Free chapter 路 Read without an account

PAGE TWO

by Nanameera 路 SHEIKH HEESHAM

*馃尮SHEIKH HEESHAM馃尮*


     *MIKIYA WRITERS ASSOCIATION*.



   Nanameera.


02.

Farka warta kenan ta tashi zaune tana kallon cikin bukkar da take, tashi tayi ta fito tsakar gidan nasu ta tararda mai gari zaune sai Ar蓷o sai kuma wani abokinsu, 茩arasowa ta yi ta tsuguna tana kallonsu dan gani take kamar zataga Baffanta a cikinsu, ganin yanda take binsu da kallo yasa Ar蓷o ya ce" Jiddoh tashi ki tafi wajen Adda zata baki abinci" tashi tayi jiki a sanyaye tayi waje.....


   Kusan sati 蓷aya da mutuwar Baffa kenan kuma sai a yanzu takejin mutuwar sabuwa mussamman yanda batada kowa da zata ce wannan natane ko zaiji tausayinta babu dangin Uwa dan bata ta蓳a ganinsu ba dangin uban kuma su Ar蓷o ne dan shi ka蓷ai ya rage masa 蓷an uwa, babu wata wacce zata bata shawara ko kuwa ta rarrasheta kullum sai dai ka ganta cikin shanu tana zaune dan sunfi 蓷ebe mata kewa. Haule ce ta fito tana shan fura ta kalleta dan rabonta da abinci tun shekaranjiya kallonta ta yi ta ce

"Jiddoh zaki sha?"

Gya蓷a mata kai tayi ta harareta ta ce "mayya to ko zaki mutu bazaki sha ba" tana gama fa蓷in haka ta juya ta koma ciki. Shuru Jiddah tayi tana tunani haka zata 茩are rayuwarta har ta mutu babu wani abun arzi茩i?, haka zata zauna har yunwa tayi ajalinta?, zama ya yi gefenta ta 蓷ago a 蓷an firgice tana kallonsa. Murmushi ya sakar mata ya ce

"Gani nayi kin zauna kinyi shuru shine na ce bari nazo na tayaki zama" shuru tayi dan ita yanzu magana sai ta kama take yinta ya ce" Jiddoh zaki aureni?" da sauri ta kalleshi sai kuma ta sunkuyar da kanta ya ce "idan har kin amince zanwa Baffana magana Jiddoh kuma nasan bazai 茩iba" share hawayen fuskarta tayi a hankali ta mi茩e batace komai ba tabar wajen, kallon kawai ya yi dan shi harga Allah tausayin Jiddoh yake kuma zai cigaba da fa蓷a mata har ta amince ya aureta......


Wata irin azababbiyar yunwa ce ta tasheta daga baccin bu蓷e idanuwanta tayi wadanda ko bu蓷uwa sosai ba su yi saboda tsananin yunwa, fitowa tayi daga cikin bukkar batareda taji tsoron komai ba har ta fito daga cikin gidan nasu, garin ya yi tsit babu abinda kake iyaji sai kukan karnuka amma kwata-kwata Jiddah bataji tsoron wannan dare ba ta fara tafiya batareda tasan inda ta nufa ba.....

  Tafiya kawai take cikin garin jimeta sai kace aljana ce, jitayi kamar ta taka wani abu hakan yasa ta tsuguna tana kallon 茩afarta, 茩aya ce ta soketa ta zauna tana cirewa sam bata lurada wadanda suka zo suka mata 茩awanyaba. 茒ago kanta tayi taganta tsakiyar maza sunkai su biyar, ji tayi gabanta ya wa蓷i abinda kawai yazo ranta shine ranar mutuwarta ce tazo, kasa kwakkwaran motsi tayi har sannan su kuma kallonta suke. Wani daga cikinsu ne ya ce

"Me muke jira kawai mu aikatata mana lokacifa na 茩urewa kuma munada yawa"

Batayi zaton yanda zuciyarta ta buga ba mutuwa zatayi ba amma sai taga ta samu kanta da kallonsu dukkan ninsu 拼an fulani ne kamar ta kuma duk basuda wani jiki, batayi aune ba taji sun fara janta har cikin wata bukka 拼ar madaidaiciya......


   Banda tsuma babu abinda jikinta keyi amma kwata-kwata ta kasa kuka sai kallonsu take dan ta tabbatar da yau zatabi Baffa da Amminta......

