Free chapter · Read without an account
Chapter 51-52
DESTINY LOVE
Arewa books@Oumyasmeen
Watt pad@ Aminaoumyasmeen
Perfectly pen's
Ina godiya my fans kodai ku ƙara hakuri dani wallahi bana jin dadin ƙorafin da kuke min wallahi bako yaush nake samin damar typing ba ga makaranta ga hidimar gida
*Ban yarda amai damin shi document ba ko audio in kune yaji jiki ya tsira*
Episode 51-52
ture hannunsa tayi taja baya tana kuka sosai gun kemata zafi daƙyar ya iya tashi ya fita daga toilet
zama yayi ya zuba tagumi idanuwansa sun kaɗa sunyi ja lips ɗin sa na kasa ya ciza shikkenan yarinyar nan ta ɓallo mai ruwa da sauri ya tashi ya buɗe trolley bag yafara dubawa ko ya tawo da maganin sa hamdalah yayi sakamaƙon ganin sa da yayi...
ɗauka yayi da sauri ya buɗe fridge ya ɗauko ruwa ya watsa abakin sa shan ruwan ya shiga yi ba kakkautawa...
Ajiye ledar hannunsa yayi ya shigo cikin mamaki yake kallon tareek da sauri ya ɗurƙusa ya ɗauki kwalin maganin da ya yar yace
"TAREEK wai yau she zaka san wannan abun yana da illa wallahi tun yana yi maka aiki wataran bazai maka ba kai ba likita ba bakomai ba ka tashi kana shan magani ina cewa yanzu ka huce gun mata har biyu ko wannan da kake rainata zaka iya rage zafi da ita?,
Banza yayi mai be tsaya tattara kayan da ya fito da su ba yasa kai zai fita dai dai fitowar abrar ɗaure da towel sai kuka take chak ya tsaya wani abune ya tokare mai ƙahon zuciya shide yasan ba kishinta yake ba amma ai ta bari jameel ya fita sannan ta fito ya tsani kuka a rayuwarsa musamman na mace tsawa ya daka mata
dariyar jameel ce ta subɓoce mai tun yanzu yafara kishin ta kana kallon kwayar idanuwansa zaka ga zallar so amma ya fake da tausayin ta yake ji
kuka ta ƙara fashewa dashi a fusace ya juyo kan jameel yace
"Kai kuma lafiya ka ke wannan dariyar harda ruƙe ciki ..? ina kayan da nace ka siyo?,
da hannu yayi mai nuni domin bazai iya yimai magana ba tsaki yaja ya fita shima binsa yayi ledar kayan ya buɗe riga da wando ne har guda uku cikin sauri ya dubi jameel yace
"Jameel ƙarfa kafara samin zargi a zuciya ta anya kuwa..? tsakani da Allah karasa kayan da zaka ɗauko sai riga armless da three-quarter har guda uku yawa muna garin arna,
zama jameel yayi ya fara fiddo da take away yace
"Ai gani nai ku masu auran nan kunfi son irin kayan nan balle kai uban jaraba daga kallon yarinya har da shan pill,
kasa magana yayi dan haka yabar gun komawa dakin yayi
samun tayayi har ta fara rawar sanyi jikin ta zafi raɗo da sauri ya ƙarasa gun jikin ta ya taɓa yaji zafi raɗau
saurin rungume shi tayi tana kuka lallashin ta ya fara luf tayi yawa tana jin me yake faɗi abinci ya fara bata abaki amsa ta fara yi tana ci bayan ya gama bata ya miƙa mata kaya ba musu ya ta amsa fita tasa yayi domin gudun abin kunya...
SITTI POV
Bugu take yawa zata fasa kofar a fusace sitti ta fito ta buɗe tace
"Ke basma lafiya wannan wane irin bugu ne yawa zaki karya min kofa?,
kama kugu tayi tace
"Sitti ina fa lafiya ga su mom amina ce suna karatu,
cikin rashin fahimta tace
"Karatu kuma..?,
Wahalallan numfashi ta sauke yawa tayi tsare tace
"Sitti lamarin gidan sai addu'a wallahi gasu nan dai kizo ki gansu,
cikin sauri ta bita basma tsayawa tayi ganin uncle Nasir zai shiga mota cikin sauri tace
"Sitti ina zuwa ya kamata mu tafi da namiji domin a san yarda za ai da su nifa ina ganin aljanu suka tada,
Cikin yanayin tashin hankali amma sai ta danne domin Allah yayi mata ƙi faɗi tace
"Ke bana son shashancin banza wanne irin aljanu kuma nayi ma dana sanin biyo ki wallahi naman ta ke jule juice ce abin jikawa asha a ruwa ..,
banza tayi mata ta ƙara gaba cikin sauri ta ƙarasa tace
"Uncle nasir wallahi ga su mom nan ba lafiya kazo,
da katawa yayi cikin yanayin mamaki yace
"Wacce irin rashin lafiya..?,
A gajarce tace
"Aljanu mana,
da sauri ta ƙarasa gun ya mudassir tace
"Dan Allah aka zo su mom ba lafiya,
juyowa yayi cikin i don care yace
"Kar inje inga ba daidai ba fa,
Wallahi gaskiya nake faɗa maka tawo wa yayi suka fara tafiya har main floor curko curko sukai ganin hannun malam da salim a sarke da juna suna kuka mom hafsa da safna sunyi hujiga juhujiga kai kace ɓarin mota akai mu a kai
can ga mom amina ruƙe da ƙafa tana kuka
tsorone ya kama sitti ta ja da baya dan kar a zarge ta tana jintsoro tace
"Nasir mudassir Ku ƙarasa kuyi musu ruƙiya ke basma jiki shashin mazan gidan nan ki kirawo su mannir wannan daga gani yar mero ce a kansu,
