Free chapter 路 Read without an account
Page 13
by Nanameera 路 BA ITA BA CE
*BA ITA BA CE!..馃挅馃挅*
*Nanameera ce 鉁嶏笍*
*MIKIYA WRITERS ASSO...*
```Page 13```
# *DESTINY*
"Keeeee!" a 蓷an firgice Muhaira ta kalleshi sai kuma ta turo baki tana cigaba da kallonta kwafa ya yi sannan ya ce"ubanwa ya ce kije ki cinyen abinci ko ke kika siyamin? nabaki permission ne?" kallonsa tayi da manyan idanunta sai kuma ta zum蓳ura baki tana wasada fingers 蓷inta a tsawace ya ce"ba dake nake magana ba!" sosai ta razana sai kuma ta fashe da kuka tana murza idanunta sakar baki ya yi yana kallon ikon Allah tsakanin shi da ita kowane ya dace ya yi kuka??, 茩arasowa ya yi cikin takunsa na isa ya zauna kujerar da take fuskarsa babu alamun rahama ya ce"tell me meyasa kika cinyemin abinci?" cikin shashshekar kuka ta ce"koba yunwa nake jiba shiyasa naci amma kana yimin fa蓷a to zan biyaka" wani kallo ya yi mata sai kuma ya ce"da gaske?" gya蓷a masa kai ta yi tana murza idanunta. Girgiza kansa ya yi yana murmushi ya ce"shikenan biyani abincina tunda bake kika siyamin ba" kallonsa ta yi da idanunta wanda ruwa ya kwanta akai ta ce"to zan dafa maka wani" gya蓷a kansa ya yi ya ce"hurry up" sannan ya tashi ya fita, tura bakinta tayi wanda sukai jajur dasu sannan ta mi茩e kamar wacce aka yiwa dole tayi waje kai tsaye kitchen ta nufa tsayawa tayi tana tunanin abinda zata dama masa sai kuma ta yanke shawarar tayi masa shinkafa tunda ita ta cinye masa dakyar ta iya kunna gas 蓷in dan gaba 蓷aya ta tsorata dashi, cikin sanyin take yin aikin dan lokaci 蓷aya jikinta ya fara yi mata ciwo amma kuma tsoron fa蓷an da zai yi mata yasa ta daure ta cigaba above 2hrs kafin ta kammala dafa shinkafar da bata shige 1cup ba ko ka蓷an batada saurin aiki kuma hakan ya samo asali ne dalilin ciwonta zuwa lokacin idanunta sun kumbura sosai gaba蓷aya jikinta rawa yake da sauri ta kwashe a plate sannan ta fito parlon.
Zaune ta sameshi yana danna system 蓷insa yanda ya bada attention 蓷insa zaka gane abu yake gabatarwa mai muhimmanci a gaban table 蓷insa ta ajiye masa plate cikin sanyin murya ta ce"gashinan na biyaka" kusan 5mins sannan ya kalleta ya kuma kalli plate 蓷in ya ce"ni abokin wasanki ne?" sunkuyar da kanta tayi ya ce"za ki 蓷auke daga gabana ko saina 蓳ata miki rai shashasha kawai" da mamaki Muhaira ta kalleshi cikin rawar murya ta ce"amm.. amma kaine kace na biyaka kuma dakyar nadafa wlh" rufe system 蓷in ya yi yana yi mata wani kallo ya ce"wai ke bakida tunani ne what are u thinking ni ne zanci abinda kika dafa kina 茩azama are you mad?" tuni hawaye suka fara ambaliya akan fuskar Muhaira cikin kuka ta ce"wl..wlh banyi 茩azanta ba kaci kaji"
"Tassssssssssss"
A matu茩ar razane ta kalli plate 蓷in abincin wanda ya fashe duk abincin ya tarwatse a parlon cikin tsananin 蓳acin rai fuskarsa har wani jaa ta yi ya ce"get out of my side!!" da gudu Muhaira ta shige bedroom 蓷inta tana kuka, fa蓷awa kan gadon tayi ta fashe da wani raunataccen kuka an da蓷e ba'a 蓳ata mata rai irin na yau ba wani irin kuka ta dinga yi tana jan numfashi a hankali kuwa jikinta ya fara rawa sai kakkarwa sanyi take wani irin amai taji ya taso mata da gudu ta tashi ta shiga toilet tana zuwa ta fara yun茩urin amai madadin tayi aman wani abun sai wani guda gudan jini ya fara fitowa daga bakinta dafe kanta tayi sai kuma ta tafi luuuuu ta fa蓷i a 茩asa sumammiya.