  Fuskokinsu 蓷auke da annuri suke kallonta dan gani suke sun samu nama a banza, 蓷aya daga cikinsu ne ya fara cire rigarsa 蓷ayan ya kalleshi ya ce

"Kai bangane me kake nufi ba"

Harararsa ya yi ya ce" nufi nake ni zan fara" wani mugun kallo na ukun ya yayi masa ya ce"_ kama isa ai aradu nine nan zanfara" wanda ya tsaya daga bakin bukkar ne yazo duka ya hanka蓷esu ya ce

"Tunda nine nake muku gadi ni ne wanda zai fara saina koma wajen zamana, cecekuce suka fara akan wanda zai zama na farko hakan yasa suka fara fa蓷a i junansu, fita sukayi daga cikin bukkar sunata fa蓷ace-fa蓷ace......

 Zama tayi da farko sai kuma wata zuciya ta raya mata "ga dama kinsamu kawai kiyi guduwarki bai kamata ace a cikin nan kika mutu ba" da wannan tunanin ta fara kalle-kalle ai kuwa tayi sa'a daga can 茩arshen bukkar ta 蓷an yage, da sauri ta 茩arasa wajen dukda batada wani kwari amma haka tayi jarumta tana zuwa ta saka kanta ciki amma inaaa bazata iya fita ta ciki ba. Fashewa tayi da kukan ba茩in ciki ta ha蓷e hannanyenta biyu waje guda tana kuka ta ce

"Allah na ro茩eka ka taimakeni nabar nan wajen da mutuncina dan darajar Annabi" ta 茩arasa maganar tana rushewa da kuka, har sannan kuma tana jiyo hayaniyarsu suna fa蓷a kamar ba dare ba.....

  Sake gwada fita tayi amma still taji ta kasa, can wata dabara tazo mata ta zauna ta fara kakkarya karan jiki da hannunta kasancewar tsohuwar bukkah ce yasa duk inda ta karya yake karyuwa saida tayi hanya data tabbatar zata isheta ta fita sannan ta saurara. Tana 茩o茩orin zura kanta ciki suka shigo, da sauri ta 茩arasa fita suka biyota da gudu......



Gudu kawai take babu 茩a茩茩autawa kuma har sannan suma binta suke har ta fara galabaita, batasan sanda ta wa蓷i 茩asa sumammiya ba.........


  Tsayawa Driven ya yi da tu茩un, ahankali ya 蓷ago idanunsa daga kan computern hannunsa juya idanunsa ya yi kamar zai yi magana sai kuma ya yi shuru da bakinsa kusan 2mins amma bai ce komai ba cikeda ladabi driven ya ce

"Sheikh motar ta samu matsala kuma gashi dare ya rigada ya yi saidai mu samu wani wajen mu zauna zuwa safiya"

Sai a sannan ya kalleshi da fararen idanunsa kuma manya, sunkuyar da kansa drivern ya yi domin duk rashin kunyarka baka isa ka ha蓷a idanu da Shaikh Heesham ba. A hankali ya bu蓷e bakinsa yana tasbihi ga ubangiji kusan mintuna biyar sannan ya ce cikin tsantar nutsuwar data gama ratsashi

"Allah ya kaimu"

Abinda kawai ya furta kenan bai kuma sake wata maganar ba ya lumshe idanunsa masu kyau. Sheikh Heesham Muhammad kenan babban malami a 茩asar saudia yankin larabawa, ya kasance kyakykyawa dan asalin balarabe ne mahaifinsa Alhaji Muhammd 蓷an asalin 茩asar saudia ne amma bai rayu acan ba kasancewar duka danginsa mutanen Nigeria mahaifiyarsa ta haifeshine a 茩asar dalilin zuwa omrah. Sanda aka samu cikin Sheikh Heesham sai mahaifiyarsa Hajiya Amina ta tafi saudia dan rainon cikin jikimta har kuma ta haihu 茩asar hakan yasa shima ya kasance indigin na 茩asar saudia saboda haka sanda ya fara tasawa sai mahaifinsa ya kaishi karatu 茩asar, ya kasance ya rayu a 茩asar tun yana 蓷an karamin yaro har girma shi蓷in likitane gefe guda kuma babban malami a 茩asar. Wannan shine 茩adan daga tarihin rayuwarsa..

Ganin dare na 茩ara yi yasa drivern ya ce

"Sheikh ko zamu samu wani gurin mu zauna?"

