Free chapter 路 Read without an account

FIVE

by Nanameera 路 SHEIKH HEESHAM

*馃尮SHEIKH HEESHAM馃尮*


  *MIKIYA WRITERS ASSOCIATION*.



   *Nanameera*.


*I Dedicated this book to yhu Aunty Sarauta marh nimcyluv, much luv*

Paid book

Free page 5.

Sai wajen 茩arfe 6am sannan ya shigo gidan bayan ya gama wa'azi a masjid 蓷in kamar yanda ya saba, kai tsaye 蓷akinsa ya wuce yana kiran Allah aransa kamar koda yaushe............

Kwance ya tarar da'ita da alama har sannan bata tashi daga baccin ba, girgiza kansa kawai ya yi dan da alama yarinyar zata wahalar dashi. A nutse ya 茩arasa yana kallon fuskarta wacce ta kwa蓳eta kamar zata yi kuka yake yi yana sake ri茩e kansa akaro na babu adadi, ahankali ya 蓷an bubbaga gefen pillow aukuwa ta bu蓷e ido kasancewar batada nauyin bacci. Kallonsa take tana murza idanunta dan ta manta inda ma tayi baccin,

"Tashi ki tafi"

Abinda ya furta kenan sannan ya juya ya shige toilet, shagwa蓳e fuska ta yi sai kuma ta mi茩e kamar mai tsoron tafiya haka tafara yinta.............

Fitowarta kenan daga 蓷akin Shareefat ta kalleta da mamaki, 茩arasowa Jiddah ta yi ta mata murmushi, bata amsa mataba haka kuma bata daina kallonta ita dai ta ratsa ta gefenta ta sauka daga benen ahankali dan har sannan tsoronsa takeji.....

"lafiya?"

Shareefat ta tambaya ganin yanda ta tsaya, murmushi Nihal tayi ta ce" nothing kawai jiranki nake" daga nan ta sauka, 蓷aga kafa蓷a Shareefat tayi alamar bai dameta ba sai kuma tabi bayanta..............

Kallonsa take har ya gama shiryawa sannan ta ce" wai dan Allah ina zakaje da safen nan dear?" yana saka hularsa ya ce

" wajen Sheikh zani zamuje unguwa"

Murmushi ta yi ta ce"daman ai tunda Sheikh ya dawo shikenan yanzu ganinka zai mana wahala, to kace masa ina mi茩o sa茩on gaisuwa" light kiss ya mata a goshi sannan ya ce" in sha Allah, bye" 蓷aga masa hannunta itama tayi sannan ya juya ya fita, ajiyar zuciya ta sauke sannan ta koma bedroom 蓷inta...........

Zama tayi daga gefen kujera ta raku蓳e bayan ta gaida Daddy dan shine kawai ya amsa, kallonsa Daddy ya yi yace" Sheikh muna sauraronka ina kasamo yarinya?"

Ajiyar zuciya Sheikh Heesham ya sauke sannan ya 蓷ago yana kallon iyayen nasa wanda suma shi suke kallo. Ahankali kuma cikin nutsuwar da tagama ratsashi ya fara basu labari tun daga farko har 茩arshe, abu 蓷ayane bai fa蓷a musu ba shine an 蓷aura masa aure da'ita......

Ajiyar zuciya Daddy ya sauke amma bai ce komai ba dan ha茩i茩a yaji tausayin Jiddah,

"Allah ubangiji ya ji茩an iyayenta yasa sun huta, amma bari kaji bazai ta蓳a yiwuwa ba ta zauna agidan nan ka 蓷auki 拼ar mutane ka mayar da'ita cikin 拼an uwanta dan banjin zan iya zama da'ita cikin gidan nan"

Tunda ta fara magana yake kallonta bashi ka蓷aiba harda Daddy, Shareefat, Nihal, Bilal sai kuma Jiddah. Hankalinsa a matu茩ar tashe yake amma bazaka ta蓳a cewa shine ake yiwa maganar ba saboda iya ri茩e kansa............

