Free chapter 路 Read without an account
{12..}
馃挍 HAJAR 馃挍
Nurain ya mayar da 茩ofa ya rufe, Mami ta ri茩o hannunsa ta zaunar dashi a gefen bed kusa da gogaggiyar malum-malumsa da hula wa蓷anda yake shirin sakawa, da wani irin expressions yake kallonta, ta zaunar dashi sbd gudun kar ya fa蓷i idan yaji abinda zata fa蓷a duk da tasan shi mai tawakkali ne, a hankali tace "Uthman" tana shafa kansa, yace "na'am Mami na", tace "kasan duk wani abu da yake faruwa ko kuma zai faru nufi ne na Allah, kuma nasan cewa ka yadda da 茩addara", ya lumshe idonsa yana jin yadda take shafa kansa kamar tana rarrashinsa, tinda yaji wa蓷annan kalaman yasan cewa something was odd, yace "Mami me kike so ki gayamin ne?", kusa dashi ta zauna kana ta fara magana a hankali tace "Ruqayyah yarinyar da zaka aura...", ta wassafa masa kaf abinda ya faru, wata irin aradu ce ta doka a zuciyarsa idonsa ya ka蓷a yay jaa, ya kasa cewa komai sbd karayar zuci, ba 茩arya Ruqayyah broke his heart into million pieces, sama-sama yaji muryar Mami tana cewa "pray my Son, Addu'a itace maganin duk wata musiba, i know your in agony but plxx don't let it slaughter you", ya 蓷ago idanunsa da suke farare 茩al-茩al amma a yanzu sun canja launi, ya bu蓷e baki kamar zaiyi magana sai kuma yayi shiru, ya mi茩e da sauri ya zubar da links 蓷in rigarsa da yake dun茩ule a hannunsa, wayarsa da take kan mirror ya 蓷auka, yayi dialing numbern Ruqayyah ya kara a kunne, bashi da shakku ko 蓷igo akan maganar da Maminsa ta gaya masa, yana so ya tuhumi Ruqayyah ne ya tambayeta Why him?.., me yasa sai shi a duk fa蓷in mazan duniya zata yaudara?, me yasa ta za蓳i ta ragargaza masa zuciya?, wannan shine sakayyar da zata yiwa soyayyarsa agareta, All love dinda take nuna masa was it a pretence all those years, Mami tace "who are you calling?", ya sake dialing for the fifths times, Mami ta sake zaunar dashi a gefen gado tace "Uthman, plxx relax, ban sanka da haka ba", ya sauke ajiyar zuciya yace "Mami, I'm okay" sai ya dafe kansa, knocking door akay Noor ta shigo tace "Mami tin 蓷azu Anty Zulaiha take jiranki", Mami tace "Ohk, muje", Noor ta kalli Nurain da ya dafe kansa sannan ta fita a 蓷akin, Mami ta mi茩e a hankali ta dubi Nurain sai kuma ta sunkuya ta kwashe links din da ya zubar ta 蓷ora akan mirror tabi bayan Noor, zuciyarsa tafasa take, akwai ciwo sosai ace wanda ka yarda dashi ya yaudareka, yaudarar ma me zafi irin wnn, wayarsa ce ta fara ringing, ko kallonta beyi ba at this time he don't want to talk to anybody, he don't want to see anybody, all what he want is an explanation from Ruqayyah, wayar ya fuzgo da niyyar dannata a jirgi wani kiran ya sake shigowa from Dr Marwan, ya ha蓷iyi wani abu yayi picking kana ya kara wayar a kunnensa, Dr Marwa yace "wai ina ka saka wayarka ne tin 蓷azu nake kira baka picking, ka gama ne muzo mu 蓷auke ka, everyone is there Ango kawai muke jira", Nurain yace "Marwan cancel everything", Marwa yace "Dr what do you mean?", da kyar Nurain yace "yeah, plxx cancel the reception, ka bawa kowa ha茩uri" ya katse kiran, ya janyo curtain 蓷in wayar zai sakata a jirgi message ya shigo, saida ya saka