Murmushi Taj ya yi ya ce"karka damu Sir nayi maka al茩awarin kawo maka yarinyar nan har gida kawai kabani 24hrs" numfasawa Dmash ya yi ya ce"nayarda dakai Taj sbd haka go on" sunkuyar da kansa ya yi alamar girmamawa sannan ya juya ya fita, furzar da numfashi Dmash ya yi ya ce"Zaki taka ta 茩are". 茦arfe 8:20am ya fito daga bedroom 蓷insa sanye yake cikin wasu suit coffee colour ya tufke kansa da ribbon fari kunnensa 蓷aya 蓷auke da yarin diamond kallon parlon ya yi wanda yake tsaf dashi kamar ba wanda ya 蓳ata ba jiya sai wani irin 茩amshi mai da蓷i ne ke tashi a parlon ta蓳e baki ya yi yana 茩arewa parlon kallo da mamaki ya kalli agogon hannunsa ganin lokaci yaja har haka gyara zaman Bluetooth 蓷in kunnensa ya yi cikin wata murya ya ce"yarinyar nan ta fita school ne?" "No sir she didn't come out at all" gya蓷a kansa ya yi sannan ya mur蓷a handle 蓷in 茩ofar ya shiga 茩arewa parlon ya yi ganin komai tsaf dashi kamar ba yarinyace a ciki ba ta蓳e baki ya yi sannan ya 茩arasa bedroom 蓷in da mamaki yake kallon kan bed 蓷in ganin babu kowa da alama ma ba'a kwanta akansa ba, kallon kofar toilet 蓷in ya yi sai kuma ya 茩arasa ya yi knocking yana fa蓷in"keee! keee come out" shirun da yaji ne yasa ya mur蓷a handle 蓷in without second thought kuma ya tura kansa cikin toilet 蓷in. Cikin hanzari ya 茩arasa inda ya ganta kwance yana zuwa ya 蓷agota da mamaki ya kalli wajen ganin gudan jini wanda ya daskare a wajen sosai hankalinsa ya tashi amma ko ka蓷an babu hakan a kan fuskarsa da sauri ya 蓷auketa yana mi茩ewa tsaye idanunsa ya sauka kan sink 蓷in ganin duk daskararren jini yasa ya yi waje da sauri ya yi waje tun kafin ya 茩arasa driver ya bu蓷e masa motar yana shiga shima ya shiga kai tsaye kuma asibiti suka nufa, rungumeta ya yi sosai a jikinsa jin yanda jikinta ya yi sanyi klao da alama ta da蓷e da sumewa dan duk jikin nata ya saki sosai kiran Taj ne ya shigo wayarsa gyara Bluetooth 蓷in ya yi daga 蓷aya 蓳angaren Taj ya ce"Zaki kana gida?" girgiza kai ya yi ya ce"no" Taj ya ce"daman..." "Please Taj I'll call you back" da mamaki Taj ya kalli screen 蓷in wayar sai kuma ya ta蓳e baki ya shige toilet, har suka 茩arasa asibitin bai 蓷auke idanunsa daga kanta ba.
*Asokoro Villa*.
