Free chapter 路 Read without an account
{20..}
馃挍 HAJAR 馃挍
Idonsa akan Hajar ya kar蓳i card 蓷in ya zura a aljihun gaban rigarsa yace "thanks", Hafsa ta kalli cashier tace "an biya kuma, waye ya biya?", cashier ta nuna mutumin da har lokacin yake tsaye a wajen tace "sir", a tare Hafsa da Hajar suka juyo suna dubansa, ido hu蓷u sukay da Hajar, Hafsah tace "but why?", baice komai ba ya 蓷auki ledojin guda biyu yace "plxx let's talk outside" da haka ya nufi exit way. Hafsa ta dubi mutanen dake bayansu suna jiran su basu space suma a irga musu kayansu. hannun Hajar ta ri茩e suka fita harabar supermarket 蓷in. adaidai exist door 蓷in suka gansa, Hafsa tace "bawan Allah bamu ledojin kayanmu", wani soft smile wanda ya sake feso da kyansa yayi yace "tom, gashi" ya mi茩a mata ledojin. kin kar蓳a tayi ta mi茩a masa Atm card tace "muje POS ka cire ku蓷in ka", yace "No ba kyau mayar da hannun kyauta", Hafsa tace "toh sbd me zaka biya mana ku蓷in shopping ba tare da sanin mu ba?", yace "plxx accept it, yanzu ai kun sani", Hafsa tace "malam kana 蓳ata mana lokaci, dan Allah ka bani account No 蓷inka na dawo maka da ku蓷in ka". murmushi yayi yace "A'a", Hajar da take jin duk abinda suke cewa ta yamutsa fuska tace "kinga bar masa kayan sai mu koma ciki mu 蓷auki wasu" da haka ta ri茩o hannun Hafsa suka nufi entrance, da sauri ya biyosu a baya with cool voice yace "Hajar". dakatawa Hajar tayi da tafiya a lokaci guda ta saki hannun Hafsa snn ta juyo ta zuba masa lulu eyes 蓷inta. ya ciro 拼ar ubansun wayarsa daga pocket ya danna kira. 茩arar waya ya fara fitowa daga jakar dake hannun Hafsa. Hafsa ta kalli Hajar snn ta ciro wayar ta mi茩a mata. Hajar ta ringa kallon numbern dake kiranta wacca 蓷azu da safe aka kirata da ita. a hankali ya katse kiran ya shafa kansa yana kallon fuskar Hajar yace "am Ahmad...", Hafsa ta kalli Hajar cike da mamaki tace "au daman kin san sa?", Hajar na kallon cikin idonsa tace "not at all, yanxu ma na fara ganinsa a rayuwa", jin zazza茩ar muryarta tayi beating eardrum 蓷insa ya lumshe ido, a zuciyarsa yace woww beautiful and tasty. Hajar ta juya ta cigaba da tafiya while her heart is palpitating rapidly. Hafsa ta juya zata bita, ya dakatar da ita da fa蓷in "alright muje a biya kudin kar na wahalar da ku, amma sure they will be next time". Hafsa ta dakatar da Hajar da take gaf da shiga wajen shopping 蓷in tace "jirani anan bari ayi refunding ku蓷insa". Hajar ba tace komai ba ta cake a wajen ba tare da tayi kuskuren kallon inda take jin arwa akanta ba, tare dashi Hafsa ta koma ciki akai masa refunding ku蓷insa, ta amshi ledojin hannunsa tace "nagode". yace "is she your sister?", tace "sure, she's my maternal cousin", ya shafa kansa yace "ohk, amma dai ba baiko akanta ko?", Hafsa tayi shiru tana kallonsa kafin ta gya蓷a masa kai ta juya ta fita. bayanta yabi da kallo kafin shima ya fita, Hajar ta kar蓳i leda 蓷aya a hannun Hafsa snn suka fita daga harabar supermarket 蓷in. suna fita kam suka samu napep suka shiga. Ahmad ya shiga motarsa yana sauke