Girgiza kai Daddy ya yi cikin dattako ya ce

"Wannan wace irin magana ce Amina?, madadin ace kinji tausayinta kin jata ajiki kamar 拼ar da kika haifa shine zakice bazata zauna tare dake ba, toh bari kiji gida dai gidana ne kuma ni nakeda iko da duk wanda yake cikin gidan nan saboda haka matu茩ar ina raye to tabbas zan kulada rayuwarta kamar 拼ar dana haifa kuma nasan ko bayan mutuwa ta Heesham zai 蓷ora daga inda na tsaya, kuma wannan umarni ne bawai shawara ba saboda haka take note" yana gama fa蓷in haka ya kalli Jiddah wacce tayi shuru kanta a 茩asa ya ce" ki saki jikin ki daughter ki 蓷auka nima babanki ne da ya rasu, duk abinda kike bu茩ata ki sanar dani ko Heesham kinji" gya蓷a masa kai tayi sannan ya shige apartment 蓷insa........

Kowa na parlon ya yi shuru sai kallo da ido, ahankali ta mi茩e tana kallonsa ta ce

"Bazan koreta daga gidan nan ba tunda ba gidana bane kamar yanda mahaifinka ya fa蓷a amma ka sani babu abinda ya ha蓷ani da ita koda wasa karna kuskura naganta a inda nake idan ba haka ba ran kowa zai 蓳aci" fuuuuu tayi benen gidan.......

Tashi sukai atare suka tafi 蓷akinsu wajen ya rage daga Sheikh, Bilal sai Jiddah. Kuka kawai take a hankali, kallonta Bilal ya yi dan tabashi tausayi sosai yarinyar, kamo hannunta ya yi ya ce" ki daina kuka kinji Jiddah, zaki bini gidana?" gya蓷a masa kai ta yi ya ce" ok 蓷auko hijab a 蓷aki mu tafi" cikin sanyin jiki ta tashi ta shige 蓷akin nata..........

Sai a sannan ya kalli Sheikh wanda zaka 蓷auka baya wajen ya ce" zan tafi da'ita, can i?" tashi Sheikh ya yi daidai lokacin ta fito sanye da hijab 蓷in yana batareda ya yi magana ba ya kama hannunta a hankali ya fara taka stairs 蓷in benen tana biye dashi.............

Girgiza kai Bilal ya yi dan daman yasan da kyar ya barshi ya tafi da'ita, ya mi茩e kawai ya 蓷auki car keys 蓷insa ya yi waje....

Fitowa ya yi daga bedroom 蓷in har sannan tana zaune kan kujerar da yabarta tana kuka, dafa kansa ya yi bai ce komai ba ya zauna kan kujerar dake facing 蓷inta ya yi mata alama da tazo da hannunsa......

Cikin tafiyarta ta nutsuwa ta 茩araso gabansa zata tsuguna ya kamo hannunta ya zaunar da'ita kan cinyarsa yana yin baya ka蓷an ya ce

"kukan na mene?"

Turo baki ta yi sai kuma ta sake fashewa da wani sabon kukan, shuru ya yi yana sauraronta har wani runtse idanu yake sabida tsananin azabar ciwon kai. Saida tayi mai isarta da kanta tayi shuru tana sauke ajiyar zuciya, kallonta ya yi cikin kasala ya ce" kin gama?, kin kusa fasamin kai fulani" kwa蓳e fuska tayi ta ce" toh ni kamayar dani rugarmu kaji" cikin son shawo kan rigimar da take masa ya ce" shikenan ki kwanta zuwa anjima zansa a maida ke" shuru ta yi ba tace masa komai ba wajen 2mins ya kalleta ta 蓷auke kai, bai san sanda ya yi wani kyakkyawan murmushi ba amma bata gansa ba ya juyo da fuskarta yana 茩are mata kallo ya ce

"ki daina rigima zan saka ki makaranta"

Ri茩e hannayensa ta yi da murna ta ce" irin wanda su Adda suke zuwa?" bai gane wace makaranta take nufi ba hakan yasa ya yi mata shuru, ha蓷e rai ta yi sai kuma ta ce" to wai kai bakayin magana ne?" bu蓷e gajiyyayun idanunsa ya yi ya sauke akanta tayi saurin 蓷auke nata saboda wani kwarjini da ya yi mata. Sauketa ya yi daga jikinsa yana fa蓷in

"Astgfirullah"

le茩a fuskarsa ta yi ta ce" mene wannan ka fa蓷a?" kallonta ya yi da mamaki da alama dai batasan komai ba gameda addini, a ransa ya yi al茩awarin mayar da'ita cikakkiyar malama kuma mai tarin ilimi.............