Dariya basma tayi tace
"Haba sitti karfe 6:34 pm fa yanzu basu dawo ba kinsan wani ma sai 11:00 yake dawowa balle yau ana buga ball,
Shiru tayi can tace
"Kinga da wannan yaron yana nan me suffar samudawa daya zo domin shi kansa aljanine,
Haushi ne ya turnuƙr uncle sai kuma ya danne domin yason halin sitti bata da dama yace
"Sitti wa..?,
Harara ta zabga mai tace
"Tareek mana kaf gidan nan wane me suffar aljanu sama dashi,
banza yayi mata ya ƙarasa gun su salim
ruƙe salim yayi duk ya fita daga hayyacin sa cewa yake
"Summa inna isimi sim sim dan Allah akar kuyi sama dani wayyo Allah mom zasu tafi dani wallahi bana son mutuwa,
Tsawa uncle ya daka mai yace
"Wannan wanne irin shashanci ne,
Kama bakin sa yayi yace
"Toto to nayi shiru kalas inji larabawa ,
zama yayi ganin kamar sun dawo hayyacin su yace
"Me ya faru..?,
nan mom amina ta kwashe komai ta faɗi
dariya mudassir da basma keyi malam yayi huƙi huki mom hafsa kuwa haushi ne ya kamata ganin ɗanta yana dariya tace
"jibe ka yawa wani mutumin kirki shashasha kawai bar nan gun,
shiru yayi ya juya ya fita basma bin bayan sa tayi haka uncle salim kuwa kunya ce ta kama shi da ya tuna abin da ya aikata
mom amina ta sami targaɗe malma kar kaɗa rigarsa yayi ya cika ta da iska domin yau yaga bala'i har abada shi da gidan nan
safna ma tashi tayi ta bar gidan baki daya baza ƙars dawowa gidan nan ba
Misalin karfe 9:30
abba ya shigo shashin sitti har ƙasa ya ɗurkusa ya gaishe da ita amsawa tayi fuska a turɓune tace
"Yanzu abdulnur abin da danka yayi ya kyauta kenan yau tsahun sati biyu bashi ba labarin sa yabar min jika da auransa akan ta,
Ƙasa yayi da idonsa yace
"Sitti insha Allahu zai dawo dazu muke maganar sa da nasir,
fyace majina tayi tace
"Abubuwan da suke faruwa a gidan nan sun fara isata,
cire hular kansa yayi yace
"Sitti dan Allah ki faɗamin inda nanne take ko takardar da tabari ki nuna mana wallahi a yanzu ita kaɗece shedata ta biyu bayan alhaji Allah aya jikan sa
akwai wani abu daba ku sani ba wallahi halastatcan ɗane na sunna akwai kulli fa a gaba wannan takarda ta take hannunki ita ce warwarowar matsalar mu ita ce mabuɗar kullin nan sai bayan abin nan ya faru na saketa amma..,
Cikin tashin hankali tace
"Kar ka faɗan zancen bazan labarin da ka bamu shine na gaskiya ba wannan ba ko jikina duk kunnuwa ne bazan yarda da wannan zance ba nanne kuma bana fatan nasan ida take wato kaga ya girma yana gudun ka saboda ka bata mai usuli da tushe,
Cije leɓinsa na kasa yayi ya saki wani murmushi wanda ake kira da yafi kuka ciwo yace
"Wallahi duk lokacin da nanne ta bayyana komai zai bayyana za'a san cewa shi ɗan....,
da katawa yayi domin ganin hulgawar mutum tashi yayi yace
"Sai da safe,
ciki ciki tace
"Allah ya tash mu lafiya,
Amin yace zuciyarsa a na tubka da warwara dole ya tsanan ta binkice wata kilama tana garin nan to amma ai tace baza ta barshi ya zauna lafiya ba ko dai ta mutu ne bashi da me bashi amsa
SHATTIMA BABA GANA
Yau aikin kwana take ganin karfe goma saura ta koma office ɗinta
kujera ta ja ta zauna karar shigowar message taji da tayi banza dashi amma sai ta duba saƙone kamar haka
_Assalam alaikum partner duk inda nake kina rai na nasan cewa nice komai ya faru nice sanadi ki yafe min amma har yanzu ina lula da amanar ki daga senior prefect hostel A_
Wayar ce ta waɗi tayi tara tsatsa zaro ido tayi hawaye na zuba kai kaice an buɗe fanfo sulalewa tayi a ƙasa ta rushe da kuka wannan wacce irin ƙaddara ce
a haka sister maryam ta tarar da ita cikin sauri tace
"Subbahalallahi sister lafiya me ya faru wani ne ya mutu,
girgiza kai ta shiga yi miƙewa tayi sister maryam ta temaka mata ta tashi jakar ta ta ɗauka da wayarta cikin sauri tace
"Ina zaki..?,
cikin sarkewar numfashi tace
"Gida,
girgiza kai tayi tace
"Gaskiya bazaki tafi ba ahalin da kike bara in kai ki,
jingina tayi da jikin bango fita sister maryam tayi domin dauko key ta manta da tana da mota ganin ta fita da sauri ta fito ko rufe kofar batayi ba wajan da tayi parking ta nufa ta dauki motar ta data da sauri sister ta kara so gun domin ta tambayi sayyada cleaner tace bama ta fita
daidai da tashin motar ta a guje ta fita gware tayi da wata mota chak motar ta tsaya yayin da jama'a suka taru a kanta.....✍️
yanzu fa taken wasan ya fara ko dai ku biyo ni wai wace take wannan saƙon 🤔