ajiyar zuciya kafin ya zura key a ignition ya kunnata, bayan adaidaitan da ya 蓷aukesu ya ringa bi har suka je inda zasu. a gaban idonsa suka sauka daga Napep, Hafsa ta biya ku蓷in napep snn suka shiga gida. wani murmushi yayi ya daki steering motar snn ya lailayasa gami da juya kan motar. ya gammace ya ha茩ura da appointment 蓷insa da yayi loosing wnn babban opportunityn, he won't let go of this hot cake again. su Hajar suna shiga gida aka kira sallar magrib, Anty da take kitchen tana kwashe tuwo ta fito tace "saida dai ku kai magrib ko?", Hajar tace "abin hawa ne suke wahala Anty?", Hafsa ta 茩arasa cikin palour ta ajiye ledar hannunta. Hajar ma ta ajiye ledar hannunta snn ta shige 蓷aki domin yin alwala. tana fitowa daga toilet ta shimfi蓷a darduma ta kabbara sallah, Hafsa ce ta shigo itama ta shiga toilet tayo alwala ta fito. a gefen gado ta zauna tana kallon Hajar har ta idar da sallah. Hafsa tace "kin sansa ko?", Hajar ta cigaba da azkar 蓷inta bata tanka ta ba, Hafsa tace "gashi nan yanada numbern ki". Hajar ta shafa addu'ar da ta gama snn ta kalli Hafsa tace "yaushe kika zama journalist ne?", Hafsa tace "dan Allah ki bani amsa". Hajar tace "alright, Eh na sansa amma ban ta蓳a ganinsa ba sai yau, Zainab ce ta bashi numbern ta, 蓷azu da safe ya kirani ni kuma na saita masa hanya sbd nasan bazai ta蓳a samun abinda yake so daga gareni ba", Hafsa ta gyara zama tace "toh sbd me?", Hajar tace "inada wanda nake so", Hafsa tayi tsaki tace "au sbd kinada wanda kike so shine kike 茩o茩arin rejecting dinsa, wllh kinada matsala Hajar, ai ni dai a shawarce ba a ri茩on saurayi 蓷aya sbd may be ba shine zai zama mijinka ba, kuma suma samarin ba sa zama da girlfriend 蓷aya wllh", Hajar ta mi茩e daga kan dardumar tace "i won't double date gsky", Hafsa ta bu蓷e baki za tay magana Hajar ta katseta da fa蓷in "ki tsaya zance lokacin sallah ya wuce ki". da misalin karfe tara da 拼ar mintina na dare kowa na gidan na zaune a palour, wayar Hajar ta fara ringing. ignoring call 蓷in ta ringa yi sbd ta sha Ahmad ne, Anty tace "wai wayar waye wnn?", sai a lokacin Hajar ta kalli wayarta ta, ganin mai kiran yasa tayi saurin 蓷aukar wayar a hannunta amma kuma ba tay picking ba. kiran na yankewa ta mi茩e daga palourn ta nufi 蓷akinsu Hafsa, Anty da Hafsa suka bi bayanta da kallo. Hafsa ta kalli Abdallah da yake jujjuya abincin gabansa, wato yau ma茩iyinsa akai wato tuwo, ga Anty ta hana a dafa wata indomie, a hankali Hafsa ta fara dariya, Abdallah ya juyo ya kalleta ya ha蓷e jira yace "kee, meye haka?", ai kam ta sake tuntsurewa da dariya tace "ba komai yaya gani nai miyar taji busasshen kifi", tsaki yayi snn ya mi茩e ya 蓷auki kwanon abincin da bai ci ba ya wuce kitchen, Anty tace "ina zaka da abinci Abdallah?", yace "na 茩oshi", Anty ta 蓷aga kafa蓷a tace "shknn, wllh ka fiya tsirfa, naga da kana cin tuwon ai, Hafsa dafa masa indomien, sai yayi ta tsaho kamar wani zal蓳e tinda haka ya za蓳a, amma mutum zai kwanta ba zai ci abu mai nauyi ba sai wata shegiyar indomie", Hafsa tace "tom" ta tashi ta nufi hanyar kitchen, tana zuwa kusa da Abdallah ta rage murya tace "ka turo 2GB ko nai maka mai uban yaji kuma na dafe ta", harara ya galla mata ya mi茩a mata plate 蓷in tuwon yace "茩arasa dashi, zan turo miki 500MB in yayi miki, idan kuma bakya so shknn", Hafsa tace "Eh, turo amma zan gumbu蓷a yaji" ta shige kitchen. Hajar na shiga 蓷aki da sauri ta amsa kiran Nura da ya sake shigowa. tace "Assalamu alaikum" fuskarta 茩unshe da murmushi, yace "wa'alaykissam salam gimbiyata", tayi murmushi tace "ina yini", yace "lfy alhmdllh, ykk?", tayi twinking lulu eyes 蓷inta gami da sukuwa kan gado tana rungume pillow a 茩irjinta tace "ina lfy alhmdllh, kaima ykk, ya aiki?", yace "alhmdllh, mun gode Allah", shiru tay bata ce komai ba, yace "ya jikin Baba?", tace "da sau茩i", yace "to masha Allah, Allah ya 茩ara afuwa, insha Allah gobe zan shigo na dubasa", tace "tom, Allah ya kaimu goben", yace "Ameen, snn bayan isha'i kema zanzo", tace "ai yanzu bana gida", yace "kamarya bakya gida?, to ina kika je?", tace "ina gidan Anty Jamilah zan zaune a wajenta for the mean time", yace "okay, dole kam na biyo ki nan". tayi murmushi ba tace komai ba.
鈽匰a'adatu ce raku蓳e a soro ta 蓳uya a bayan 茩ofa, a hankali ta cire takalmanta ta rungumesu a 茩irji ta le茩a cikin gida, zaro ido tay waje ganin Huzaifa a bakin tukwanen ruwa yana 蓷iba, 茩irji ta dafe tace "na shiga duba daman ya Naseer bai tafi ba", ta sake le茩awa sukay ido hu蓷u, Huzaifa yace "waye a nan?", wani relief taji da ta fahimci ba dodonta bane, tayi sauri ta ajiye takalmanta snn ta saka ta shiga ciki, karo suka kusa yi da shi. ya kalleta sama da 茩asa yace "ke daga ina kike?", tace "Maama ce ta aiken", ya kalli cikin idonta yace "nace daga ina kike?", ta murgu蓷a baki tace "to nace maka Maama ce ta aikeni gidan Balaraba..", gwa蓳e mata bakin yayi har saida yayi jini yace "tin muna shaida juna ki gayamin daga gidan uban wa kike kafin na sumar dake", daddagewa tayi ta bu蓷e murya ta fara kiran Maama, afujajan Maama ta fito daga 蓷akinta jin muryar shalelen 拼arta, Maama tace "Sa'adatun Maama kin dawo?", Sa'adatu ta ruga gabanta tace "Huzaifa ne", Maama ta kalli Huzaifa snn ta kalli Sa'adatu tace "me yayi miki?", Sa'adatu ta buga 茩afa a 茩asa tace "dukana yayi a baki, kuma Allah ya isana", Maama tace "duka kuma?, Akul Huzaifa karka sake ta蓳ata", yace "ke ni kikewa Allah ya isa?, wllh saina kifar dake", Sa'adatu ta raku蓳e bayan Maama tace "Eh, mugu kawai". Maama tace "A'a Sa'adatun Maama yayanki ne fa banda rashin kunya", Sa'adatu ta cokalo baki snn ta shige 蓷aki. Huzaifa ya sauke numfashi a hankali zuciyarsa na zafii. Maama tace "karka 蓷auki halin Nasiru, ku ringa ririta 拼an 茩annenku, amma indai kuka ha蓷u dasu sai duka, haba don Allah..." ta juya ta koma 蓷akinta. Washe gari tin 茩arfe takwas Huzaifa ya shirya komawa schl. 