Ganin lokaci na tafiya yasa ya ce" tashi kije"

Mi茩ewa tayi tana kallonsa ya nuna mata hanyar waje ta juya ta fita, a hankali ya furta

"Ya Allahu, Ya Rahmanu".

 Da mamaki ta ce" to yanzu yarinyar tana gidan?"

Gya蓷a mata kai Nihal ta yi ta ce" wlh Daddy ne ya ce babu inda zata amma Mami sai fa蓷a take" ajiyar zuciya ta sauke ta ce" ina Heesham 蓷in?" "yana gidan shima" ta bata amsa, shuru sukayi duka sai kuma Nihal ta ce" Mommy bari naje nayi wanka nikam" ok Mommyn ta ce sannan ta shige ciki.........

Zaune suke a company 蓷in Bilal ya ce" yanzu ya zakayi da ita?" shuru ya yi masa ya ce" wai dan Allah bazaka daina wannan abunba kanaji ana maka magana kayi shuru" numfasawa Sheikh ya yi sai kuma ya ce" zan kaita makaranta ne saboda na fuskanci batasan mene ne karatu ba ma both boko da islamiyya tanada flaws sosai". Ajiyar zuciya Bilal ya sauke sannan ya ce" toh meyasa ka kar蓳o musu yarinya?" murmushi Sheikh ya yi amma bai bashi amsa ba, tashi sukayi dan daman magrib ya kusa kuma zasu tafi gida............

Sai wajen 茩arfe 10pm sannan yashigo gidan kai tsaye kuma apartment 蓷insa ya nufa dan ba 茩aramin gajiya ya yiba. Yana gama shiryawa ya yi kwanciyarsa dan sam ya manta da wata Jiddah..........

Washegari wajejen 9am kowa yana parlon suna breakfast Daddy ya ce" ina Hauwa'u naga bata fito ba?" kallonsa kawai Mami ta yi amma bata bashi amsa ba ya ce" Shareefat jeki kirawota" tashi tayi kawai ta shige 蓷akinta dan kiranta kamar yanda ya umarceta.........

Zaune ta tadda ita tana kallon mudubi wanda azahiri bashi take kallo ba tunani kawai take ki, tsaki Shareefat ta yi sai kuma ta ce" keee" juyowa ta yi tana kallonta dan batasan tashigo bama, tana tattare fuska ta ce" ki zo ina kiranki" ta juya ta fita...........

Da sallama ta shigo parlon ta tsuguna ta gaishesu suka amsa banda Mami as usual, kallonta Daddy ya yi ganin yanda ta tsuguna ya ce" tashi ki zauna anan" ya nuna mata kusadashi, batayi musu ba ta zauna kamar yanda ya ce ya mi茩a mata abincin yana kallonta. Ahankali take cin abincin saboda rashin sabo da cinsa, har tagama sannan ta tashi ta koma 蓷akinta.........

Da daddare ya dawo gidan lokacin kusan 茩arfe 9pm shida Bilal, zaune suka tadda ita a parlon tana kallo a tv, murmushi Bilal ya yi ya ce" kallo ki keyi?" gya蓷a masa kai ta yi ta ce" ina kwana" cikin harshen fulatanci langwa蓳ar da kai ya yi ya ce" Ayya Hauwa'u ai ni ban'iya ba saidai ko Abbanki" juya fararen idanunta ta yi sai kuma ta ce

"Abba"

Murmushi ya yi ya ce" Eh mana ai Sheikh Abbanki ne, saboda haka daga yau Abba zaki dunga ce masa" murmushi tayi har saida fararen ha茩oranta suka fito ta ce

"Abbana"

Ya gya蓷a mata kai yana murmushi shima ya ce" yees Abbanki". Kallonsu kawai Sheikh yake amma bai ce komai ba, Bilal ya mi茩o mata wata takarda ya ce"admission later nki" kallonsa tayi da rashin fahimta ta ce" ni bangane ba" dafa kansa ya yi ya ce"ohh sorry, gobe zaki fara zuwa makaranta".dariya tayi ta ce" da gaske nima zan fara zuwa makaranta?" gya蓷a mata kai ya yi yana dariya ta ce" nagode" ya ce" Abbanki zaki yima godiya"................

Tashi ta yi ta 茩arasa gabansa ta tsuguna cikin harshen fulde ta ce" nagode Allah ya 茩ara arzi茩i" murmushi ya yi ya shafa kanta ya ce" Ameen Fulani"..........

 *SHEIKH HEESHAM*

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.