wayar a jirgi sannan ya dawo ya fara karanta message din da ya shigo from Ruqayyah.. ( 馃槶 Sorry dearest, i want you to know that i madly love and i will be back to be with you, plxx wait for me.), yana gama karantawa yaji soyayyar Ruqayyah tana juyewa zuwa 茩iyayya, yayi wurgi da wayar ta daki bango sannan ta fa蓷i 茩asa ta tawarwatse. wnn text din babu abinda yayi masa saima 茩ara masa ra蓷a蓷i a zuciya, shi Ruqayyah zata yayyankawa zuciya da wu茩a mai kaifi kuma ta dawo ta bayan fage tana barba蓷a mata gishiri, dama bata turo masa wnn text 蓷in ba da maybe some percent na son da yake mata zai ragu koda 3 ne, amma yanzu zero, zeron ma behind decimal point, 茩ar茩at an yiwa mai dami 蓷aya sata soyayyar Ruqayyah ta fa蓷i a 茩asa warwas, babu abinda yake ji sai tsanarta. Ruqayyah ta rushe da kuka bayan ta gama tura text message din, ta rungume wayar a 茩irjinta tana kuka sosai, few mutanen da suke kusa da ita a waiting chairs suka dubeta, saida taci kukanta ta more ta ciro barimar kunnenta, ta bu蓷e wajen sim card ta zare sims dinta ta zubasu a jaka, wayar ma ta wurgata a jaka, a lokacin aka fara announcing jirginsu zai boarding, ta mi茩e tabi queue akay checking dinta sannan ta shiga Flight, ta zauna a seat dake kusa da window ta jinginar da kanta ta lumshe ido, wata mata da take gefenta ce ta ta蓳ota jin anata cewa kowa ya saka belt dinsa jirgi zai tashi amma bata motsa ba, Ruqayyah ta bu蓷e idonta da sukay jajur ta kalli matar, matar tayi mata murmushi tace "fasten your seat belt lady", Ruqayyah tace "thank you" da dasasshiyar muryarta, ta janyo belt 蓷in ta 蓷aura, Jirginsu ya sharara gudu akan runway kana ya 蓷aga zuwa sararin samaniya.
鈽匘a wani irin expression Anty Zulaiha ta kalli Mami jin abinda ta gama fa蓷a tace "innalillahi wa'inna ilayhirraji'un, yanzu yarinyar da Nurain zai aura ce ta gudu", Mami tayi ajiyar zuciya tace "wai neman me kike min ne tin 蓷azu?", Anty Zulaiha tace "ai magana ma ta wuce, yanzu where is my Son", Mami tace "yana 蓷akinsa, Allah yasa ma bai fita ba, he will be okay", Sakeena ta shigo tare da Noor, Noor ta kalli Mami tace "wai me yake damun yaya ne, kamar naga bashi da lfy lokacin da nazo kiranki?", Mami ta kalli Sakeena tace "ina abincin Abba da nace ki ajiye?", Sakeena tace "yana nan", Mami tace "toh ki kai masa yanzu", Sakeena tace "ai sun tafi wajen 蓷aurin Aure", Mami tace "ai ba wani 蓷aurin Aure da za ai an fasa" ta mi茩e ta fita, Sakeena da Noor suka bi bayanta da kallo domin suna bu茩atar concrete explanation ne akan maganarta, tana fita sai suka juya a tare suka kalli Anty Zulaiha da ta wayance da bu蓷e foil papern da aka rufe peppered chicken da ita, Na reception din Nurain ne wanda za a 茩ara akan wanda akay order, Sakeena tace "Anty nifa bangane me Mami take nufi ba", Anty Zulaiha tace "Eh an fasa auren", Noor tace "but why?", Anty Zulaiha ta gaya musu komai. Sakeena taji zafi sosai, her only brother wanda take jinsa tamkar sha茩i茩inta, ita har mantawa take ba mahaifiyarsu 蓷aya ba, indai Nurain zai kaiwa Ruqayyah wata kyauta kamar Ramadan basket da sallah gift ko kuma dai wani abin haka itace take shirya masa, ko