蓷akin Baba ya shiga da 拼ar jakarsa goye a baya yayi masa sallama, Baba yace "toh Allah ya kiyaye hanya, Allah yayi maka albarka", Huzaifa yace "Ameen Baba", Huzaifa ya fito daga 蓷akin ya doshi na mahaifiyarsa, yana 茩o茩arin shiga 蓷akin sai gata nan ta fito, ya dur茩usa ya gaisheta yace "Maama ni zan koma", tace "Au kaima tafiya za kayi, jiya fa Naseer ya tafi", yace "lecture ta kankama ne", tace "toh, wai saura shekara nawa ne ka gama wnn jarababbiyar makarantar?", yace "saura shekara 蓷aya insha Allah", tace "toh Allah ya bada Sa'a", yace "Ameen". Umma ta fito 蓷akinta hannunta ri茩e da tsintsiya da abin kwashe shara da ta share 蓷aki, Huzaifa ya russunar da kai yace "Umma zan wuce", Umma tayi murmushi tace "Allah ya kiyaye hanya", yace "Ameen". Maama ta 茩unduma masa wani zagi tace "dalla malam fita". Huzaifa ya gyara zaman jakar bayansa snn ya fita. da yamma Umma ta fito 蓷akinta tana zubawa wata yarinya da tazo siyan kulele, ta gama zuba kulelen a leda ta bawa yarinyar ta shiga 蓷aki 蓷akko mata canji, tana fitowa ta bawa yarinyar canji saiga dan Munkaila makwabcinsu nan ya shigo yace wai ana sallama a waje, Nabilah da take zaune tsakar gida tayi caraf tace "inji wa?", yaron yace "bari na tambayo" ya fita da gudu, ba jimawa sai gashi ya dawo yace "wai Nura ne". Nabilah tace "kace masa me za a basa", yaron ya juya kenan zai fita Mu'azzam ya fito daga 蓷akinsu yace "tafi wasanka kaji", da sauri yaron ya fita Mu'azzam kuma yayi hanyar soro, Umma dai ta koma 蓷aki. tare da Nura Mu'azzam ya dawo gidan, 蓷akin Baba suka nufa. Nabilah ta ta蓳e baki tana kallon Nura sama da 茩asa. a hankali Nura ya cire takalmansa ya shiga 蓷akin Baba da Mu'azzam ya yaye masa labule. ya dur茩usa cike da ladabi kansa a 茩asa yace "Baba barka da yamma", Baba yace "barka dai samari", Nura yace "ya kufan jiki?", Baba yace "Alhmdllh", Nura yace "Allah ya 茩ara afuwa", Baba yace "Ameen", Nura bai jima ba ya yiwa Baba sallama. wasu manyan ledoji da ya shigo dasu ya ajiye snn ya fita. tare da Mu'azzam suka fito. a soro suka tsaya Nura yace "Mu'azzam ka 茩i juyowa hadda ko?", Mu'azzam ya shafa kansa yace "A'a ya sayyadi haddar nan fa bazata shiga ba", Nura yayi murmushi yace "Allah ya 茩arawa Baba lfy", Mu'azzam yace "Ameen Ameen", Nura yace "toh sai anjima", Mu'azzam yace "A sauka lfy ya sayyadi". Nura ya wuce Mu'azzam kuma ya dawo gida. Maama da take raku蓳e jikin labulen 蓷aki ta fito ta kalli Nabilah tace "wane wnn da naga ya shigo da manyan ledoji?", Nabilah tace "matsolon Hajara ne", Maama tace "ban gane ba?, wnn shine malamin naku?", Nabilah tace "malaminsu daii", Maama tace "Amma ku ka ce min fa茩iri ne?, ji fa manyan ledojin da ya shigo dasu snn kuma ji suturar jikinsa", Nabilah tace "wllh fa茩iri ne wani kuturun shagon chajin waya ne dashi fa, tsabar 茩an茩antar shagon mutum 蓷aya yake ci, gashi kuma na katako, katakon ma duk ya ru蓳e gara ta cinyesa tasss, gidansu ma ba kanta wllh, Babarsa ma 蓷an wake take siyarwa", Maama ta sauke ajiyar zuciya har cikin ranta taji da蓷i tace "Eh lallai uwarsa me siyar da 蓷an wake ga uwar wacca zai aura me siyar da alalar gwangwani abincin yan wahala". Nabilah ta she茩e da dariya tace "kai Maama", Maama ta