Ba zaka ta蓳a cewa da Sheikh Heesham ake magana ba dan ko kallonsa bai yiba bare ya saka ran zai bashi amsa saima cigaba da danna cazbahar hannusa da yayi..

Hadarine ya ha蓷o ganga-ganga kuma kana gani kasan ba 茩aramin ruwane zai sauka ba, 蓷aya daga cikin securities 蓷insa dake 蓷aya motar ne ya fito yana tafiya kamar wani zaki yazo gaban motar ya sunkuyar da kansa ya ce

"Sir wannan hadarin zai iya sakawa ayi ruwa mun samu wani waje zaka je ka zauna saboda lafiyarka"

Sai a sannan Sheikh ya kalleshi amma bai ce komai ba, bu蓷e masa motar ya yi yana kallonsa. A hankali kuma cikin nutsuwa ya zuro 茩afarsa waje sannan ya fito daga motar yana gyara zaman al-kyabbar jikinsa ya ce

"Ya Allahu"

Shine abinda ya furta yana sake kallon yanda garin ke yin duhu na ha蓷owar hadari sannan ya fara tafiya yana goya hannunsa a bayansa....

Wata bukkah ce suka nuna masa ya sunkuya domin kwata-kwata bukkar batayi rabinsa ba, zama ya yi kan carpet 蓷in da suka shimfi蓷a masa kamar kuwa jira ake ruwan ya fara sauka da 茩arfinsa...

Ba 茩aramin ruwa akayi a jimeta ba ko'ina ya yi da蓷in gwanin ban sha'awa ganyayyaki da shuke-shuke duk sunyi kyau, yanayi ne wanda zai sanyaka cikin nisha蓷i da annashuwa haka kuma har Allah ya wayi garinsa.....

Zaune yake inda ya yi sallar domin bai iya bacci ba yana azkar 蓷insa wani guard ya shigo ya sunkuya cikin girmamawa ya ce

"Barka da safiya Shaikh!"

Ba tareda ya kalleshi ba ya ce

"Barka"

Abinda kawai ya iya furtawa kenan, guard 蓷in ya ce

"Sir ya kamata mu tafi dan jirgin ya kusa tashi"

Batareda ya yi magana ba ya mi茩e yana ambaton sunayen Allah a ransa kamar koda yaushe ya yi waje.....



   Sosai take mamakin inda taganta kwance, ahankali ta mi茩e zaune tana kallon kusan duk mutanen rugar da suka zagayeta ana 拼an 茩ananun maganganu, mai garin ne ya fito yana kallon kowa ya ce

"Ina fatan kowa ya shaida abinda wannan yarinya ta aikata?, saboda haka za'ayi mata hukunci daidai da laifinta saboda kada 拼an baya suce zasu kwaikwaya " gya蓷a kai duk suke alamar gamsuwa da abinda ake fa蓷a d'in ita kuwa sai idanuwa take binsu dashi dan bata gane inda zance ya dosa ba....


Wata zabgegiyar bulala aka 蓷auko irin wacce suke amfani da'ita idan za'ayi sha蓷i tasha manshanu sai kyalli take, kallon bulalar kawai take dan batasan me zasuyi da itaba, mai gari ne ya kalli mutumin ya ce

"Zaka yi mata bulala 80 shine hukuncinta da kuma kora daga cikin garin nan".

Kar蓳ar bulalar ya yi yana sake gyara zamanta a hannunsa ya ce"za'a ri茩etane saboda kar ta wahalar dani?"

Girgiza kai ya yi ya ce

" Ai bata isaba dole ta tsaya ayi mata hukunci tunda shi ya zama 蓷an iska"

Allah sarki Jiddah banda kallo babu abinda take amma zuwa lokacin ta gane inda maganar tasu ta dosa, wasu zafafan hawaye ne suka zubo mata ta saka hannunta tana sharewa Allah ya sani bata aikata komai ba kuma batasan ya akayi ta zo wajen nan ba amma wa zata fa蓷awa ya yarda da ita?!, babu..........



Tafiya kawai suke acikin motar, idanunsa a lumshe suke dan wani azabbaben ciwon kai yake ji, ji yayi zuciyarsa tayi wani kyakyawan bugu ya bu蓷e idanuwansa yana kallon garin daidai nan kuma ya hango wasu cuncurundon mutane kuma fulani ya yinda har sannan yake jin bugun zuciyar na sake tsananta.