jiya da ta ganshi da daddare a balcony yana waya da Ruqayyah saida ta tsokanesa, duk irin crush dinsa da 拼an mata suke amma ita 蓷in dai yake so kuma bai ha蓷ata da ko wace mace ba yana dating, shin her brother yayi deserving irin wnn yaudarar daga Ruqayyah. Biki dai ya mutu 茩urmus, 拼an biki da 蓳aki kowa ya 蓷a蓷e gida ya koma sai 拼ar cikinsa daga Anty Zulaiha sai Sakeena ne suka rage, Nurain all this while yana room 蓷insa bai sakko ba kuma Anty Zulaiha ta hana kowa yaje gunsa tace abarsa zuciyarsa ta huta, sai dare da misalin 茩arfe goma sannan Sakeena ta zuba abinci da drinks ta 蓷ora akan tray zata kai masa, Noor da Khausar ne kawai a main palour, Sakeena tazo zata wuce da abincin Noor tace "amm na yaya Nurain ne?", Sakeena tace "Eh", Noor ta mi茩e tace "wait a minute" ta shiga kitchen, few minutes ta jona coffee maker ta ha蓷a wani yummy coffee ta tsiyaye a Mug, ta fito da Mug 蓷in mai 蓷auke da coffeen ta 蓷ora akan trayn hannun Sakeena tace "idan ma bai ci abincin ba I'm very sure zai sha coffeen ko yaya ne", Sakeena tabi stairs zuwa room 蓷insa, a hankali tayi knocking sai kuma ta kara bakinta jikin 茩ofar tace "brother nice" ta mur蓷a handle 蓷in 茩ofar, half expected ta jita a 茩ulle amma sai taji ta a bu蓷e, 蓷akin dulum dun蓷um duk an kashe light, ta wawaki bango ta danna switch 蓷in fitilu, a take haske ya mamaye 蓷akin, yana kwance akan gado yayi rigingine, farar T-shirt da brown trouser ne ajikinsa ya cire na 蓷aurin Auren da basu gama daidaita ajikinsa ba, ga nan wayarsa a tarwatse ko sake bin takanta beyi ba, Sakeena ta kallesa kana ta ajiye trayn akan rest chair tace "brother ga abinci na kawo maka, plxx eat", ya 蓷ago ya kalleta yace "thank you", tace "ga coffee ma Noory ta ha蓷a maka", kalmar coffeen da ta ambata tasa yaji wata suya a zuciyarsa yace "sister off the lights", bata ce komai ba ta kashe fitilar sannan ta fita a 蓷akin. Bayan kwanaki Biyu Momy da haj Safiyya da kuma Kulsum da Aysha suka zo gidansu Nurain, tamkar babu wani abu da ya faru Mami ta saukesu, bayan sun zazzauna ne saiga Garba nan ya fara shigo da akwatuna, Mami ta kalli akwatin na lefen Nurain ne, Momy ita dai duk kunya ta dameta, saida Garba ya gama shigo da akwatuna sannan Momy ta shigar da abinda ya kawosu, takanas suka zo bada ha茩uri akan abinda 拼arsu tayi, Momy ta kalli akwatunan da suke tuli guda kuma sha茩ure da kaya tace "ga kayan yaron nan, akwai wa蓷anda aka 蓷inka Insha Allah suma za'a ciko su, dan Allah hajiya a bawa yaron nan ha茩uri", Mami tayi murmushin ya茩e tace "ba komai ba sai an ciko ba, anga ita Ruqayyahn kuwa?", Momy tace "da kanta ta fita kuma dan kanta zata dawo, babu wani nemanta da zamu tsaya yi", Mami tace "Aa ai baza ai haka ba, hannunka baya ta蓳a ru蓳ewa ka gutsire ka yar, ya kamata a nemeta ai macace", Haj Safiyya ta ciro bunch of keys ta mi茩awa Mami tace "mukullin gida ne da yake gurinmu, ai ba kaya ma muka zuba aciki ba 蓷an albarkar yaron nan ya zuba komai a gidansa", Mami ta kar蓳i keys 蓷in tana jin da蓷i 蓷anta ya samu shaida mai kyau, kuma ta godewa Allah da bashi bane ya kawo tangar蓷a, basu wani jima ba suka yi sallama suka wuce.