gya蓷a kai tace "Allah kuwa". Sa'adatu ce ta fito tana latsa wayarta tace "Maama wai baki san Opay ba?", Maama tace "meye kuma Opay?", Sa'adatu tace "kayan haya mana, wnn kayan fa da kika ga ya saka ba nasa bane na aro ne, zuwa yayi aka ara masa don yazo yayi fafa, tin daga kan agogo takalmi hula da tsadaddiyar shaddar jikinsa wllh duk na aro ne", Maama ta sake sauke ajiyar zuciyar da蓷i tace "nifa ince, ai daga gani ma kasan kayan na aro ne, ke har turaren ma da ya tsayamin a ma茩ogaro na aro ne koh?", Sa'adatu tace "kwarai ma kuwa". Maama tayi hanyar 蓷akin Baba tace "bari naga wace tsiyar aka lafto a manyan ledojin", Sa'adatu tace "yawwa gano mana tsiyar". ba ko sallama Maama ta afka 蓷akin, kallo 蓷aya Baba yayi mata ya kauda kai. tamkar shege a rabon gado haka ta ringa kwalala ido har ta hango ledojin a gefe guda, a wula茩ance ta waftosu ta banka蓷a ta fara duba abinda yake ciki, saida numfashinta ya 蓷auke ganin uban kayan, leda 蓷aya fruits ne aciki harda Apple da pear, 蓷ayar ledar kuma kayan shayi. Baba baice mata komai ba ta gama bincika kayan snn ta mi茩e ta fita zuciyarta na tafarfasa. Nabilah tace "Maama wace tsiyar ce aciki?", Maama tayi mata wani mugun kallo ta shige 蓷akinta.
鈽匒 yammacin wannan rana Nurain ya fito daga room 蓷insa ya sakko down stairs zuwa part 蓷in Mami, wata jumfa ya sanya coffee mai shegen kyau sai zuba 茩amshi yake, mur蓷a door handle yayi snn yayi sallama ya shiga, Mami na zaune tana shan red watermelon ita da Noor, Nurain yace "Mami zan je wajen Hajiya", Mami tace "Ohk, ka gaidamin ita da sauran mutan gidan", yace "tomm", Noor tace "yaya ka gaida Iron Lady", yace "Ohk". ya fita palour. katafaren compound 蓷in gidansu ya fita, ya doshi parking space ya shiga motarsa, few minutes ya gama warming ya fita daga gidan bayan mai gadi ya bu蓷e masa gate yana 蓷aga masa hannu. Slowly yake driving as usual yana sauraron qira'ar Sheikh Abdul Baseet. A ride of 15minutes ya isa gidan uncle 蓷insa Salisu, a bakin gate ya danna horn, parking motarsa yayi a harabar gidan snn ya nufi main building 蓷in kansa tsaye. hannu ya kai ya danna bell 蓷in door, babu jimawa mai aikin gidan ta bu蓷e masa, har 茩asa ta tsugunna ta gaishe sa, ya amsa ba tare da ya dubeta ba. da sauri ta shiga wata 茩ofa dake palourn don sanar da 拼an gida. palourn ba kowa sai sanyin Ac da 茩amshin freshner mai da蓷i. Nurain ya zauna a kan kujera ya ciro wayarsa a aljihu yana latsawa. few minutes kam saiga wata kyakkyawar mace nan ta fito sanye ta hijab har 茩asa, murmushi ne shimfi蓷e a fuskarta tace "Nurain", Nurain ya mayar da wayarsa pocket ya russuna yace "ina yini Ummi", Ummi tace "lfy lou, yasu Maami da Noory?", yace "suna nan lfy", tace "toh madallah", yace "daman zuwa nayi na muku sallama jibi zan tafi India", tace "Au kuma 蓷an uwanka na shirin dawowa next week kai kuma zaka tafi, toh Allah ya temaka ya bada abinda akaje nema", yace "Ameen, Hajiya fa?", Ummi tace "tana part 蓷inta", yace "Ohk bari na shiga wajenta". ya tashi ya nufi 蓷akin Hajiya........鉁嶏笍