Free chapter 路 Read without an account

Chapter 96-100 end

by AMEENATOU MUHAMMAD ALHASSAN 路 RASHIN SANI Complete

RASHIN SANI

            By

Oum yasmeen



      Chapter 96-100 馃敋



Anty Maryam ta rungume ta tana rarrashin ta

Jadda yace

"Yanzu gobe insha'Allah zamu zo Maiduguri neman afuwar kaltum jikkata kiya femin dan girman Allah 茩ar ki duba matsayina a yanzu ,,

Cikin kuka fanna ta ce

"Wallahi na yafe muku duniya da lahira ,,

Hajiyan daura ta dubi ta tace

Mun gode e yayi miki albarka

"Ameen tace ,,

Abbie yace

Ni zan koma Allah ya yafe mana baki 蓷aya

Addu'a gabaki jadda yayi musu ta ha蓷in kai

Cikin kuka ruky ta shigo tace

Abbu hajja ta hauka ce

Kafin ta rufe baki sai gata nan ta shi go tana fusgar kayan jikin ta tana ihu ta ce

"Ni na hana Giwa aure hhh Ni nayi Wa Bature 茩urciya hhhhhh owoni shegiya ,,

Uncle mansur ya ta shi yace

Kije na sake ki saki ukku security ya kirawo suka fitar da ita tuni kowa ya shiga mamaki uncle mansur ya dubi ruky yace

"Ke ce mai halin mahaifiyar ki to gani da wani ya ishi me hankali ishara,,

茦asa tayi da kai tana kuka

Bayan taro ya tashi su fanna suka koma 蓳angaran su cikin salon wasa yace

"Uhmm yarinya baza ki gida ba sai kinyi shekara biyar,,

Buga 茩afafuwan ta ta fara ta toromin dan karamin ba kin cikin shagwa蓳ar nan ta ta wacce take tafiya da imanin giwa tace

"Uhmm uhmm dan Allah gobe in zasu zan bisu ko kai baka je ba ni zani,,

Dugun hancin ta ya ja ya rungumo ta yace

"Ba inda zaki domin ina bu茩atar ki a kusa da Ni,

Mamakin giwa take daman yana magana kamar waka

茒aga mata gira yayi yace

Kee haka ake wa miji kwalliya kin bi kin rufe jiki oya cire min wannan a bun yana nuna maya fin ta

茦asa tayi da kan ta sallamar su lailah taji da sauri ta mi茩e tsaye ta gyara mayafin ta tace

Su partner sun zo bara inje gunsu

Jan yota yayi ya danne ta ya sa茩ar mata nauyin sa yace

"Ai bayi sallama ba zaki tafi ,,

Tuni idanunta suka kawo ruwa ta ce

Dan Allah ka 蓷agani kar su shigo su gan mu a haka fa

To sai me ai mata tace

Ganin zata fara kukan nan nata yasa ya sake ta ya mi茩o mata barimar ta

Yace

"Sauran ki 茩ara sawa a makaranta ko lokacin ma kishin kine yasa na 茩wace miki ita domin tayi miki kyau sosai kowa ya kalle min adon mata ta,,

Zuba mai ido tayi tace

"Na gode sosai Allah ya kare min kai ,,

Amin my lovely wife

Fita tayi lailah tace da husna da basma sai muhibbat da isham zama tayi suka fara hira

Yayin da lailah ke tsokanar ta su basma na tare mata anty sama anty 茩asa haka su isham ke ce mata yayin da ta 蓷auki miemie ta rungume a jikin ta domin kamar su ta 蓳aci da yarinyar kamar ita ta haife ta bayan sallar magarib suka tafi shi kuma Giwa sai da yayi Isha ya dawo ta ci ado da wani leshi ba茩i da adon flower golding sosai ya haska fatar ta sallamar sa taji tuni shawarar ya gana ta wa蓷o mata a zuciyar ta tace

Anya kuwa zan iya sai de tayi 茩undun bala ta tafi ta rungume shi

Sosai yaji dadin sake War da tayi da shi kiss yayi mata a kumatu yace

Good girl

Dining room ta nufa da shi tace tun 蓷azu ka hana ni yin girki sai da ga shashin hajiya ta aka kawo min tana fa蓷ar haka tana ja mai kujera ya zauna

Cikin jin dadi yace

Hajiyan mu dai ai ba taki bace ke ka 蓷e

Hmm tawa ce domin kai yanzu ka girma

Sa茩wara ya gutsura ya 蓷oni miyar agushi taji kifi da naman kaza sosai girkin yayi dadi cikin santi yace

Ai kece kika sa na girma

Bayan sun gama ci ta wanke ba kinta ta canza kaya ta kwanta tana kokarin kashe fitila ya shigo cikin kayan bacci

Saurin tashi tayi ganin yana 茩o茩arin kwanciya har ya jawo ta jikin sa a haka na tattara yan matayan 茩afafuwana na fita ina jiyo ihun fanna

Assuba ta gari

Wannan kenan

Washe gari da safe jadda ya ha蓷a motoci domin su kai su airport ban da fanna domin bata da lafiya haka ma Giwa be jema yana tattalin matar sa

Sun isa Maiduguri da huri kai tsaye gidan Dr bu茩ar suka nufa da yake yayi musu 茩watan ce saka sunyi sauri ganewa zuwa yayi ya shiga da su daman tun jiya ya fa蓷awa mami za suyi baki to ta tashi tayi musu girki sallama sukai.ba kowa a floor ce musu yayi su zauna yana zuwa

Jadda yace

"Bakomai sai ya dawo ,,

Be da蓷e ba ya dawo ammy na bayan sa hannunsa ru茩e da Nana Asma'u mamy kuwa tana bayan su kan su a 茩asa suka gaishe da su da sauri Mami ta 蓷ago kan ta jin Muryar da bata ta蓳a mantawa ba ja daba ta 蓷inga yi tana girgiza kai

Dan girman Allah ka fitar min da su a gidana

Abbie yace

"Ki tuna Allah muna mai laifi yana yafe mana ke me isa baza yafe musu ba ,,

Shiru tayi ta sami gu ta zauna tace

Naya Fe musu

Cikin jin dadi jadda yace

Mun gode Allah yayi albarka

Wanna kenan

Iya so da 茩auna Giwa ya nuna mata tare suke zuwa makaranta su dawo ga wani irin tattali da yake nuna mata fanna ta zama yar gata duk abin da uncle Bature ya samo nata ne ga yanxu Mami tana nuna mata so da kulawa ganin su ruky basu da guri yasa suka ha茩ura akai bikin su suda lailah da birnin kudu

Bayan shekara hudu

"Tuni fanna ta gama karatun ta ta zama likita a asibitin Giwa yayi da ya'yan ta ukku ,,

Da me sunan Abbie ana ce mai junior sai tayi yan biyu aka sa musu sunan mami da ammy ana ce musu afreen da afifa sai mai sunan jadda ana ce mai jadda

Wata iriyar soyayyar ake nunawa yaran duk gidan yayi da musu'af ya aure ihsan yar lukuta tuni zainab ta fara son fanna ta ha蓷a kan ya'yan ta haka su isham da muhibbat da miemie suna kaunar ta

Alhmdllh alhmdllh alhmdllh

Anan nakawo 茩arshan littafin nan

Abin da na rubuta dai dai Allah ka bani lada abin da nayi kus kure Allah ka yafe min

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.