine sumayya ta amsa, thank you for asking and thank you for saving me.
Toh Alhamdulillah, nabeel ya fada.
Ughm sunana nabeel, rannan mun gaisa da ke time kin dawo daga aiki, i don't know if you can remember?
Its okay i remember.
But kai ba irin abokan su ashraf bane.
Nabeel ya daga gira daya, ya kalla kasa tareda kara dagowa sannan yace well!
Me and Ashraf munada history, he wasn't like this before ya bar kasar nan, but look what he became, ni de bazan gaji da gaya masa gaskiya ba.
Laraba tazo ta ajje cup din tea tai gaba.
Yanxu ma akwai takarduna tin da agunsa, amfaninsu ne ya tashi shine nake nemansu, nakirasa, yacemin baya nan naje na dauka.
Yanxu dan Allah taimakawa zaki ki dubominsu.
Ugh!! i think it's better ka dauko.
Nabeel yadanyi alaman confused face sannan yace, okay, permission to go up to your husbands room?
Sumayya tadanyi dariya sannan tace permission granted, anma room dinsa is locked.
Don't worry i have the key ya fada sannan yai sama yin abinda ya kawo sa.
Bayan yan mintuna ya sauko kasa, yace mata yaga takardun, sannan yai mata sallama tareda addu'a Allah kiyaye gaba.
Bayan ya tafi, sumayya tai waje neman me gadi, se gashi azaune agun.
Malam me gadi sumayya ta kira sunansa.
Na'am hajiya dan dattijon megadin ya amsa.
Daxu baka gunnan lafiya?
Lafiya hajiya.
Wanchan me kai asama, gashi kaman sabon angon zakara, shi ya aikeni.
Toh ade dinga kiyayewa sumayya ta fada ta juya zata tafi sejitai megadin ya ce, hajiya akwai abinda ya faru ne?
Eh!! anma ya wuce ai bakomai, sede Allah kiyaye gaba.
Amin ya fada.
Sumayya tai ciki inda laraba take aikin tattara tattare tareda gyra gyrae, duk mutanen ashraf dasuke zuwa sun bata gun.
Sumayya ta fada mata komai.
Laraba najin haka jikinta ya hau rawa, duk ta dibibice, se cewa take madam wallahi mubar gidannan, nan ba gun zama bane.
Sumayya ganin halin datake chiki ta tabbata da daxu taxo da larabance zata bukaci taimako ba ita ba.
Sumayya tai smiling se cewa tai, laraba nasan we are not safe here, but it's not yet time to leave.
Authors note
Sorry i know this is a short chapter but please manage...thank you soo much for reading this book
I hope you are enjoying the drama.
Thank you again.
Love you all.
And please i have a book on selar called confessions of Arewa girlfriends do try to check it out.