Murmushi Dad ya yi yana kallon Khalil ya ce"General ya amince da aurenka da Ma'eesha sbd haka yanada kyau ka fara shiri dan ba wani lokaci za'a 蓷auka ba" murmushi ya yi ya ce"wowww Dad thank you I really appreciate naji da蓷i sosai" girgiza kansa ya yi dan ba tun yau ba yasan irin son da Khalil yakewa Ma'eesha ko sanda zai bar 茩asar saida ya zubar da hawaye sbd zai rabu da ita gashi cikin ikon Allah kuma zai aureta bayan wasu shekaru, da sauri Mommy tabar wajen ta shige bedroom 蓷inta zaune ta samu Ramlah tana kallo a TV tsaki ta yi sannan ta ce"keee maza-maza tashi zamuje wani waje" da mamaki Ramlah ta ce"Mommy ina zamu je da yammacin nan?" tsaki Mommy tayi tana yafa veil 蓷inta ta ce"idan bazaki tawo ba ki zauna kina tambayata shashasha kawai" tana fa蓷in hakan tayi waje, buga 茩afarta tayi a茩asa sannan ta mi茩e tabi bayan Mommy tana sauke veil 蓷in dake kanta kasancewar Abaya ce ajikinta. Convey 蓷in da sukaji yasa Dad ya ce"ina kuma ta sake fita da yammacin nan?" ta蓳e baki Khalil ya yi ya ce"Maybe ko wani abunne ya taso mata urgent, nima zuwa anjima nakeson mu tafi gida" girgiza kai Dad ya yi ya ce"but kafara tsayawa ta 茩ara samun sau茩i sbd kaga can idan ka koma babu mai kulawa da ita" gya蓷a masa kai ya yi sannan ya mi茩e tsaye ya ce"zan je asibiti" ohk Dad ya ce sannan ya juya ya fita.
Shiru General ya yi yana saurarenta har ta kammala maganar sannan ya ce"then me kikeso nayi akai?" murmushi Mommy tayi ta ce"A'a kawai daman naga ya kamata ace na sanar maka ne shiyasa" bai ce mata komai ba ya cigaba da sipping coffee 蓷insa, sakkowa tayi daga saman tana kallonsu 蓷aya bayan 蓷aya murmushi Mommy tayi ta ce"Shalele an tashi" shiru Ma'eesha tayi mata tana zuwa ta zauna gefen General ta 蓷ora kanta a cinyarsa shafa kanta ya yi sannan ya ce"Shalelena meya faru?" shiru tayi masa hakan yasa ya le茩a fuskarta 茩uri tayi masa da idanu ya sake cewa"拼ar gidan Father tell me kedawa?" ganin tayi banza yasa Mami ta kalleta cikin 蓳acin rai ta ce"ke bakijin ana yi miki magana ne kikayi shiru Ma'eesha ki kiyayeni fa!" ko kallonta Ma'eesha bata yi ba hakan yasa General ya sake kallonta idanunta a bu蓷e suke balle ace bacci take 蓷ago kanta ya yi ya ce"拼ar Baba meyasa kika yi shiru" a hankali ta 蓷ora hannayenta bisa fuskarsa ta shiga shafawa sai kuma tayi murmushi da tsananin mamaki duk suke kallonta General ya ce"fa蓷a min mene ke yi miki ciwo?" bakinsa tabi da kallo sai kuma ta girgiza masa kai mi茩ewa tsaye ya yi yana ri茩e da hannunta ya ce"Ma'eesha bazaki magana ba?, ni abokin wasanki ne? Ma'eesha I'm ur mate da nake miki magana nd u remain silence?" da kallo kawai Ma'eesha ta bishi sai kuma ta fa蓷a jikinsa tana sakin wani kuka mai sauti" da sauri General ya kalleta sai kuma ya dur茩usa yana kallon kyakkyawar fuskanta ya ce"Ma'eesha baki jin abinda nake fa蓷a miki ne ko kunnenki na yi miki ciwo ne?" bakinsa ta 茩alla sai kuma ta girgiza masa kanta da hannu ta nuna masa bakinta sai kuma ta nuna masa kunnenta da sauri Mami tace"Ma'eesha baki jin abinda muke fa蓷a, tell us Ma'eesha" ta fa蓷a tana jijjigata fashe tayi da kuka tana rungume Mami, cikin tashin hankali Mami ta 蓷ago fuskarta ta ce"Ma'eesha kinji abinda na fa蓷a?" kallon bakinta tayi sai kuma ta girgiza mata kai tana goge mata hawayen dake zuba a fuskarta. Cikin kuka Mami ta ce"inna'lil lahi wa ina ilayhi raji'uun Ma'eesha wane yayi miki haka?, Wa ya kurumtaki?, me kika yiwa wani? Inna'lil lahi wa ina ilayhi raji'uun mun shiga uku" da sauri Mommy ta