鈽匘a dare bayan Sallahr isha'i Hajar ta gyara fuskarta da oil control powder ta shafa colourless lipgloss a lips 蓷inta, ta zauna a gefen gado tana jiran isowar Nura sbd yau ranar zuwansa ce, babu jimawa sai ga kiransa nan ya shigo wayarta ta 蓷auka tace gata nan fitowa amma kuma tana zaune daram babu niyyar tashi, saida ta kwashi minti biyar sannan ta mi茩e ta sake kallon kanta a mirror tana murza lips dinta ta saka hijab, darduma ta 蓷auka guda biyu sannan ta fito tsakar gida, Umma da take bakin murhu ta kalla tace "Umma na fita soro", Umma tace "tom saikin dawo", Hajar ta nufi hanyar soro, tin kafin ta kai soron taji 茩amshin turarensa, ta isa da sallama ba tare da ta dubesa ba ta fara shimfi蓷a dardumar, ya kar蓳i 蓷ayar yace "bari na taya ki" ya shimfi蓷a 蓷an nesa ka蓷an da ta ta, ya zauna ya tan茩washe 茩afarsa, itama ta zauna tana wasa da 茩asan hijab dinta suka gaisa, yace "kin taho da takardun naki kuwa?", tace "A'a zan shiga na 蓷akko maka idan zaka wuce", ya 蓷auki wayarsa da yake haska musu fitilarta, gallery ya shiga ya bu蓷o wani uncompleted building, ya haska mata screen 蓷in wayar yace "kinga abinda ya wahalar miki dani", ta kalli hoton tace "har an zuba dakin?", yace "eh Allah ya bada iko" sai kuma yayi gaba ya bu蓷o wani hoton shi kuma na windows ne sliding da door irin na gida da ake 茩erasu da inganci, yace "kinga suma wa蓷an nan na gama da babinsu", ya sake bu蓷o wani hoton na kayan bathroom masu kyau har set biyu yace "kinga 2 bedroom toilets suma na gama dasu", Hajar sai murmushi take suna tsara yadda gidansu zai kasance tare da tanadi mai kyau na futuren su. da wata iriyar tafiya irinta mata 拼an duniya Sa'adatu ta shigo, har ta wucesu sai kuma ta dawo tana yamutsa fuska, Hajar da Nura ko 蓷aga kansu su kalleta basuyi ba suka cigaba da kallonsu, Sa'adatu ta zuge handbag 蓷inta ta ciro tsaleliyar wayarta da mabaruka ta siya mata, fitilar wayar mai haske ta kunna ta dallare su da ita tana jan dogon tsaki, Hajar ta 蓷ago kanta tana micincina ido sbd yadda hasken ya kashe mata ido, Sa'adatu ta hura kwai da chewing gum din bakinta sai kuma ta taunesa ya bada sautin 茩ass, ta buga wani uban tsaki tace "ke ashe naki iskancin haka yake, wato ke 拼ar iska shine kike kawo mana 茩attin banza har cikin gida ko?", Hajar ta 蓷auke kanta sbd bata so ta tanka mata a wnn lokacin, Sa'adatu kuma already tayi noticing dinta dan haka ta sake 蓷aura 蓷ammarar ci mata fuska a gaban Nura, ta sake dallare fuskokinsu tace "dalla malam tashi ka fitar mana daga gida, ka bari ta biyoka shago mana, amma bazaku yi mana she蓷anci a soron gida ba", Hajar was burning inside kuma she can't take it anymore, ta mi茩e tamkar wacca aka tsikarawa allura tana huci..........鉁嶏笍