"Stop the car"

Ya fa蓷a ba tareda ya kalli drivern ba cak kuwa ya tsaya yana juyowa dan yasan ba 茩aramin abune zai sa Sheikh ya magantuba. Kamar wanda akama tilas haka ya kama murfin motar ya fito, nan take duk guards 蓷insa suka fito kowanne ya yi cirko-cirko dashi...


Tafiya ya fara yi torward direction 蓷in da yake hango mutanen, yana kusantar wajen yanajin bugun zuciyar na 茩aruwa fiyeda na baya a haka har ya 茩araso.....



Ganin balaraben mutum yasa duka suka dare masa hanya, a hankali ya matsa har inda yarinyar ke kwance sai zabga mata bulalar ake, duk jikinta jini ne kana gani kasan ba 茩aramin duka suka mata ba..

Ba tareda ya yi magana ba ya 茩arasa wajenta yana kkallon mutumin, ahankali kuma ya zare bulalar daga hannunsa cikin yanayinsa nason kamewa ya ce

"Ka bari babu kyau zalunci"

Sakar baki sukai dan basu 蓷auka ya iya hausaba, mai garin ne ya 茩araso gabansa wani guard ya daka masa tsawa

"leave that place"

Zabura ya yi Sheikh Heesham ya ri茩oshi yana kallonsa ya ce

"Mene?"

Cikin inda-inda ya fara fa蓷in

"Daman..Dama..Daman wannan yaron ya mana laifi ne an kamashi da maza da daddare kuma hukuncinsa shine bulala 80 sannan a koreshi daga garin"

Kamar bazai magana ba sai kuma ya ce

"Ku rabu da'ita"

Girgiza kai ya yi ya ce "ai saidai ka tafi da'ita dan indai tana garin nan to sai angama mata bulalar nan kuma bulala 20 aka mata"

Shuru Sheikh Heesham ya yi sai kuma ya sakeshi ya juya dan komawa mota....


Da gudu ar蓷o ya bishi kafin ya isa motar ya cimma sa cikin magiya ya ce

"Dan Allah dan Annabi yaro ki taimaka ki tafi da Jiddoh ko zata samu rayuwa me kyau zata mutu anan aradu indai suka gama yi mata wannan bulalar to bazata tashi ba, ki taimaka yaro"

Ya 茩arashe maganar yana kuka...

A nutse ya saka tattausan hannunsa ya 蓷ago ar蓷o yana kallonsa sai kuma ya yi murmushi ya ce

"Shikenan zan kula da'ita"

Ajiyar zuciya ar蓷o ya sauke sannan ya ce

"Amma baza su barka ka tafi da'ita ba har sai ka aureta"

Da sauri ya kalleshi sai kuma ya girgiza kai alamar bai yarda ba.

Tsugunawa ar蓷o ya sakeyi ya ce

"taimakawa zakayi idan kuka bar garin nan sai ka saketa kaji yaro" shuru Heesham ya yi ar蓷o ya ce

"Naga kayi kalar taimako yaro ka taimakawa marainiyar nan batada kowa sai Allah sai kuma kai yanzu"

Bazai iya cewa A'a ba dukda yasan bazai zauna da ita matsayin mata ba amma zai taimaketa yayi jahadi.......

Murmushi ya yi yana kallon Ar蓷o ganin yanda yake kuka da idanunsa ya ce

"Shikenan na amince".......

Kama hannunsa ar蓷o ya yi jikinsa har rawa yake suka koma wajen....



Yana kallon mai gari ya ce

"Zai tafi da'ita"

"Amma yasan saidai ya aureta?"

Gya蓷a masa kai ya yi ya ce" shikenan"

Anan aka 蓷aura auren Sheikh Heesham Muhd da Hauwa'u Ahmad sadakinma zoben hannunsa suka kar蓳a.......


Kallonsa Ardo ya yi ya ce

"Na yarda dakai yaro nasan zaka kula da rayuwar Hauwa'u kada ka barta ta yi kuka kaji"

Ri茩e hannunsa Sheikh ya yi ya ce

"Har 茩arshen rayuwa"

Kwance take dan har sannan bata farfa蓷oba ya saka tattausan hannunsa ya 蓷auketa yana tafiya har suka isa cikin motar, tsayawa ar蓷o ya yi yana musu addu'a har suka 蓳acewa ganinsa.........



 Share it plx.

*Paid book #500.*

*SHEIYK HEESHAM*

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.