rufe mata baki tana kuka itama ta girgiza mata kai ta ce"ki daina cewa an shiga uku zaki 茩ara wata masifar kawai muyi mata addu'a koma wane ya yi mata wannan abun Allah ya saka mata kuma ya bi mata ha茩茩inta" fashewa Mami ta yi da kuka tana dafe kanta ta ce" me tayiwa wani?, yarinyar da bata shiga harkar kowa babu ruwanta da mutane wane mara imanin ne ya cuci rayuwarmu" ta 茩arashe maganar tana sakin wani kuka mai gunji. Mi茩ewa General ya yi wanda idanunta suka ka蓷a sukayi wani irin jaaa waje ya yi ko gabansa baya gani sake tashi Mami tayi ta koma inda Ma'eesha take zaune tana kuka ta kama hannunta ta ce"Ma'eesha kinyi fa蓷a da wani ne ko akwai wanda ya ce zai yi miki wani abu?" girgiza mata kai Ma'eesha ta yi takama hannun Mami tana 蓷orawa akan bakinta ta girgiza mata kai rungumeta Mami tayi tana sake fashewa da wani irin kuka mai tsuma zuciya ita ka蓷ai ce 拼ar data mallaka kuma take burin taga tayi aure kodan su samu 茩arin zuri'a tunda su basuda yawa sai gashi an samu wani mara imanin ya kurmantata dan babu shakka wannan abun ture akai mata ko jifa. Shigowa Farooq ya yi da mamaki yake kallonsu duka dan shi tunda sassafe ya fita 茩arasawa ya yi ganin yanda suke kuka kamar wa蓷anda aka yi mutuwa ya kalli Mommy ya ce"Mommy what happened?" kasa bashi amsa Mommy tayi saboda kuka da yaci 茩arfinta hakan ya sa ya ce"Mami dan Allah ku sanar dani abinda yake faruwa" kallonsa Mami tayi da idanunta wanda suka yi wani irin jaa ta ce cikin kuka"Farooq sun kurmantata sun cucemu Ma'eesha bata jin abinda muke cewa kuma bata magana" cikin tsananin tashin hankali ya ce"what!!!?" 茩arasowa gaban Ma'eesha ya yi ya kama hannunta ya ri茩e cikin nasa cikin wata iriyar murya mai nuna zallar tashin hankali ya ce"Shalelen Father ki cemin ba haka bane abinda Mami tafa蓷a ki yimin magana dan Allah Ma'eesha kice wani abu ko naji sanyi a raina nasan halinki da wasa dan Allah Ma'eesha stop joking tell me the truth kar zuciyata ta buga kiyimin magana naji muryarki kinji shalelen 茩anwata" da idanu kawai Ma'eesha ke binsa da kallo dan yawan maganar da ya yi mata yasa ta gaza fahimtar koda magana 蓷aya abu 蓷aya kawai tasani shine yana magana ne akan abinda ya sameta hakan yasa ta nuna masa bakinta da kunnenta sannan ta girgiza masa kai. Dur茩ushewa Farooq ya yi kamar 茩aramin yaro ya shiga rera kuka wanda ya da蓷e bai yi irinsa cikin rayuwarsa ba kuka ne wanda yake fitowa tundaga zuciyarsa yana matu茩ar son Ma'eesha bashida burin daya shige ganin farin cikinta koda yakeson ya rabata da iyayenta yana yine sbd hakan ya kasance 茩udirinsa amma bazai ta蓳a mance Alkhairin Ma'eesha a gareshi ba bazai manta irin so da 茩aunar da take nuna masa ba tabbas duk wanda ya yi mata wannan aika-aikar to 蓳a 茩aramin ma茩iyinta bane. General ne ya shigo cikin sauri gaba蓷aya ya fice hayyacinsa wasu doctors ne guda biyar suka shigo sai Farooq da His Excellency Muhammad Tanka da sauri Khalil ya 茩arasawa wajenta ya kama hannayenta cikin sanyin murya mai nuna rauni ya ce"
_茦addara a bace wacce bawa baya iya tsallaketa kowa da kalar tasa 茩addarar kuma kowa da akwai silar tasa 茩addarar ba'a iya guje mata domin ita ta kasance rubutacciyar aba ce tamkar zanen dutse haka take duk yanda zakayi bazaka iya gogeta ba no matter who are you or what you have nobody can change his/her destiny either good or bad ya rabbi ka bamu ikon cinye duk wata jarrabawar da zaka yi mana馃槶馃げ馃げ_.
# *Love*
# *Destiny*
# *Manifestation*
# *SQUAD 2024*
# *Nanameera ce 鉁嶏笍*.