Free chapter 路 Read without an account

9

by Nafisa Aliyu Sasaal 路 MAI KWA茒AYI

馃挃馃挃```MAI KWA茒AYI```馃挃馃挃

 ( shi ya san gidan mai rowa)




  ```By```

```SASAAL```



 ```Page 9```


________Duk wannan Bayanan na Mahaifinshi bai fuskanci ina ya dosa ba amma har cikin ranshi bayajin son Halime ko 蓷iso amma zai yi yanda Mahaifinshi ya ce ko dan tafiya ya barta ya huta da auren.


Daga kan uban kayan 蓷akin da Baba Isiyaku ya yiwa Halime musamman 蓷akin Salmanu kasan da mugunta aciki balle idan kaji da ku蓷in gadonta akayi komai.


Tsabar ba茩in ciki kafin akai Halime gidanta Inna ta tattara kayanta ta bar gidan.


Lungu da sa茩on 茩auyen gulmar Salmanu da Mahaifinshi suke yi tareda tausayin Halime saboda sun san ba don Allah Baba Isiyakun ya ha蓷a auren ba.

馃崅馃崅馃崅馃崅馃崅馃崅馃崅


Ba kasafai damuwar wani ke samun gurbi a zuciyarshi ba amma tausayin yarinyar ya tsayamai arai duk da bai 茩ara bi takan komai na kai ba saboda kwananshi 蓷aya ya bar garin. Tafiyar MAYSARAH United States military Academy ne ya shafe tunanin Halime daga kanshi da ma zuciyarshi gaba蓷aya.


馃崅馃崅馃崅馃崅馃崅馃崅馃崅馃崅

Kamar yanda Baba Isiyaku ya yi wa Salmanu al茩awari sai ya茩i cikawa,sai ya 蓳ullo da bazai biyamishi ba har sai Halime ta samu juna biyu.


Komai na zaman aurenta baya zuwar mata da sau茩i musamman Salmanu da baya iya boye 茩iyayyar da yake ma ta bata 茩azanta tana 茩o茩arin gyara duk wani waje na gidan duk da batajin da蓷in tafiya da 茩afafuwa robar da Bala yasa akayimata amma haka take 蓷aurewa.


Ganin bashida wani hanya na kaucewa umarnin Mahaifinshi yasa dole ya je ga Halime cikin izgilanci da ba茩a茩en maganganu masu zafi.


Bai kula da ita ba duk da yasan tana bu茩atar hakan,ficewa ya yi yabar gidan saboda ya tsani kallon mannannen idonta.


Ta yi kuka mara iyaka,cikin dauriya da taurin zuciyar daya fara shigarta ta fara 茩o茩arin gyara kanta. Gudun kowani irin 茩orafi daga bakinta yasa ko kwana agidan Salmanu bai yi ba.


Update anjima In sha Allah

Nafisat

***

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.